Showing 111001 words to 114000 words out of 286330 words

Chapter 38 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

75

tayi tare da nuna sehrish tace""A'a bani zan sanya ba,Sehrish na Wauko masu don ta ""sanya"

"Cike da Zolaya Aunty azeeema tace""kin ta6a ganin inda Amarya ta sanya waWannan kayan a ranar"

"?""Waurin aurenta"

"?""!!Cike da mamaki suka haWa baki wurin cewa""AMARYA KUMA"

"da sauri Azeema tace""Kai,mantawa fa nakeyi,wani film na kalla yanzu,to yarinyar cikin film Wince aka Waura ma aure,a yau juma'a batare da saninta ba,abunne ya tsayamun arai shiyasa nake ta sako "",zancen"

"Murmushi suka saki gaba Wayansu,Jahad tace""Amma gaskiya na tausaya mata Aunty,meyasa za'ayi mata aure batare da saninta ba?To idan ita bata son Mijin da aka aura mata zata iya kashe kanta"

",fa,'?yanayin yadda jahad tayi maganar fuskarta da alamun tausayi"

"Sehrish tace""Nima abunda nakeson cewa kenan,zai iya yiwuwa akwai wanda take so,hakan ba "",™aramin illa zaiyi mata ba"

"Murmushi hajiya azeema tayi tana kallonsu,har sai da suka kai ™arshen maganar tasu,sannan tace""kun ce wani abu anan,amma idan mijin ya kasance kamar babban yayan ku fa?kuna tunanin akwai macen"

"?""da zata iya rejecting Win aurenshi"

"Kallon juna suka kuma yi,kafin jahad tace""Gaskiya zaiyi wuya Aunty azeema,ae babban yayanmu na daban ne shi ko acikin maza,zan iya cewa ma duk macen da ta mallake shi ba ™aramar mai sa'a "",bace,´ar baiwar ce,kuma ita jinin nasara ce,da ™afar dama ta shigo duniya"

",Dariya sosai hajiya azeema tayi,jin yadda jahad ke zuzuta SGR"

"Duk da ance abincin wani gubar wani,Zai iya yuwuwa ita yarinyar bata ra'ayin namiji irinsa,ba wai "" "". don bai kai ba"

"?""Katseta hajiya azeema tayi da cewa""kamar ya kenan"

"Sehrish taci gaba da cewa""yanzu kamar ace ita yarinyar,tafi son ba™in namiji dogo,sannan wanda baya tara sumar kai,kuma tafi son namiji mai yawan fara'a a fuskar shi,ko kuma ace ita yarinyar tafi son ta auri wanda bai ru™e da mu™amin soja,Ya abun zai kasance?zatayi farin ciki idan ta samu kamar babban "",yayanmu,amma ta wani 6angaren baiyi dai dai da ra'ayinta ba"

"Tana kai ™arshen maganar,Azeema tace""kamar ke kenan!kina nufin bakison namiji kamar babban"

",yayan ku""? Tayi tambayar cike da fargabar amsar da Sehrish zata bata"

"Sunnar dakai ™asa sehrish tayi tana wasa da yatsun hannunta,yayin da fuskarta ke Wauke da"

",™ayataccen murmushi,wannan ya tabbatar mata da cewa Tana RA'AYINSA"

",Dariya hajiya azeema tayi tare da Wago da shopping bag Win dake hannunta ta mi™e ma sehrish Wedding gown ce aciki,tare da takalmanta,Zuwa bayan la'asar,da zarar an kammala sallar,Zanzo in "" "",taimaka maki wurin sanya rigar,sannan da kaina zanyi maki kwalliya"

"A ruWe sehrish ke kallonta don bata gane inda zancen nata ya dosa ba,ita kanta jahad abun ya Waure"

",mata kai"

"Ganin yadda suka saki baki suna kallonta,yasa tayi saurin cewa""Oh,na manta ban sanar daku ba,Wani wasan kwaikwayone zamu yi yau acikin gidan nan don nishadi,that's why we choose you to be our "",bride in the drama"

