Showing 36001 words to 39000 words out of 286330 words

Chapter 13 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

74

da Hayaam ta tura ma Aunty babba hotonsu hosana,bata samu damar duba hoton nasu ba,ko whatsapp Winta bata shiga ba,wayarma tana ajiye cikin bedroom Winta,Shirye shiryen zuwa walima kawai sukeyi,atare da hafsat suka fita saloon daga nan za'ayi masu ™unshi,bayan nan kuma zasu biya Shopping mall,saboda siyayyar da tace zatayi ma ³a'´an uncle Winsu,basu suka dawo gidan ba sai wuraren karfe shida na yamma agajiye suka dawo,kowa ya wuce bedroom W inshi,Aunty babba na shiga Wakinta,kai tsaye ta faWa saman gadonta ta shiga sharar bacci,Hafsa kuwa saida ta fara yin wanka,ta canza kayan jikinta izuwa riga da skirt marasa nauyi,sannan ta fito falo ta kwashe shopping bags Win da suka bari a falo,takaisu Wakinta,tana cikin dudduba kayan wayarta dake ajiye gaban mirror ta shiga ringing,hannu takai tare da Waukar wayar tana kallon screen Winta,ganin Sunan Aunty Hayaam ya bayyana akan secreen Win wayar,yasa ta Waga kiran tare da karawa a kunnanta,"

"',Assalamu Alaikum aunty hayaam"""

"Ko amsa mata sallamar batayi ba tace""Hafsat ina Aunty laila take ne?tun da sassafe na tura mata hoton bata duba ba,har nagaji da jira,"""

"Hafsat tace""yanzu muka dawo daga kasuwa agajiye,tana a bedroom Winta ina jin bacci ne ya"

"?""dauketa,ko inyi mata magana ne"

"Hayaam tace""A'a,kawai idan ta tashi ki sanar da ita cewa na tura mata hoton ´a'´an abusufyan Win,ta "",duba ta whatsapp Winta"

"Wani irin farin ciki ne ya lullu6e hafsat,muryarta na rawa tace""hoton ´a'´an Abusufyan dinmu!zan "",sanar mata kuwa"

"Rejecting call Win tayi,da gudu ta fito daga bedroom Winta,kai tsaye ta haye upstairs Wakin aunty babba,tura kopar Wakin tayi tare da shigewa ciki,a kwance ta samu aunty babba saman gadonta sai"

",sharar bacci takeyi,ga wayarta ajiye agefenta"

"Cikin sanWa takai hannu tare da Waukar wayar,ta danna power Winta ta kawo haske,ganin akwai password yasa ta Wan bubbuga kafarta tana cewa""Kai mommy,yanzu dole sae kin tashi sannan zan "",samu damar ganin hoton babies Winmu!gaskiya ni a ™agare nake"

"Tana cikin maganar,ta tuna da finger print Win dake akwai ajikin wayar,nan take zuciyarta ta bata shawarar cewar me zai hana,ta lalla6a ta hau saman gadon,ta dangwalo yatsan aunty babba,kota samu wayar ta buWe,Good idea,ta furta hakan tare da lalla6awa ta hau saman gadon,cikin sanWa ta ™arasa inda aunty babbar take,hannunta ta ru™o tare da sanya yatsan hannunta a wurin,ya rubuta mata wrong,haka ta dinga bin yatsun hannun aunty babba tana jarabawa,har sai da taci nasarar buWe wayar,saukowa tayi daga saman gadon,ta tsaya atsaye,hannunta har kerma sukeyi wurin daddana wayar,tsoranta kar Aunty babba tafarka saboda tasan halin Mommyn nata,ta tsani wani ya Waukar mata wayarta,kamar mara"

",gaskiya"

"Tana shiga whatsapp Winta,sai ga wani security Win,rai a6ace tace""Mommy kamar mara gaskiya,duk "",tabi waya ta gar™ame da security"

"Allah yaso shima finger print ne,komawa tayi tare da dangwalo yatsan aunty babba,whatsapp Win ya"

",buWe"

