Showing 15001 words to 18000 words out of 286330 words

Chapter 6 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

38

lokacin da muna yara har zuwa ya ta6ayi ya Wauke mu yakaimu gidansu yayi mana wanka sannan yayi mana kitson kalaba,bawan Allah,Allah kaWai yasan yadda yaji acikin zuciyarshi lokacin da wannan ',ba™in mugun ya rabashi damu"

"Hosana ta ™ara da cewa""Mummuna kawai,fuskarshi kamar Wuwawu saboda rashin kyau,har naqosa naga yadda Ya omar Wina zai karairaya ™asusuwan jikinshi,""ta ™arasa maganar tana yin nuni da"

",hannayenta,yadda takeso Omar yayi ma Ya sayyadi"

"Ta cikin mirror jahad ke kallonta tana dariya tace""ae ba ´a'´a Omar kaWae ba,baki lura da yadda wannan mai blue eyes Win nan yayi ba,wani fari kyakkyawa mai ™irar nan,har ni sai da na tsorata dashi ' ganin yadda ya zabura yabar wurin yana huci"

"Hosana tace""ae nagane shi,Ni wlh tsoran idanunshi nake ji, kaman aljani,wai shima yanzu Wan"

?uwanmu ne ko?duk ´an gidansu ya Omar ne ko

"Yayanmu zaki ce,ae yanzu duk wanda kika gani acikin gidan nan,to yayan mu ne,jiya baki lura da "" wani matashi acikinsu ba wani fari,mai mutunci wanda yazo ya kira mu,lokacin da alAbbansu ke"

"?""neman mu"

"Murmushi hosana tayi alamar tagane shi tace""daga gani zaiyi sau™in kai sosai,kuma da alama ba ',™aramin farin ciki yake damu ba,mun gode ma Allah jahad daya haWamu da dangin mu"

"Lokacin da sehrish ta shiga main palour din nasu,anan ta samu matasan gidan duk tsaitsaye akan junaid,dake kwance saman doguwar sofa Win da Abbansu ya kwantar dashi,a lokacin har sun yayyafa mashi ruwa ya farfaWo,bakinsa sai faman kerma yake yi kuma har lokacin bai daina faWin ""Rishi guda"

",uku""ba"

"Abusufyan yace""bawan Allah,nidai naji an saki ™ara ashe wai junaid ne,bansan time Win daya shigo ba,lokacin ina bacci ne,ae da ban bari hakan ya faru ba,da tun lokacin na fahimtar dashi,ashe har yanzu ',junaid na nan da wannan firgitar tashi,ae nayi tunanin ya daina"

"Shafa gefen fuskarshi abba yayi a yayin da yake zaune daga gefen daman kujerar yace""Ya tsorata ne sosai,ae ni kaina banyi tsammanin zaije Wakin nata bane,naso ace saida na fara yi mashi albishir sannan ',yaje wurinsu"

"Jahan dake tsaye yace""Aikin ayaan ne,shine ya tura shi Wakin nata,'ya ™arasa maganar yana hararar"

",ayaan dake tsaye yana dariya"

",Duk Alexandra na tsaye tana sauraronsu,sam batasan inda zancen nasu ya dosa ba"

"Koda sehrish ta ™araso,zuba mata ido Alexandra tayi tana kallonta,gaban sehrish ne ya faWi lokacin da tayi arba da ita,har sai da ta ambaci Innalillahi acikin zuciyarta,ba komae ya firgitar da ita ba face ganin fuskar sgr a fuskar matar,kuma batasan da ita acikin gidan ba, sai dai lokaci guda taji aranta kaman ta"

",ta6a ganin hoton matar"

"Cike da mamaki Alexandra tace""wacece wannan kuma""?tayi maganar tare da yin nuni da sehrish"

",wadda tuni ta koma bayan abusufyan ta tsaya"

".',Jahan ne ya bata amsa da cewa""³an ukun uncle abusufyan ne"

"?Abusufyan kuma?dama ya ta6a aure ne"""

"Eh,ya ta6a aure batare da sanin kowa ba,sai daga baya abun ya bayyana cewar ´a'´ansa ne,kuma ´an "" ukune kamanninsu iri Waya sak,abunda yasa kika ga junaid ya ruWe kenan,baisan cewa su uku bane,Waya ya sani acikinsu,muma sai jiya Allah yasa mukasan da zamansu muka san cewa ´a'´anshi ',ne,Nasan abba zai sanar dake komai"

