Showing 255001 words to 258000 words out of 286330 words

Chapter 86 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

43

kallon bayanta,har sai da ta fuce daga falon"

"A 6angarensu Hayaam da Abra waWanda tun jiya suka bar Abuja,Abun da ya faru lokacin da suka isa unguwarsu,wuraren marece tunkafin Su shiga gidansu suka lura da yadda mutane ke kallonsu,tun daga nan suka sha jinin jikinsu,Har nunasu akeyi da hannu ana cewa gasu can sune ´ a'´anta,Sun dawo daga yawon biWiWin nasu,Wlh anyi asarar Rayuwa,wasu kuma na cewa,Ae laifin uwar tasu ne da bata basu tarbiya ba ita ta lalatasu,Lokacin da suka ™arasa ™opar gidansu,A buWe suka samu gidan,Da sallama suka shiga sunyi tunanin za'a amsa masu amma sai suka ji shiru,gidan babu kowa,komai na gidan babu,An kwashe komai,hatta butoci da bokatai babu,Har"

"kan fanfonsu an 6alleshi,"

"Nan fa hankalinsu yayi mugun tashi,Tun a tsakar gidan Abra ta saki trolley Win hannunta,da gudun gaske suka shiga cikin W akunan suna kwalawa Mammynsu kira,Mammy! Mammy!!gabansu ne ya faWi ganin Wakin mammynsu babu komai wayam hatta katifarta,yanke"

"shawarar zuwa makwabtansu Suka yi donsu tambayi Ina mammynsu taje ne,"

"Suna zuwa zauren gidan suka fara jiyo hayaniyar mutane,kasa kunne suka yi suna sauraran Surutun mutanen da sukayi masu dandazo a ™opar gidan,"

"Kuna ina la'anannu!waWanda basu son ciwon kansu ba,Ku fito muci ubanku inba haka ba Mu ™ona "" gidan da fetur,kun tafi kun barmu da bala'e acikin unguwa,Yau sai mun fanshe haushinmu akanku,Jinin ""ku ya halatta"

"Jin wannan yasa tsoro ya kamasu,da gudu suka Koma cikin gidan,A Waki suka datse ™opa,Hankalinsu Yayi mugun tashi,Sun rasa gane zunubin da suka aikata har mutane ke neman bugunsu,Suna Cikin wannan halin ne suka ji anyi masu Sallama,muryar Limamin Unguwarsu ce,™in fitowa su kayi har saida suka ji yace""Kada kuji tsoron komai,ku fito inason magana daku ne,Naba mutanen anguwar ha™uri Sun tafi,""jin wannan maganar yasa suka buWe ™opar Wakin suka fito,Bayin Allah kowacce jikinta"

",sai kerma Yakeyi,hawaye sharkaf akan fuskarsu"

"Nasiha yayi masu sosai,A ™arshe ya sanar dasu laifin da suka aikata wanda yasa mutanan unguwar ke neman kashe su,Abunda Ya faru Bayan tafiyar Abra,tabar Mammynsu ita kaWai kwance tana jinya ta kwana ta yini cikin mawuyacin hali a lokacinne makwabciyarta tsigai wadda suke zuwa yin gulma a kuma gidanta ne ake kulle Amal,ta shigo ta sameta a wannan halin da kyar"

"ta taimaka mata alokacin tana ta sababi tana fadin ina ma amfanin haihuwar yara irin nata,uwarsu"

"ba lpy sun haura kafa sun tafi gantali,a washe gari tsigai tafiya ta kamata dama bata cika zama ba,ta ba yaranta umarnin su rinka leka Mammy suna kai mata abinci ai tun ranar farko da suka taras da ita acikin kazanta basu sake komawa ba sai ma wayarta da suka sace don rashin tsoron Allah,sauran mutanen unguwar babu wanda yasan da mara Lafiya acikin gidan,kowa yazo gidan nasu Yayi sallama ba'a amsa mashi ba,Sai yayi tunanin cewa babu mutun a gidan,Basu tashi sanin abunda ke faruwa ba,Sai da azababben wari ya ishi mutanan unguwar kamar gunyar ™wai ta fashe,aka rasa daga ina wannan warin ke fitowa,Mutane suka kasa samun natsuwa a ™arshe da aka tsananta bincike Aka gano cewa wannan warin a gidansu ne,Matasan unguwar suka shiga cikin gidan suna bincikawa har suka samu gawar Mammy ta ru6e naman jikinta ya zagwanye,tsutsotsi duk sun mamaye jikinta suna ci,Wa'iyazubillah,lokacin da su hayaam suka ji wannan Mummunan labarin a wurin limamin nan,Anan take Abra ta sume,Hayaam kuwa har kusan Zaucewa Tayi,sunyi danasanin rayuwarsu fiye da tunanin mai tunani,Sun tsani kansu,sun muzanta a idon jama'a,A ranar basu kwana acikin gidansu ba,Saboda mutanan dake"

"dakonsu,Malam Liman ya tafi dasu gidanshi,kafin komai Ya lafa "

"A lokacin da™yar aka samu wasu bayin Allah da taimakon limamin nan suka kawar da gawarta,An yi mata jana'iza kenan da Sati guda,Wannan makwabciyar tasu Tsigai,Ta sanya matasa suka kwashe mata kayan gidan kaf saboda tana bin Mammy bashin kuWi kafin ta mutu,dama kuma a"

wurinta suke cin bashi in zasu wurin boka.

