Showing 279001 words to 282000 words out of 286330 words

Chapter 94 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

89

sauran,Hasalima batasan me iyayensu ke aikatawa ba,Mace ce mai tsananin son addini,Kamilar gaske,Tun tana da shekara goma sha Biyar"

"a duniya ta haddace alqur'ani mai girma,Saratu kuwa ´ar wurin wan mahaifinsu jakkace,bata"

"gane komai sai Iya mugunta,"

"Ana haka Azmee ta fara soyayya da wani bawan Allah,Wanda Ya ta6a taimakonta,akan hanyar dawowarta daga islamiyyar dare,Wasu ´an iska suka biyota suna ™o™arin yi mata fyaWe,A wannan lokacin wani matashin saurayi ™ak™arfan gaske ya ri™esu sun kewayeta,HaWa kawunansu yayi ya dinga bugu sai da yayi haWa masu jini da majina,Sannan Yace ta sanya hijabinta suje ya rakata gidansu,A ™opar gidansu yayi sallama da ita,Tunda ta koma gida ta kasa runtsawa saboda tunanin bawan Allahn nan daya taimaketa,tun adaren ranar ta kamu da tsananin sonshi,so bana"

"wasa ba,"

"Saboda shi kullum sai taje islamiyar dare,tunda ta gane cewa hanyar dawowarshi ce,duk in suka haWu saiya rakata har gidansu sai ya tsaya yaga shigarta kafin shima ya wuce gidansu,Soyayya mai ™arfi ce ta shiga tsakaninsu,sam batasan asalinshi ba,Abu Waya kawai tasani akanshi yana da"

"kyakkyawar Zuciya,"

"Tun tana 6oye ma Iyayenta soyayyarta dashi har suka fara lura da yadda Azmee ke yawan ambaton sunanshi Jabeer,ko bacci take yi sai ta dinga sambatu tana ambaton sunanshi,Sa6anin da"

"in tana bacci karatun haddar da aka basu ne zaka ji tana biyawa a bakinta,"

"Da iyayensu maza suka gane cewa tana son wani bare ba danginsu ba,Sai suka gargaWeta akan ta rabu dashi,In ba haka ba zata ja mashi ne,su sunfi son suyi mata auran zumunci dama kuma Family Win kaka basu auren bare,Yasu yasu ne,ita kuma ta tsani Wanda suke son su haWa ta dashi, Šan wurin Ubaid ne yayan mahaifinta,Wato Ghali mugun mutunne kuma Arne ne shi,Sunan yana musulmi ne ko sallah baya yi,a lokacin ta™i jin maganarsu ta kangare,Aikuwa mahaifinta Uba yasa aka Wauko mashi Jabeer,A wani kogon dutsi suka Rufe shi,Anan suke gana mashi azaba,duk don su raba ta dashi,kwana biyu da azmee bata sanya shi a idanuwanta,Ko abinci tadaina ci a ™arshe ciwon zuciya yakusa kamata,ganin dagaske takeson Jabeer kuma zata Iya Kashe kanta akanshi gashi kuma Uba yafi Sonta cikin ´a'´anshi,Sae ya yanke shawarar zai aura mata jabeer,ashe da wata mummunan manufa Ya amince zai aura mata shi,Saboda yayi bincike akanshi ya gano cewa Jinin Ma™iyansu ne,mutanan da suke hari,shi kanshi Jabeer Win baisan wanene shi ba,Yawo kawai yake yi acikin garinsu tun yana ™arami ba'asan danginshi ba,Amma su dayake Shu'umaine da"

suka bi diddigi saida suka gano ainihin wanene shi............

