Showing 63001 words to 66000 words out of 286330 words

Chapter 22 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

39

ace idonshi biyu da atare zamu sha wannan cornflakes din,i really missed u junaid,rashin kwanciyar hankali yasa,mun nisanta da juna,amma insha Allah tunda komai ya dai²ta,yanzu bamu da sauran wata damuwa,zamu dinga fita"

",yawan sha™atawa atare mu dukkan mu"

"Ita kaWae abunta sai faman sambatu takeyi,kamar wata zautacciya,tana cikin shan cornflakes W innan,ta wutsiyar idonta ta hango mutun a tsaye ™i™am,aikuwa hankalinta yayi mugun tashi,kasa juyawa tayi saboda tsoron kar ace dodo ne,tuni jikinta ya fara kerma,dama gata da shegen tsoro,zuciyarta ta shiga bugawa da ™arfi da ™arfi,tunaninta wanene mutumin data hango tsaye a upstairs,tsabar tsoro ya hana ta juyawa ta kalleshi da kyau,wani irin wahalallan yawu ta haW iye,ajiye cup Win dake hannunta tayi,sannan ta lalla6e tare da saukowa daga saman sofa Win,ta dur ™ushe ™asa tayi sujjada,kamar maiyin sallah,duk don saboda kar dodon ya ganta,a hankali ta shiga rarrafawa a ™o™arinta na tabar falon,ta koma Wakinsu,"

"Shikuwa mutumin dake tsaye goye da hannayenshi asaman ™irjinshi,zuba ma sarautar Allah ido yayi,abun ba ™aramin mamaki ya bashi ba,tsoran yarinyar harya so yayi yawa,ko kallon inda ya ke bata yi ba,ta wutsiyar ido kawai taga inuwarsa amma ta sama ranta cewar wani mugun abunne,sam baiso ta"

",tsorata ba,don bada niyar wannan yazo wurin ba"

"Wani abune ya faWo mashi aransa,cikin sauri ya koma cikin part Winsa,jimmm kaWan sai gashi ya dawo"

"hannunshi Wauke da wayarsa,tsayawa yayi tare da saita wurin da take yana Waukarta video kasancewar"

",akwai haske sosai a main falo din"

"Ba ™aramar wahala sehrish tasha ba,da wannan rarrafen ta ™arasa har wurin da zata shiga corridor Win Wakinsu,gaba Waya zufa ta wanke mata fuskarta,tana ™okarin shiga,wani abu ya faWo mata aranta,tsayawa tayi tana tunanin kodai ta juya taga wanene shi tunda dae ta iso wurin da zata shiga Wakinsu,koma menene ai bai isa ya cutar da ita ba,da zarar ta juya taga dodo ne,sae ta watsa da gudu ta"

",shige Wakinsu,taja ™opa ta rufe,fakat"

"Jikinta na kerma,amma ahaka ta daure ta Wan juyo da kanta,takai idanunta saman upstairs din,ae batasan lokacin da ta™arasa juyowa gaba Waya ba,ta baza idanunta donta tabbatarma kanta abunda take gani,™ura ido tayi tana son gano wanene saboda yayi mata nisa,wannan hasken fatar nashi ne ya fara sa ta tunanin kamar sgr ne,™ara zuba ido tayi anan ta hango wannan doguwar sunar kan tashi,tabbas kuwa shine,ajiyar zuciya ta shiga saukewa a fili tace""Ashe babban yaya ne,nasha wahalar banxa,Allah yasa"

",dai ban zubar da cornflakes Wina ba"

"ganin tana kallonshi,yasa ya janye phone dinsa,ya kashe camera Win ya tura wayar a short pocket"

",dinsa,da hannu yayi mata Alamar taxo"

",Waro ido tayi tare da nuna kanta,don ta tabbatar in ita yake kira,nuna ta ya kuma yi da hannunshi Gabanta ba ™aramin faWuwa yayi ba rasss,tsoranta kar ya tuhumeta akan meya hanata zuwa part Winsa"

",kai mashi Cofee don yau bata je ba"

