Showing 201001 words to 204000 words out of 286330 words

Chapter 68 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

64

fitarsu shan ice cream tare da jahad,kidnappers su kayi garkuwa dasu,bana so ka tashi hankalinka Abba,Ni nayi maka al™warin zan dawo maka da ´a'´anka,cikin ™oshin lafiya batare da sun samu koda ™warzane ajikinsu ba. ""duk wannan surutan da Omar keyi baisan cewa Abbansu ya jima"

"da sumewa ba,tunda ya ambaci sunan kidnappers sunyi garkuwa dasu,Bai ™ara sanin inda kanshi yake"

",ba"

"Abba!""ya ambaci sunanshi,yayin da yake kallon fuskarshi,Hannu yasa tare da dafe goshinshi,Dama """

",saida ranshi ya bashi cewar hakan zata iya faruwa"

"Idanuwanshi ne suka cuccuko da kwalla,kamar ya fasa ihu haka yake ji,ta ko'ina babu sau™i,dirshan"

",ya zauna saman gadon fuskarshi a yamutse,ya zuba ma Abban nasu ido yana kallonshi"

"Adai dai Lokacin Sgr ya shigo bedroom Win tare da Mommynsu,tasha kuka duk da irin juriyarta,da™yar ya samu ya shawo kanta,shima Win don yayi mata al™warin cewa zai dawo mata da Wanta har gida ba tare da komai ya same shi ba,jin motsin shigowarsu yasa Omar waigawa yana kallonsu,har suka ™arasa shigowa wurin gadon,Gefen gadon Sgr ya zauna,Mommy ta tsaya daga tsaye tana kallon Abba dake a zaune ido rufe,"

"?""Omar,ka faWa mashi ne""!?Waga mashi kai Omar yayi alamar eh,Ya kuma cewa""ko ya samu bacci ne"" Girgiza kai yayi tare da cewa""a'a,taya zan faWa mashi wannan tashin hankalin yayi bacci?Kaima ka sani,tun kafin ma na ™arasa sanar dashi ya sume a zaune,Na rasa abun yi ne shiyasa nayi zugum ina"

",kallonshi"

",Mi™ewa Sgr yayi da sauri ya fuce daga Wakin don ya Wauko masu ruwan da za'a yayyafa mashi"

"Mommy,dan Allah ku ™ara ha™uri akan 6atansu junaid,in sha Allah we will try our best don muga "" "",mun dawo dasu cikin gidan nan"

"Jinjina kai tayi ""Na yarda daku Omar,Nidai burina ku dawo mun dasu cikin gidan nan,Na tambayi Son game da kidnappers Win ya sanar dani cewa,Sau Waya suka kira waya,Kunyi magana dasu kuma har sun baku Junaid kunyi magana dashi,Naso ace sun bar wata kafa da zatasa ayi tracking layinsu,Amma kashe yace mun Sun kira da hidden number ne,abunda nakeso naji shi ne,basu bu™ aci adadin kuWin da suke so ba?ni koma nawa ne zan bada a kar6ominsu,"""

"Jikin Omar ba ™aramin sanyi yayi ba,gwanin ban tausayi haka yake kallonta,Aransa yana ayyana irin"

",tashin hankalin da zata shiga idan taji cewa,Junaid ya mutu ta hanyar take shi da mota"

",Omar kayi shiru baka ce komai ba,""ta jifa mashi tambayar,tana kallonshi"""

"Girgiza mata kai yayi""A'a Mommy,basu bu™aci komai ba yanzu,Sun sanar damu cewa,Zasu tuntu6emu idan bu™atar hakan ya taso,kuma sunyi warning Winmu,kada mu kuskura muyi gigin yin investigation akansu,if not zasu illatasu ne,shiyasa bamu yi wani yun™uri ba ayanzu,Amma yanzu mu kanmu kiransu muke jira,muji nawa suke bu™ata sai a tura masu,""ba don yaso ba haka ya dinga shirga mata ™arya,kamar yayi kuka wai yau shine ke yin ™arya,duk da yayi ba'ason ranshi ba,Dole ce tasa su"

",yin hakan"

