Showing 105001 words to 108000 words out of 286330 words

Chapter 36 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

67

waqa kike rairawa hada kiWa,maimakon ki kama azkhar Win"

"."". ,safe kinayi abakinki"

"Muryar jahad ce ta katse mata hanzarinta da cewa""Wai dama hosana ce ke raira mana wa™a da kiWa!Nifa nayi tunanin cewa ko ringing Win wayarki ne,Amma dae hosana baki da hankali bakisan ciwon kanki ba!shiyasa har yanzu haukan naki ™ara gaba yakeyi,babu abunda zai hana in yiwa Daddy magana akai ki asibitin mahaukata,don abincika notikan kwakwalwarki da suka kwance a WauWaure"

",maki su,""tana magana tana kwatanta yadda za'a Waure mata notikan kan nata da hannunta"

",Tashin ta kenan itama daga bacci,KiWan hosana ne ya farkar da ita"

"Tunda suka fara maganar hosana ta zuba masu ido tana kallonsu tsabar bakin ciki ya hanata tanka masu,zuciyarta sae faman tafarfasa takeyi,arayuwarta ta tsani ace mata zararra ko mahaukaciya,fuskarta tacika fam ta kumbura kamar alkubus,a ™ule tace""Ni ce Zararra ko?kuma"

"?""mahaukaciya"

"Har suna haWa baki wurin cewa""Eh ance zararra kuma mahaukaciya kiyi abunda zakiyi,""hakan da sukayi ba ™aramin tunzurata sukayi ba,mi™ewa tayi daga saman kujerar,ta shiga nannaWe hannun"

",rigarta,hakan ya tabbatar masu da cewar dambe zasuyi"

"Tana kammala naWe hannun rigar,ta dan™ara da gudu,ta daka uban tsalle ta haye saman gadon,kafin suyi wani yun™uri,gaba Waya ta haWe kawunansu ta bugasu jikin na juna,™ara suka saki saboda zafin da sukaji,Ransu yayi mugun 6aci,Aikuwa gaba Waya suka tarar ma hosana suka shiga bugunta,ita ma kuma ta shiga kai masu naushi bana wasa ba,dama tafisu ™arfi,don bala'e suna kuka suna faWa su duka"

",ukun,gashi babu mai rabasu"

"hafsat ce ta nufo bedroom Win nasu tun kafin ta ™araso ™opar Wakin,taji sautin kukansu da kuma sautin"

",buge bugen da sukeyi"

"Hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,bugun ™opar tashiga yi amma arufe take,sun datse ™opar tun jiya da daddare da zasu kwanta"

"Next page na nan tafe,amma fa in mutun najin bacci ya kwanta,don zai iya kai 10, "

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,bugun ™opar tashiga yi amma arufe take,sun datse ™opar tun jiya da daddare da zasu kwanta,tana cikin bugun ™opar Wakin nasu sai ga Azmee ta shigo corridor Win Wakin nasu,da alama daga kitchen take,ganin hafsat a ™opar Wakinsu sehrish tana ta faman yi masu magiya akan su buWe mata ™opar,yasa azmee yin hanzarin ™arasawa kusa da ita tana tambayar ko lafiya,tun kafin ma hafsat ta bata amsa ta jiyo sautin kukansu Jahad acikin W akin,kuka fa bana wasa ba,hankali atashe azmee tace""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!Meke faruwa ne!meyasa su ke kuka""?"

"Fuskar hafsat Wauke da damuwa tace""Wlh bansani ba,zuwana kenan najiyo sautin kukansu hada ma ',buge buge da alama faWa suke atsakaninsu,Ni tsorona ma kada su lahanta junansu"

"A ruWe Azmee ta shiga bugun ™opar tana kwala masu kira""Jahad!Sehrish!hosana!wai bazaku daina ba!Me kukeyi haka!kuzo ku buWe ™opar nan tun kafin ranku ya 6aci,"" duk wannan kwakwazon da azmee keyi a banza domin kuwa babu mai sauraronta,hasalima basu son tana yi ba saboda basu a"

",hayyacinsu"

"Hafsat!kije ki sanar da Daddynsu ko wani daga cikin yayyensu game da abunda ke faruwa,su "" taimaka suzo ko ™opar ce a 6alle,tun kafin yaran nan su halaka kansu,""acewar Azmee wadda hankalinta"

