Showing 228001 words to 231000 words out of 286330 words

Chapter 77 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

53

abunda kuke 6oye mun kaida Omar dan Allah ku "",sanar dani,Don in fidda rai da dawowarshi"

"Gyara bathrobe Win jikinshi yayi,ya Waure igiyoyin jikinta,sai da ya fara daidaita natsuwarshi sannan ya mi™e daga zaune ya zuro da ™afafunshi ™asa,kallon juna su kayi shi da Abbansu,hankalinshi ba"

",™aramin tashi yayi ba,Ganin hawaye asaman fuskar Abbansu"

"Daddy,don Allah kadaina zubar da hawayenka,before end of this month,in sha Allah daddy,zan sanar "" "",dakai komai"

"Har yaushe ne zaku cigaba da samun ran dawowarshi?Idan mutuwa yayi ku sanar dani mana,na fara "" zargin hakan acikin raina,da ace kidnapping Win Junaid akayi dagaske,Even one day bazaku bari yayi ba,batare da kun dawo dashi cikin gidan nan ba,Amma almost 3 Weeks Junaid baya a gidan nan?kullum ™ara samana ran dawowarshi kuke yi""mi™ewa yayi daga tsaye jikinshi na kerma ya soma tafiya da™yar yake iya tafiya,har sai da yakai bakin ™opar sannan ya dakata da yin maganar ya juyo tare"

",da kallonshi har lokacin bai motsa ba daga zaunen da yake ""Cikin sanyin murya ya Ambaci sunanshi""RAFAYET"

",Na'am Abba,""ya furta hakan yayin da yake kallonshi,jikinshi ya gama yin sanyi"""

"In cigaba da sa ran dawowarshi ne?ko in fidda rai,""shiru Sgr yayi batare daya tanka mashi ba,Nazarin """

",maganar shi ya shiga yi,muddin yace mashi ya fidda rai,to tabbas zai fahimci cewa Junaid ya mutu ne Muryarshi tamkar zai fashe da kuka yace""Am really sorry Abba,dan Allah ka bani time,zan baka "",amsar tambayarka,Amma ba yanzu ba,akwai wani investigation da nakeyi,Zan sanar dakai komai GyaWa kanshi yayi tare da kama hanya ya fita daga cikin Wakin,Yana juyo muryarshi yana fadin""Zan "",cigaba dasa rai"

",Sun jefa kansu cikin tsaka mai wuya,kifa kanshi yayi A saman mattress Win"

"Sehrish dake la6e abayan curtains Win sai faman shesshe™ar kuka takeyi,tausayinsu ne ya kamata,ta"

",jima tana kuka abayan labulen kafin ta fito tana tafiya izuwa gefen da Sgr yake a kwance"

",Tsayawa tayi tana kallonshi,yatsun hannunshi sae kerma sukeyi kamar wanda sanyi ya kama "",A hankali ta furta sunanshi""Ya Rafayet"

"Pls,Just Leave am not in the mood,""da gudun gaske Sehrish ta kama hanyar fita Wakin tana kuka,bata """

",ji zafin maganarshi ba"

"Yinin ranar ko abinci Sgr baici ba,Yadda takai mashi kayan abinci haka ta kwaso su,bai ta6a koda"

"Coffee ba,"

"After 5 days,bayan kwana biyar,wanda yayi dai dai da sati uku da kwana Biyu da rasuwar baby Junaid!!!!!saura kwana 5 ya rage masu su bayyanar da Junaid,komai ya gama hargitse masu babu"

"wani sauran kwanciyar hankali da suke dashi,"

"Wuraren ™ arfe 9 na dare,Suna kwance a W akinsu,har lokacin Atare suke kwana da"

"Oummansu,Har Waki aka ware mata haWaWWen bedroom amma tace ita tafi son ta kwana tare da ´ a'´anta,Su uku ne saman gadon suna bacci,Oummansu tare dasu Hosana da Jahad,Sae faman sharar bacci suke yi,"

"Sehrish kuwa sam ta gaza runtsawa,ta sanya damuwa sosai aranta,ta Waurawa kanta nauyin alhakin"

",˜aryar dasu Ya Omar su kayi ma Abbansu"