"Cikin lokaci ™an™ani aka Waura auren Azmee da Jabeer,Aranar Hamma Gali kamar Ya haWiyi zuciya Ya mutu,Ya tsaneshi kamar mutuwarshi,Saboda Shi ke son Azmee,duk da ba son Allah da"

"Annabi yake yi mata ba,Yasha yin kokarin Keta haddinta amma Allah bai bashi iko ba,"

"Bayan sun Waura auren Azmee da jabeer,Mahaifinta da kanshi Ya basu kyautar gidan da zasu"

"zauna,Saboda Jabeer baida komai,Talaka ne shi gaba da baya,"

"A ranar da aka kai Azmee gidan Jabeer wani mummunan abu ya faru,lokacin da kowa yabar gidan Amarya Ya kasance su biyu ne acikin gidan,Bayan sunyi al'wala sun gabatar da sallah,jabeer ya Wauketa zuwa saman gadonsu,sai da yafara karanta addu'ar saduwa da iyali kafin suka soma"

"biyan bu™atar junansu,Ita dai a wannan lokacin tasan da jabeer suka kwanta,Amma a washe garin"

"Ranar da ta farka cikin mawuyacin hali,Hamma gali ta gani kwance saman gadonta babu kaya ajikinshi,ta fasa wata irin gigitacciyar kara ta soma ™o™arin mayar da kayan jikinta,Da gudu ta shige bandaki tana kuka,Bata fito daga toilet Win ba har saida taji Muryar Jabeer yana ambaton sunanta,"

"Sannan ta fito tana kuka,A gefen gadonsu ta same shi zaune,Hawaye wasu na bin wasu akan fuskarshi,Jikinshi sai kerma yake yi,Zu™unnawa tayi agabanshi tana kuka,"

"Cikin shesshe™ar kuka take tambayar meya faru dasu a daren jiya?ina ya tafi yabarta har Hamma Gali ya shigo cikin Wakinsu,ta rikice ta rasa gane waye ya kusanceta a cikinsu,A lokacin Jabeer Ya amsa mata da cewa shine ya kusance ta,Bata yarda da kalamanshi ba,Hakan yasa ta soma tambayarshi Idan har dagaske shi ya kusanceta meyasa da ta farka da safe bata ganshi ba,Sai dai Hamma Gali ta gani kwance Saman gadonsu,Sannan meyasa yake kuka?""ganin halin da ta shiga ne yasa bai sanar da ita ainihin abunda ya faru ba,Shi dai A iya saninshi a daren jiya bashi kaWai ya kusanceta ba,An gusar mashi da hankalinshi,Ya mike a wani irin yanayi yabar Wakin bai ™ara sanin inda kanshi yake ba,A wannan lokacinne Gali ya shiga ya ™arasa aikin,shi kanshi kokwanto Yake yi Anya Shine ya kawar da budurcinta ko kuwa Gali ne?kamar yarda tace Gali ta gani kwance saman gadonsu,Allah kaWai yasan ˜uncin da jabeer yaji acikin Zuciyarshi,Iya cuta dai an cutar dasu,Hakanan ya daure Ya rungumi"

",matarshi suka ci gaba da rayuwa da ita"

"Ana haka,Azmee ta fara ganin sauyi atattare da jabeer,Ya canza mata sosai,kwata kwata babu kwanciyar hankali atare dashi,Ko magana baisan yi,abinci ma baya ci,idan dare Yayi baya bacci sai dai ta farka ta same shi saman darduma Yana sallah yana kuka,Duk in ta tambayeshi meke damunshi sai yace mata,tayi ma mahaifinta magana,Yadaina yi mashi abunda baiso,Ta rasa gane me jabeer ke nufi,ita dai a iya saninta Mahaifinta mutumin kirki ne,babban malamine shi,ko maiyasa jabeer ke ™orafi akanshi,duk yarda taso ya sanar da ita,ainihin abunda Iyayenta keyi"

"mashi amma Ya™i sanar da ita,tun tana tambayarshi har ta gaji ta ™yaleshi,"