"Turo ™opar Sgr yayi hannunshi ru™e da bottle water,™arasawa yayi tare da buWe murfi ya tarfa ruwan asaman tafin hannunshi,Sannan ya shafa fuskar Abban nasu,Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da"

"?""ware idanuwanshi akansu yana kallonsu Waya bayan Waya,a hankali ya furta""Ina junaid"

"Omar na ™o™arin buWe baki yayi mashi jawabi,Alexandra ta katse mashi hanzarinshi da cewa""Ku barni dashi,dare yayi sosai yakamata kuje ku kwanta ku huta,kafin gobe,""ta fadi hakan ne don tasan"

",cewa ba karamin tashin hankali suma suke ciki ba da ganin yanayin su"

"Saukowa daga saman gadon Omar yayi tare da ru™o hannun Sgr yace""Mu tafi,""sallama su kayi mata"

",tare da fucewa daga Wakin"

"Hawa saman gadon tayi suna fuskantar juna,tallabo fuskarshi tayi da hannayenta biyu,suka zuba ma juna ido,na wani lokaci kafin tace""Hubby,ka natsu ka saurare ni,Nasan zaka fahimce ni,Kuma kai musulmi ne!kayi imani da ™addara mai kyau ko mara kyau haka ne""?kamar wani ™aramin yaro haka ta mayar dashi,"

"Nodding kai yayi mata alamar eh,"

"Murmushi ta Wan sakar mashi tare da cewa""haka nake son ji my hubby,""dakatawa ta Wan yi da yin jawabin tana kallonshi,saboda ta kasa furta mashi abunda take so ta faWa,farin ruwa ta gani ya kwanta acikin idanuwanshi,la66ansa na kerma yace""Pls tell me the truth,Meya faru ne?kowa ya sauya mun,Dama ni sai da raina ya bani cewa wani abu ya faru da baby junaid Wina,""jikinshi har ya fara"

",kakarwa kamar wanda sanyi ya kama"

",Hawaye ne suka ciko tab a idonta"

"Am sorry to say,Junaid yana cikin ™oshin lafiya,Amma baya atare damu,Rafayet ya sanar dani "" cewa,since yesterday night around 8 suna kan hanyar dawowarsu gida,kidnappers suka Waukesu gaba "",Wayansu"

"Jin wannan maganar yasa hankalinshi yayi mugun tashi,wata irin zabura yayi yana ™o™arin saukowa "". daga saman gadon,Da sauri ta ru™o rigar jikinshi""dan Allah ka natsu ka saurare ne"

"Girgiza kai ya shiga yi yana faWin""banga ta zama ba,Anyi garkuwa dasu junaid Wina,Wlh bazata sa6u ba,duk inda junaid da jahad suke adawo mun dasu cikin daren nan in har anason zaman lafiya,wannan wani irin shashanci ne?har junaid ya kwana a hannun kidnappers tun jiya arasa wanda zai ™watosu"

"daga hannunsu,Banga amfanin sojojin dana tara acikin gidan nan ba,Nikaina bani da amfani"

"kenan!Kowa ma bai da amfani mun zama tamkar kwankwan ashana,tunda har bazamu iya ceto rayuwarsu ba,""idonshi ya rufe sai faman zazzaga masifa yakeyi,˜arasa saukowa yayi daga saman gadon,buguzun buguzun ya kama hanyar fita daga bedroom Win nashi,da sauri Alex tabi bayanshi,tana ambaton sunanshi"

",Ko sauraronta baiyi ba,da alama ya zauce ne"

"Yau ™afata kafarsu junaid zamu dawo cikin gidan nan duk inda suke saina dawo dasu,abun ban "" haushi wai anyi garkuwa dasu junaid?sai kace ´a'´an wani me siyar da kifi abakin titi,³a'´ana ne fa!Ni chief of army staff na Nigeria gaba Waya,banga amfanin matsayin da nake dashi ba Allah,tunda har za'a iya yin kidnapping Win ya'yana,wlh bazan yafewa kaina ba,in har bandawo da junaid cikin gidan nan"

",ba,""ranshi amatukar 6ace yake yin maganar,jijiyoyin wuyanshi duk sun firfito waje"

"Pls hubby Calm down ur mind,Ina zaka je ne?acikin daren nan!indai akansu junaid ne,na tabbata "" ""zasu dawo ne"

