Showing 135001 words to 138000 words out of 286330 words

Chapter 46 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

45

zaka fasa ihu kana ambaton sunan Mommynka Lumshe ido Sgr yayi yana sauraron Abbansu,fuskarshi asake tamkar zaiyi murmushi,wata irin"

",natsuwa yaji acikin zuciyarshi"

"Amma daga baya,saboda irin kulawar da nake baka sae ka gane cewa ni mahaifinka ne,kuma inason "" "",ka sosai fiye da kowa,sae gashi da kanka,kake zuwa wurina don in Wauke ka,mu tafi yawo atare"

",jikin Sgr ba ™aramin sanyi yayi ba,kalaman Abbansu sunyi matu™ar ta6a mashi zuciya "". Amma ni sai inga kamar baka sona,baka damu dani ba kamar yadda na damu da kai"""

"Tunkan ya ™arasa maganar Sgr ya katse shi da cewa""Daddy kadaina faWan hakan bana jin daWi,duk duniya bani da tamkarka,kaine mahaifina,Jigona kuma ginshi™i na,Abun alfaharina,madubin"

"."". dubawana"

"Wani irin farin cikine ya lullu6e Abbansu,bai ta6a jin irin wannan yabon daga bakin Sgr ba,sai yau har ya fara tunanin anya kuwa cikin hayyacinshi yake gaya mashi waWannan kalaman?ko kuwa ya Wan kora "". wani abune,Gashi ya saki jiki sai surutu yake yi mashi kamar ba wannan miskilin ba"

""",Pls Rafayet,ka maimaita mun kalaman nan daka faWamun,inaso nayi recording Winsu"""

",fashewa da dariya Sgr yayi,hakan ba ™aramin Waurewa Abbansu kai yayi ba"

""",Cike da mamaki yace""Rafayet,dariya kakeyi mun,dan Allah faWamun kodai kasha kwaya ne yau Daddy bansha komai ba,lafiyana ™alou,kawai ina jin daWin waya da kaine,ka bari idan ka dawo gida "" "",zan sake maimaita maka sai kaji a kunnanka"

"Cikin raha sukayi wayar gwanin ban sha'awa hira irin ta da da mahaifi suka yi wadanda suke cikin begen juna,a karshe sukayi sallama,sauke ajiyar zuciya yayi tare da aza wayar saman chest Winshi,wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarshi,still kalaman Sehrish nadawo mashi acikin ranshi,waWannan kalaman"

",dae su suka fi ta6a mashi zuciya,Mara tausayi mara Imani,da kuma danganta shi da ya sayyadi"

"Tariyo abunda ya faru tsakaninsu ya shiga yi cikin ranshi,Yadda ya dam™o wuyan rigarta tare da"

"yin wurgi da ita ta bugi bango,har ta fashe da kuka saboda zafin da taji,da kuma munanan kalaman da ta jefa mashi,da alama nazarin wani abu yake yi,dangane da abunda ya faru jiya atsakaninsu,"

"Ya jima asaman Sofa Win,kafin daga bisani ya koma cikin bedroom Winshi,darduma ya dau™o ya shimfiWa tare da kabbara salla,Sae da ya fara biyan bashin sallolin da baiyi ba,sannan ya Waura da yin nafilfilin daren daya saba yi,bayan ya kammala ya Wauki qur'ani ya shiga karantawa,nan take yaji natsuwa tazo mashi acikin zuciyarshi,bashi ya kwanta bacci ba,har sae wuraren ™arfe biyu na"

"dare,sannan ya haye saman gadonshi ya kwanta,bacci 6arawo yayi awon gaba dashi,"

"Itama Sehrish,sae da tayi sallar daren,kafin ta kwanta bacci,"

Abunda ya faru daren jiya da Aunty babba ta zauna zaman jiran Hayaam....