"Wata Waya da yin auransu,Azmee ta fara laulayin samun ciki,A lokacinne suka shiga ruWani ita da jabeer,Ga ciki Ya bayyana ajikinta,Amma basu da tabbacin Cikin Shi ne kona Hamma Gali,A wannan time Win Jabeer Ya bata kyakkyawar kulawa,ya rage nuna damuwarshi,don kawai farin"

"cikinta,"

"Ranar da Azmee bazata ta6a mantawa ba,Shine ranar da cikinta Ya shiga wata Tara ta fara"

"nakuda,Dayake ™a'idar family Win kaka in mace zata haihu,a gida suke kar6ar haihuwarta,"

"Cikin Wakin mahaifiyarsu Dije aka shigar da ita saman gadon karfe,Su biyu ne akanta zasu kar6i haihuwarta,Hada matar wan mahaifinsu Ubaid,mahaifiyarsu Gali,Inno bata da mutunci matar nan,Halinta sak ´a'´anta suka biyo,Duk acikin gidan suke,Dayake babban gidane na iyali,zumuW"

"inta akan jaririn da za'a haifa ne saboda gali ya sanar da ita cewa Wanshi ne,"

"Azmee bata haihu ba Sae daren Ranar Allah yayi zata haifi santalelen Wanta Namiji,Ko wanke"

"jikin jaririn ba'a kaiga Yi ba,Kwatsam Ba zato ba tsammani Sojoji Su kayi masu dirar Mikiya,A fusace sojojin nan suka shigo,Kuma sunci sa'a Gaba Waya family Win sun taru a gidan suna jiran"

"Haihuwar Azmee,Bisa umarnin Salahuddeen A lokacin shine shugaban sojoji na Nigeria,Umarni aka basu kai tsaye su kashe duk wanda suka Gani acikin Family house Winsu,amma banda mata da ™ananun Yara,Nan fa sojojin nan suka buWe masu wuta,ta ko'ina sautin bindigu kake ji,Sunga tashin hankalin da basu ta6a gani ba,Anan Suka kashe ubaid da kuma Uba,Daga ciki hada iyayensu mata,domin sunyi ™o™arin Šauko makamai a cikin Wakunansu da niyyar su taimaki Mazajensu,wannan ya tabbatar masu da cewa suma matan suna da sa hannu a aikata ta'addanci tunda har sunsan suyi harbi da bindiga,aikuwa suka kashesu gaba Wayansu,A ranar an zubda jini kamar kamar mi,Daga cikin waWanda tsautsayi Ya ritsa dasu,Hada Jabeer bawan Allah baiji ba bai gani ba,Suka kashe shi,A lokacin yazo duba jikin Azmee yaga in ta sauka lafiya,Shigowarshi keda"

"Wuya,Sojojin suka harbeshi saitin zuciyarshi,Anan Ya yanke jiki ya faWi matacce,"

"A ™arshe mutun uku suka tsira,Azmee data 6oye a ™arkashin gadon mahaifiyarsu,hannunta ruke"

"da jaririnta, itama Saratu Ta tsira a wannan Lokacin,Sae kuma Gali tare da Ya sayyadi da basa acikin gidan abun Ya faru,"

"Azmee bata tashi sanin Jabeer ya rasu ba,Sae a washe garin ranar,ta fito daga ™arkashin gadon hannunta ru™e da jaririnta,jini duk ajikinshi domin ba'ayi mashi wanka ba,haka ta fito dashi rungume a hannunta,ta tsorata da ganin yadda sojoji suka wanke gidan da jinin Iyayenta,Tasha kuka kamar ranta zai fita,A lokacin Allah ne kawai Yayi zata rayu,A nan tsakar gidan taga gawar Jabeer yashe a ™asa,ga gawawwakin Sauran ³an uwanta,nan take ta yanke jiki ta faWi kasa a"

"sume,jaririn hannunta ma Ya faWi wanwar yana ta tsala kuka,"

"Bayan wasu kwanaki da yin wannan Tashin tashinar,Azmee ta farka a gadon asibiti,bayan ta shafe"