"Wani irin farin cikine ya lullu6e sehrish,cike da zumuWi ta kar6i bag Win,tana fadin""Amma abun zai ™ayatar sosai,dama inason inga na sanya wedding gown,Ashe da rabon yau in sanyata,"

""",Jahad tace""gaskiya abun zai bada citta,yau kam zamu sha hotuna"

"."",Har ma video idan kunaso zaku iyayi,Ni bari na wuce kitchen wurin Azmee"""

"Tana ™o™arin fita,ta tuna da hosana da sauri ta juyo tare da kallonsu tace""Ya jikin hosana?naga sae"

"?""bacci take tayi tunda nashigo,da alama jikin yayi sau™i kenan "",Jahad tace""eh,taji sau™i sosai"

"?""To,ku ya jikin naku"""

",Ae mu munji sau™i,""suka haWa baki wurin bata amsa"""

""",Jinjina kai tayi tare da kama hanyar fita tana cewa""Allah ya ™aro sau™i"

"Suka amsa mata da cewa""Ameen,"""

"A saman gado sehrish ta ajiye shopping bag Win,sannan ta kar6i kayan da jahad,ta Wauko mata batare da 6ata lokaci ba ta zura riga da wandon ajikinta Red colour ne ba ™aramin kyau suka yi mata ba,gaban dressing mirror taje wurin da ta ajiye ribbom Winta before ta shiga wanka Waukarsa tayi tare da zura shi"

",acikin hannunta,sai da tafara tattara gashin kafin ta sanya ribbom Win ta Waure shi tamau"

",Ko dai in tashi hosana,tayi wanka itama?kin ga ko sallah batayi ba,""acewar jahad"""

"Sehrish tace""ko baki tasheta ba,Yunwa zata tayar da ita,kibarta kawai,kada ki tado mana "",jangwamgwam"

"Baiwar Allah ni tausayi take bani,duk in na tuna yadda ta samu ciwon haukanta,sai inji idanuna sun """

",cika tab da kwalla,""acewar jahad"

"Sehrish tace""Ni kaina ina tausaya mata sosai,Amma inaji araina cewa,Wata rana hosana zata dawo"

",cikin hankalinta ne,sannu a hankali,Haka muke fata in sha Allah"

"Suna cikin magana,Jiniyar motocin dake shigowa cikin gidan ta karaWe kunnuwansu,da ™arar gaske"

",har cikin dodon kunnuwansu"

"""!,Su babban yaya ne suka dawo daga sallar juma'a,bari in le™a inga wankan daya Wauka yau"""

"Cike da farin ciki sehrish tayi maganar tare da juyawa ta nufi window,jahad ma tabi bayanta,janye labulan sukayi sannan ta zuge masu glass Win,Baza idanunsu sukayi suna kallon abunda ke wakana a"

",farfajiyar gidan"

Da gudun gaske motocinsu ke shararowa saman titin da zai kawo ka har wurin parking space na

",gidan,tun daga bakin gate titin ya fara"

",Wlh abun kamar a shirin film"" jahad ce tayi maganar,abun ba ™aramin burgesu yayi ba"""

",Lokacin da motocin suka ™araso ciki,a wani slow suka tsaya a jere"

",Ko wanene zai fara fitowa,bari mu zuba ido muga wankan su babban yaya,""acewar sehrish"" "",Jahad tace""Ni har na ™osa,in ga wankan da daddynmu ya dauka yau da kuma wankan Baby junaid"

"Suna cikin magana,wani gabjejen soja mai ™irar samudawa,ya buWe motar farko,Abbansu junaid ne ya fito,other side Win kuma Uncle Abusufyan ne,fuskokinsu Wauke da murmushi,yadda kasan Gonar"

",auduga"