"Mi™ewa tayi kamar wata mara gaskiya,haka ta tunkaresa,kamar an zare mata lakar jikinta,a hankali take tattaka matattakalar stairs Win,harta ™arasa Wan nesa dashi tukunna ta tsaya,tunda ta saci kallonshi sau Waya,tayi arba da faffaWan ™irjin nan nashi,gashi babu shirt ajikinsa,Shorts ne kawai black colour ya"

",sanya,kuma ma dai ba ™aramin kyau yayi masa ba"

"Ganin ta tsoge wuri guda,yasa shi moving ya ™arasa inda take dab da ita,don har saida ta Wan ja da"

",baya,saboda ™ure matan da yayi"

"Lokaci guda tarasa natsuwarta,sai ´an kame kame take,a ™arshe ma ta zura hannunta acikin sumar kanta,tana Wan sosawa,™amshin turaren jikinshi ba ™aramin illa yake yi mata ba,saboda wani yanayin da"

",take tsintar kanta aciki"

"gaba Waya idanunshi na akan lips Winta,mutsu mutsun da takeyi da bakinta,ba ™aramin tafiya yake yi"

",dashi ba"

"Almost 5 mins suna a haka sannan ya buWe baki da wannan Sexy voice Win tasa yace""Meyasa baki yi"

"?""bacci ba"

""",Muryarta na kerma tace""bana jin bacci ne"

"?""Okey,that's y You came out to disturb those who are sleeping"""

"sunnar dakai ™asa tayi tana girgiza mashi kai,alamar a'a,ganin ta dage sai faman sosa gashin kanta takeyi,yasa shi kai hannunsa ya dam™o wrist Win hannunta da ta zura acikin sumar kanta yace""™ai ™ayi kike ji ne""?"

""",A ruWe tace""eh"

"Jinjina kanshi yayi tare da sakin hannun nata,"

"lemme help u.......'Wagowa tayi a razane jin abunda yace,ko amsarta bai tsaya ji ba,ya sanya "".. hannunshi tare da zagayo dashi ta gefen waist Winta ya tallabota sosai, ya janyota gaba Waya ta faWa asaman wide chest Winsa,nan fa hankalinta yabi ya tashi,ta susuce ta zauce ta rasa uwar ubanta,a hankali ya Wago da right hand dinsa,ya tsoma shi acikin lallausar sumar kanta,wani irin massage ya"

"shiga yi mata,wanda ya haifar mata da wata irin matsananciyar kasala ajikinta,ita kanta batasan lokacin da ta zagaye waist Winshi ba da hannayenta duka,ta ™ankame shi sosai kamar zata koma cikin cikinshi,yana jin yadda numfashinta ke fita da zafi zafi,tausasan la66anta sai gogar masa fatarsa suke,sosai sehrish ke sha™ar daddaWan ™amshin jikinshi,tana jin kanta a wata irin duniya,wadda ba kalar tamu ba,just like in the dream haka take kallon lamarin,ta rasa gane wai shin SGR sosa mata kanta yake yi ko kuwa,saboda daWin dake ratsa jikinta yafi ™arfin a kirashi da daWin susa kawai,tamkar"

"',zata zauce haka take ji,ga wani irin abu dake yi mata yawo a jikinta tamkar zufa"

"Du™ar da kansa ya Wanyi tare da kai hancinsa ya cusa sa shi acikin sumar kanta,™amshin man da take shafama kanta ne ya daki hancinsa sosai ya sha™e sa,lumshe idanunsa yayi tare da Wan ware su a hankali ya buWe su,kafin ya mayar da la66ansa asaman fatar kunnanta,tamkar mai yin whispering haka ya shiga yi mata magana""tell me What did you do in the kitchen when you entered""? Yayi maganar tare da raba jikinshi daga nata,idanunshi tamkar na mai jin bacci, Cornflakes na haWa,saboda in sha,""ta bashi amsa a yayin da idanunta ke kallon yatsun hannunta data """

".,haWesu wuri guda tana wasa dasu "",Okey,Waukomin cornflakes Win,inaso nasha nima"""