"Jinjina kai Alexandra tayi tare da Wan ta6e bakinta,yayin da ta janye idanunta daga kan sehrish ta"

",mayar dasu kan junaid dake ta faman sambatu"

"',Abba pls ku fahimtar dani mana!meyasa nake ganin Sehrish guda uku?ko na samu ta6in hankali ne"""

",Junaid u should calm down ur mind,in baka natsu ba taya zamu fahimtar dakai,""acewar abbansu"""

"Jin hannun mutun acikin nata yasata yin saurin juyawa,sai lokacin ta lura dashi sam bata ga fitowarshi"

",ba"

"Mommy,""ya ambaci sunanta cikin sanyin murya,cike da farin ciki tace""Fawan!ka farka daga baccin """

",kenan""?tayi maganar ayayin da take janyo shi jikinta,sosai ta rungume shi ""Mommy tun yaushe kika zo ba'a sanar mun ba?sae dai na fito na ganki unexpected"""

"Tun jiya nazo fawan,muna tare da junaid acan gidana muka kwana tare dashi sai yau da safe muka "" ',dawo atare,da fatan na sameka cikin ™oshin lapiya"

"',Alhamdulillah mommy munyi missing Winki sosai da sosai"""

",Nima nayi missing Winku fawan,'magana suka cigaba dayi atsakaninsu"""

"Duk wannan abun dake faruwa alexandra bata tanka ma abusufyan ba,shima kuma bai tanka mata ba,tun lokacin daya shigo falon yayi arba da ita,yaga ta kawar da kanta gefe tun daga lokacin shima ya share ta,dama bata shiri dashi,tun lokacin da Abba ya aurota,ya ta6a zama agidan,yanayin yadda take wahalar da yayanshi ne yasa yayi mata rashin kunyar da ta haddasa gaba atsakaninsu,saboda shi bakinshi bai rufuwa muddin yaga tana gaya ma Yayanshi hossein magana saiya mayar mata da martani mai zafi,wannan dalilin ne yasa Abba yace ya tattara ya koma wurin ammi don bazai iya jurar zama dashi ba,kullum haWa mashi Bomb yakeyi acikin gida,shiyasa abusufyan bai zauna agidan yayan nashi ba,kuma ammi bata kawo shi gidan ba lokacin daya addabeta da rashin jin maganarshi,kawai ta yanke"

",shawarar kai shi gidan hajiya Ameenatu"

"Kowa daya fito tun daga kan su irfan jabeer,khaleed da kanal yousouf babu wanda baiyi farin cikin zuwan mommynsu junaid ba,daya bayan Waya saida tayi hugging Winsu ajikinta,kanal yousouf ne kawai ta manna ma kiss a gefen fuskarshi,ji suke tamkar mahaifiyarsu ce Maryam ta dawo gidan,Allah sarki Allah ya ji™an rai,tun daga yanayin yadda alexandra ta kar6esu hannu bibbiyu tana rungumarsu ransu"

",ya basu cewar ta shiryu yanzu,da alama babu wannan girman kan nata da kuma Zafin ran nan Sehrish dae duk jikinta yayi sanyi tun daga kan irin kallon da taga Mommynsu junaid nayi mata,ranta"

"ya bata cewar akwai matsala,sam fuskarta babu yabo babu fallasa lokacin da Jahan ke sanar da ita"

",cewar Wiyar uncle Winsu ce"

"Abbansu na ™o™arin fahimtar da junaid,suka jiyo muryar sgr yana tambayar""Meya faru ne!""yayi maganar ne ayayin da yake saukowa daga saman stairs Win,jikinshi na sanye da shirt fara ta Wame"

",jikinshi sai kuma dogon wando jeans,ba ™aramin kyau yayi ba"

"Gaba daya suka juyo suna kallonshi,Marshal Omar na biye dashi abayanshi,atare suka sauko, Wani irin farin ciki ne ya lullu6e alexandra lokacin da tayi arba da first born dinta wato Surgeon General Rafayet,gaba Waya tagaza rufe bakinta saboda ba ™aramin so take mashi ba,tana matu™ar"