"Kaitsaye ta shiga chat Winsu da Hayaam,anan taga hoton da Hayaam ta tura mata,bai buWe ba hoton saboda data a kashe take,cikin sauri hafsat ta kunna data Win,nan take yashiga loading yana ™o™arin"

",budewa,a hankali hoton ya soma bayyana,™ura ido hafsat tayi tana jiran hoton ya kammala buWewa Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu ji kake Daram!!Dararam!!tamkar ana buga ganga,Waro ido waje hafsat tayi agigice a matukar razane,tamkar wadda taga Zombie,hankali a matu™ar tashe ""!!!tace""Kai"

Hannunta har kerma yakeyi wurin yin zooming Win hoton nasu ta matso dashi kusa don tagani

"dakyau,gaba Waya tagama kiWima,wata irin zufa ce ta soma tsattsafo mata agefen fuskarta,da™yar take"

"iya haWiye yawun bakinta saboda ma™oshinta daya bushe ™amas,juyawa tayi ta kalli Aunty baba dake ta faman mutsu-mutsu alamar zata farka daga baccin da takeyi,aikuwa cikin sauri tayi deleting Win hoton gaba daya,sannan ta rufe wayar,tayi wurgi da ita asaman gadon,jikinta na kerma ta fuce daga dakin,gudu gudu sauri sauri haka take tattaka stairs Win ™iris ya rage ma tayi tuntu6e saboda yadda"

",jikinta ke rawa kafkaf kamar wadda sanyi ya kama"

"Bedroom Winta ta koma,tana shiga ta aza hannu akai tana faWin""Tashin hankali!In har dagaske ne abunda idanuna suka gane mun acikin hoton nan kenan hakan na nufin cewa HOSANA DA JAHAD Suna araye kuma suna a gidansu daddy!taya hakan ya faru?Kenan Ya Omar shine ya Waukesu?Ina wannan tsohon mutumin da mommy tasa ya kwashe su da nufin ya zubar dasu?Taya akai hosana da jahad suka kasance ´a'´an uncle Winmu!?wacece ita Wayar yarinyar mai kama dasu sak!dama su ´an"

",uku ne?TabWijancan,akwai matsala"

"Komawa tayi gefen gadonta ta zauna tare da kifa hannunta asaman fuskarta,hosana da jahad suna"

"raye,suna gidan abban mu,wayyo Allah na,ina farin ciki sosai,duk da ina tsoran abunda zai biyo baya,Ashe jinina ne su!shiyasa akace rashin sani yafi dare duhu,mun cutar dasu sosai,mun zalunce su bayin Allah,mutuwa ce kawai batazo ta daukesu ba acikin gidan nan amma sunsha wahala,sun ™untata,tabbas Mommy mun shiga uku,idan Abba yaji,daga ni harke ba wanda zai tsira,kwara ni hukuncina mai sau™i ne tunda na nuna masu soyayya daga baya amma ita mommy itace silar fitar dasu"

",!daga gidan nan don azubar dasu,Wayyo Allah na"

"Yatsun hannunta sae faman kerma sukeyi,jiki na rawa ta Wauki wayarta tare da lalubar numbar junaid"

",ta danna mashi kira"

"A lokacin junaid yana tare dasu Uncle abusufyan,dama sai daya fara kiranshi a waya ya tambayi address Win inda suke ya bashi,har an kammala yi masu saloon tuntuni,anyi masu ™unshin jan lalle a hannuwansu,daga can suka wuce shoprite siyayya,bayan sun kammala siyayyar,suka biya gidan Uncle Win nasu wuraren 6,saboda su kwaso wasu daga cikin kayansu Jahad da hosana wanda zasuyi kwalliyar"

",walima dasu"

"A bayan motar junaid aka sanya trolley Win kayan nasu,sannan Sehrish da hosana suka shige motar"

",abusufyan,jahad kuma ta shiga motar junaid,atare motocinsu suka fita daga cikin gidan"