"Batare da musu ba,ta juyawa da sauri da sauri ta sauka downstairs,a nan saman table,ta Wauko cup Win da ta ajiye,sannan ta dawowa upstairs Win ta kawo mashi,mi™a mashi tayi,ya sanya hannu tare da kar6ar kofin,spoon Win ya Wauka tare da Wan jujjuya shi,kafin ya ciko cokalin yana ™okarin kaiwa bakinsa yaji tace""Kamar yayi yawa,'Wan Wagowa yayi da idanunshi ya kalli fuskarta da sauri ta kawar da nata idanun gefe,saboda taga ya Webo da yawa ne kuma mouth Winsa is too small shiyasa tayi mashi magana,a ganinta cokalin bazai iya wuce wa ba,ta cikin bakinsa,amma sai gashi ya shanye abunsa,bayan ya tauna cornflakes din,ya Wan dakata tare da cewa""Bana shan sugar sosai,sannan milk Win ma tayi yawa"

"?""acikinsa,meyasa kika sanya da yawa har haka"

",shiru tayi tana faman wurga ido ."

"Mi™a mata cup Win yayi tare da cewa""Kar6i kayan ki""hannu tasa ta kar6a,sannan tace""Zan iya tafiya,""?"

"?""Hanya ya nuna mata tare da cewa""na ru™e ki ne"

"Ajiyar zuciya ta sauke,kafin ta juya da sauri da sauri ta sauka donwstairs,duk yana binta da kallo,kitchen ta shiga a tsaye ta ™arasa shanye cornflakes din ta ajiye cup Win,sannan ta fito tare da kai"

",idanunta Upstairs taga in yana nan,a tsaye ta same shi,idanunshi a lumshe"

"Juyawa tayi ta kama hanyar zuwa bedroom Winsu,adai² corridor din ta kuma tsayawa tare da Wan waiwayawa don taga in yana nan koya tafi,Again ta ™ara ganinshi a tsaye kuma da alama ita yake"

",kallo,ranta ne ya bata cewar kodai tayi masa bye bye da hannunta,may be ya mayar mata da martani Waga hannunta tayi tare dayi mashi bye bye,abun mamaki sai gashi ya Waga mata hannu yana yi mata bye bye din shima,wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,har batasan lokacin da ta fashe da dariya ba,da"

",gudu ta juya tare da faWawa bedroom dinsu"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya koma cikin part dinsa,bayan ya shiga bedroom Winsa,toilet ya fara shiga,bada jimawa ba,ya fito tare da hayewa saman shimfiWeWen gadonshi ya kwanta,tare da janyo pillow ya rungume shi asaman wide chest dinsa,yayin da blue eyes Winsa ke kallon haWaWWen ceilling Win Wakinsa,ya rasa gane meke damun shi,amma tabbas yana jin missing Win wani abu sosai"

"~~~~~~~atattare dashi,yana tsananin bu™atar wani abu,wanda baisan menene shi ba"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"_Ga duk mai son karanta littafin Abban sojoji,kai tsaye ya tuntu6eni ta numbar wayata 08103884440_"

"Special thanks to hafsat Usman Abubakar ,"

"Koda ace baka samu zuwa ba,xamu zo nan damaturun,dama mu ya dace ace mun je can gaba Wayan "" mu bayan komai ya lafa,ko don saboda ´an ukun abusufyan,zamu je dasu don suma suga danginsu"

",dake acan da kuma na zariyya,dana sauran state,""acewar ammi"

"Modibbo yace""hakan ma yayi,Allah yayi maku albarka gaba Wayanku,""suka haWa baki wurin amsa mashi da ameeeen,"

"Duk wannan abun dake faruwa Aunty babba da hayaam suna acikin Waki,kowannansu ya dafi waya sai danna yake yi,gaba Waya tunaninsu ya tafi akan cewa An kori su sehrish,hakan yasa"

"hankalinsu ya kwanta luf,"

"mi™ewa zaune aunty babba tayi daga kishingiWen da take,fuskar nan a washe tace""Oh ni ´asu,ko ina waWannan ´an ukun suka dosa yanzu?"