",alfahari dashi"

"Sehrish kuwa tunda taji muryarshi taji gabanta ya faWi rass,tabbas tayi kewarshi sosai,jiya abubuwan da suka faru ne suka hana takai mashi dinner Winshi,tasan cewa da™yar ne idan yaci wani abu ajiyan"

",nan"

"Aranta tace""bansani ba ko yana farin ciki da kasancewata ´ar uwarshi,Wiyar ™anin Mahaifinshi,ko"

"?""yaya yaji aranshi"

",Jahan ne ya sanar dasu abunda ya faru da junaid"

"™arasawa Sgr yayi wurin Mommyn tasu,ita tafara manna mashi kiss a gefe da gefen fuskarshi sannan"

",shima yayi mata kamar yadda tayi mashi,daga bisani kuma suka rungume junansu"

"Abun ba ™aramin burge sehrish yayi ba,har sai da ta Wan saki murmushi kaWan a fuskarta,"

",Am really glad to see u mom,""ya furta hakan ayayin da suka raba jikinsu daga na juna"""

"Shafa gefen fuskarshi tayi tare da cewa""Yanzu ka kyauta mun?tun yaushe rabon dana sanya ka a ',idanuna Alex?ka daina zuwa wurina,kusan 1 year kenan baka tako ™afarka kazo ba"

"Ganin hawaye sun cicciko a idanunta yasashi yin saurin ruko hannayenta tare da cewa""pls mom just forget about the past,nasan ban kyauta ba,amma kullum kina araina,kuma ina kiranki awaya muna ' gaisawa"

"Abbansu ne ya katse firar tasu da cewa""Ashe ba daWi,Rama mun yayi Nima,™iri ™iri kin rabani da ',aurena kinsa anata yi mun kallon Tazuru"

",Dariya sukayi gaba Wayansu,banda sehrish dake tsaye jugum tana sauraronsu"

"Matsawa Omar yayi cike da zolaya yace""Oh Mommy abun ´ar wariyar launin fata ce ko?atare da bro"

",Wina muka fito,amma ko kulani bakiyi ba. 'yayi maganar yana Wan Waure fuskarshi"

"murmushi alexandra tayi tare da komawa wurin marshal,ta manna mashi kiss agefen fuskarshi sannan ta dafa shoulders Winshi tare da cewa""Omar ni bazan iya cewa komai ba,so nake nafara huce haushina akanshi kafin nadawo kanka,dama kaine mai Wan son zumuncin,duk lokacin da kuka samu hutun aiki kana janyo shi kuzo wurina,amma yanzu duk kun juya mun baya,ni nasan duk shirin Abbanku ne yasan ' cewa dole nayi kewarku"

"Omar yace""no ba haka bane mommy,rayuwarce sai a slow,bamu manta dake ba,kuma kamar yadda rafayet ya fadi,muna kiran ki fa awaya kullum mu tambayi lpyrki,da ace kin ™ara 1 week baki zo ' nigeria ba,da kin ganmu munzo,ba don ma aiyuka da sukayi mana yawa ba,ae da mun rigaki zuwa"

"Ba ™aramin daWin kalaman Omar taji ba,yasan duk wata hanya da zaibi don ya kare kansu a ',wurinta,ba kamar SGR ba,shi kai tsaye kawai yake maganarshi ba wata kwana kwana"

",Sai da suka samu natsuwa sosai,sannan suka tattara hankalinsu kan junaid"

",Ina sehrish take ne""?Abbansu ne ya ambaci sunanta,saboda yaga gifcinta a wurin"""

"Da sauri ta amsa mashi da cewa""Gani nan Abba,""tayi maganar tare da fitowa daga tsayen da take"

",abayan daddynsu"

"HaWa ido sukayi da Sgr,da sauri ta kawar da idonta,zuciyarta na harbawa da ™arfi da ™arfi,da™yar ta"

",iya ™arasawa wurin abban nasu ta gaishe shi"

"Bayan ya amsa mata yace""ki fahimtar da junaid,ina tunanin in yaji daga bakinki zaifi yadda cewa ku ',´an uku ne"

