Showing 30001 words to 33000 words out of 286330 words

Chapter 11 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

95

yake ™o™arin 6oye damuwarshi"

"Yun™urawa Omar yayi tare da tashi daga zaune yana fuskantar abban nasu yace""Abba!meya faru"

"?"",naganka anan?kuma fuskarka da alamun damuwa attare dakai"

shiru abbansu yayi na wani lokaci yana deciding akan ya faWa ma Omar halin da yake ciki ko kuwa ya

",™yale zancem kawai"

"?""Omar,ashe junaid bai da wayau har yanzu yaro ne shi"""

"?"",aWan ruWe omar yace""me junaid ya aikata"

"Hmmm,ya hanani sakat Omar,™iri ™iri junaid ya shige mun Wakina,yana can rungume da "" mommynsa,nayi nayi dashi ya tashi in kwanta amma ya ™iya,wai har ni yake ce ma Yau kwanan sa"

"?""!ne"

"Murmushi marshal Omar yayi jin shiriritar junaid,wato yau da Abbansu yake kishi,"

""",Abba,just calm down ur mind,ka bani 5 minutes yanzu zan dawo,just wait"""

",Ya ™arasa maganar tare da mi™ewa ya kama hanyar fucewa daga bedroom Win"

",Zugudum abbansu yayi yana jiran dawowar Marshal"

"Saukowa downstairs yayi kai tsaye ya wuce bedroom Win Abban nasu,a hankali ya tura door tare da shigewa ciki,koda junaid yaji an tura ™ofa sae ya Wan Wago da kanshi don yaga wanene,ashe baiyi bacci ba damuwar jahad ta hana shi sak har yanzu a tsorace yake,duk a tunaninsa abbansu ne,karaf idanunsa suka sauka akan Marshal Omar dake shigowa ciki,ae yana ganin Marshal Omar ya qara ™an™ame mommynshi,don yasan cewa abbansu ne yakai shi qara shine akazo a Wauke shi,"

"Omar na ™arasawa wurin gadon ya Shiga tattara hannun jallabiyar jikinshi,muryar junaid kamar zai kuka yace""Ya omar dan Allah kada ka Wauke ni,wai ni mai yasa akeso a takuramin.....'bai ™arasa"

",maganar ba Omar ya Waukesa gaba Waya ya aza a kafaWarshi,ya fuce tare dashi daga Wakin"

"Suna tafiya yana kuka kamar ™aramin yaro,Omar yace""rufe mun baki junaid,banason ™ara jin wani sounds daga bakinka stupid,wai har abba kake cema Yau kwananka ne!tsaran wasan ka ne!ko don kaga"

?yana wasa dakai ne shiyasa ka raina shi

",Ya ™arasa maganar a lokacin da yake hawa upstairs"

"Cikin shesshe™ar kuka junaid yace""Ya omar,ni fa ban raina shi ba,saboda me zai dinga zuwa yana kwana tare da mommy,bayan ni ya dace ace ina kwana a wurinta,abba baiyi mun adalci '"

"',Katse shi omar yayi da cewa""Shut up junaid"

",Tsit junaid yayi yana faman hura hanci"

"Tunda har ka fara kishi da mahaifinka,hakan na nufin cewar zaka Iya aikin Soja!yadda zaka ji daWin "" "",kishin ™asarka"

"',Hankali tashe junaid yace""Am sorry ya Omar,bazan ™ara ba,Zan daina hanashi kwana"

"girgiza kai Omar yayi yana cewa""Ban amince ba,zuwa aikin Soja ba fashi junaid,U.S ma zamu turaka,zanyi ma sgr magana,dama abba kawai muke jira ya amince,kaga yanzu ka 6ata mashi rai nasan"

",cewar a shirye yake daya mi™a ka wurinsu koya huta da shiriritarka"

"Turo kopar bedroom Winsu yayi ya shige da junaid ciki,Abba na ganin shi Wauke da junaid,ya Waure"

",fuska a cikin zuciyarshi kuwa ba ™aramin daWi yaji ba"