"sati biyu kwance bata acikin hayyacinta,"

"Tasha kuka kamar ranta zai fita,ita sam bata damu da iyayenta da aka kashe mata ba,Mijinta tafi"

"ji,shi da baisan komai ba,Bai aikata laifin komai ba,Amma an haWa dashi an kashe,"

"Hamma Ghali ne Ya kawo ta asibitin,Lokacin data farka tare da sayyadi da saratu tagani tsaye akanta,sune ke jinyarta tun daga wannan lokacin rayuwarsu ta tagayyara,mutane suka ™yamace su,kowa gudunsu yake yi,saboda sanin Abunda iyayensu suka aikata,Idan suka biyo hanya har jifarsu"

",akeyi da duwatsu ma,Dole suka daina shiga cikin jama'a"

"Tundaga wannan Lokacinne,Hamma ghali Ya tunzurasu akan su Wauki fansar kisan wulakancin da Family W in SALAHUDEEEN HOSSEIN suka Yi masu,Kunji silar shigar Azmee ™ ungiyarsu,Wadda bayan Su salahuddeen sun ruguzata a karo na biyu,Ghali kuma Ya tada ™ ungiyar ta hanyar wasu abokanan Iyayensu da suka rage ba'a kamasu ba,A lokacin ne kuma Salahuddeen yabar duniya,Saboda Waukar fansa Azmee ta jefa kanta cikin halaka,duk don saboda Mijinta da aka kashe,ko lokacin bataso shiga ™ungiyar ba,Hamma ghali ne Ya tunzurata sosai har saida ta amince Ta tsunduma tsulundum,Da ita da Ya Sayyadi da saratun dukkansu,Jinjirin da"

"Azmee ta haifa ba kowa bane,Face Haroon shine Wanta da take dashi Waya tilo,"

"Shiri na musamman sukayi domin ganin sun tarwatsa Family Win salahuddeen,Wannan yasa suka"

"raba kansu,Ya sayyadi yabi Ta 6angaren Abusufyan dake zaune a kano,Da biyu ya shiga rayuwar abu saboda kawai Ya cimma burinshi na ˜untata rayuwar Abusufyan,Azmee kuma ta hanyar hajjaju ta biyo masu,Sai da tayi bincike sosai ta gano cewa hajjaju tana da kusanci sosai da mutanan gidan kuma itace ke kai masu ´an aiki duk in suka bu™ata,Wannan dalilin ne yasa taje har gidan hajjaju ta nemi da ta taimaka mata ta samo mata aiki a gidan Abban sojoji,"

"Ganin yarda take ro™onta,Ga ™aramin yaro yasa hajjaju ta tausaya mata,har dai ta amince zata sama"

"mata aiki a gidan,kuma cikin sa'a Batare da ta sha wahala ba,ta samu aiki agidan duk da dama sai da "". tayi ma hakan shiri"

"Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuWi bane,Littafina na kuWi ne,Book one ne kawai nayi * shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuWi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma"

*message ta whatsapp 08103884440

"Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuWi bane,Littafina na kuWi ne,Book one ne kawai nayi * shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuWi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma"

*message ta whatsapp 08103884440

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Ga masu karanbanin haWa mun document,koda gigin wasa kada wanda ya kuskura Ya ™ara haWamun _"

"document,kuma bazaku ta6a samun Complete document na takun ™arshe ba,saboda ba yanzu zan haWa"

"shi ba koda na kammala littafin,Dole sai a wurina za'a same shi from page one to the end,if not babu"

"_wanda zai baku shi cikakken shi,Sannan Zan canza Lokacin posting"

"Lokacin dana fara aiki acikin gidan nan,mahaifinku ya mayar dani tamkar ba ´ar aiki ba don alokacin ya tambayeni game da mahaifin yarona,na sanar dashi cewa ya rasu dalilin hadarin mota,daga haka kuma na kulle bakinshi don kar ya nemi jin wani bayani agame da dangina,Ya W auki Haroon Wansa,Kuma Ya nuna yana so inbar mashi haroon ya kasance acikinku,baya son Ya"