Murmushi sehrish ta Wan yi tana kallon fuskar junaid wanda ke kwance saman kujerar duk yabi ya

",rikita kanshi,tunda tayi magana yasan cewa itace saboda yaji muryarta"

",Cikin sanyin murya ta soma magana"

"?Junaid ka manta kwanaki na ta6a sanar dakai cewa Ina da ´an uwa?waWanda nake kira da wayarka"" Amma ai kince mun baki da wasu ´an uwa lokacin da muka yi maki magana akansu ni da aunty """

",azmee,""yayi maganar yana faman hura hanci"

"Junaid a lokacin bana cikin hayyacina bansan ya akai na manta dasu ba,amma yanzu nadawo "" hayyacina kuma Zan iya tuna komai a game dasu,idan baka yadda dani ba,bari na tuna maka,ko ka tuna Yarinyar daka Wauko a school cikin motarka?tun lokacin saida nayi ™o™arin fahimtar dakai cewar bani ',bace,ni ina a makaranta ka barni,shine dalilin da yasa nasha wahala aranar"

"Jin wannan maganar ta sehrish yasa junaid mi™ewa daga zaune,bakomai ne ya faWo mashi aranshi ba"

"face,yadda jahad ta kasa sakewa dashi,kuma launin gashin kanta ba™i ne ba irin na sehrish ba,hatta muryarsu ma akwai Wan bambanci,haba no wonder shi dae ya jima yana tunanin cewa al'jana ya Wauko"

"a motarshi ashe ashe mutunce,indae dagaske ne xancen sehrish hakan na nufin cewa ´ar uwartace ya Wauko a motarshi?to kodai sune yaran da Ya Omar Winsu yasa su gyarama gidan uncle Winsu zai kawosu suyi rayuwa aciki......'bai ™arasa zancen zucin nashi ba,Muryar Omar ta katse Hanzarin shi""Junaid!maganar da take faWa maka dagaske ne!they're triplet,kuma ´a'´an uncle abusufyan ',ne,dukanmu bamu son da haka ba sai jiya Allah ya bayyana mana komai"

"Yana kai ™arshen maganar tashi ya juya tare da kallon fawan yace""Kaje ka kira mun su hosana da ',jahad suzo ya gansu da idanunshi don ya shaida cewar mutane ne ba aljanu ba"

Cike da zumuWi fawan ya wuce bedroom Win sehrish a lokacin har jahad ta kammala shirya kanta

",cikin riga da skirt na sehrish,ba ™aramin kyau tayi ba"

"Kwankwasa ™opar fawan yayi kafin ya turo tare da cewa""Ya omar nason ganinku yanzu,'jin haka yasa"

",sukayi saurin kimtsawa,duk suka yafa gyala a kansu"

",Atare da fawan suka shigo cikin main palour Win"

",Jerawa sukayi kusa da sehrish duk sun sha jinin jikinsu tsoransu kar ace wani abun ne kuma ya taso"

",zuba masu ido junaid yayi yana kallonsu,idan ya kalli jahad sai ya kalli hosana"

"A ™arshe ya tsaida idanunshi kan jahad,ta hanyar gashin girarta ya gane cewa itace ya Wauko a"

",motarshi,har suka sha Love"

"Dafe kanshi yayi tare da cewa""OMG!Abba kenan reesh ´ar uwata ce,jini na,Wiyar uncle Winmu abusufyan!taya hakan ya faru?kuma dama rishi ´an uku ne su ba ita kaWae bace!idan har dagaske ne"

_!!!!!!!meyasa basu taso atare damu ba

"Karaf maganganun da junaid ke faWi suka dira a kunnan Hayaam,wadda fitowarta kenan,yunwa ta korota daga bedroom Winta ta gaza jurewa shine ta lalla6a ta fito don ta shiga kitchen,"

"Gabanta ne yayi wani irin bugu ji kake rasss!rarasss!hankali amatu™ar tashe ta Wago da idanunta ta sauke su akan Mutanen dake tsaitsaye acikin falon,waro ido waje tayi ganin Sehrish dasu jahad,anan ta tuna abunda azmee ta faWa mata jiya na cewa ´an uku ne su,kuma kamanninsu iri Waya sak,a fili ta ambaci""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!Ya Allah ka rabani da mugun Ji da kuma mugun gani!nashiga uku Ni yau Hayaam,bari dae na ™ara kasa kunne naji uban da suke tattaunawa,ya Allah kasa korar"