",ya gama tashi"

"Da gudun gaske hafsat ta fita daga corridor Win Wakin,A main palour ta samu Mommynsu junaid tare da Abbansu da kuma Hajiya Azeema suna tattaunawa,wurinsu ta tunkara tana faman yarfa hannu idonta"

",cike tab da kwalla"

",Tun kafin tayi magana suna ganinta suka mi™e tsaye suna tambayar ko lafiya"

"Muryarta na kerma tace""Su jahad ne,suke faWa acikin Wakinsu,gashi can suna ™o™arin halaka "",kansu,munyi munyi su buWe ™opar sun™i buWewa sae dai sautin kukansu kawai da muke ji"

"Tun kafin ma ta karasa maganar,Jiki na rawa suka nufi Wakin nasu,hajiya azeema hada tuntu6e saboda tsabar sauri,a ™opar dakin nasu suka tsaya,bubbuga ™opar Wakin Abbansu ya shiga yi a tsawace yake ambaton sunayensu,amma shiru babu wadda ta amsa masa,sae dai sautin kukan nan da suke ji na tashin"

",hankali"

"Ina ganin bari na kira mahaifinsu wata'™il idan yayi masu magana sun ji maganar shi,'Abba ne yayi "" maganar tare da zura hannu cikin aljihun wandonshi ya Wauko wayarshi,yatsun hannunshi har kerma"

",sukeyi wurin lalubo number Abusufyan,ya danna mashi kira ta soma ringing"

",Hajiya Azeema da Alexandra duk sun bi sun ruWe"

"Ni babban tashin hankalina ma kada yaran nan su illata kansu,Wlh abun ya tsoratar dani sosai ya """

",tayar mun da hankalina,""Hajiya azeema ce tayi maganar,fuskarta tamkar zata fashe da kuka"

"Hafsat kuwa tana acikin main palour Win,Sae faman kuka takeyi,kwatsamm taji takun takalmi,da sauri takai idanunta wurin MARSHAL OMAR ne ke saukowa daga upstairs da gudun gaske ta tunkare shi"

"tana fadin""Ya Omar,gasu jahad can suna faWa acikin Wakinsu,kuma sun kulle ™opa,anyi anyi su buWe "". sun ™i su buWe"

"Jin wannan maganar yasa hankalin Omar mugun tashi,da sauri ya nufi bedroom Win nasu,lokaci guda kowa na gidan labarin abunda ke faruwa yaje musu,hatta su Junaid dake Wakunansu suna bacci sae da suka tashi,su fawan twins,dasu Irfan,hada Dr hariis da gwaggon katsina,da Ammi,dukkansu kowa fa"

",amma banda Sgr dake a bedroom Winshi"

"A ™opar Wakin nasu sukayi cirko cirko,Abusufyan yafi kowa shiga damuwa bawan Allah,kamar ya zauce haka yake bugun ™opar Wakin nasu yana ro™onsu akan su daina kokoyin da sukeyi suzo su buWe mashi ™opa amma shiru babu wanda ya tanka mashi,Haka Marshal Omar ma,Tamkar zai 6alle ™opar haka ya dinga bugun ™opar Wakin nasu,amma duk abanza,Junaid kuwa tuni ya fashe da kuka,yadda"

",kasan wani ™aramin yaro"

"Cikin shesshe™ar kuka Gwaggon katsina tace""nashiga uku..Wayyo Allah na,wlh nasan duk sharrin Ya sayyadine bazai barsu hakanan ba,yanzu haka shine ya shiga tsakaninsu,Ya Allah kayi mana maganin"

",wannan ba™in shaiWanin 'kuka takeyi hada majina"

"Lokaci guda sukaji shiru tsit cikin bedroom Win nasu babu wani gunjin kuka,hakan ya tabbatar masu da cewar wani mummunan abunne ya faru dasu,nan fa kowa ya shiga kallon kallo,yayin da zuciyoyinsu"

",keta bugawa da karfi"

"Jiki asanyaye Abusufyan ya zame ™asa,tare da aza hannayenshi saman kanshi,yayin da bakinsa ke ',furta kalmar""Innalillahi wa'Inna ilaihirraji'un"

",Abba,ina ganin kawai a 6alle ™opar,"" acewar kanal yousouf"""

