Showing 24001 words to 27000 words out of 286330 words

Chapter 9 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

19

su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Ga duk maison karanta littafin Abban sojoji,zai biya 300 ne,za'a tura mashi tundaga farko har inda _ muka tsaya,kuma zai cigaba da samun update dinshi akai akai,ga wanda ke bu™ata zai tura mun message ta whatsapp Wina (08103884440) kada ku bari abaku labari sannan a kula wannan itace numbar wayata,Wasu suna Waukar numbar Wanda suka bani tallarsu kayansu suna kiransu a matsayin"

"_ni,bayan ni ga numbar dana bada nan itace numberta"

"Nagode sosai da addu'o'inku agare ni,da kuma uzurin da kukayimun,har zuwa wannan lokacin,Allah *"

* yabar zumunci a tsakaninmu daga nan har gidan aljanna

"nace ba Masu satar littafi suna fitarwa ta bayan fage,mai yasa baku ™arasa masu labarin ba?kuma * kenan saida kuka jira ni?ae nayi tunanin cewa zaku ™arasa masu labarin ne ashe dai sai anjira"

*Boss

Bismillah

d'

"A hankali ya tura ™opar bedroom Winsa tare da shigewa ciki,turus yayi ya tsaya yana kallon junaid dake manne da Mommynsu suna bacci yadda kasan wani jinjiri ya ™an™ame ta sae faman sharar bacci suke yi atare,murmushi ya Wan saki tare da wuce wa cikin bedroom Win,Rage kayan jikinshi yayi bayan ya kammala ya shige cikin toilet,Within 15mins yayi wanka,sae gashi ya fito"

"Waure da towel,tsaf ya kammala gyara jikinshi agaban dressing mirror,kafin ya koma wurin Closet"

"Winshi,ya Wauko wasu lallausan kayan bacci riga da wando farare ya zura ajikinshi,bayan ya kammala shirin kwanciya,ya zagaya ta baya dai dai saitin da junaid yake manne da mommyntasu ya lalla6a tare da hayewa saman gadon,zuba mata ido yayi yana kallonta,kullum koma mashi takeyi tamkar sabuwar amarya,ji yake kamar ma ba'ajima da yin aurensu ba,saboda tsabar son da yake yi mata,ba ™aramin kewar matar shi yayi ba,har yanzu bai kammala hucewa ba,tunda tadawo kullum da daddare suna manne da juna,a kwanakin nan ba ™aramin kwanciyar hankali ya samu ba,ya zama cikakken mutun don rashin Alexandra ba ™aramin gibi yayi mashi ba,kasa janye idanunshi yayi daga kallonta da yake yi,tayi wani irin haske mai kyan gaske,fatarta kamar ta jinjiri saboda tsabar she™in da takeyi da daukar ido,bin dogon gashin kanta yayi da kallo wanda ya baje agadon bayanta,a hankali ya mayar da idanunshi akan farar half vest Win dake ajikinta,nan take ya fara shiga yanayi na bu™atarta,ga kuma junaid ya riga shi,to ya kenan?"

"™asa ™asa yayi da muryarshi dai dai saitin kunnan Junaid ya ambaci sunan shi a hankali""Junaid!junaid!tashi ka koma bedroom Winka,""yayi hakan ne saboda baison ya tashe ta,yasan inta farka ba lallai tabari ya rabata da junaid ba,jin shiru junaid bai motsa ba yasa shi ™ara Wan Waga ""!muryarshi yace""junaid!junaid!pls get up and go back to ur bedroom,inaso in kwanta ne"

"Shiru junaid ba alamun ma zai farka,hannu yasa tare da Wan bubbuga kafaWarshi ""!!yace""Junaid!junaid!Ka tashi mana"