"Bayansu kuma sae motar da ke bin bayan tasu,Abokin Abbansu ne Tafeeda tare da abokin Omar,Adams da kuma shattima,daga motarsu sae motar Marshal Omar,zuba ido su Sehrish su kayi suna kallon Ya Omar dinsu,ganin ya fito daga cikin motar ya kuma zura hannayenshi acikin motar,jimm kaWan sae gashi ya kinkimo junaid tare da aza shi asaman kafaWarshi,"

"Waro ido waje su sehrish sukayi Jahad tace""Mun shiga uku!meya faru da baby junaid Winmu?kodai "",bashi da lafiya ne?kalli fa yadda ya Omar ya Waukoshi asaman kafaWarshi"

"Yanzu haka rigimarshi ce,nasan junaid sarai,har goyashi zai iya cewa ayi,yadda yake jin kanshi """

",kamar jinjiri,""Sehrish ce tayi maganar fuskarta Wauke da dariya"

"Jahad tace""wannan fa ba abun dariya bane,tunda kika ga an Waukoshi asaman kafaWa to tabbas akwai"

",abunda ya faru dashi,nidai Allah yasa kafiyarshi ™alau"

"Sehrish na ™o™arin buWe baki tayi magana,ta hango Amstrong ya fito daga cikin motar Sgr,da sauri ya"

",zagaya tare da buWe mashi motar,zuba ido tayi tana jiran fitowarshi"

"A hankali ya zuro ™afarsa Waya waje,almost 5 mins,tukunna ya ™arasa fitowa daga cikin motar gaba"

",Waya"

"Gabanta ne taji ya faWi rass!ba ita kaWae ba hatta jahad ya tafi da imaninta,a rude sehrish ta shiga yarfa"

",hannu tama rasa abunda zata ce,just speechless"

"Jahad ce tayi ™o™arin cewa""Tabarakallahu Ahsanul khaliqin!gaskiya babban yayanmu duniya ne!Irin wannan Waukar wanka haka!Ni tunda nake a rayuwata ban ta6a ganin mutumin da shadda tayima kyau sosai irin Babban yayanmu sae kuma Ya Omar,Wankan shadda ba ™aramin kyau yake yi masu ba,ko don suna da ™irar jiki mai kyau ne,!koda yake shima fa Ya yusouf ba ™aramin kyau shadda takeyi mashi ba,kinsan shi wani irin sanyin kyau ne dashi na miskilai,hatta su twins da fawan kowa ma yana yin kyau idan suka sanya shadda amma ba kamar yaya Rafayet ba,da ya Omar,junaid kuwa na dabanne "",shi"

"Jahad sae faman zuzuta su takeyi,duk a tunaninta Sehrish na sauraronta,batasan cewa sehrish ta lula wata duniyar ba,gaba Waya Sgr ya tafi da Imaninta,ya janye hankalinta,babban farin cikinta shaddar daya sanya ajikinsa,saboda tana kwaWayin son tagan shi sanye cikin kayan hausawa,kuma ta gane cewa shaddar nan ce wadda ta ta6a dauko mashi a kwanakin baya,Ya ™i sanyawa saboda baya sanya kayan"

",hausawa sai nasu na turawa"

"Yadda kasan tauraro acikin taurari haka ya bayyana,fuskar nan babu annuri,ya tamketa tamau,kamar wanda aka Waura ma aure da Mutuwa,hannunshi na ru™e da hular da abbansu ya sanya mashi kafin su shiga masallaci,don a ganshi da mutunci,amma Wan tahalikin nan kamar jira yakeyi a kammala sallar,suna fitowa daga masallacin bayan Waurin auren ya tumbu™e hular,don shi arayuwarshi ya tsani duk wani abu da zai rufe mashi sumar kanshi,ba ™aramin ji yake da ita ba,zaiyi wuya kaga Sgr da hula akanshi,sai dai Facing cap ko kuma in ya sanya jacket mai hula ajikinta shine zakaga ya sanya hula,hatta shaddar dake ajikinshi atakure yake da ita duk da shi kanshi ya shaida irin kyan da yayi acikinta,ya saba da kayansu marasa nauyi shiyasa yake jinshi duk atakure,³an uwanshi kowa farin ciki yake yi gashi ya hana kowa ya furta kalmar nan Wato ango kasha kamshi,ya tsani yaji an ambaci hakan,ko kuma a kirashi da sunan Ango,kowa so yake ya Wanyi mashi wasa da dariyar nan da ´ar"

