Showing 204001 words to 207000 words out of 286330 words

Chapter 69 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

100

kumbura,duk yadda suka so jahad ta buWe baki ta faWa masu ina junaid yake,ta™i magana bakinta a rufe yake,sai dai kawai ta dinga"

"binsu da ido,bakomai ya hanata yin magana ba,fa ce kukan dake cinta,muddin ta buWe bakinta to"

"zata fashe masu da kuka ne,kuma ta Waukarwa Su ya Omar al™awarin bazata tona masu asiri ba nace wa junaid ya mutu,har sai lokacin da suka shirya sanar dasu,tunda ta dawo gidan nan,Ta zama salihar ™arfi da yaji,magana saita zama dole sannan take yinta,ko Wakinsu batasan fitowa daga ciki,tun hosana na lalla6ata don ta faWa mata abunda ke damunta,saboda kullum sai ta farka ta sameta tsakar dare tana sallah hawaye na gangarowa akan fuskarta,Har tagaji da tambayarta ta"

"™yaleta,"

"Kullum ne in zata kwanta da daddare sai ta Waukko wannan zanen fuskar junaid da tayi a cikin drawing book Winta,ta tasa shi gaba tayi ta kallo,Wani lokacin ta fashe da kuka wani lokacin kuma tayi murmushi,bakomai yafi tsaya mata araiba,kamar rana ta farko da ta fara haWuwa dashi face to face,Yayi tsammanin Sehrish ce,ya ru™o hannunta ya turata cikin motarshi,ya tasa ta gaba da wannan kyakkyawan murmushin nashi,jahad tayi kuka tamkar ranta zai fita,har ya bi jikinta,in har bata zubda kwallaba ita kanta bata jin daWin jikinta,wani sa'in idan raWaWin yayi mata yawa ™ ur'ani take Wauka ta zauna tayi ta karantawa har ta samu sau™i acikin zuciyarta,Sau dayawa Omar yakan kirata a garden su zauna yayi ta lallashinta,yana yi mata nasiha,hakan yasa ta fara samun sau™in raWaWin da zuciyarta keyi mata,har ta fara sakewa da kowa acikin gidan,hakan ba ™aramin daWi yayi masu ba,Yanzu saura dawowar Junaid suke jira shima Masu garkuwar su sako"

"shi, rashin sani yafi dare duhu"

*Boss Bature*

"Kano State,"

"Wuraren ™arfe 8 na dare,Sehrish ta fito daga cikin toilet,chest Winta Waure da towel,ta canza sosai,duk da babu kwanciyar hankali atare da ita,Ciwon Oummansu ba ™aramin Waga mata hankali yake yi ba,harta fara murnar zasu koma gida,sae kuma abu ya dawo gadan gadan haukan take yi,wardrobe ta nufa tare da buWewa,ta dauko kayan baccinta riga da wando ta zurasu ajikinta,bayan ta kammala sanya kayan,gaban mirror ta koma ta zauna tana kallon fuskarta acikin madubin,ta ™ara kyau da haske,mayukan da take amfani dasu ba ™aramin gyara suke yi ma jikinta ba,tunani ta shiga yi yau saura satittika suka rage aurenta ya mutu da Sgr,ta Wan damu da rashinsa a kusa da ita,kusan kullum ne saita tura mashi text message a wayarshi,Sometimes yana maido mata da reply,harma ya tambayi ya lafiyar Oummansu,hakan ba ™aramin daWi yake yi mata ba,"

"Kiran wayane ya shigo,nan take wayarta ta soma ruri,jiki na rawa ta mi™e daga saman kujerar ta nufi inda ta ajiye wayar asaman pillow,hannu tasa ta Wauki wayar tare da duba sunan mai kiran nata,wani irin farin ciki ne ya lullu6eta ganin sunan Mommy Azeema ya bayyana akan screen Win wayar,Cike da"

",zumuWi ta Waga kiran ""Assalamu alaikum mommy"""

"On the other hand mommy Azeema tace""wa'alaikumus salam my Daughter hope kina lafiya,"""

",Shiru Sehrish tayi batare da ta bata amsa ba,™asa kasa ta soma shesshe™ar kuka"