"Tana zaune saman sallaya bata jima da kammala yin nafilfilin dare ba,hannayenta ta Waga saman tana addu'a,yayin da hawaye ke shararowa akan fuskarta,kusan minti 30 Sehrish bata dakata da yin addu'ar ba,sai da tayi mai isarta a™arshe ta fashe da matsanancin kuka,da sauri ta sanya tafin hannayenta saman"

",fuskarta ta toshe bakinta gudun kada sautin kukanta ya tashi su Oummansu"

"A saman dardumar ta kwanta,tana ci gaba da yin kukan,taso ace zata iya taimaka masu sai dai babu halin yin hakan,tafi damuwa da Sgr don tun ranar da Abbansu ya ™ara tunasar dashi akan Junaid,ita shaidace bai ™ ara cin abinci ba,Sai dai lemu da yake sha,babu bacci a"

"idanuwanshi,kullum babu lafiya ajikinshi,duk yabi ya hargitse,"

"A cikin wannan yanayin bacci yayi awon gaba da ita,"

"Sae da suka kammala hoton sannan ta lura da zoben diamond Win dake hannunshi,sae faman ™yalli _"

_yake yi

"_Waro ido waje tayi alamar mamaki tace""wow junaid wannan fa,waya siya maka shi_"

"Mommy azeema ce ta bani shi,dama Wazu na sanar dake cewa zan nuna maki gift din da takawo _"

"_mun,to itace wannan"

_Ya ™arasa maganar yana nuna mata zoben da Wrist watch din_

"_Junaid sunyi kyau wlh,musamman daya kasance kaine ka sanyasu_"

"Thank u reesh,sunyi mun kyau amman idan ke kika sanyasu sae sun fi yi maki kyau,bari na ciro _"

"_maki su ki sanya,nafison su kasance a hannunki"

"cikin sauri tace mashi""no junaid that's impossible,Auntynku azeema ce ta baka shi,muddin ta neme _ shi a hannunka bata ganshi ba zata nemi jin ba'asin inda ka kai su,kuma ma in banda abun ka junaid wannan ae irin naku ne!kamar diamond ne fa,nida ko zoben azurfa ban ta6a sanyawa a hannu ba,balle"

_diamond

"A firgice Sehrish ta farka daga baccin da ya dauketa,mafarkin da tayi yayi matukar Waure mata kai,Zurfin tunani ta shiga lokacin guda ta gane wannan zoben da Junaid ya ta6a nuna mata Shi ne tagani a Wakin Aunty azmee kamanninsu Waya Sak!tabbas kuwa shi ne na Diamond wanda Aunty"

azeema ta siya mashi mai harafin *j*

"Wata irin zufa ce ta shiga gangaro mata agafe da gefen fuskarta,tunani ta soma yi mai yakai zoben Junaid a dakin Aunty azmee?Yakai mata ajiya ne,?sam bata kawo komai aranta ba,Amma tunawa da tayi cewa junaid duk inda zaije zoben nan na ahannunshi wannan yasa ta fara kokonton wani"

"abu,Zumbur ta mi™e daga saman sallayar ta nufi saman gadonsu,"

"Lalla6awa tayi ta haye saman gadon,saitin wurin da Jahad take a kwance,hannu tasa tana Wan bubbugata yayin da take ambaton sunanta a Hankali don kada ta tashi Oummansu, Jahad!jahad!""can cikin bacci jahad tajiyo muryarta,dakyar ta iya buWe idanuwanta masu Wauke da "" ""?bacci,ganin Sehrish yasa ta dan mike daga zaune""lafiya rishi?dama baki yi bacci ba"

"Jahad duk ba wannan ba,wata tambayace nakeso nayi maki,A ranar da kuka fita tare da Junaid shan """

"?""ice cream shin kin kula akwai agogon diamond da ring a hannunshi ko babu"

"Meyasa kikayi mun wannan tambayar Sehrish!So kike ki tayarmun da hankalina?Kinsan fa banaso ' ana tunamun mutuwar Junaid,""tayi maganar hawaye na zuba akan fuskarta"

"Arude Sehrish tace""dan Allah ki sassauta muryarki Jahad,bana so kowa yaji,nasan baki so amma dan "",Allah ki yi hakuri ki amsa mun tambayata"

"Shiru Jahad ta Wan yi da alama ta shiga zurfin tunani,kusan minti 5 kafin tace""Kamar naso naga zoben ""a hannunshi,Amma bazan iya tunawa ba gaskiya"