""",Sauke shi saman gadon Omar yayi tare da cewa""Maza ka kwanta"

",turo baki junaid yayi yana kallon Abbansu,zuba mashi ido abban yayi yana kallon ikon Allah Kwantawa junaid yayi tare da Lullu6ewa da bargo,yayi ™asa ™asa da muryarshi yana cewa""abba hankalinka ya kwanta,ka rabani da mommyna,kuma gobe can zan kwana,in kuma aka hanani Wakinsu"

""",sehrish zan dinga kwana"

"Saukowa abba yayi daga saman gadon ya kalli Omar tare da cewa""ngde ssae Omar,Ni zan wuce,mu "",kwana lpy"

""",Fuskar Marshal Wauke da Murmushi yace""Gud night abbana"

Har yakai bakin ™opar fita daga Wakin ya juyo yana kallon Omar Win dake tsaye yana kallon bayansa

"?""yace""Omar wai cikin triplet Win nan Wacece taka acikinsu"

""",Sunnar dakai ™as Omar yayi yana faman sakin Murmushi,da™yar ya iya furta sunanta""Hosana"

"Jinjina kai abbansu yayi fuskar nan Wauke da murmushi yace""batare da 6ata lokaci ba,bayan an kammala walimar jibi zan nema maka auranta a wurin mahaifinta,saboda banason wani daga waje ya gansu yace yana so,nafison dukansu su auri na gida,saboda na yadda sosai da irin tarbiyar dana baku,zaku kula da rayuwarsu sosai,"""

"But. Abba Rafayet fa,?shima zaka nema mashi auren Waya daga cikinsu in yaso sai a haWa auren """

?!!!!atare

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham

Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"234 810 388 4440: Sai faman safa da marwa takeyi acikin bedroom Winta,gaba Waya + ]PM 2:56 ,19/3[ ta rasa samun natsuwa,hakanan ta dinga jin fargabar zuwa abuja,ga zumuWin zuwan da takeyi amma kuma tana zullumin abunda zai biyo baya,hakanan ta dinga jin kamar wani abu mara daWi zai faru,™afafunta har sun fara ciwo saboda zaryar da take ta faman yi,tun bayan da ta kammala sallar asuba bata koma bacci ba,Jikinta na sanye da Zumbuleliyar riga doguwa brown,sae guntun hijabin da ta kammala sallah dashi,hannunta na ru™e da wayarta,wani tunani ne ya fado mata aranta,cikin sauri ta shiga danna wayar dake hannunta,Hayaam ta buga ma waya,nan take kiran ya shiga,batare da 6ata lokaci ba hayaam ta Waga kiran,da™yar take magana saboda ta katse mata baccinta,rai a6ace tace""Lafiya"

"!""kika kira Ni?bayan kin gama kwashe mun albarka"

"Cikin lallami Aunty babba tace""Dan Allah hayaam komai ya wuce kinji ™anwata?nasan ban kyauta "",ba,amma kiyi ha™uri"

"Tsoki hayaam taja tare da cewa""hmmm,halan yanzu kin gasgata maganata ne?shiyasa kika kira don"

?jin ™arin bayani

""",Aunty babba tace""EH,hakane,na yadda da abunda kika faWamun,tuntuni shiyasa ma na kira ki"

"Hayaam tace""Yanzu ya kenan?ya zamuyi?don gaskiya akwai matsala aunty laila,burin mu bazai ta6a ""!cika ba,muddin yaran nan suna nan"

"Jinjina kai Aunty babba tayi tana cewa""babban takaicina yaran da suka kasance mata ne!har ´an uku,gaskiya abusufyan bai kyauta mana ba tsakani da Allah,haka ake?kawai sai yaje yayi aure a 6oye"

"?""batare da sanin kowa ba?wai kuma da sanin ammi kuwa ',Hayamm tace""Anya,gaskiya ina tunanin Ammi bata sani ba"

"Jin haka yasa Aunty babba cewa""Allah yasa in tazo tace bata amince da yaran ba,kinsanta Jarababbiyace,musamman ma da yayi auren bada saninta ba,Wai shin su yaran ina mahaifiyarsu take"