"tunda ™arfe goma ta buga hayaam bata dawo ba,nan hankalinta yayi mugun tashi,fitowa tayi daga bedroom Winsu,ta shiga zarya acikin hotel Win,ko Allah zaisa taga gifcinta,amma shiru babu ita har receptionists taje ta tambaya ko sunga fitarta suka tabbatar mata da basu ganta ba,™arshe da ta gaji da biWiWin nemanta,komawa tayi Wakin nasu zuciyarta a ™untace ta kwanta,duk da halin da ta shiga na rashin hayaam,hakan bai hanata yin bacci ba,harda minshari,"

"Haroon kuwa tun da ya kammala yi mata wannan aika aikar,ya tattara yabar Hotel Win ya gudu gaba"

",Waya,don kuwa da™yar in hayaam zata ™ara moruwa,Ya na™asata sosai,a saman gadon ya barta a yashe"

"Wuraren Sallar asuba,Wayar Aunty babba dake ajiye gefenta ta soma ringing,can cikin bacci ta dinga jin ringing Win wayar,dama ta kwana da tunanin hayaam zata iya kiran ta in ta buWe wayarta,hakan yasa ta farka da sauri takai hannu ta Wauki wayar,duba screen Win wayar tayi da"

"6oyayyiyar lamba aka kirata,cike da mamaki tace""To fa,waye ya kirani a irin wannan lokacin da"

"6oyayyiyar number?kodai hayaam ce ta kira,bari na Waga na ji,"

",Picking call Win tayi ta kara wayar a kunnanta"

"""Tun kafin tayi sallama taji ance""Madam,barka da warhaka"

""",gabanta ne ya Wan faWi rass,amma ta dake tace""yawwa,dan Allah wanene ke magana"

"Babu bukatar ki sani,dama na kira ne don in yi aikin lada,Nasan kina ta neman hayaam ido a rufe,to "" hayaam dae a halin yanzu addu'arki take bu™ata,idan kina son sanin inda take,yanzu zan turo maki da message na address Win inda take,sae ki hanzarta zuwa don ki kai mata agaji,Allah ya bata lafiya,idan ta "",samu ciki dan Allah a ajiyemun abuna,inaso"" yana faWin haka,yayi rejecting kiran"

"Waro ido waje Aunty babba tayi,a hargitse ta saukko daga saman gadon hannunta ri™e da"

",wayar,jikinta har kerma yakeyi,zarya ta shiga yi acikin Wakin tana jiran shigowar sa™on"

"A fili tace""Allah yasa dae hayaam ba wani taje taba ma kanta ba yayi amfani da ita,Sae da naja mata kunne akan ta daina kula maza,amma da ya ke karya ce gaya nan tana son ja mun bala'e,ina zaman"

""",zaman lafiyana"

"Tana cikin wannan zullumin,taji ™arar shigowar message da sauri ta duba top of the screen Win wayar,"

"Vip,Room 34,""shine abunda taga an rubuta acikin message Win,kuma babu numbar wanda ya """

",tura,anyi hidden number"

"Sai da tayi zurfin tunani sannan ta gane cewa numbar Wakin hotel ne aka turo mata,hakan na nufin"

",cewa hayaam tana acikin hotel Win"

"Jiki na rawa ta ™arasa wurin trolley Win kayansu dake ajiye,gefen wardrobe,buWe wa tayi ta dauko"

",mayafi ta lullu6a asaman kanta"

"Sannan ta tura kopar Wakin ta fito,tafiya takeyi cike da zullumin abunda zai biyo baya,sae bin Wakunan dake a wurin takeyi tana bin numbobin jikinsu,cikin sa'a batare da tasha wahala ba tazo kan numbar Wakin da aka turo mata,sae da ta duba dakyau taga Room 34 ne,Hada key aka ajiye mata ajikin"

",™opar,wannan ya tabbatar mata da cewa da gangan aka sanya key Win,saboda in tazo ta buWe ta shiga Gabanta sae faWuwa yakeyi,a hankali ta sanya hannunta ta Wan murza key Win Wakin ya buWe,cike da fargaba ta tura ™opar Wakin a wani slow kopar ta soma buWewa ™iiiiiii,tun kafin ma ta sanya kafarta acikin Wakin ta hango pant yashe a saman tiles,Rass taji gabanta ya faWi,wani irin wahalallan yawu ta haWiya,dakyar ta shiga cikin Wakin,karaf Idanuwanta suka hango mata Bra din hayaam dake sagale ajikin mirror,tun daga nan tasha jinin jikinta,wurga idonta tayi gefen hagunta,Handbag Win hayaam ta hango yashe a kasa,da alama wurgi akayi da jakar kayan cikinta suka watse akasa,hada wayarta ma duk"

",screen Win ya fashe"

",arazane Aunty babba takai idonta saman gadon,mutunne a kwance an lullu6e shi da bargo.."