"Gani Ga wane Ya ishi wane jin tsoron Allah,ya Allah ka kare mu daga aikata aikin danasani,"

"A 6angaren Ishaq kuwa,Aunty babba ta addabe shi da kira da numbobin mutane,bata gajiya da aron waya tana yi mashi magiya akan Ya taimaki Rayuwarta,Abunda yasa Ishaq bai mayar da hankali akanta ba shine tasaba yi mashi ™arya ba kamar in tana son ta samu kuWi,wannan dalilinne yasa bai Wauki maganarta Serious ba,a ™arshe ma data isheshi da kira sai ya cire Sim Win wayar gaba Waya ya ajiye shi,Ya musanya da wani sabo,Waya daga cikin illar yin ™arya kenan Gashi tajama kanta,Gaba W aya yanzu hankalinshi na akan Hajjaju,domin kuwa ta amince zata"

"aureshi,Soyayyarsu Tayi ™arfi har sun fara zancen Yin aure,"

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 12 da rabi na rana,Amrish tana ta faman zarya acikin babban falon gidan,ranta a matu™ar 6ace,Ta cika tamkar zata fashe,tun safe ta ™wallafa rai akan zasu fita a siya mata waya,Amma Mommy ta sa6a mata al™awarinta,daga shiga Waki ta shirya ta fito bata ganta ba,ashe tabar gidan cikin motarta,Sae da ta bari ta Wauki wankan lace ta sha uban make up tukunna tayi mata tsiya,Ta sha kuka harta gaji,fuskarta duk tayi jaga jaga da hawaye,tayi kukan harta gaji,a ™ arshe ta yanke shawarar zata nemo wayarta,Yau saita bincika ko'ina na gidan har sai Allah yasa ta gano wayarta,Upstairs ta fara hawa a buWe ta samu ™opar Wakin Mommynta,Shiga ciki tayi tana ™arewa Wakin kallo,tunani ta shiga kota ina zata fara neman wayarta,bedroom Win ya haWu sosai,Katafaren gado ne side by side Winshi kuma drawer ce,akwae faskekiyar wardrobe,ga tan™ ameman Dressing mirror,da sauransu,hannu tasa ta cire kallabinta ta Waure shi a qugunta,drawer chest ta fara bubbuWewa tana neman wayarta,sai da ta duba ko'ina duk ta hargitsa kayan bata ga"

"wayarta ba,tuni ta haWa gumi sai zufa ke tsastsafowa akan fuskarta,tsayawa tayi ruke da qugu tana"

"faWin""Wlh bazan ha™ura ba,Duk inda kika 6oye mun wayata yau saina gano abuna,Ae ba ita ta siyamun wayar ba,Ya haroon ne ya siyamun,don haka dole a fiddo mun wayata,indai ana son Zaman lafiya""ta ™arasa maganar tare da jan dogon tsoki ta nufi hanyar fita daga Wakin,tana ™o™ arin ruke handle Win ™opar ta Wan dakata yayin da kwalwarta ke tariyo mata wani abu kamar taso taga waya a saman gadon Mommynsu,"

"A waske ta juya tare da wurga idanuwanta kan Wayar dake ajiye asaman pillow,da farko tayi tunanin wayarta ce saboda iphone ce,Amma lokacin da ta ™arasa gaban gadon ta Wauki wayar sai taga ba wayarta bace,"

?'Cike da mamaki tace kodai Mommy ce ta siyamun sabuwar waya don tayi suprising Wina

"Jujjuya wayar ta shiga yi a hannunta,a kashe wayar take,"

",Wuri ta samu gefen gadon ta zauna,ranta ne ya bata cewar ta kunna wayar ta gani"

"Danna power Win tayi nan take screen Win wayar ya kawo haske,Zama Amrish tayi tana jiran wayar ta"

",kammala buWewa,runtse idanuwanta ta Wan yi kafin wayar ta buWe"

"A hankali Amrish ta buWe idanuwanta kan screen Win wayar,™ura ido tayi tana kallon hoton wallpaper Win"