",zolayar nan da akeyi ma angwaye amma rafayet ya hana hakan!ya™i jinin akirashi da sunan ango"

"Gaba Waya suka tunkari ™opar da zata sadaka da babban palourn gidan,"""

",Jiki asanyaye sehrish ta zuge glass Win windown,ta gyara labulen"

"Zuba mata ido jahad tayi tana kallonta,ganin yadda ta sauya lokaci guda kamar wadda aka zarewa"

",lakar jikinta"

"Gefen gadon ta koma ta zauna,sam tagaza samun natsuwa acikin zuciyarta,ganin rafayet da tayi ya"

",fama mata ciwon dake acikin zuciyarta"

"Sehrish wai meya faru ne?Yanzun nan fa muke raha dake,amma lokaci guda kin canza,ko baki lafiya """

",ne""? Ta ™arasa maganar,tare da samun wuri gefen sehrish Win ta zauna"

""",Muryarta tamkar zata yi kuka tace""bakomai,kawai zuciyata ce har yanzu bana jin daWinta"

"Dan Allah ki kwantar da hankalinki rishi,Ki saki jikinki,ko zaki kwanta ne?ki Wan samu bacci may """

",be Ki samu natsuwa acikin zuciyarki,""cike da kulawa jahad keyi mata maganar"

",Sehrish na ™o™arin buWe baki tayi magana,suka ji an kwankwaso ™opar Wakin nasu.."

",Da sauri Jahad ta mi™e tare da tunkarar ™opar tana tambayar wanene ""Daga waje taji ance""Daddynku ne"

"Jin haka yasa jahad yin saurin buWe mashi ™opar,"

"Shigowa ciki Abusufyan yayi fuskarshi Wauke da ™ayataccen murmushi,zuba mashi ido jahad tayi"

",tana kallonshi baki asake,from head to toe,irin kallon ™urullar nan ""!A ruWe tace""daddy!kaine"

"""Dariya ya Wan saki tare da cewa""Ni ne mana,me kika gani"

""",A susuce tace""Wow daddy kayi kyau Over,kamar matashin saurayi Wan shekara ashirin da biyar Wannan maganar ta jahad,ba ™aramin dariya ta bashi ba,ta wani 6angaren yaji daWin yabon da tayi"

",mashi"

"Mi™ewa Sehrish tayi jin maganar daddynsu nufo wurinsu tayi fuskarta Wauke da murmushi tace""Masha Allah,daddy kayi kyau sosai Allah,kamar irin sabbin ´an dubu dubu Win nan,kasan yadda "",suke da Waukar ido,ga kyau,gasu da burgewa"

",Fashewa da dariya Abusufyan ya kuma yi bakin shi ya™i rufuwa sai faman hura mashi kai sukeyi da™yar ya samu ya tsagaita da dariyar yace""har kun tuna mun da mommyn ku,duk in naje Waukarta daga islamiyya in aka tashe su,˜awayenta suyi ta santin wankan da na Wauka,Har le™ena akeyi ta cikin mota ana nuna ni ga mijin abu nan yazo,Ya iya Waukar wanka,ya haWu sosai,Mommynku ta tsani taji suna yabona,abun haushi yake bata,idan na kuskura na fito daga mota ina jiranta,haka zasu zagaye ni suna kallona,harma suyi mun magana mu gaisa,da zarar abu tazo fuskarta a Waure,a fusace take ru™o hannuna ta tura ni cikin mota,mu tafi,hakan ba ™aramin dariya yake bani ba Inajin daWin kishina da takeyi sosai,amma kishin da takeyi mun yajawo rabuwarmu da ita ba don naso ba......""kasa ™arasa maganar yayi,saboda wani abu da yaji ya taso mashi mara daWin ji acikin zuciyarshi,tuni idanunshi sun"