"Duk wannan suratan da Abbansu keyi kaf a kunnan junaid,sarai yana jinshi yayi banza dashi,tun kiran farko da yayi mashi ya farka,koda yaji Abbansu na cewa ya tashi ya koma bedroom Winshi zai kwanta,sai ya ™ara ™an™ame mommyn tasu,don yaci alwashin cewa yau fa abbansu bazai kwana tare da mommynsu ba,ba don komai ba sae don shi aganinshi Abbansu baiyi mashi adalci ba,don me zai dinga kwana tare da Mommynsu bayan shi ne ya dace su dinga kwana tare da ita,Saboda tafiyar da tayi ta barshi tun yana jinjiri,yanzu lokacin shi ne bana abbansu ba,dole ya ha™ura yabar mashi,Tashin"

!hankalin da ba'a sama shi date

"Junaid!nafa son cewa kana ji na,kayi banza ka ™yale ni!zaka tashi ko saina yi wurgi dakai,""a faWace """

",Abban nasu yayi maganar yana kallonshi"

""",turo baki junaid yayi cikin ™un™uni yace""Abba,wlh ba inda zani!yau kwana na ne"

"Har saida gaban Abbansu ya faWi rass saboda yadda maganar ta junaid ta dirar mashi a kunnanshi,Cike"

"!""!da mamaki ya maimaita maganar ""yau kwanana ne"

"Junaid dake ma™ale da Mommynsu yace""eh,abba kadaina ma wahalar da kanka,Allah yau ba inda zani,kullum sai kayimun wayau,kana kwana tare da mommy,fisabilillahi Ni da kai waye ya dace ace"

?!!!yana kwana tare da Mommy

"Saboda tsabar takaici sam abbansu ya rasa me zaiyi ma junaid,gashi babu mabugi a kusa balle ya"

",kwaWe shi,ko ya samu sanyi aranshi"

"Ganin junaid ya turje bilha™™i dagaske yake bazai tashi ba,gashi kuma Alexandra tafara mutsu mutsu alamun suna takura mata,kuma baiso ta farka daga baccin saboda gudun karta hanashi kora junaid"

",izuwa bedroom Winshi,hakan yasa ya yanke shawarar binshi ta lalama"

"Sassauta muryarshi yayi tare da cewa""Pls babyn abbansa,abeg dan Allah ka tashi ka koma bedroom "",Winka,help ur dad pls,bakasan halin da nake ciki ba,pls junaid Win Abbansa"

"˜ara ™an™ame Mommynsu yayi tare da cewa""wlh Abba dama kadaina yi mun magiyar nan,ni yau tare "",da mommyna zan kwana"

"Muryarshi tamkar zaiyi kuka yace""to ni a ina kakeso na kwana?junaid baka tausayin Abbanka"

"?""ko?meyasa zakayi mun haka?yau kuma rigimar akaina zata ™are"

"ashagwa6e junaid yace""Abba,gaskiya kayi ha™uri nidai babu inda zani,kaje bedroom Wina ka kwana"

",mana,'yayi maganar tare da ™ara shigewa jikin Mommyn tasu"

"?""!!Rai a6ace Abba yace""Don ubanka zaka tashi ko bazaka tashi ba"

"shiru yayi bai tanka mashi ba,sae ma minsharin ™aryar da ya dinga ja,don abban nasu yasan cewa"

",bacci ya Wauke shi"

"A daddafe Abbansu ya mi™e daga zaunen da yake gefen gadon,ranshi duk a jagule kamar ya aza hannu aka ya fasa ihu haka yake ji,shi kaWae yasan halin da yake ciki,bai ta6a sanin cewa junaid bai da wayau ba sae yau,duk yasa ya zama abun ban tausayi,hawaye ne kawai bai zubar ba,amma ba ™aramin 6ata mashi rai yayi ba,ya jima yana zagaye a cikin bedroom Win,yana kallonshi,a ™arshe ya nufi ™opar"

",bedroom Win tare da buWewa ya fuce waje"

",Gobe ma anan zan kwana,""junaid ne yayi maganar bayan jin fitar abban nasu daga Wakin"""

"Daughter""! ™iris ya rage ta saki tray Win dake hannunta,don bata tsammaci jin muryar mutun a bayanta "" ba,bakowa bace wannan face Sehrish wadda ke tsaye a cikin kitchen tana shiryama Sgr fresh fruits tare da coffee,jikinta na sanye da doguwar riga ta bacci mara nauyi milk colour tayi rolling mayafi akanta"

",launin ba™i"

"Ganin daddynsu yasa ta sakin murmushi tare da cewa""daddy,dama idonka biyu bakayi bacci ba har wannan lokacin""?"