"Guntun tsoki yaja tare da cewa""baki da hankaline,da alama bakisan zafin haihuwa ba,Shiyasa kike "",faWin hakan"

"Ni fa na haifeshi,taya zaka ce mun bansan zafin haihuwa ba?Ya kake so nayi ne?ka ™i tsayawa nayi """

",maka bayani"

"Su Marshal na zaune asaman sofa,kowa da abunda yake sa™awa aranshi,kwatsam suka jiyo"

",muryoyinsu,nan fa suka mi™e suna kallonsu"

",Ganin Abbansu ya nufi hanyar fita daga falon ko takalma babu a ™afarshi,da sauri suka sha gabanshi Rufe ido yayi atsiwace yace""Ku matsa ku bani wuri,wlh Omar ka bani mamaki,ko ince kun bani mamaki,How many hours su junaid na a hannun kidnappers amma baku iya ™watomun shi ba,babu"

",wani mataki da kuka Wauka,to ni zanje in dawo da abuna,""yana magana huci na fitowa daga bakinshi Ru™o shi Omar yayi tare da fashewa da matsanancin kuka,Girgiza mashi kai ya soma yi batare da ya furta mashi komai,jikin Abbansu ba ™aramin sanyi yayi ba,Cos ya manta when last yaga hawaye a fuskar Omar,tabbas abun na ci masu rai sosai,Mayar da idanuwanshi yayi kan Sgr,Hawaye ya gani kwance Luf acikin idanuwanshi,wanda tunda yake arayuwarshi bai ta6a ganin ruwan hawaye a idon"

",Sgr ba,tun ma da aka haifeshi har suna expecting ko baida cikakkiyar lafiya ne"

"Omar!kuka kake yi mun""?yayi maganar yayin da hawaye suka soma wanko fuskarshi,Kallon Sgr """

"?""yayi tare da cewa""Kaima kukan zaka yi mun"

",Du™ar da kanshi yayi ™asa,gaba Waya jikin kowannansu yayi sanyi"

"Abba,ka tausaya mana muna cikin matsananciyar damuwa na rashin Su junaid atare damu,Mun rasa "" yaya zamuyi,munyi tunanin zaka ™arfafa mana guiwa wurin ganin mun ceto rayuwarsu,Amma sam ka™i tsayawa kaji abunda muke son mu sanar dakai balle har musa ran zaka fahimce mu ""ya ™arasa"

",maganar tare da sanya tafin hannunshi yana share hawayen dake sauka a fuskarshi"

"Abba,saboda rashin su junaid,ko bacci ba muyi ba,Yadda muka ga dare haka muka ga rana,Ga "" rafayet nan saboda shi,Ya baro kano ya dawo Abuja tunda sanyin safiya,dukanmu nan babu wanda ya iya kora koda ruwa ne ta ma™oshinsa,duk don saboda 6atansu junaid ""dakatawa ya Wan yi da yin"

"maganar yana kallon Abban nasu,da alama ya fara saukowa"

"Kaine ka haifemu,kafi kowa sanin su wanene mu!me zamu iya da kuma wanda baza mu iya "" ba!Nasan ka yarda damu sosai,Idan har akwai wanda zai bada shaida akanmu kaine Abba!meyasa bazaka yi mana uziri ba?idan har bamu bi komai a hankali ba wurin ganin mun ceto rayuwarsu,Toh ""!zamu rasa su ne gaba Wayansu"

"Juyawa Abba yayi ya soma tafiya cikin falon,Saman sofa ya zauna,ganin haka yasa suma suka dawo"

",saman Sofa Win suka zauna suna fuskantarshi,Itama Mommy ta samu wuri daga gefen shi ta zauna"

"Duk wannan abun dake faruwa akan idon ™annensu,don tun lokacin da Abbansu ya fito yana sambatun nan,Kowannansu ya fito daga bedroom Winshi,Jikin kowannansu yayi mugun sanyi,jin"

"cewa Anyi kidnapping Winsu Junaid,Abun ya ta6a masu zuciya sosai,"

",Har tsawon wani lokaci,kuke so na baku ku dawo mun dasu junaid""?Acewar Abba"""