",cicciko da kwalla"

"tsananin tausayin Abbansu ne ya kamasu duk jikinsu yayi sanyi,da™yar jahad ta iya buWe baki tace""daddy,dan Allah kayi ha™uri da duk abunda ya faru tsakaninka da Oumman mu,nasan cewa abun yana yi maka ciwo acikin zuciyarka,Oumman mu bata kyauta maka ba,gashi sanadin hakan ta jefa rayuwarta cikin haWari da kuma rayuwarmu,sau dayawa takan zauna tayi ta kuka,musamman da daddare ko runtsawa bata iya yi,kullum cikin ambaton sunanka takeyi tana cewa ha™™in Abusufyan ne yake bibiyar rayuwarta,na cutar dashi sosai,Mijina yana so na amma na butulce mashi,saboda ba™in kishi na,nayi danasanin rabuwa dashi sosai,Ya Allah ka yafemun,mu lokacin duk bamu san abunda take nufi ba. ""tuni hawaye sun shiga wanke mata fuskarta,itama sehrish hawayen ne suka soma shararowa"

"daga cikin idanunta,Hannu Abusufyan ya sanya tare da janyo su ya rungumesu sosai ajikinshi,sae"

"lokacin ™wallar dake cike taf cikin idanunshi ta shiga wanke mashi fuskarshi,muryarshi a kasalance ya"

"soma magana""Oummanku yarinya ce sosai,Ko a lokacin ban ru™e ta a raina ba,saboda akwai ™uruciya sosai atattare da ita,Nasha wahala sosai akanta,saboda Allah ya jarabce ni da tsananin sonta,ina sonta sosai,har yanzu soyayyar da nake yi mata na nan yadda take,babu abunda ya canza,Nayi kukan zuciya a lokacin dana rasa ta,kamar in zauce,lokacin dana ji zancen aurenta da sayyadi,Allah kaWae yasan ™uncin dana ji acikin zuciyata,bakomai nake tunawa ba,fa ce Amanarta da mahaifinta ya dam™a mun,ya yarda dani sosai baba buzu,yasan cewa banajin magana,ga ™uruciya dake Wibana amma a haka ya toshe"

",kunnuwansa Ya aura mun ´arsa,Naji daWi sosai,A lokacin kamar kamar me,Allah ya ji™anshi"

"Atare suka amsa mashi da Ameen,Wagowa dasu yayi daga jikinshi yana ™o™arin kai hannu ya share hawayen dake zuba akan fuskarshi,da sauri suka riga shi sanya tafukan hannyensu suna goge mashi"

",hawayenshi"

",Murmushi ya saki,don ba ™aramin daWin hakan yaji ba"

"Dama nasani wata rana zaku share mun hawaye na,gashi Allah ya nuna mun ranar da raina kuma da "" "",lafiyata"

"Yayi maganar tare da sanya hannayenshi duka biyu,asaman fuskokinsu yana share masu hawayensu,bayan ya kammala goge masu hawayen,yace""oh namanta,ban baku tsarabar masallaci"

",ba,""da sauri ya zura hannunshi cikin aljihun wandon jikinshi"

",Farar leda ce ya curo mai Wauke da dabino da goro"

"Mi™a masu yayi tare da cewa""hada aya da kwakwa nasiyo maku amma ta hosana ce ita kaWae zan "",bamawa,wannan dai gashi ku raba a tsakaninku"

""",Kar6ar ladar jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi,sehrish tace""dama na lura kafi ji da hosana "",Abusufyan yace""eh mana,saboda itace autarku a yanzu,nafi sonta,kuma nafi ji da ita"

"?Zumbura baki sehrish tayi tare da cewa""yanzu duk irin cizon da tayi mana a jikinmu baka gani ba Nagani mana,ae gwaggo ta tabbatar mun da cewar ba yin kanta bane,Ya sayyadi ne yazo da suffar "" kura yayi maku wannan aika aikar ""karasa maganar yayi tare da fashewa da dariya,suma dariyarce ta"