",Daughter,kuka kikeyi koh""?nan ma shiru bata amsa mata ba"""

",?Kinyi missing Win mommynki ko"""

"Da™yar ta iya buWe baki tace""Eh mommy,kin manta dani,ina cikin damuwa sosai,ta ko'ina ba "",sau™i,dama kece kike kwantar mun da hankalina,gashi yanzu kona kira baki Wagawa"

"Am sorry daughter,Nasan ban kyauta maki ba,Amma yanzu ki kwantar da hankalinki,In sha Allah "" this week zamu zo nan Abuja,Munyi waya da Abusufyan ya sanar dani cewa,Zaku dawo tare da"

"!Oummanku ko "",sehrish tace""Eh"

"Naji daWi sosai,Ban kira na tayaki murnar ganin Oummanku ba,Wlh na yi farin ciki sosai,har ina "" "",cewa gwaurancin Abusufyan ya ™are tunda sanyin idaniyarshi ta dawo"

"Murmushi sehrish ta saki,hajiya azeema taci gaba da cewa""Baki bani labarin rayuwarki da Sgr ba?ya"

"?""ake ciki?ko har yanzu babu wani sauyi"

""",Komawa sehrish tayi gefen gadon ta zauna,A tsanake ta labarta mata irin zaman da sukayi dashi Hajiya azeema tace""Good,Koba komai ta wani 6angaren hankalinshi ya fara karkata akanki,Wannan ""ma mataki ne na nasara"

"Dakatawa tayi da yin maganar tana sauke ajiyar zuciya,kasa kunne sehrish tayi tana jiran jin me"

",zatace mata"

""",Yaushe zaku dawo kano?kamata yayi ace kuna tare da juna,banji daWin komawarshi Abuja ba"""

"Gobe muka shirya komawa gida,Amma ciwon oumman mu sai ™ara gaba yake yi,bansani ba ko "" "",tafiyar na nan,ko an fasa,Daddy nake jira ya dawo na tambayeshi"

"Kisan yarda zakiyi Ku koma Abuja,if not duk wani shirin mu zai lalace ne,Ita kuma "" Oummanku,Allah ya bata lafiya,zamu tayaku da addu'a,Zan yi magana da daddy Win naku gaskiya ™wara adawo da ita nan Abuja,zata fi samun caring,ga kuma su hosana da jahad,idan tana ganinku ku "",uku atare sai inga kamar zata iya dawowa hayyacinta in a short time"

",Sehrish ta Gamsu da bayaninta ita kanta tayi tunanin hakan"

"Nagode sosae Mommy,Allah yabarmun ke,Har na kosa mu hadu,don nayi missing Winki sosai da "" "",sosai"

"dariya hajiya azeema tayi tare da cewa""don't worry ur self in dai nice har sai kin gaji da gani na,Am coming back soon,Dani za'ayi ya™in karshen nan,da makamaina zanzo,mu bazama a filin daga har sai mun cimma nasara,""cike da Zolaya tayi maganar,hakan ba ™aramin dariya ya ba sehrish ba,hada dafe cikinta,taji daWin kiran da Hajiya azeema tayi mata,Ta sanyata farin ciki sosai,Sun jima suna waya kafin"

",daga bisani suka yi sallama"

"Wurgi tayi da wayar saman mattress,fuskarta Wauke da ™ayataccen murmushi,tana cikin NishaWin nan ta soma jin faWuwar gaba rass rass!tunani ta shiga yi ko mai yasa take jin faduwar gaba?kodai wani abu na faruwa ne,tana cikin wannan fargabar taji an kashe ™wan falo,da farko bata damu ba,tun da ba ita kaWai bace acikin gidan Akwai security guards zai iya yiwuwa ma Daddynsu ne ya"

"dawo,dama ya sanar da ita cewa after isha' prayer zai wuce gidansu Maman sadeeq,"

"˜wala mashi kira ta soma yi don taji idan shi ne ya dawo,"

"Daddy!Daddy!Daddy Abusufyan""!shiru ba'a amsa mata ba,nan fa ta soma zargin kodai wani ne ya "" shigo masu,Amma ae akwai security a gidan,kasa jurewa tayi hakan yasa ta mike tsaye,ta tunkari ™opar Wakin,a hankali tasa hannu ta buWe ™opar Wakin ta fara le™awa,ko'ina duhu babu haske a falon,motsin"