"?""Ko hoto baku Wauka tare dashi ba"""

"?Rai aWan 6ace Jahad tace""haba Sehrish sai kace wata ´ar jarida,irin waWannan tambayoyi haka"

",Nidai ki amsa mun tambayata,""a kule tayi maganar"""

"Ganin ranta ya 6aci yasa Jahad cewa""Am Sorry,munyi hoto da junaid,hada ma videos muka Wauka,Amma wayar bata a hannuna,Tana a wurin Ya Omar ""tunkan takai ™arshen maganar Sehrish ta"

.fuce daga cikin Wakin a fujajen

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Abun ya Waurewa Jahad kai,irin wannan tambayoyi haka,Anya ba aljanu bane suka shige ta ba,"

"Babu kowa a babban falon,ko tsoro bata ji haka ta nufi Upstairs,gudu gudu sauri sauri take tattaka staircases Win,kaitsaye ta wuce bedroom Win Marshal Omar,sallama tayi jin anyi shiru ba'a amsa mata ba,Yasa ta fada cikin falon nashi,babu kowa a falon,da sauri ta nufi bedroom Winshi,a bakin kopar ta tsaya tare da Le™awa cikin Wakin nashi,A kwance ta same shi yana ta bacci,Ajiyar zuciya ta sauke,Cikin sanWa ta shiga cikin Wakin nashi,saWaf saWaf ta nufi side drawer dinshi dake a righ hand na gadon,Zu™unnawa tayi agaban drawer chest din,Ta sanya hannu tana bubbuWesu a hankali,tare da bincikawa ko zata ga wayar jahad,babu ita aciki,a hasale ta mi™e ta nufi wardrobe"

"din kayan shi,gaba daya duk ta hargitsa kayan amma bata ga wayar ba,tsayawa tayi a tsanake ta"

"shirya mashi kayanshi yadda suke,Bayan ta kammala jiki asanyaye ta nufi hanyar fita daga Wakin dakatawa ta yi da yin tafiyar,Waiwayowa tayi tana kallon cikon Wakin,tunani take yi kamar akwai wurin da bata duba ba,can ta tuna da Drawer Win dake Wauke da mirror,da sauri ta juya izuwa gaban mirror Win,Janyo gida na farko tayi lokaci guda ta sauke ajiyar zuciya,ganin Wayar Jahad"

"ajiye aciki,"

"Saukowa downstairs tayi,a main palour Win ta zauna saman Sofa tare da kunna wayar don akashe"

"take,Allah yaso babu password a wayar,"

"Direct ta shiga Gallery Win wayar,videos ta gani tare da hotunan dasu Jahad sukayi tare da juna,A hanzarce ta shiga kunna videos Win ta ™ura ido tana kallonsu,"

"Cikin motar Junaid shi da Jahad suka Wauki video Win da take kallo,da hannu Waya yake Waukarsu video,yayin da dayan hannu ya rungumo jahad ajikinshi yana dariya,yana fadin""With My Juliet,My ""wife to be in sha Allah"

Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu rass!rass!a zabure ta mi™e tsaye tana kallon yatsun hannun

"Junaid dake sanye da diamond ring Winsa,ya Aza hannu saman sumar kan jahad Sosai Zoben ya fito mai Wauke da harafin *J* sai ™yalli yake yi"

"Abun yayi matukar Waure mata kai,a rude tace""Kai!junaid ya fita da zoben shi aranar!Ya akai zoben kuma ya koma Wakin Aunty azmee?Taya akai hakan ta faru?Ta yaya zoben shi ya koma W"

"akin Aunty azmee..?"" tuni zufa ta wanke mata fuskarta,Still bata kawo komai aranta ba,"

"Jiki na rawa ta nufi bedroom Winsu,asaman side drawer ta Wauki wayarta da ta ajiye,kafin ta ajiye"

"wayar Jahad asaman drawer Win,"

"Gaban mirror ta koma ta zauna saman kujera,Layin Aunty Azeema ta kira,Cikin sa'a wayar ta soma Ringing,'natsuwa tayi tana jiran ta amsa kiran nata,jikinta sae kerma yakeyi,Allah Allah take yi acikin ranta ta samu Aunty azeema ta Waga kiran,"

"Almost 15 missed Calls hajiya Azeema bata Waga kiran ba,A ™arshe dole ta ha™ura da kiran"