"™arasa shiga kitchen Win yayi yana cewa""taya zan iya baccin?bayan Waya daga cikin ´a'´ana idonta biyu bata runtsa ba,raina ne ya bani cewar akwai wadda batayi bacci ba acikinku shiyasa na fito don "". inga wacece ashe kece"

"fashewa da dariya sehrish tayi jin abunda yace,shima dariyar ce Wauke a fuskarshi,"

"tsayawa yayi dab da ita yana kallon kayan marmarin da ta kammala Jera ma sgr,ta gyare tsaf ta .."

",yayyanka mashi su"

"Yanzu wannan kayan daWin duk na wanene?ko ke zaki sha""?yayi tambayar a yayin da yakai "" hannunshi cikin ™ayataccen tray din wanda ke Wauke da plate na kayan marmarin ya Wauki yankin"

",abarba Waya tare da turata abakinsa yana sha"

"Bani zan sha ba,na babban yaya ne,""tunkan ta ™arasa maganar taga ya dakata da taunar abarbar da "" yake yi yana kallonta fuskar shi Wauke da mamaki yace""Kina nufin Rafayet kika shiryama"

"?""wannan?shiya sanyaki ne"

"Jinjina kai tayi tare da cewa""eh daddy,shine ya bu™aci na dinga kai mashi fruit tare da coffee adai dai irin wannan lokacin ™arfe sha biyu na dare in sun dawo daga aiki. 'da™yar ta ™arasa maganar ganin"

",yadda fuskarshi ta canza,alamar wani abu baiyi mashi daWi ba"

",Daddy wani abu""?ta furta hakan tana kallonshi"""

"?""shiru yayi jimmm kamar mai nazarin wani abu,kafin daga bisani yace""da sanin Abbanku"

"girgiza kai tayi alamar a'a sannan ta ™ara da cewa""yasan cewa inayi mashi aiki daddy,amma banda ',tabbacin cewar ko yana da masaniya akan hakan,bansani ba ko babban yayanmu ya sanar dashi"

"ta6e baki Uncle abusufyan yayi kafin yace""Abba bazai ta6a bari ba,bana tunanin cewar ya sani,taya"

?!!mace kamarki zata dinga zuwa Wakin namiji a irin wannan lokacin

",Gabanta ne taji ya faWi rass,sunnar da kanta tayi tana wasa da yatsun hannnunta"

"That's imposssible!!!Banaso gaskiya hakan bai kwantamin araina ba,duk da Wan uwanki ne shi a "" yanzu,amma hakan bai dace ace kina zuwa Wakinshi ba a irin wannan lokacin,in fact ba'a son mace da ""!namiji suna ke6ewa,nasan kinsan da wannan"

",Muryarta na kerma tace""Hakane daddy"

""",Jinjina kanshi yayi tare da cewa""Yawwa,Wauki kayan marmarin ki kai masa,kada ki makara"

"Hannunta na kerma ta Wauki tray din da sauri da sauri ta nufi hanyar fita daga kitchen Win,har ta kusa"

",fita daga cikinsa,muryarshi ta dakatar da ita "",Sehrish"""

",Na'am daddy,""ta amsa mashi tare da Wan juyawa ta baya tana kallonshi"""