"Hayaam tace""Wama ya sanin masu,suna can suna gagari acikin gari,™arshenta ma a samu wata babbar mota zubin Wan gotte tayi mana awon gaba da kawunansu,"""

"Fashewa su kayi da dariya,sai da suka tsagaita dayin dariyar Aunty babba tace""duba mun ™arfe nawa "",yanzu,agogon wayata ba saiti"

""",kusan ˜arfe tara fa yanzu,gashi ko abincin dare ma ba mu nema ba"""

"Tsoki taja""mtsww,wannan wani irin gidane!A tunani na Azmee ya kamata ace ta kawo mana dinner Win mu har cikin Waki,ni bansan menene amfanin matar nan ba a cikin gidan nan,bata wani aiki,sae dae "",ta dafa masu abinci,ta zauna taci ta ™oshi ta tara tumbi,ta mayar da gidan kamar na ubanta"

"Hayaam ta Waura da cewa""Ae kwanaki har magana taso ta gayamun,saboda waccen korarriyar yarinyar,Sehrish take da suna ko wa ma. ""dakatawa tayi da yin maganar sakamakon turo ™opar da"

",taji anyi,atare suka kai idanunsu wurin"

"Azmee ce ta shigo hannunta Wauke da tray,koda su kayi arba da ita,nan fa suka shiga yin ´an kame"

",kame na rashin gaskiya"

"Basu amsa mata sallamar da tayi masu ba,™arasawa tayi ta ajiye masu tray Win a ™asa,sannan tace""abinci ne na kawo maku,bansan ko kuna bu™ata ba,naga baku fito kun nema ba,shine nace bari na "",kawo maku a Waki"

"Washe baki suka shiga yi,hankalinsu harya kwanta,da alama bataji gossiping Winta da sukeyi ba, Mun gode sosae Azmee,wlh kina ™o™ari sosai acikin gidan nan,ke kaWae kike duk wasu aikace aikace "" na gidan nan,shekara da shekaru,baki ta6a gajiyawa ba,kin mayar da dangin nan tamkar naki,bansan meyasa har yanzu kike tare dasu ba,wahalar tayi yawa,yaci ace yanzu kin nemi miji kinyi aure,amma in "",kika cigaba da zama a haka,rayuwarki zata ™are ne a matsayin baiwa kuma bazawara,ba wani cigaba Tunda Aunty babba tafara magana azmee ta zuba mata ido tana kallonta,batare da ta ™yafta idanunta ba,har sai da Aunty babba takai ™arshen maganar,sannan tace""Bani da amsar da zan baki Laila,amma inaso ki sani dangin nan basu Waukeni kamar yadda kikayi tsammani ba,kuma ni bana gajiya da aiki a "",™ar™ashinsu,saboda sunyi mun halarcin da bazan ta6a mantawa ba"

"Juyawa azmee tayi da sauri ta kama hanyar fita daga Wakin,harta ru™e handle Win ™opar zata buWe muryar aunty babba ta katse mata hanzarinta da cewa""har yaushe ne zaki cigaba da danne abunda ke"

?zuciyarki

",Mekenan""!azmee ta tambaya a yayin da ta juyo da kanta tana kallonta"""

"Azmee nafa son komai!na son cewa akwai wanda kikeso acikin gidan nan!saboda kin ta6a sanar dani """

"?""a lokacin baya,ko kin manta"

",Baza kunne hayaam tayi tana sauraronsu"

"Hakane,na ta6a sanar dake,amma yanzu babu wannan a zuciyata,kuma ko a lokacin dana so "" shi,saboda irin kyautatawar da yake yi mun ne,kuma da tausayin shi da nakeji,na rashin matarshi a kusa"

",dashi,Amma yanzu Alhamdulillah,uwar ´a'yanshi tana a kusa dashi,babu wata sauran damuwa"

"Murmushi aunty babba ta saki tare da mi™ewa daga zaunen da take a gefen gadon,ta tunkari azmee tana cewa""Yanzu ke sai ki ha™ura dashi?baki kwaWayin ki aure shi,ki samu ™aruwa dashi,ko don ki samu gado acikin gidan nan""? Da alama Aunty babba so take ta tunzura azmee,"