",takun takalmi ta fara ji"



*_GYARA SHINE MACE_*

"ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA _* INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR"

*_INGANCI



"Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan '_* bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da"

"gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957"

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*

"Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata ,"

"kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,"

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya

"Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi , "

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da

yanayin jikin ki

"Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,"

Mmn Yusuf likitar Mata

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso

ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso

karku Bari ayi babuku

"Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki"

zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN

Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari

Kalolin tsumi

Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula

Zumar ridi

Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila

Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare

Hatsabibiyar humra

Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana

Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini

Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure

Akwai kwallin mallaka

Zoben mallaka

Set na Jigidar mallaka

"Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din * bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan"

nan numbers

" or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers 07069711327"

"Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata "

"234 810 388 4440: tsoro ne ya kamata,Zuciyarta sai harbawa take yi da ™arfi da + ]PM 2:57 ,19/3[ ™arfi,wani irin wahalallan yawu ta haWiya,Sam takasa Motsawa,tabbas wani ne ya shigo cikin gidan tunda harta Ambaci sunan Daddynsu bai amsa mata ba,A ™opar Wakin ta tsaya cak kamar an dasa mata Aya,Saboda duhu ta ko'ina bazata iya hangen meke wakana ba acikin falon,tunanin kiran Abusufyan tayi,da sauri ta juya hannunta na kerma tana ™o™arin tura ™opar Wakin ta shiga daga ciki,Ta jiyo ihun Oummansu dake a downstairs,A gigice Sehrish ta juya da gudun gaske ta nufi downstairs,cikin rashin sanin ina zata taka saboda duhu ™afafunta suka harWe daga saman benen gaba daya ta rubza mashi,mirginowa ta dinga yi daga saman benen har ta faWo ™asa ta ™ume goshinta,Sosai taji raWaWin buguwar da tayi amma a haka ta jure ta daddage ta mike,tana laluban hanyar zuwa Wakin Oummansu cikin duhun,Sosai take jiyo sautin koke koken da Oummansu keyi,Duk tabi ta ruWe ta rasa ina zata"

",dosa"

"Da ™arfi ta soma kwala mata kira""Oumma!Oumma!!""tamkar makoshinta zai 6allo waje,duhu ya hana ta gano kopar Wakin,Bangon falon tabi ta dinga sanya tafin hannunta tana shasshafawa,da taimakon Koke koken da Oumman keyi ne ta samu ta ru™o Handle Win kopar Wakin,Da karfin ™arfe ta sanya ™afarta tare da Harba ™opar Wakin ta buWe,Bata iya ganin komai ba saboda duhun da Wakin yayi an"

",kashe Hasken Wakin kamar yadda aka kashe na Falo"

"Shafa bangon tayi dayake tasan inda Switch Win yake,Cikin sa'a ta kunno shi ™itt Haske ya gauraye"

",ko'ina na Wakin"

"Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu rasss!™wayar idonta tamkar zata faWo ™asa saboda Tashin hankalin da sukayi arba dashi,"

"Ta ko'ina ya mamayeta,™okarin rabata da kayan jikinta yakeyi,babu kunya babu tsoron Allah,Wani irin kukan kura Sehrish tayi bata dira a ko'ina ba sai asaman gadon,A hargitse ta Cakumi Wuyan rigar"

",jallabiyar dake ajikinshi,da iya ™arfinta na ™arshe tayi wurgi dashi gefe guda,Ya gangara ™asan gadon Fashewa tayi da matsanancin kuka,tana kallon Oummansu wadda tuni ta jima da sumewa asaman"

",gadon"

"Jijjiga jikinta sehrish ta shiga yi tana Ambaton sunanta,Dakatawa tayi da yin kukan tare da wurga ™wayar idonta kan Mutumin wanda ke tsaye a bakin gadon,jallabiyace a jikinshi,kanshi kuwa Rawani "",ne,Ya sanya face mask a fuskarshi"

",Huci kawai takeyi tana kallonshi"