",ne?tana da asali kuwa""?tayi tambayar cike da son jin ™arin bayani"

"Hayamm tace""Ina fa,ae rannan na tambayi azmee game da mahaifiyarsu,shine take sanar dani cewa "",mahaifiyar yaran ³ar fa mai gadin gidan gwaggon katsina ne!basu da wani asali,buzaye ne ´an niger Aunty babba tace""tabWijancan aikuwa Ammi bazata ta6a yarda dasu ba,kinsanta ta tsani mutun mara asali,gata ita kaifi Waya ce muddin tace bata yarda dasu ba amatsayin ´a'´an Abusufyan to fa korasu "",zatayi daga gidan,yakamata muyi wani abu akai,tun kafin takai ga zuwa"

""",Hayaam tace""meke nan zamuyi?kinsan fa gobene walimar kuma gobe zata zo"

"Abunda zamuyi shine,Ae ina da numbar Ammin a wayata,zanyi amfani da sabon sim Wina,wanda ban "" fara amfani dashi ba,zan kirata na sanar da ita game dasu tunkan taji a wurin wani,""acewar Aunty babba"

"dariya hayaam tayi tare da cewa""Gaskiya aunty laila kin iya haWa tuggu,ni sam banyi tunanin hakan ba,wannan ce hanyar da zamu bi wurin tarwatsasu,idan kika kirata awayar ki tunzurata sosai,ki Waurata akan network har sai ta amince da kalamanki,ki sanar da ita cewa yaran shaggu ne,abusufyan yayi ma "",mahaifiyarsu ciki a 6oye,shine suka so su 6oye mata,don karta sani"

"Murmushi Aunty babba ta saki tana cewa""hakan yayi sosai,zan tsara komai yanzu ""tana cikin"

",maganar taji alamar dirar motar ishaq"

"Cikin sauri tace""Hayaam inaso ki Wauko min hoton yaran kafin muzo gobe,zan kashe wayar yanzu"

",ishaq ya dawo"

""",Toh aunty laila,zanyi ™o™arin Wauko maki hoton nasu"""

"Daga haka sukayi sallama da juna,"

"Ajiyar zuciya aunty babba ta sauke,har taji wani sanyi a ranta saboda ta samu mafita,"

"Bayan sun kammala wayar hayaam ta buWe ™opar Wakinta tare da fitowa,cikin sanWa hayam take tafiya don kar wani ya ganta,a haka har ta ™arasa bedroom Winsu sehrish,tura ™opar tayi cikin sa'a ta samu ™opar Wakin a buWe,le™a kanta ta fara yi anan ta same su,suna ta sharar bacci wanda"

"tun bayan sallar Asuba da suka tashi suka koma suna yin baccin,"

"Murmushi ta saki tare da sa kai ta shige ciki,adai dai bakin gadon nasu ta tsaya tare da Wago da wayarta dama already a cikin camera take,Saita fuskarsu tayi dama kuma duk suna facing Win ceilling,kyakkyawan hoton fuskokinsu ta Wauka,bayan ta kammala Waukar hoton,ta lalla6a batare da kowa ya ganta ba,ta koma bedroom Winta,cikin sauri ta tura ma Aunty babba hoton ta whatsapp"

"Winta,"

d'

"Wuraren karfe takwas,suka farka daga bacci,sehrish ce ta fara shiga toilet tayi wanka,bayan ta fito daga wankan jahad ta shiga ciki,gaban dressing mirror ta zauna ta gama shafe jikinta,ta feshe shi da turare,sannan ta koma ta Wauko Jallabiya fara ta zura ajikinta,ba ™aramin kyau tayi mata ba,musamman adon dake jikin rigar na stones,shiya ™ara ™awata rigar,bayan tayi rolling kanta da mayafin rigar,ta fito daga cikin bedroom Win nasu ta wuce kitchen,cike da zumuWin kaima babban"

"yaya breakfast Winshi gaba Waya ta manta da abunda Uncle abusufyan ya faWa mata,"