"A tsananin tsorace ta ™arasa gaban gadon,sanya hannunta tayi tare da zame bargon a hankali,tana buWe bargon da sauri ta mayar ta rufe,saboda tashin hankalin da ta gani,hannu ta aza akai ta fasa ihu tana faWin""Nashiga uku!Wayyo Allah na,Hayaam wani marar imanin ne yayi maki wannan aika aikar!hayaam waye ya yashe ki haka!La'ila ha'illallahu muhammadur rasulillahi!Amma kowaye wannan anyi haihuwar asara,Uwarshi ta haifo mana Bala'e"" ta inda take shiga bata nan take fita"

",ba,Muryarta har sha™ewa takeyi saboda tsabar ba™in ciki,tamkar ta haWiyi zuciya ta mutu"

"a karshe ta fashe da matsanancin kuka,tare da hayewa saman gadon,tana cigaba da sambatu,da alama .."

",ta fara zaucewa"

"mun shiga uku mu yau,Wllh dana san haka zata faru da bamu zauna a hotel Win nan ba,™addara ce "" kawai ta riga fata,Hayaam kowaye wannan ya gama damu,Wan jarin da muke ta™ama dashi ya kwashe"

"komai babu,ya yashe ki,ya karya mana tattalin arzi™in da yayi mana saura,Ya takaita mu don ubanshi,wlh koma wani jarababben ne,Sae Allah ya toni asirinshi,Ni na ta6a ganin jaraba irin wannan,bai bar komai ba,yayi mata wanwar Wan jakar uban,haihuwar asara haihuwar titi,haihuwar kwararo....""kasa ™arasa maganar tayi,wani irin ™ululun ba™in cikine ya tokare mata ma™oshinta,nan tashiga yin kakarin amai,ta saukko daga saman gadon agalabaice ta nufi toilet Win cikin Wakin ta shiga,Sosai tayi amai tamkar ´an hanjin cikinta zasu fito waje,ta jima acikin toilet Win kafin ta fito,tana"

",tafiya ™afafunta na harWewa"

"Fitowa tayi daga Wakin ta koma Wakinsu,Trolley Win kayansu ta buWe,Jallabiya ta Waukowa hayaam tare da Mayafi,Sannan ta koma can Wakin,taci wahala haka ta kinkimi hayaam ta shiga da ita toilet,wani wurin ma ajikinta,baya ta6uwa sae dai anje asibiti duk ya jagule babu kyan gani,hatta la66anta duk sun faffashe hada busasshen jini,nipple Winta na right breast kuwa,sai jini yake yi,™iris ya rage ya 6alle,ha™ika haroon ya cutar da ita,ya zalunce ta,Da mugunta yayi mata hakan,Dama babu Imani aranshi,duk ya faffasa mata skin Winta da Nails Winshi,saboda baya yanke akaifa,doguwar ™umba ne"

",dashi"

"Aunty babba tasha kuka,Tuntana kukan fili har ta koma yin kukan zuciya,wanda yafi ciwo,Sai da ta nemi taimako a hotel Win,sannan ta samu aka Wauki hayaam,Suka kaita wani private hospital saidai sam bata sanar dasu ha™i™anin abunda ya sameta ba don tasan karshe reporting za'ace ayi wurin yansanda ita kuma bata son asirinsu ya tonu har abun ya kai kunnan su Ishaq,tafi son in hayaam din ta farfado ta fadi wanda yayi mata hakan don ta tabbatar ba da karfi aka jata dakin ba don wanda ya kira ta ya sanar"

",da ita halin da take ciki har sunan hayaam din ya ambata hakan kuma na nufin ya santa ne"

"Tunda aka shiga da ita ciki,Likitoci suka taru akanta,Aunty babba na zaune zugudum saman waiting seat,tashin farko sae da suka fara kar6ar kuWin gadon kusan Naira dubu 50,Sannan za'ayi mata aiki ciki da waje a ™alla za'a cajesu kuWi kusan Dubu Wari biyar,Bayan haka akwai alluran da za'ayi mata ajikinta"

",kuWinsu ya kai kimanin dubu 20"

"Abun yayi matu™ar girgizata,ita babbar damuwarta,ba halin da hayaam ke ciki ba,KuWinsu da suke tattalawa zasu je wurin boka,Har an yashe kusan rabinsu,wasu mutanen dai ba imani aransu,Waya daga cikin halin Wan adam kenan,Duk yadda take da hayaam same parents,Amma harta fara tunanin guduwa ta barta a asibitin saboda gudun kar su talauta ta,Kuma ta yanke shawarar zata yi ma Abra magana tazo su tafi wurin bokan tare da ita,Tunda ita hayaam ta gama lalacewa,babu wani amfanin da zata yi mata,™arshe ma taja masu asara,yini tayi a asibitin tana zirga zirga,Yayin da zuciyarta ke sa™a mata,ta"