"Shiru sukayi gabansu na faWuwa,Omar ne yayi ™o™arin cewa""1 week""a hanzarce Sgr yace""Omar that's impossible,ka manta yarda mu kayi dasu ne?Sunyi mana al™awarin cewa in dae aka yi masu yadda suke so zasu sakosu,Amma ba a tare ba,saboda suna ganin za'a gano su adau mataki, akwai yiyuwar su fara sauko junaid shi kaWai acikin satin nan ko kuma su fara sakin Jahad,Ni ina ga kamar one month"

",yayi,Kafin lokacin in sha Allah mun dawo dasu duka acikin gidan"

"Girgiza kai Abbansu ya Wan yi tare da cewa""Har one month!su junaid basa atare damu?idan suka cutar"

?dasu fa

""",Abba sunyi mana al™awarin cewa in har zamu biyasu yadda suke so,bazasu cutar mana dasu ba"""

",Nawa suka bu™ata""yayi tambayar yana kallon faces Winsu"""

"har yanzu dai su muke jira,sunce zasu kira su sanar damu,sannan sunce mu kwantar da "" hankalinmu,Bazasu ta6a cutar dasu ba,Zasu basu kyakkyawar kulawa,kuWi kawai suke bu™ata ba wani abu ba,""Omar ne ya kora mashi jawabin"

"Cike da takaici Abba yace""just because of money,suka Wauke mun ´a'´ana?Ae da sun sani sun nemi "",tallafi a wurinmu konawa ne zamu basu basai sun Wauke mun su ba"

"Mi™ewa yayi sam babu kuzari ajikinshi,tafiya ya soma yi dakyar yake iya Waga ™afarshi,har sai da yabar wurin Sofas Win,Sannan ya dakata da yin tafiyar,ya waiwayo tare da kallonsu,gaba Waya"

",idanuwansu na akanshi"

"""!Magana ya soma yi masu babu wasa a fuskarshi""Omar"

",Na'am Abba""ya amsa mashi"""

""",Rafayet""shima ya amsa mashi""Na'am Daddy"""

"Na yarda daku sosai,abu biyu nake tsammani daga wurinku,Na fako ku dawo mun dasu junaid,Cikin "" ™oshin lafiya,Na biyu kuma ku kawo mun waWannan gur6atattun mutanen da sukayi garkuwa dasu,Wallahi thumma tallahi idan har ku kasa yi mun waWannan abubuwan dana lissafa maku,inaso ku sani Za ku rasa ni ne,NA HAR ABADA,daga yau zuwa 30 ga watan da zamu shiga,a kowace rana zan fara sa ran dawowarsu acikin gidan nan!kuma daga ranar ku fara ™irgen ranakun da su kayi mun saura acikin duniyar nan"

*!Tashin hankali*

"Mikewa Mommynsu tayi tare da kallonsu gwanin ban tausayi tace""Na yarda daku sosai,ku taimaki rayuwar mahaifinku,Zamu taya ku da Addu'a Har Allah yasa kuyi nasara akan kidnappers Win nan,""tana kai ™arshen maganarta,tabi bayan abbansu,"

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!""wannan shi ne abunda ke fitowa daga bakunansu,basu ta6a ganin "" tashin hankali irin na wannan ranar ba,A tsaye kowannansu ya kwana,har sun fara regretting Win ™aryar"

",da suka shirya ma Abbansu"

"Acikin waWannan kwanakin,Komai ya hargitse masu,safe da marece dare da rana,kullum cikin"

"Zullumi suke,Suna cikin tashin hankali,Duk sunbi sun firgice,kallo guda zaka yi masu ga gane cewar basa a hayyacinsu,Don gaba Wayansu daga Omar Win har Sgr babu wanda baiyi rama ba"