"Girgiza kai azmee tayi""ni bani da buri akan tara dukiya,bana kwaWayin abun duniya,saboda sanin cewa komai na tara ™arshe a gidan duniyar nan zan barshi!albashin da nake samu acikin gidan nan ya "",isheni in ™arashe rayuwata dashi"

"Ta6e baki aunty babba tayi,fuskar nan Wauke da shu'umin murmushin nan tace""Yanzu shikenan kin za6i ki ™arashe rayuwarki a ™arkashin wasu kenan?ke baki da ´ancin kanki?wlh azmee bakisan ciwon kanki ba,ban ta6a ganin ´ar wahala irin ki ba,kin ™untata rayuwarki,kin ™as™antar da kanki,duk don saboda ki faranta ma wasu!har yau babu wani cigaba a arayuwarki,yakamata ace yanxu kin mallaki katafaren gida naki na kanki,kin kuma mallaki mota,kinje hajji da umrah,kin kuma je yawon sha™atawa dubai da sauran ™asashe,haba azmee yakamata kiyima kanki adalci,wlh kina cutar kanki,Nidai shawara "". nake ba"

"Tsawar da azmee ta daka mata ne yasa ta kasa ™arasa maganar,ba ™aramin razana tayi da tsawar"

",ba,tamkar ba abakin azmee ta fito ba"

"Ke baki isa ki tunzurani ba,laila!ki iya bakin ki,in ba so kike kija ma kanki ba,ki tsaya a iya "" matsayinki,nima in tsaya a nawa,idan ki kayi kuskuren shiga gonata wlh ranki zaiyi mugun 6aci,"" tana"

",™arasa maganar,ta janyo ™opar da sauri ta fuce"

"Hmmmm Aunty laila,matar nan fa ba zaki ta6a iya canza mata ra'ayi ba,don na lura itama kaifi Waya "" "",ce"

"Jinjina kai aunty babba tayi aranta tana mai mamakin irin yadda azmee ta daka mata tsawa,sai kace"

"!,batasan matsayinta agidan Ba"

"Komawa tayi cikin Wakin ta zauna dirshan a gefen gadon,ranta ba ™aramin 6aci yayi ba,taso ace taci nasara akan azmee ko don su sami haWin kanta wurin Cimma burinsu,guntun tsoki taja tare da cewa""³ar wahala,sai kace tafi kowa tsoron Allah,kullum haka zaki ganta da cazbi a hannunta tana "",yawo"

"Ta ™arasa maganar tare da mayar da idonta kan tray Win abincin da azmeen ta kawo masu,yatsina"

"fuska tayi tare da kai hannu ta buWe warmer Win,dambun shinkafa ne yaji kayan haWi sai ™amshi yake yi,a plate ta zuba masu nan suka zauna,suna ci ita da hayaam kamar wanda yunwa ta koro,"

"Azmee kuwa bayan fitarta daga Wakin nasu,jiki a sanyaye ta wuce Wakinta,kalaman aunty babba ba ™aramin 6ata mata rai su kayi ba,zuciyarta ta sosu sosai,daure wa kawai takeyi,da ace bata kai"

zuciyarta nesa ba da ba abunda zai hana ta wanke fuskar laila da mari!

"Sam ta manta da hafsat dake kwance a Wakinta,baiwar Allah tun bayan fitarta daga Wakin hayaam,ta wuce Wakin azmee batare da sanin kowa ba azmee ce kaWae tasan cewa tana a W akinta,anan tayi wanka,ta kuma ci abinci ta kwanta,saboda wani irin zazza6i daya saukar mata ajikinta,kwata kwata zuciyarta ba daWi,tayi danasanin rayuwarta fiye da a ™irga,idanunta na tsananin son ganin Su Jahad,amma tsoran tunkararsu takeyi,gashi har tsaraba tayi masu don ta basu hmmm,duk in ta tuna irin u™ubar da suka sha a hannunsu,sae ta fashe da matsanancin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login