"Abun yayi mugun Waure mata kai!cike da mamaki tace""kai!Wannan ae hoton Yayan Sehrish ne,JUNAID ROMEO,wanda ke kawota makaranta!ya akai wayarshi tazo hannun Mommynmu,""mi ™ ewa tsaye tayi tana ™ arewa hoton kallo,Fuskar nan W auke da wannan kyakkyawan murmushin nashi,tama rasa ina zata dosa,wani tunani zata yi,kwakwalwarta ta cunkushe,ita dai a iya saninta basu da ala™a dasu Sehrish,Amma kuma ga wayar Yayan sehrish W in a gidansu,MEYA KAWO TA? tayi takaicin ganin wayar da face security dole sai da fuskar"

"mamallakin wayar sannan za'a Iya buWe ita,"

"Fitowa Amrish tayi daga cikin Wakin Mommynsu hannunta ruke da wayar Junaid,Saukowa downstairs tayi a tsanake take taka staircases Win zuciyarta cike fal da mamaki,Zurfin tunani ta shiga bakomai ya faWo mata aranta ba,fa ce Kalmar nan da Mommynta ke faWi lokacin da tayi mata la6e a ™ opar W akinta,Wato akashe akashe shi kawai ko kuma a ™ wa ™ ule mashi idanuwanshi,tabbas kuwa ta fara zargin wani abu dangane da Mommynta,Akwai alamar Tambaya akanta babba ma kuwa,"

"Gabanta ne ya faWi lokacin da ta tuna da agogon Diamond Win da ta tsinta a tsakiyar falonsu,nan ta gane cewa iri Waya ce da agogon hannun Junaid da ta gani a hoton fuskar wayarshi,In har kuwa hakane"

!kenan dole abu biyu zai kasance

"Ru™e qugunta tayi da hannu Waya,tana ci gaba da zurfafa tunaninta"

"Kodai su mommy sunyi kidnapping Winshi ne shiyasa suka shigo da agogonshi da wayarshi acikin "" gidan nan,ko kuma Sun shigo da Yayan Sehrish acikin gidanmu daren Jiya,dama kuma tajiyo dirar motoci agidan,Daga baya kuma taji shigowar mutane a falonsu,duk da bata samu damar ganin meke"

"',wakana ba"

"Kasa samun natsuwa Amrish tayi,gudu gudu sauri sauri ta fito daga cikin gidan ta nufi Baba mai"

"gadin gidansu dake zaune saman benci,yana sauraran radio,tsohon har saida ya firgita da ganin Amrish kamar yar daba haka ta faWo mashi,Šankwali Waure da qugunta,kitson shuku ne akanta,"

",Lafiyar kuwa Amrishi?ko sallama babu""?baba mai gadi yayi tambayar yana kallonta"""

"Ina fa lafiya,dan Allah so nake na tambayeka!a daren jiya wasu baki sun shigo cikin gidan nan,Ka """

"?""lura dasu"

"Shiru tsohon yayi yana tunano abunda ya wakana a wannan lokacin,Hajiya taja kunnanshi akan cewa"

",ya rufe idonshi Ya zama tamkar makaho,Sannan ya rufe kunnuwanshi Tamkar kurma"

"Tuna wannan yasa shi yin saurin cewa""Bansan komai ba,lokacin da suka shigo cikin gidan nan bacci ya Wauke ni ""tunkan yakai ™arshen maganar Amrish tace""mai ™arya Wan wuta,wlh kaji tsoron Allah"

"baba mai gadi,Tsofe tsofe dakai zakayi mun ™arya,in har dagaske bacci kakeyi to waye ya buWe masu"

",gate?dole kaji horn Win mota kuma dole ka farka"

"A ruWe baba mai gadi yace""kinga dan Allah ki rufa mun asiri ki bar wurin nan,Hajiya ta kusa dawowa idan ta ganki a bakin gate Winnan zata tuhumeni ne"""

"Wlh bazan bar wurin nan ba,ko ka faWamun amsar tambayata,Ko kuma wlh in ™ala maka sharri "" "",wurin Mommy ince kana nemana"

"A firgice Baba mai gadi Ya mi™e tsaye yana ambaton""Subhanallahi!Amrishi kina da hankali kuwa?kinsan me kike faWa""?duk ya tsorata saboda yasan cewa jarababbiya ce,kamar uwarta,tsaf zata iya ™ala mashi sharri"

"Zan tafi baba mai gadi amma inaso ka sani,Wlh saina ™ala maka sharri,Kasan police station?kasan "" Gidan Yari""?tayi tambayar tana kallonshi"

"Jin haka yasa shi ™ara firgita,Cikin lalama ya soma magana""zan faWa maki gaskiya amma dan Allah"

""",Amrishi karki faWama kowa,kada ki bari kowa yaji"

""",Naji bazan faWa ma kowa ba,Nayi maka alkawari"""