"nata,ba don taso ba,saboda akwai wani muhimman abu da take so ta tambayeta kuma a wurinta ne kaWai zata iya samun amsoshin tambayoyin da take dasu,"

"Ajiye wayar tayi gaban mirror Win,Kafin ta mi™e tsaye tare da kai idanuwanta ta kalli wall clock"

"™arfe 2 na dare,"

"Dafe kanta tayi saboda matsanancin ciwon kan da ya farmata lokaci guda,a sakamakon tunanin da take ta yi,Zuciyarta tayi nauyi sosai,ga kokwanton da take yi,ga fargabar da take ji,Abubuwa dak"

"sun tarar mata,"

"Don bala'e a zaune ta kwana,batare da ta runtsa ba,sai wuraren sallar asuba bacci ya Wauketa can"

"cikin kunnanta taji ana ambaton Sunanta sehrish sehrish,a firgice ta farka,idanuwanta a zare,"

"Oummansu ta gani atsaye tana kallonta""Sehrish A zaune kika kwana?meyasa baki tafi Wakin"

"Auntyn taku ba""?"

"Muryarta da alamun bacci bai isheta ba tace""Oumma,bansan bacci ya Wauke ni ba,"""

",Ki tashi kiyi sallah,Anata kira""ta ™arasa maganar tare da wuce wa cikin toilet"""

"Mi™ewa tayi dakyar take iya Waga ™afarta saboda baccin da take ji,zuwa ta fara yi ta hau saman gadonsu ta tayar dasu Hosana suka farka tukunna ta sauko,bayan kowa yayi al'wala,Abu ta shimfi Wa masu Sallaya suka kabbara Sallah,a tsanake suke yin sallar,Bayan sun kammala sallar ne sun zauna kowa ya W aga hannunshi suna addu'a,Sehrish ta W an yi gyaran murya tare da"

"cewa""Oumma,Jahad Hosana,dan Allah ku tayani da addu'a,Akan abunda nake yi,"""

"?""Kada ki damu indai addu'a ce kin samu rishi,""acewar Oummansu,hosana tace""A nawa"""

",Harara Sehrish ta wurga mata batare da ta tanka mata ba"

"Suna cikin yin addu'ar nan,Wayar Sehrish dake ajiye gaban mirror ta soma ruri,A zabure ta mi™e tare da nufar wayarta,"

"Kira kuma tunda Asuba?Wanene ke kiranki""?tsayawa tayi cak jin abunda oummansu tace,juyawa ta "" Wan yi tare da kallonta,Wan murmushi ta sakar mata""ummm dama Ina tunani ko Aunty Azeema ce ke ""kira ne"

"Okey,ki amsa kiran""da sauri Sehrish ta ™arasa gaban dressing mirror ta dauki wayar tare da duba """

",screen Win,Wani irin farin ciki ne ya lullu6eta ganin kiran Aunty Azeema"

"Juyawa ta W an yi kamar mara gaskiya ta saci kallon Oummansu dake zaune saman darduma,Hosana harta fara hammar bacci sai cewa takeyi""Wai Oumma addu'ar bata isa haka ba?Dan allah mu koma mu kwanta,murmushi abu tayi tare da kallonta,"

"kije ki kwanta mana,Wani ya ru™e maki ™afafunki,ibadarma baki iya yi da abinci ne duk mun """

",yawanshi sai kin tada shi. ""jahad ce tayi maganar tana harararta"

"Ganin hankalinsu ya koma kan Hosana yasa ta lalla6a ta fuce daga cikin Wakin,Gudu gudu sauri sauri take tafiya,kaitsaye ta nufi hanyar nan da zata sadaka da wajen gidan,fitowa tayi ta nufi garden don"

",batason kowa yaji ta"

"A gefen wata bishiya ta tsaya,tare da duba Screen Win wayar missed call har 3 Aunty azeema tayi"

"mata,Danna mata kira Sehrish tayi cikin sa'a Auny Azeema ta Waga kiran,"

"A hanzarce Sehrish ta kara wayar a kunnanta,tun kafin tayi magana Aunty Azeema tace""Sehrish"

"lafiya kuwa?kin tashi hankalina,kawai ina farkawa yin sallar asuba sai naga missed calls Winki"""