",shaggun za'ayi daga gidan"

"Junaid sehrish Win daka sani da kuma waWannan biyun masu kama da ita sak,´a'´ana ne,ni ne "" mahaifinsu,Na auri mahaifiyarsu ne ba tare da sanin kowa ba. 'ata™aice Abusufyan ya fayyace ma"

",Junaid komai"

"Saboda tsabar kiWima hayaam ™iris ya rage ta fasa ™ara a wurin,ta matukar firgita da jin abunda abusufyan ya sanar ma jahad,tashin hankalin da ba'a sama shi date,gudu gudu,sauri sauri hada tuntube wurin komawarta cikin bedroom Winta,jikinta sae faman kerma yake yi kamar wadda sanyi ya kama,hannu ta aza asaman kanta tana faWin""nashiga uku!na bani na lalace!™arshe na yazo acikin gidan nan!taya akai haka ya faru duk ina nan sake da baki bansani ba,wai yanzu dagaske yarinyar nan mai aikin gidan dana raina,nake ganinta ™askantacciya yar wurin uncle Winsu ce Abusufyan,TabWijancan,Kallo ya koma sama!kai anya kuwa banyi kuskure wurin sauraran maganar shi"

?ba

",Turo ™opar da akayi ne yasa ta yin firgit ta juya"

",Tana ganin azmee hannunta Wauke da plate na breakfast Win da ta kawo mata"

"Jiki na rawa hayaam ta ™arasa wurinta tare da cewa""Aunty Azmee wai dagaske ne Seh...seh..rish Wiyar ""!uncle Winsu ce abusufyan"

"˜ayataccen murmushi azmee ta saki tare da cewa""Dagaske ne mana!Nima sai da asuba nakejin"

",wannan labarin a wurin Hajiya azeemarsu 'tunda azmee ta soma magana hayaam ta fita hayyacinta"

"?Har sai da azmee ta ambaci sunanta""Hayaam!naga kamar kin tafi duniyar tunani ne?lafiyarki kuwa Murmushin ya™e ta saki tana ™o™arin danne damuwarta tace""Azmee bana jin daWi ne,zuciyata "",tafarfasa takeyi ne"

"azmee tace""Allah sarki,dama saida raina ya bani cewa baki lafiya,To Allah ya sawake,yanzu dae ga . ' wannan ki fara karyawa nasan kina jin yunwa"

Wani irin bugu Hayaam takai ma plate Win dake hannun azmee nan take yayi gefe guda ya tarwatse

",™asa,snacks Win dake aciki suka 6are"

"Ita kanta hayaam sai da ta firgita saboda ba'a cikin hayyacinta tayi hakan ba,tsananin 6acin rai ne da"

",™iWimar da tayi"

"'!!Hankali tashe azmee tace""Hayaam"

Tunkan ta karasa maganar hayamm ta zukunna jiki na rawa tashiga kwashe snacks Win dake zube

",a™asa tana mayarwa cikin plate din"

"' Muryarta na rawa tace""dan Allah aunty azmee ki tafi kawai,nagode sosai zanci"

"˜iris ya rage azmee ta fashe da dariya,ganin yadda la66an hayaam ke kerma kamar gandar nama,tasan"

",cewa duk akansu sehrish ne"

",Allah ya baki lafiya,""ta ambaci hakan tare da juyawa tabar mata Wakin"""

",Azmee na fita hayaam ta jefar da plate Win"

"mi™ewa tsaye tayi nan fa tashiga safa da marwa tana zagaye Wakin,bakowa ne ya faWo mata aranta ba ."

",face Aunty laila,tabbas ya kamata tayi gaggawar sanar da ita halin da ake ciki"

"Jiki na rawa ta Wauko wayarta dake ajiye saman mirror,tana danna wayar yatsun hannunta na"

".kakarwa,da™yar ta tsaida hankalinta wuri guda ta danna ma Aunty Babba kira"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Ga duk maison karanta littafin Abban sojoji,zai biya 300 ne,za'a tura mashi tundaga farko har inda _ muka tsaya,kuma zai cigaba da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login