"A kitchen ta samu azmee,har ta kusa kammala girkin,ganin yadda take ta aiki ita kaWae yasa sehrish taji duk ba daWi,muryarta a sanyaye tace""Ina kwana Aunty azmee,"""

"Juyowa tayi daga tsayen da take gaban gas cooker,fuskar nan Wauke da murmushi tace""Lafiya lou"

"´an matan abusufyan,fatan kun tashi lafiya"""

"Lafiya lou,amma aunty azmee gaskiya banajin daWi in naga kina aiki ke kaWae,meyasa baki tashe mu """

",ba,munzo mun tayaki aikin""?tayi maganar yayin da take ™arasa shiga cikin kitchen Win"

"Azmee tace""kada ki damu,na riga na saba da aiki,wannan ba wani abu bane,Abba ma ya nemi daya "",™aro masu aiki amma nace mashi ya barshi kawai,saboda na saba da yin aiki ni kadae"

"Girgiza kai sehrish tayi tare da cewa""that's impossible,gaskiya in har ba zaki amince a ™aro masu aiki ba,to daga yau Ni dasu jahad zamu dinga tayaki aiki,don bazaiyiwu ba kiyi ta wahala ke kaW ai,"""

",murmushi kawai azmee tayi batare da tace Komai ba"

"Aunty azmee idan akwai abunda kika kammala inaso zan fara kaiwa dining in jera,kinga na rage "" "",maki wani aikin"

""",Ban kaiga shiryasu ba,amma sai dai idan zaki kaima Sgr nashi,sae na haWa maki,ki kai mashi"""

""",Murmushi ta saki tare da cewa""Toh"

"Shirya mata breakfast azmee tayi acikin ™ayataccen tray,bayan ta kammala,sehrish ta Wauki tray"

"Win tare da fucewa daga kitchen Win,"

"tana cikin tafiya harta kusa hayewa upstairs taji anyi mata gyaran murya abayanta,cikin sauri ta juya don taga Wanene,ganin Uncle abusufyan yasa gabanta faWuwa,saboda tana kallonshi ta"

"tunano da abunda ya faWa mata a daren jiya,"

"Muryarta na rawa ta furta""Daddy,""™arasawa yayi wurinta tare da tsayawa dab da ita fuskarshi a W"

"aure yace""Me na faWa maki jiya?tun yanzu zaki fara sa6amun""?"

"Hankali tashe sehrish tace""a'a daddy,wlh mantawa nayi,bazan ™ara ba,dan Allah kayi ha™uri,"""

""",Zo ki wuce ki mayar da kayan abincin kitchen,inyaso azmee taje takai masa"""

"Jiki asanyaye Sehrish ta juya tare da kama hanyar komawa kitchen,duk wannan abun daya faru akan"

",idon,Mommynsu junaid alexandra,tana tsaye abakin part Winsu na downstairs tana kallonsu"

"Haka ta koma kitchen da kayan abincin idonta cike tab da hawaye,taci burin ta ganshi yau,amma Uncle abusufyan yayi mata tsiya,"

"Tamkar wadda aka zarewa laka haka ta shiga kitchen Win,Azmee na ganinta dauke da tray a hannu tace""Lafiya naga kin dawo da kayan abincin""?tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,muryarta tamkar zatayi kuka tace""Uncle ne ya hanani zuwa part dinsa da sunan aiki,tun jiya da daddare ya"

"gargaWeni akan Karna kuskura na ™ara yin aiki a ™arkashinsa,bansan meyasa ya hanani ba,"""

"Cike da mamaki azmee tace""to fa!ko meyasa yayi hakan?kuma kin tabbata bakiyi wani laifin ba wanda yajawo har ya hanaki aiki a part Winsa""?"