"Muryar ta har sha™ewa takeyi saboda tsabar saurin tayi magana""Aunty azeema,babu abunda ke faruwa,lafiya lou nake,Dan Allah wasu tambayoyi ne nakeso nayi maki,Wani Assignment ne aka"

"bamu a school,"""

"""Okey,Allah yasa nasani"""

"Aunty azeema,Malamar da ta bamu assignment Win tana bu™atar muyi bincike akan wani accident "" "",daya faru ne,Sai mu sanar da ita amsar da muka samo"

"Natsuwa hajiya Azeema tayi tana sauraronta,"

"Saurayi ne da budurwa,suka shirya zuwa shan ice cream,to akan hanyar zuwansu,sai suka dakata "" agefen titi,ita budurwar ta tsallaka titin zata siya musu ice cream,ta bar saurayinta acikin motar,kwatsam sai ga wata truck ™atuwa tabi ta kan motarsu,nan take kuma sai wuta ta kama ci da motar,kafin ´an kwana kwana su ™araso wurin,Wutar taci ta cinye,ba'a samu komai ba daga sassan"

",jikin saurayin"

"Katseta Aunty azeema tayi""ita malamar taku me takeso ku gano mata ne,"""

"Bari na kai maki ™arshen labarin,shi saurayin ya zama toka,sai ™arahunan motar aka samu,to abun "" mamaki kawai sai kuma ga Zobenshi na Diamond an tsince shi a hannun wani dattijo,zoben bai yi komai ba,sai ™yalli yake yi kamar sabo,to shine take son kowa yayi nazarin labarin ya fada mata"

"""abunda yake hasashe"

"Abun mamaki tana kai ™arshen labarin sai taji Aunty azeema na dariya,bubbuga ™afa Sehrish tayi kamar tana agabanta""Wayyo Allah mommy azeema,meyasa kike dariya,dan Allah ki taimaka ki"

"bani amsar tambayata,"""

"Tsagaitawa tayi da yin dariyar,sannan tace""Abun mamaki abun Al'ajabi,kawai sai aka tsinci zoben diamond Win saurayin a hannun wani,bayan shi mamallakin Zoben ya ™one ™urmus,Gaskiya Sehrish ta baku Assignment me wuya,Amma fa ni abunda nake tunani,in har babban Diamond ne"

"kamar irin wanda na ta6a siya ma Junaid,nasan kin ta6a ganinshi a hannunshi mai harafin J,"""

"""Muryarta har kerma takeyi wurin amsa mata""eh naganshi ahannunshi"

"Yawwa,so kin ga kalar wannan Diamond Win,In har wuta ta ta6a shi baiyin komai,Sai dai akwai wani "" abunda yake yi idan wutar ta haura mintuna tana ci ajikinshi,Stone Win jikinshi zaiyi duhu sosai,kuma ba hakan yana nufin ya mutu bane,Lafiyarshi ™alau Amma fa wannan duhun da dutsen jikinshi yayi,A nigeria basu da chemical Win da zasu gogeshi,Sae dai anan dubai Companyn da nake siyayyar ""Diamonds Win a wurinsu ne kaWai zasu iya goge wannan ba™in ya dawo yana ™yalli"

"Amma Aunty Azeema me kike tunani game da Zoben da aka tsinta hannun wani dattijon?Wanda kuma"" ba'a gabanshi hatsarin ya faru ba,kuma shi saurayin da zoben ya shiga cikin motar Har ya haWu da"

",hatsarin""ta ™arasa maganar tana jiran amsarta,don a ™agare take"

"Shiru Aunty azeema ta Wanyi na wani lokaci da alama nazarin wani abu takeyi,"

""",Naji kinyi shiru mommy"""

"Sai lokacin ta Waura da maganarta""Gaskiya abu biyu ne nake tunani,Shi wannan dattijon suspect ne,Amma kuma in har dagaske shi matashin da zoben ya shiga cikin motar,dole abu biyu ne zai kasance!Kodai Shi saurayin ne yayi wurgi da zoben ya faWo daga cikin motar ko kuma mamallakin Zoben Yana raye!!Yayi escape daga cikin motar shiyasa har aka samu Zobenshi kuma lafiyarshi ™alau zoben babu alamun wuta ta ta6a shi,kinga kuwa Shima mai zoben bai mutu ba a hasashe na kenan,"

"Gaban sehrish ne yayi wani irin mugun bugu,Hankalinta yayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login