"Omar yace""Nima abunda nake tunani kenan,amma ™opar fa ta cije sosai,na buga na buga amman ko motsi batayi,duk irin ™arfin da nake dashi,"""

""",Cikin shesshekar kuka junaid yace""Bari naje na Wauko zarto sai a datse kubar"

"Ya ambaci hakan tare da watsawa da gudu ya nufi weapons Room Winsu (Wakin ajiye makamansu,""A rufe ya samu Wakin,sam ya manta cewar key Win yana a wurin babban yayansu,sae da yayi arba da"

",™opar a rufe sannan yasha kwana ya dawo da gudu ya haye upstairs Win"

"FaWawa part Win SGR yayi,a rikice ya shiga bedroom Winshi,a lokacin Sgr na kwance saman"

",shimfiWeWen gadonshi yana bacci"

"Junaid baibi takanshi ba saboda a ruWe yake,side drawer Winsa ya tunkara,ya shiga bubbuWeta yana neman key Win,duk inda ya duba babu key Win,saman gadon ya hau,yana kiran sunanshi""Babban ',yaya!Babban yaya!pls wake up!babban yaya ka tashi dan Allah"

"Cikin bacci rafayet yaji muryar junaid dake ta faman kiran sunanshi,a hankali ya buWe idanunshi kai tsaye suka sauka kan fuskar junaid,ganin hawaye jaga jaga a fuskar junaid yasa Sgr yin hanzarin mi™ewa daga zaune,hankalinshi aWan tashe yake kallon junaid,da wata irin kasalalliyar murya ya"

".?ambaci sunanshi""Junaid!what are u crying for?meya faru ne"

"Babban yaya,key nake nema na weapon's room,inaso in Wauko saw ne,za'a 6alle ™opar Wakinsu "" ""Sehrish"

"?""Cike da mamaki Sgr yace""For what reason?wani abu ya samu door Win da za'a 6alleta"

",Ganin bai fahimci inda zancen nashi ya dosa ba,yasa shi yi mashi bayanin abunda ke faruwa Saukowa Sgr yayi daga saman gadon nashi,junaid na biye da bayanshi suka fito daga part Win nasa,da"

",sauri da sauri suke saukowa down stairs"

"Lokacin da suka shigo Corridor(doguwar hanyar) da Wakunnansu sehrish suke a jere,Hankalin Sgr ya Wan tashi musamman daya ga dandazon matasan gidan,ga kuma su Abbansu kowa atsaye cirko ',cirko,fuskokinsu sun nuna alamun damuwa atattare dasu"

"Abbansu na ganinshi yayi saurin ru™e hannunshi yana fadin""Yawwa rafayet,nasan zaku iya kai da ',Omar,dan Allah ku haWu ku 6alle ™opar nan,ko mun samu muga meke faruwa aciki"

"A hanzarce kowa ya dare ya basu wuri,da iya ™arfinsu Na ™arshe suka daddage suka kaima ™opar wani irin kwakkwaran bugu ji kake daraamm!nan take Sakatar ciki ta zame da kanta,™opar ta"

",buWe,gaba daya suka afka ciki"

"Ba ™aramin girgiza sukayi ba,gaba dayansu musamman Abusufyan,abunda suka gani yayi matu™ar tayar masu da hankali,Innalillahi'wa'inna ilaihirraji'un!!!wannan shine abunda suke ambato a"

",bakunansu"

"Sun tarwatsa komai na bedroom Win nasu,Wigon jini jinin da suka gani shi yafi komai tayar masu da"

",hankali"

"Jahad ce kwance ™asan gadon saman tiles,damtsen hannunta duk sawun cizo ne,wurin duk ya farfashe,hatta saman kumatunta cizon ne,daga can saman gadon kuwa hosana ce,baje hannunta dafe da kanta ta toshe kunnuwanta sae faman mutsu mutsu takeyi da ™afafuwanta,alamar idonta biyu,Sehrish kuwa basu san ina ta lula ba,"

"Zubewa Abusufyan yayi agaban Jahad dake kwance,hannu yasa yana jijjigata yana ambaton sunanta"

",saboda ya gane itace,hawaye sae faman sintiri sukeyi akan fuskarshi"