"taso a matsayin bare,Ba ™aramin daWi naji ba,Duk da mummunan ™udirin da nake dashi,"

"Tsawon Lokaci da fara aikina cikin gidan nan,na fara shirya maku ma™ar™ashiya,da niyyar tarwatsa farin cikin gidan nan,Amma silar kyautatawar da mahaifinku keyi mun da kuma wasu daga cikinku yasa na W an dakata,Akwai wani hadithi da manzon Allah (SAW) yake cewa""Jubilatul ™ulubu ala hubbi man ahsana ilaiha,Wabugudi man Asa'a ilaiha,(An halicci zuciya da Son mai kyautata mata da kuma ™in mai munana mata),Wannan kyautatawar da kuke Yi mun ita ta Jani har izuwa tsawon lokacin nan Batare dana Aiwatar da abunda ya kawoni cikinku ba,a lokacin banyi tsammanin zan faWa tarkon son wani acikinku ba,Sai gashi na kamu da tsananin Son mahaifinku,Saboda yafi kowa kyautatamun,Ya yarda dani sosai Kuma ya damu dani akan kowa na cikin gidannan,Da yake ita zuciya ba ™ashi ne da ita ba,bansan lokacin dana afkawa Sonshi ba,sai kuma na fara kishi da Alexandra,don nasan cewa muddin tana acikin gidan bazan ta6a samun soyayyar mahaifinku ba,Wannan dalilinne Yasa nayi Amfani da sihirina wurin ˜untata mata,ta fara jin ™unci acikin ranta,Zaman Nigeria ya gagareta,babu arzi™i ta tattara tabar ™asar nan,batare"

"da ta ™arasa shayar da Junaid ba,ta barshi cikin tsummanshi yana Wan jinjirinshi """

"Bata ™arasa maganar ba,Sakamakon wani irin kukan Kura Da Mommy tayi takai mata dam™a a wuyanta,Muryarta adisashe take magana hawaye na zuba""Amma kin cutar dani Azmee,Kin cuci rayuwata,Da kuma rayuwar Junaid,Ashe kece silar dana tafi nabar mijina da ´a'´ana,I will neva forgive you.....""kasa ™arasa maganar tayi,nan take ta fashe da kuka,Da™yar Abba ya samu ta saki wuyan Azmee,har tangal tangal tayi zata faWi da sauri Jahan ya ru™ota,Ya taimaka mata ta zauna saman hannun kujera tana kuka""matar nan tajima tana cutar da rayuwarmu,Dama ance makashinka Yana tare dakai""Sosai take kuka,Ita kanta Azmeen kukan takeyi,Su Sehrish da Jahad dukkansu kuka sukeyi,Oummansu ma idanuwanta cike tab da kwalla,"

"Bayan ta tsagaita da yin kukan taci gaba da cewa""A lokacin mahaifinku Ya Wauki Junaid ya bani shi don inci gaba da shayar dashi,babu yarda Hajiya azeema batayi ba akan Ya bata Junaid ta shayar dashi,Amma ya nuna cewa yafison na shayar dashi,Ba don komai ba Sae don baison Junaid Yayi nisa dashi,tunda ita a lagos take zaune,bayan ya dam™amun Amanar Junaid,naci gaba da shayar dashi,Allah shine shaidata,Inason Junaid sosai,Fiye da son da nake yi ma haroon,Sai na dinga ji kamar ni na haifeshi,har banso su Fawan suzo Waukarshi,gashi lokacin haushina suke Ji saboda ina ´ar aiki ™as™antacciya an bani ˜aninsu ina shayarwa,ni kuwa daWi na dinga Ji,Saboda ina tunanin ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login