"daga yau!banaso ki ™ara zuwa don kiyi mashi aiki,koda da safe ne ko da rana,Azmee itace mai aikin "" gidan nan,idan ma da bu™atar masu aikin zansa a ™aro wasu,amma ba zakuyi aiki wa kowa ba,ina fata ',kin fahimce ni"

"Tunda abusufyan ya fara maganar gabanta ya shiga faWuwa,hankalinta yayi mugun tashi,tuni idanunta"

",sun fara canza launi"

"',Fuskarta Wauke da damuwa tace""daddy,inajin tsoran shi sosai,bansan taya zan sanar dashi hakan ba Murmushi Abusufyan yayi tare da takawa kusa da ita suna fuskantar juna yace""Bance ki sanar mashi ba,kawai inaso daga yau ki Wan Waga ™afa daga zuwa part Winsa don kai mashi abinci ko yi masa gyara,nasan cewa bazai damu da hakan ba,tunda ga azmee,in ma yayi magana akan hakan ki sanar ""!dashi cewa""NI NA HANAKI"

"wani irin wahalallen yawu Sehrish ta haWiye a bakinta,sam bazata iya yima daddyn nasu gardama ba,tasan cewa yayi hakan ne saboda tausayinsu da yake ji,baison suna aikin wahala,amma wannan hukuncin da ya yanke mata ba ™aramin horo bane agareta,Na farko hakan zai nisanta tsakaninta da SGR,ganinshi zaiyi mata ™aranci,in har ba downstair ya sauko ba,Allah ya haWasu to bafa zata samu damar ganinshi ba,Abu na biyu kuma hayaam zata samu damar shige masa,don tasan cewar daga ta daina yin aiki a ™ar™ashinsa,hayaam zata kunno kai,na uku kuma batasan me zai biyo baya ba,in har ' yasan cewar ta daina yi mashi aiki,Shin zai damu ko bazai damu ba"

"Zaki iya tafiya,kada ki jima a bedroom Win nashi,dare yana ™ara yi,da zarar kin kai mashi,kiyi """

",hanzarin komawa cikin ´an uwanki ki kwanta kiyi bacci ki huta "",Toh Abba,zanyi duk yadda kace"""

"Murmushi abusufyan ya saki tare da cewa""ki kulamin da kanki daughter,sai da safe,"""

"murmushin tayi itama bayan ta amsa mashi,batare da 6ata lokaci ba,ta wuce sashen Sgr,kamar wadda aka zare ma lakar jikinta haka take tafiya,ba don komai ba sai don Hukuncin da Daddy W insu ya yanke,Taya zata iya rayuwa batare da tana sanya babban yaya acikin idanunta ba akai akai!anya kuwa zata iya jurewa?wa zai kula mata dashi kamar yadda take kula dashi?tashin hankalin da ba'a sama shi date,"

"Wani irin farin cikine ya lullu6e hayaam dake la6e wurin kitchen Win tana sauraron abunda Uncle abusufyan ya tattauna tare da sehrish,kamar ta zuba ruwa a ™asa tasha don tsabar farin ciki,ashe munafukar tana la6e ta kasa kunne tana sauraronsu,bakomai ya fito da ita ba daga Wakinta face yunwar da taciyota,hakan yasa ta lalla6a ta fito don ta sama ma kanta abunda zata ci,anan ne fa tajiyo muryoyinsu suna magana acikin kitchen Win,shine tayi masu la6e,ta kwashe duk abunda suka tattauna acikin kunnanta,Lokaci guda ta manta ma da yunwar da take ji acikin cikinta,gudu gudu sauri sauri ta koma bedroom Winta,faWawa tayi saman gadonta tana faman ti™ar dariya,bayan ta tsagaita da yin dariyar tashiga tufka da warwara acikin zuciyarta,"

"Idan har inaso in samu nasarar cigaba da zama acikin gidan nan,dole saina haWa kai da wani!wanda "" zai taimaka mun,wurin ganin na cimma burika na!tabbas ina bukatar shi,""ta ambaci hakan ayayin da"

",take ™o™arin mi™ewa daga zaune"

?!*WANENE SHI*

*Surgeon General Rafayet*

"A ™opar shiga bedroom Winshi ta tsaya,zuciyarta duk a ™untace take,don idanunta acike suke tab da hawaye ba don komai ba sai don hukuncin da daddynsu ya yanke agame da zuwanta part Win SGR,yanzu shikenan Yau zata kasance rana ta ™arshe da zatayi aiki a sashen shi?shikenan bazata"

™ara takowa ba da sunan ta kula dashi ba?