",Aunty azmee ni banyi laifin komai ba,""ta ™arasa maganar a yayin da take ajiye tray Win hannunta"" Shiru azmee tayi aranta tana mai mamakin hukuncin da Abusufyan ya yanke ma sehrish,to kodai don saboda basa shiri da Alexandra ne?tabbas zai iya yiyuwa hakane!tunda akwai gaba atsakaninsu,dole"

",kuwa ya hana Sehrish tayi ma Sgr aiki,don bazai ta6a yarda ´arsa tazama baiwarsa ba"

"Aunty azmee ko zaki iya nema mun alfarma a wurinsa yabarni in cigaba da aiki acikin gidan nan """

",kamar yadda na saba,""muryar Sehrish ce ta katse mata tunaninta"

"zaro ido azmee tayi tare da cewa""Ni ´ar ubanwa?na isa in shiga tsakaninki da mahaifinki?bazaiyiwu ba sehrish,shawarar da zan baki shine kawai ki bi Umarnin mahaifinki ki xauna lafiya,Shi kaWae yasan "",dalilinshi na yin hakan,kuma in har kika yi mashi biyayya zakiga ribar yin hakan"

",Wakyar ta iya haWiye yawun bakinta,ga hawaye sae faman zarya sukeyi a fuskarta"

"Wannan hukuncin da mahaifinki ya yanke,yayi mun dai dai,don koda bai dakatar dake daga yi "" ""!mashi aiki ba,to ni dakaina zan hanaki"

"Gaban Sehrish ne ya faWi rass jin muryar Mommynsu junaid abayanta,Azmee kuwa na ganinta tasha"

",jinin jikinta don tasanta sarai bata da mutunci ta wani 6angaren"

",Juyawa sehrish tayi da sauri tana kallonta"

"A hankali take tunkararsu yayin da take ci gaba da magana""Banason kusancinki dashi ko kaWan!just maintain a good distance between u and him,In ba haka ba,You will see the trouble!!""Jikin sehrish har kerma yake yi don ba ™aramin tsoranta takeyi ba,ko™arin 6oyewa a bayan Azmee takeyi,don gani take"

",tamkar Alexandra zata bugeta ne"

"Koda ta ™araso dab dasu,harara ta wurga ma azmee tare da cewa""Matsa daga gabana,da ita nakeson magana,""jiki na rawa azmee ta janye jikinta gefe guda,aranta tace""tashin hankali ashe har yanzu matar "",nan,bata canza ba,lallai akwai matsala"

"goya hannayenta tayi asaman ™irjinta,yayin da suke fuskantar juna ita da Sehrish,saboda tsabar tsoro ™iris ya rage sehrish ta saki fitsari,ko idonta bata iya dagawa ta kalleta saboda yadda tayi mata tsaye"

",aka"

"Wani irin kallo Alexandra ke bin Sehrish dashi,tun daga ™asa har sama,yatsina fuska tayi tare da"

"?""cewa""Ur name"

""",Murya na kerma tace""Sehrish"

"Jinjina kai alexandra tayi tare da cewa""saboda daddynki ya hanaki aiki a part Win rafayet shine kike"

?kuka?why

""". girgiza kai sehrish tashiga yi tana cewa""a'a..ba saboda haka nake kuka ba.."

",Kukan menene toh""?ta sake jefa mata tambaya a karo na biyu"""

",Babu komai,""ta bata amsa tana faman zazzare idanu"""

"Murmushin gefen fuska alexandra ta saki kafin ta kuma cewa""dama ana kuka ne just without any"

"?""reason?ki faWamun gaskiya mana,kodai kin faWa tarkon shi ne"

"Waro ido waje Sehrish tayi hankali tashe tace""a'a ba haka bane,kawai ina kuka ne saboda tsoron "",hukuncin da babban yaya zai yanke mun in ya gane cewa na daina yi masa aiki"

"Ta6e baki alex tayi tare da cewa""Just calm down ur mind,Bama zai ta6a damuwa akan hakan ba,kiyi ma mahaifinki biyayya,kuma ki nisanta kanki dashi kamar yadda nace,hakan zaifi maki kwanciyar"

",hankali,""tana kai ™arshen maganarta,ta juya cike da isa tare da fucewa daga kitchen Win"

"Fitarta keda wuya Azmee ta mayar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login