"ajikinsu,gidan ya zama tamkar ma™abarta,Babu wani sauran farin ciki daya rage masu,Saboda rashin junaid babu mai samun isasshen bacci acikinsu,Abinci ma har Azmee ta fara gajiya da girka masu saboda Asarar shi da akeyi,Yadda ta ajiye haka take zuwa ta same shi,duk rana ta Allah sai Abbansu ya tunasar dasu Adadin kwanakin daya rage masu na ™wato su junaid a wurin kidnappers,yayin da suke cikin wannan tashin hankalin,Abusufyan na can suma ba kwanciyar hankali wanda hakan ya Wauke hankalinshi gaba daya batare da ya fahimci halin da gidan suke ciki ba,Ciwon abu ya tashi gadan gadan,Kullum da daddare sai ta dinga kuka tana buge buge tana faWin sunan sayyadi,hakan ba ™aramin ruWani ya sanyasu ba,har Sehrish ta fara zargin cewa,kodai yafara yi mata gizau ne?Anya ba wani abu ke faruwa ba?duk yadda taso Oummansu ta sanar da ita abunda take gani,Hakan ya faskara saboda bata da hankalin da zata iya fayyace mata komai,a ™ arshe dole sehrish ta koma Wakinta da kwana,duk in haukan nata ya motsa da zarar ta fara raira"

"mata karatun Al™ur'ani sai ta samu natsuwa,a haka suke samu tayi bacci,"

"A 6angaren Su Hayaam kuwa,ba ™aramin daWi suka ji ba,lokacin da Abra ta dawo abuja,Batare da tasha wahala ba,bayan An sallami Hayaam daga Asibiti gidan Amani suka koma,Zasu zauna na W an wani lokaci kafin su wuce Maiduguri,duk wannan budurin da sukeyi basu son abunda ke faruwa acan gidansu na maiduguri ba,Sun manta da mahaifiyarsu da suka baro kwance ba lafiya"

"rai hannun Allah,"

"A 6angaren Aunty babba kuwa ba ™aramin jiki taji ba,tun bayan da mai motar nan ya hankaWe ta a Enugu,da™yar aka samu wani bawan Allah ya Wauketa a motarshi suka kaita asibiti,Taci ba™ar wuya kamar bazata rayu ba,tsawon sati tana kwance a gadon asibiti batasan inda kanta yake ba,Komai ya ™are mata ™ar™af,mutumin daya kawota asibitin tun da ya biya kuWin da za'a yi mata aiki a ™afarta da ta samu matsala,bai ™ara tako kafarshi yazo ba,Ga ciwo ya™i ci ya™i cinyewa,ta Wuri ruwa,tayi suntum da ita,daga baya ta ru6e sai uban wari dake fitowa daga jikin ™ afar,Likitoci sunyi iya kar bakin ™o™arinsu wurin ganin sunyi mata magani,amma abun ya ci tura,da suka gaji gashi babu wani danginta a kusa,kuma babu kuWin da zasu cigaba da kula da"

"ita,A ™arshe Suka sallame ta daga asibitin,Tashin hankali!ko ya rayuwar Laila zata kasance""?"

"Yau Two Weeks kenan da mutuwar Junaid,Wanda ya kasance Wata biyu cuf da sati Waya da yin auren Sehrish Abusufyan da Rafayet salahuddeen,duk da muna sa ran kwanakin auren nasu zai ™ ara tsayi saboda Sgr ya Waga tafiyarshi ta komawa U.s,Zuwa Next One Month,dalilin Waga tafiyar tashi saboda Investigation Win da sukeyi na ™o™arin gano waWanda suka kashe Junaid,Ga kuma Abbansu daya zuba masu ido yana jiran su dawo mashi da ´a'´anshi,bawan Allah ko bacci bai samu,duk ya rame ya fige,bai samun bacci da daddare saboda sallar daren da yake yi, haka zai zauna saman darduma yayi ta yi masu addu'a,Allah ya dawo mashi da ´a'´anshi,ita kanta Mommynsu junaid tana cikin mawuyacin hali,cos ta fara zargin cewa ba Kidnapping Winsu akayi ba,there's something behind da suka 6oye masu,har sun fara fidda rai da dawowarsu,A ranar Litinin sai ga JAHAD ta dawo gidan da ™afafunta,Murna a wurinsu kamar su haWiyeta,duk da sun shiga damuwa ganin yadda ta rame ta fige,duk ta fita hayyacinta,™ashin wuyanta duk ya firfito kamar zai fasa fatar wuyanta,Taji jiki sosai,Idanuwanta duk sun


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login