"Hannu yasa tare da zame takunkumin dake a fuskarshi,Mummunane sosai bai da kyau ko miskala zarratin,irin mutanen da kallo guda zakayi masu kaji ka tsanesu,Sehrish bazata ta6a mantawa da"

"fuskar wannan fasi™in mutumin ba,"

"Ranta a matu™ar 6ace tace""Mugu azzalumi!dama sai da raina ya bani cewa kaine!Ashe har yanzu kana "",!bibiyar rayuwarmu!Wai uban mi muka tsare maka ne!Meyasa bazaka fita arayuwarmu ba"

"Jinjina kai Ya sayyadi yayi yana kallonta batare da yace komai ba,sai da ta kammala balbaleshi da"

",faWa sannan yace""kin gama""?banza tayi bata tanka mashi ba"

"Bansan wacece ke acikinsu ba,Amma fitsarar da kikayi mun a yanzu ya tabbatar mun dacewa rishi ce "" ke,Dama tun kina yarinya kangararra ce ke,balle kuma yanzu da kika samu ´anci kika zama cikakkar budurwa,har kika samu bakin gayamun magana,Ban zo nan don inyi jayayya dake ba,Wurin uwarku "". nazo don ta bani ha™™ina na aure dake akanta"

"Tunkan ya ™arasa maganar Sehrish ta Ambaci""innalillahi wa'inna ilaihirraji'un""dafe kanta tayi saboda jirin da take gani,Wani ™ululun ba™in ciki ne ya tokare mata makoshinta,"

"Da™yar ta iya buWe baki tace""Amma baka da kunya!Tunda nake banta6a ganin Wan akuya bunsuru ba,wawa jakki ba,kuma da™i™i irinka ba!Wai kai wani irin Dabbane. ""A fusace Sayyadi ya daka mata"

"tsawa tare da furta""Kalas!karki kuskura ki ™ara jifana da waWannan munanan kalaman!Ki iya bakinki in ba so kike na keta maki rigar mutunci ba awurin nan!™aramar ´ar iska kawai,kin manta lokacin da kuke "",rayuwa a ™arkashin ikona?idan kin manta toh bari na tuna maki"

"Yayi maganar cike da she™iyanci yakai hannunshi tare da shafa gabanshi dake asandare yace""Ina fata "",kin tuna"

"""!Waro ido waje sehrish tayi yayin da idanuwanta suka cicciko tab da ™walla ta furta""Nashiga uku Fashewa yayi da dariya kafin ya Waura da cewa""kin tuna lokacin da nake dam™ar wuyanku in tasa ku"

"?""gaba sai kun tsotsi gabana"

"Innalillahi wa'inna ilahirraji'un!fashewa tayi da matsanancin kuka na tashin hankali,Tsabar raWaWin"

",tunawa da wannan ™azantar yasa ta fara yun™urin yin amai ga ™irjinta da yayi mata zafi sosai Muryarta adisashe ta soma magana""Allah ya isa tsakaninmu dakai!Wlh Allah bazai ta6a barinka ba,Sai ya saka mana Cin zalin da kayi mana,in sha Allah tun agidan duniya zaka fara gir6ar abunda ka shuka,˜arshenka bazaiyi kyau ba Sayyadi,Sai kayi danasanin haihuwarka da Uwarka tayi acikin duniyar nan!Natsani ganin mummunar fuskarka fiye da yadda na tsani mutuwa,Munafuki,mugu azzalumi,fasiki,Sannan kuma matsoraci!tsabar bakin ciki ya hanaka sakat saboda ganin irin Canjin rayuwar da muka samu,Ni bansan wani tsautsayi bane yasa Oummanmu ta aureka ba,Nasan ba hakanan ka ™yaleta ba,domin kuwa duk wata mace me hankali da tunani bazata auri dabba,da™i™i,bunsuru irinka ba,Jahilin addini jahilin rayuwa,Kana yin amfani da iliminka wurin cutar"

",da rayuwar al'umma, idonta arufe take zazzaga mashi masifa"

"Goya hannayenshi yayi asaman ™irjinshi yana kallonta,maimakon yaji haushin kalaman da ta yada mashi,Sai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login