"Yawwa,wlh wasu dan™ara dan™aran motoci ne suka shigo cikin gidan nan,Ina zaune ina sauraron "" radiyo Wina naji hon dinsu,da azama na buWe masu gate Win suka shigo a jere,bayan motocin nan sun tsaya,Hajiya ta fito daga motarta,Wayar motar kuma wani gabjejen mutun ™irar samudawa ya fito daga cikinta,Ya zagaya ya buWe gidan bayan Motar,ina baki labari wani gabjejen ™aton ™irar adawa ne ya fito daga cikin Motar ashe su biyu ne,kwatsam!ingaya maki Sai naga ya sanya hannu ya Wauko wani matashin yaro duk yaci wahalar rayuwa amma wlh baki ganshi ba,Kyakkyawan gaske fari tasss mai kwantacciyar Suma,kamar irin waWannan indiyawan da nake gani a talabijin,Basamudan nan ya cuccuboshi saman kafadarshi Yaron kamar matacce baya motsi,ko'ina na jikinshi Ya raunata Amma fa "". yana numfashi don naga yatsun hannunshi na kerma"

"Tashin hankali!,tunda baba mai gadi ya soma bata Labarin ta kasa kunne tana sauraronshi abun kamar"

",a mafarki take jinshi"

"Sauke ajiyar zuciya baba mai gadi yayi kafin yaci gaba da cewa""kinsan Allah har ™walla saida na zubar saboda yaron nan,gwanin ban tausayi,Don Allah ko kin san Meyake damun Yaron nasan kin "". ganshi"

"Hannun Amrish na kerma ta mi™a ma baba mai gadi wayar Junaid""duba ka gani shi ne wannan"

"?""yaron"

",Kar6ar wayar baba mai gadi yayi yana ™arewa hoton Junaid kallo"

"Gaskiya kamar shi wlh,"" cike da kokwanto Yayi maganar,Can kuma yace""tabbas ma shi ne,Ae daga "" ganin wannan hoton kafin ya fara shan wahala ne,jiya kuma dana ganshi Ya jigata sosai bawan "",Allah,dan Allah Amrish in kin shiga ciki,Kice ina yi mashi ya jiki"

"?""A ruWe tace""Baba mai gadi ae baya acikin gidan mu,jiya baka ga sun tafi dashi ba"

"Girgiza kai Baba mai gadi yayi""basu fita dashi ba,Yana acikin gidan nan!bayan da suka shiga da yaron,ina zaune cike da jimami naga waWannan Samudawan sun dawo batare dashi ba,kuma akan idona suka ja motarsu da gudu suka bar gidan nan ""yana kai ™arshen Maganar Amrish ta kar6i wayar daga"

"hannunshi,juyawa tayi da gudu ta nufi cikin gidan"

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü paid book

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

Not edited

"Lokacin da suka sauko downstairs,gaba Waya kowa Ya hallara akan dining suna Yin break fast,™ arasawa Su kayi Bayan sun gaishe da kowannansu,Kowa saiyi Mata Ya jiki Yake yi,Taji daWin yarda Suka nuna damuwa akanta,kusa da oummansu ta xauna,Jahad ma ta zauna a gefenta,a dai dai Lokacin Azmee ta dawo hannun Wauke da wasu kayan abincin data Wauko a kitchen,A saman table Win Ta ajiye tray Win,Atare Sehrish da Abu suka Wago ido suna kallonta,fuskarta ta kumbura idanuwanta sunyi jawur kamar wadda tasha kuka,a gefen fuskarta hada gurjewa,fatar wurin ta tattare,Abu batayi mamaki ba,don kuwa ta gane cewa Itace Win tazo mata da suffar mage a daren"

"jiya,Ga alamu nan Sun nuna,"

"Zagayawa tayi wurinsu Sehrish,plate biyu ta Wauko ta zuzzuba masu abinci,tare da tura masu"

"agabansu,Jahad ta hauci,Sehrish kuwa ™in cin abincin tayi,Mi™ewa Tayi daga saman chair Win,"

",Ina zaki je""?omamnsu ce tayi magana ganin ta mi™e"""

"Da™yar ta iya cewa""Kitchen zanje,""ta ™arasa maganar tare da kama hanyar zuwa kitchen don ta shirya"

",mashi breakfast Winshi,tun da ta fara jin sau™in jikin nata"

"Shaf shaf Ta shirya mashi asaman ™ayataccen tray,Ta wurinsu ta gifta cikin main palour,Upstairs Ta haye lokacin data ™arasa part Win nashi tana ™o™arin Shiga,tajiyo muryoyinsu suna magana Shi da Omar,"

"The same fa irin message Win da aka turomin Ni da Abba,da farko da abba ya nuna mun sa™on nayi "" tsammanin Waya daga Cikin friends Winshi ne,Aka samu wani Yaron Ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login