",kufce masu"

"Wucewa cikin Wakin nasu,yayi tare da zama daga gefen gadon yana kallon hosana dake kwance tana"

",bacci,baki a buWe"

"Da sauri ya sanya hannunshi,a cikin aljihun ya curo ledar dake Wauke da yankakkar kwakwa da ™ullin"

",aya acikinta"

"Kwakwar ya ciro,cike da tsokana ya zurata cikin bakin hosana,cikin bacci hosana ta kama kwakwar"

",ta shiga taunarta abakinta"

",Dariya sosai sukayi abun ba ™aramin nishaWi ya basu ba"

",Wuri suka samu suka zauna,suna kallon tsokanar da Daddynsu ke yi ma Hosana"

"gaba Waya ta cinye kwakwar daya sanya mata abakinta,wata kwakwar ya kuma curowa,tare da zura"

",mata abakinta,kamar wata kura haka ta kama kwakwar tana gartsa,tana taunewa acikin bakinta"

",Daddy,Wan janye kwakwar mu gani ya zatayi,""acewar jahad"""

"A hankali ya shiga ™o™arin janye kwakwar daga cikin bakinta,ta cije ta da ha™oranta,yana ja tana"

",rurru™eta,dariya sosai Abusufyan yake yi abun ba ™aramin nishaWi yake sanyashi ba"

"Da ™arfi ya janye kwakwar aikuwa a firgice hosana ta farka,fuskarta a yamutse,zuba mashi ido tayi ""!tana kallonshi,muryarta a kasalance ta ambaci sunanshi""daddy"

"Na'am,hosana,""ya amsa mata,yun™urawa tayi dakyar ta mi™e daga zaune tana ™are mashi kallo kafin """

",ta kwantar da kanta asaman kafaWarshi,tana faman lumshe ido saboda baccin da tasha"

"?Kin tashi lafiya?ko baccin bai isheki bane"""

"A shagwa6e tace""Ya isheni,yunwa ma nake ji,Cikina babu komai,gashi ko wanka banyi ba,Su jahad"

"duk sunyi wanka basu tashe ni ba,balle inyi nima,""ta ™arasa maganar tana kallonsu sehrish dake a bakin"

",gadon,murguWa masu baki tayi tare da harararsu"

"?""Shikenan,bari in na fita yanzu zanyi ma azmee magana,sae ta shirya maki lunch ko"""

",Waga mashi kai tayi alamar eh.."

"?""Mi™a mata ledar kwakwar yayi""kar6i nan,tsarabarki ce,ta masallaci kada ki Wanma kowa kinji ko Fuskarta Wauke da murmushi ta kar6i ledar daga hannunshi"

""",Nagode sosai daddyna,kuma bazan Wan masu ba"""

"Wurga mata harara jahad tayi tare da cewa""Sannu ko?daddynmu zakice ba daddyna ba,ae bake kaWae "",bace a wurinshi ba"

"Gatsina mata hanci hosana tayi tare da ™ara rungumo Abusufyan ajikinta don suji haushi,hakan ba"

",™aramin dariya ya bashi ba"

"Daddy,™amshin turaren jikinka akwai daWi sosai Allah,""tayi maganar tare da sanya hancinta ajikin """

",rigar shaddar jikinshi tana sha™ar ™amshin turaren kamar wata mayya"

"Idan kinaso ma,zan Wauko maki kwalbar turaren gaba Waya,sae ki dinga shafawa kema hakan yayi """

"?""maki"

"Girgiza kai tayi""a'a daddy,kabarshi kawai,Ya Omar ya hanani shafa turare,idan na shafa wannan turaren zaiyi ™amshi sosai,kuma idan Yaji bazaiji daWi ba,zaice hosana bakijin maganata ko?to daga yau ',babu ni babu ke,ni bazan zauna da mai kunnan 6era ba"

"Fashewa da dariya su jahad sukayi,tuni hosana ta Waure fuskarta tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login