",gudu tabar asibitin,tun da ta samu ta biya mata kuWin aikin Can su ™arata"

"Har wuraren ™arfe Goma na dare,lokacin an kammala yiwa hayaam aikin,Amma bata farfaWo ba,tsayawa Aunty babba tayi abakin ™opar shiga Wakin tana kallon hayaam dake kwance,hancinta na sanye da Oxygen,"

"Komawa tayi saman waiting seat din,inda tabar handbag Winta,Waukar jakar tayi ta buWe ta,biro ta curo tare da memo,aza takardar tayi saman kujerar sannan ta soma rubutu Kamar haka"

"Hayaam sae dai kiyi ha™uri,Wlh bazan iya cigaba da zama acikin asibitin nan ba,duk laifinki ne,Sai _ da na gargaWeki akan karki kuskura ki ™ara kula wani Wa namiji,amma da yake ke karyace ba'a raba ki da maza,Gashi nan kin jawowa kanki wanda yafi ™arfinki,Ya gama dake yayi maki kankat,babu abunda yayi saura ajikinki balle har insa ran zakiyi mun amfani,Shiyasa na yanke shawarar zanyi ma Abra magana,zamuje wurin bokan tare da ita,Don bazan bari burina ya™i cika ba har su Amani suyi nasara,In"

"_dana gode ma Allah bake kaWai bace ™anwar da nake da ita ba,Wlh dana ji kunya"

"Tana kammala rubuta short note Win,Ta Wauki handbag Winta,Sannan ta shiga cikin Wakin da aka kwantar da hayaam Win,A gefenta ta ajiye wasi™ar,Sannan ta curo bandir Win kuWi dubu hamsin ta ajiye mata a gefenta,a hankali ta furta Allah ya baki lafiya hayaam,Idan kuma kin riga mu gidan"

",Gaskiya,Allah ya ji™anki da rahama"

",Tana kai ™arshen maganar,da sauri ta juya tabar Wakin,batare da 6ata lokaci ba,ta gudu tabar asibitin"

",Rayuwa kenan"

*Boss Bature*

d'

"Tunda sanyin safiya ringing Win wayarta ya farkar da ita daga bacci,cikin bacci takai hannu tana laluban wayar harta samu ta cafkota,janyota tayi cikin bargon tare da buWe idanunta masu Wauke da bacci,Sunan Mommy Azeema ne ya bayyana akan screen Win wayar,da sauri ta mi™e daga zaune,har time Win doguwar rigar jiyace a jikinta pink Win nan,picking call Win tayi ta kara wayar a kunnanta,"

""",Assalamu alaikum"""

"On the other hand Aunty Azeema tace""Babyn Rafayet,kin tashi lafiya,"""

""",Murmushi sehrish ta Wan yi tare da cewa""lafiya qalou Alhamdulillah"

""",Yawwa my Daughter,dama na kira ne about abunda ya faru a tsakaninki da Rafayet"" Natsuwa Sehrish tayi tana sauraronta"

"Ci gaba da magana tayi,""Jiya na hana ki bashi ha™uri,Saboda nasan cewa yana cikin fushi,kuma haWari ne ki tunkareshi a wannan lokacin,kafin nan abunda nakeso in sanar dake,duk yadda kike tunanin rafayet ba haka yake ba,mutunne shi mai ™yan™yami sosai,kuma yana da zuciya shiyasa a lokacin ranshi ya 6aci ne sosai,har yayi yun™urin bugunki,kinsan in ran mutun ya 6aci zai iya aikata komai ba'a hayyacinshi ba,sae yadawo cikin hankalinshi kuma yazo yana danasani,Akwai ire irensu,Ni nasan ba ason ranshi yayi maki hakan ba,don ba halinshi bane wula™anta mace,Zuciya ce ta fisge shi har yayi wurgi dake,ya kuma yi yun™urin marinki......""dakatawa ta Wan yi da yin maganar na wani lokaci kafin ta Waura da cewa""Kin riga da kin faWi abunda ke cikin ranki ba'a hayyacinki ba,ina mai tabbatar maki da cewar yanzu zai yi ™o™arin gyara mu'amularshi dake ne,Saboda ki daina yi mashi kallon mugu,Amma fa idan har kina son hakan ta faru dole sai kinje kin bashi ha™uri,sai daga baya na zauna nayi wani tunani,muddin baki bashi ha™uri ba,to akwai gagarumar matsala,tunda bai fara sonki ba,zai iya aikata komai daga ciki hada divorce tun kafin ma lokacin ya cika kin ga mu kuma ba haka muke so ba,Kuma idan kin bashi ha™uri ba hakan yana nufin cewa kin zubda ajinki bane,Darajarki zata ™ara daukaka a wurinshi,zai san cewa tabbas kina da hankali sosai tunda har kinsan kiyi laifi kuma ki nemi yafiya,kawai abunda nake so dake koda kinje bashi ha™uri karki nuna cewa ba'a hayyacinki "",kikayi maganar ba"