"Jikin kowa yayi sanyi,zukunnawa Abbansu yayi agaban Abusufyan din yana kallon jahad dake kwance,Sawun ha™oran dake asaman fatar jahad ya tabbatar mashi da cewar faWa ne ya 6arke a"

",tsakaninsu har sukayi kokoyin nan"

"Ina tunanin suma tayi ne,wani ya Wauko mun ruwa dan Allah,""Abbansu ne yayi maganar,da sauri """

",fawan ya fuce daga dakin,ya nufi babban falo don ya Wauko masu ruwan da za'a yayyafa mata"

"a hankali Sgr yake bin Wakin nasu da kallo,sunyi mashi kaca kaca,damben daga saman gadon nasu ya ...."

"fara,Hatta bargon lullu6arsu duk sun jefo shi ™asa,zagayawa yayi ta dayan gefen gadon,6angaren hannun hagu,tunkan ya ™arasa ya hango ™afafun mutun,hakan ya tabbatar mashi da cewar cikon ta ukunsu ce,ta wuntsila ta baya,lokacin daya ™arasa wurin a kwance ya samu Sehrish,gefen bakinta ya Wan fashe,ga kuma sawun ha™ora asaman ™irjinta,da kuma damtsen hannunta,zu™unnawa yayi agabanta"

",yana ™are mata kallo"

"Rafayet!wacece anan?ko cikon ´ar ukun tasu ce""?Ishaq ne yayi maganar ganin rafayet Win zu™unne a """

",wurin"

"Itace,"" ya bashi amsa atakaice,da sauri Abusufyan ya mi™e tare da sauran suka nufo wurin don suga a """

",wani hali take ciki"

Tun kafin su ™araso Sgr yayi saurin kai hannunshi gaban rigarta yaja rigar ya lullu6e mata ™irjinta

",daya fito sosai"

"Fashewa da kuka gwaggon katsina tayi tana fadin""Wayyo Allah ´a'´an Abusufyan Wina!ni nasan cewa ba yin kanku bane,Wlh sai Allah ya saka maku,Bayin Allah sunji jiki,kowanene yayi masu wannan Wanyen aikin,jibi yadda aka ciccije masu fata,Yanzu haka ya sayyadine yazo masu da suffar kura yayi masu wannan aika... aikan,' Harris ne ya katseta da cewa""pls gwaggo kibarmu muji da abunda ke"

",damunmu idan ma kina magana ™ara masu zafin ciwon kikeyi"

",Jin haka yasa tayi saurin rufe bakinta,tana cigaba da matsar kwalla a idonta"

"Abun ya Waure mun kai!garin yaya haka ya faru?gaba daya kowannansu sawun cizo ne a fatar """

",jikinsu"",Abbansu junaid ne yayi maganar,a yayin da suke tsaye gaban sehrish,Sgr kuma na a zu™unne Hafsat ce ta basu amsa da cewa""lokacin da nazo ™opar dakinsu,naji sautin Kukansu acikin Wakin da ',kuma sautin bugu kamar suna dambe a tsakaninsu,ina tunanin cewa faWa sukeyi a tsakaninsu"

"Jinjina kai marshal Omar yayi tare da cewa""Tabbas sunyi sa insa a tsakaninsu ne har abun yakai ga"

"fada,Kuma wannan cizon dake asaman fatar jikinsu,ba kowa bace tayi masu shi ba fa ce HOSANA!saboda nima ta ta6a cizo na a kwanakin baya,da ranta ya 6aci a asibiti,ta cije ni kuma ba "",™aramin zafi naji ba a lokacin"

"Abba yace""No wonder!in kuka lura babu sawun cizo a fatar jikinta,indai itace kwance asaman "",gadonsu,ku kalli jikinta dakyau,kuma bata jigata ba,kamar yarda ´an uwan nata suka jigata"

"Suna cikin maganar nan,Fawan ya shigo hannunshi Wauke da robar ruwan daya dauko masu a fridge,da sauri kanal yousouf ya kar6i bottle water din,ya 6alle murfin,tare da tarbo ruwan a tafin hannunsa na dama,ya watsa shi a fuskar jahad,Nan take taja dogon numfashi tana ambaton sunan Allah abakinta,ajiyar zuciya suka shiga saukewa,da sauri Abusufyan ya dawo wurinta,tare da zukunnawa agabanta,ya Wago da ita ajikinshi yana ambaton sunanta""Jahad!Jahad!""koda jahad ta buWe idanunta tayi tozali da fuskar Daddynsu saita fashe da matsanancin kuka tana cewa""daddy kaga abunda hosana tayi mana?kawai daga magana ta hau bugunmu ni da Sehrish,duk tabi ta gartsa mana ciwo a fatar"