"Tamkar ta fashe da kuka haka ta dinga ji,dakyar ta daure ta cije tare da zuba sallama,shiru ba'a amsa mata ba hakan yasa ta ™ara daga muryarta,ta kuma zabga sallamar akaro na biyu,shima shiru bai amsa mata ba,hakan yasa ta fara tunanin cewa kodai yayi bacci ne ko kuma yana acikin"

"toilet,don tasan shi akwai yin wankan dare duk in xai kwanta,"

"Tunani tayi ai shi muharraminta ne a yanzu hakan yasa ta kutsa kai tare da shigewa cikin bedroom Win nasa,wani irin daddaWan kamshi ne ya daki hancinta,mai daWin gaske,ga ratsa zuciya,lumshe idanunta tayi a hankali tare da sake buWesu,tana ™are ma shimfiWeWen gadon nashi kallo,kasa janye idanunta tayi daga kallon shi da takeyi,Yana a kwance saman gadon,yayi covering jikinshi da lallausan blanket Winsa,dai dai saitin stomach Winsa bargon ya tsaya,sumar kanshi ta rufe mashi fuskarshi da alama dae a gajiye suka dawo yau,baccin ma kamar bai shirya mashi ba ya W auke shi,duba da yadda yayi kwanciyar,right hand Winshi na asaman kanshi ya zagayo dashi ta"

"dayan 6angaren,"

"A hankali sehrish ke nufar gadon nasa tana tafiya kamar wadda kwai ya fashe mawa akai,saboda rashin kwarin jikinta,ajiye mashi tray din tayi asaman side table W insa,sannan tashiga tunanin,kodai ta tashe shi daga baccin kota ™yale shi?ta jima tana nazari kafin zuciyarta ta bata shawarar cewa ta tashe shi kawai,ganin cewa ba kayan bacci ne ajikinsa ba,hakan na nufin baiyi night bath Win daya saba yi ba,tabbas bazaiji daWin baccin shi ba,"

"Zuba mashi ido tayi tana ™are mashi kallo,anan taga zufa na tsattsafowa a saman dogon hancinsa,da kuma wuyansa,mamakine ya kamata,aranta tace""Zufa kuma?duk da sanyin A.c dake akwai?karfa ace babban yaya bashi da lafiya""?cike da damuwa tayi tambayar,can kuma tace""kodan baiyi wankan daren"

",daya saba yi bane?zai iya yiyuwa hakane,amma fa ina tsoran tashin shi daga bacci"

"Bari dai kawai na ha™ura kar in jama kaina,don na lura kwanan nan Waure mun fuska yake yi,kamar ',nayi masa wani laifi"

"Tana kai ™arshen zancen zucin nata,tayi wani kwakkwaran juyi da nufin tabar wurin,cikin rashin"

"sani tayi tuntu6e da doguwar ™afarsa Waya data sauko ™asan gadon,birkicewa tayi duk yadda taso ta ru™e jikinta amma abun ya faskara,gaba Waya ta tafi Wungurugum ta faWa saman jikinshi,"

"Hankali a matu™ar tashe Sehrish ta zazzare idanunta tana kallon fuskarshi,gabanta ne yayi wani irin mugun bugu,ganin ya fara motsa idanunshi yasa ta soma kiciniyar mi™ewa daga saman jikinsa,sae dai kash bata samu wannan damar ba domin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login