"Zuru sehrish tayi tana sauraronta,hankalinta yayi mugun tashi,Shin ta yaya zata tunkari Sgr da sunan"

?zata bashi ha™uri

"Aunty azeema,still akwai matsala,Babban yaya ya hanani zuwa part Winshi fa,saboda period Win da "" nake yi,Nasan idan ya ganni zai tuna da jinin da ya gani ajikin wandona ™arshema yayi mun korar kare"

",in bai bugeni ba,""muryarta tamkar zata yi kuka haka tayi maganar"

"Kada ki damu da wannan,In sha Allah babu abunda zai faru dake,sannan idan zaki je part Win nashi,ki"" ""gyara jikin naki sosai,Kuma ki shafe shi da turare"

"GyaWa kai kawai tayi tare da cewa""Shikenan zanje in sha Allah,duk yadda mukayi dashi zan sanar "",maki"

""",Okey,saina ji ki"""

"Tayi rejecting kiran,Ajiye wayar sehrish tayi saman gadon,Saukkowa tayi tare da nufar toilet ta shiga,Cikin mintina tayi wanka ta fito jikinta sanye da undy taja shi saman ™irjinta,hannunta ru™e da Short towel,Goge ruwan jikinta tayi dashi,bayan ta kammala,ta zauna gaban mirror tana shafa body cream Winta,Bayan ta gama ta shafa powder afuskarta,tare da murza man baki,Comb ta W auka tana sharce gashin kanta,"

"Turo kopar akayi,ta cikin mirror ta kalli wurin ™opar don taga wanene,Jahad ce ta shigo hannunta"

",Wauke da plate meat balls ne aciki tare da Cup na coffee"

",Allah yasa nawa ne,""acewar Sehrish"""

"Murmushi jahad ta saki tare da cewa""Naki ne mana,nayi tunanin ma baki tashi daga bacci ba,"" tayi maganar tare da nufar wurin mirror Win ta tsaya,hannu tasa ta Wauki meat ball din guda daya tace""BuWe "",bakinki in saka maki,kiji idan yayi daWi"

"BuWe baki Sehrish tayi,Jahad ta tura mata shi cikin bakinta,taunarshi ta shiga yi tana jinjina kai alamar"

",daWinshi yana kai mata karo"

"?""Baby junaid nayi mawa,Ya kika ji WanWanon"""

"?""Sehrish tace""Bangane ba,wani junaid Win bayan basu nan?ko kin manta ne."

"Jahad tace""Ae munyi waya dashi,Ya sanar dani cewa,Yau ko gobe zasu dawo,Amma basu duka "",ba,Shi dai yace bazai iya jure rashina ba,In ma basu dawo dashi ba,ko a ™afa ne sai ya tako"

",fashewa da dariya Sehrish tayi,itama jahad Win dariyar ce akan fuskarta.."

""",Gaskiya junaid na dabanne,yaci sunanshi Romeo,ga kuma juliet Winshi tsaye agabana"""

",Tayi maganar tana nuna Jahad dake atsaye"

"Murmushi jahad ta saki tare da cewa""Oh Ni sehrish,Wlh bansan ya zamu qare da junaid ba,idan munyi "",aure,Kina ganinshi Wan ustazi ko,ba ™aramin jarababbe bane"

"Sehrish tace""gaskiya sai kin jure don kula da junaid ba abu bane mai sauki,a kwanakin baya can da jimawa,lokacin daya gane cewa ni mace ce,Mun ta6a yi dashi zamu haWu a garden,Ni kuma na manta,kinsan Allah tun wurin magrib junaid ya zauna a garden Win nan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login