",jikinmu 'tana magana hawaye na zuba a idanunta"

",Runtse ido Abusufyan yayi tare da buWesu a hankali,abun ba ™aramin ta6a mashi zuciya yayi ba Hannu Omar yasa tare da kar6ar Robar ruwan dake hannun Kanal yousouf ya taka izuwa inda Sgr ke a zu™unne ya mi™a mashi ita,Kar6a Sgr yayi tare da kur6ar ruwan abakinshi,ya fesar dashi akan fuskar Sehrish,a firgice ta farka gami da mikewa zaune tana faman zazzare idanunta,one by one tabi su da kallo,hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,ganin Sgr,ga kuma su hajiya azeema tsaye duk akanta,tafin"

",hannuwanta tasa tare da rufe fuskarta,tana kuka"

"Wani ya Wauko min FA box a medical room""Sgr ne ya ambaci hakan,da sauri irfan ya fuce daga "" Wakin don zuwa Wauko akwatin,ru™o hannun Sehrish Hajiya azeema tayi tare da zaunar da ita gefen"

",gadon,""sannu kinji,yi shiru ki daina kuka,""cikin lallashi takeyi mata maganar"

"Hawa saman gadon nasu Hafsat tayi,tare da kai hannunta ta Wago da hosana ajikinta,sae faman kerma jikinta yakeyi,ciwonta ya motsa,da alama an rabu da shan magani,duk a tunanin su abun yayi"

",sau™i,ashe da sauranta,tabbas hosana tana bu™atar ganin likitan mahaukata"

"A faWace Omar ya daka masu tsawa gaba dayansu yace""wai duk menene yajawo hakan!ba zaku buWe ""!baki kuyi ma mutane bayani ba"

"Cikin shesshe™ar kuka Sehrish tace""Hosana ce,tunda sanyin safiya tafarka,tana raira mana wa™ar takusa aure ™ara faWa breaker,kuma hada kiWa take raira wa™ar duk ta takura kunnuwanmu,har muka farka daga bacci,Don munyi mata faWa shine ta naWe hannun rigarta ta hau mu da bugu da cizo kamar ta ' samu jakuna"

"Cike da mamaki kowa ke kallon sehrish dake kora masu bayani,Ishaq yace""Wai yanzu duk don ',saboda wannan ku ka kusa illata junanku?gaskiya akwai gagarumar matsala babba ma kuwa"

"Abbas yace""dama da wuya kaga ´an biyu ko ´an uku suna zaman lafiya a tsakaninsu,zakaga suna tsananin son junansu,amma ta wani 6angaren basu jituwa,don akwai labarin dana ta6a ji shigen irin "",wannan daga kokowa suka kashe kawunansu"

"Jin wannan maganar ta Abbas ya ™ara daga masu hankali,Abba yace""in sha Allah,ba zamu bari hakan ta faru ba!tunda abun har yakai ga faWa da jima juna ciwo,dole a raba masu wurin kwana,shine kawai "",mafita"

",Abunda nake ™okarin cewa kenan""acewar hajiya azeema"""

Ammi dai abun yafi ™arfinta daga ita har Alexandra da hajiya Saratu suna atsaye sun zuba ma sarautar

",Allah ido,Lamarin yaran yayi matukar daure masu kai"

"Dawowa cikin Wakin nasu Irfan yayi hannunshi Wauke da First aid box Win,ya ™araso tare da mi™a ma"

",Sgr akwatin,hannu yasa ya kar6e shi tare da ajiye shi a ™asa"

"Sannan ya zauna,daga gefen gadon,suna fuskantar juna shi da sehrish,wadda ke ta faman shesshe™ar"

",kuka,wani irin kallo daya jefa mata,tuni ta nemi kukan da takeyi ta rasa"

"Close ur eyes,""da sauri ta rufe idanunta kamar yarda ya umarta,tana ji yasa mata audiga a wurin "" ciwon yana goge mata


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login