"Tunda jahad ta shiga motarshi,ya Waure fuskarshi,dama tun wurin siyayyar yake ta shan mur yana murtuke mata fuska,amma hakan bai hana tayi masa magana ba,duk in ta Wauko abu sai ta gwada mashi ta tambayeshi zaiyi mata kyau,da™yar yake amsa mata da eh,ko a'a,sai dae kawai tayi murmushi ta"

",girgiza kai"

""",Kiran Hafsat na shigowa a wayarshi,yace""ki Wauki wayar,ki amsa wayar sai ki sanyata a handsfree hannu jahad tasa tare da ciro wayar daga aljihun gaban rigarshi,picking call Win tayi bayan ta sanyata"

",handsfree sannan tayi Mata sallama"

"Muryar hafsat ce ta karaWe kunnansu""Junaid!kana ina ne""? Gaban jahad ne ya faWi rass saboda jin"

",muryar hafsat,duk da bata tabbatar da cewar ita bace,amma muryar tayi mata kama da ta sister hafsat "",Ina akan hanyar komawa gida ne yanzu hakan"""

"Hafsat tace""junaid dan Allah so nake in tambayeka,waWannan yaran ´a'´an uncle abusufyan ³an uku"

"?""ne"

",Of course they are triplet,""ya bata amsa a yayin da yake ™o™arin juya sitiyarin motar,ya karya kwana"""

"!""Hafsat tace""Ya sunan su"

"Juyowa yayi ya Wan kalli jahad da idanunta ke akan shi,kafin ya mayar da idanunshi kan driving din da yakeyi,a jere ya ambaci sunayensu""Hosana Sehrish Jahad""!hafsat na jin haka,a gigice ta kashe wayar,"

",kiran ya katse,""Jahad ta faWi tana ™are ma wayar kallo"" "",May be network ne,idan na koma gidan zan kirata"""

"?""In mayar maka da wayar"""

""",A'a ki ru™e a wurinki,idan mun isa gida zan kar6a"""

",ta amsa mashi da toh"

"Gallery Winshi ta shiga tana kallon kyawawan hotunanshi da yayi,tare da videos,yawanci duk na ban dariya ne,wasu yana a kwance,wasu ya zullo harshe waje,wasu hotunan ya kashe idanunshi, Dariya ta dinga yi a yayin da take kallon videos Winshi na tiktok,duk yana sauraron sautin dariyarta,wani lokacin har satar kallon fuskarta yakeyi,ba ™aramin kyau tayi mashi ba,musamman inta tuntsire da dariya,wani sa'in hada kifa kanta saman laps dinta saboda tsabar dariya,murmushi kawai"

",yayi tare da mayar da hankalinshi akan driving Win da yake yi,a haka har suka ™arasa gida"

"Bayan hafsat ta katse kiran,ta Kifa kanta asaman pillow Winta,tare da fashewa da wani irin"

"matsanancin kuka,dama ance dana sani ™eya ce,"

"Farkawa Aunty babba tayi da wata irin matsiyaciyar yunwa,sae faman hamma takeyi,tashi tayi daga zaune tare da kai hannu ta Wauki wayarta tana cewa""Ko hayam ta tura mun da hoton?bari na duba na gani,Allah yasa dai bata manta ba,"""

"shiga cikin whatsapp Winta tayi tare da duba chat Winsu da hayaam,rai a6ace taja dogon tsoki tare da cewa""Wai dama bata turamun hoton ba!harfa ™ara nanata mata nayi akan ta tura mun hoton amma bata"

",turo ba,"" ta ™arasa maganar tare da yin wurgi da wayar saman gadon"

"Saukowa tayi daga saman gadon,fita tayi daga cikin bedroom din ta sauko ™asa,kai tsaye ta nufi"

",kitchen"

"Batare da 6ata lokaci ba,ta shiga harhaWa kayan da zatayi amfani dasu,bayan ta Waura girkin,ta Webo snacks a plate ta haWo da coke mai sanyi ta dawo falo,ta zauna,tana ci tana kallo a plasma hankalinta"

",kwance"

"jin motsin mutun a gefenta yasa tayi firgit tare da juyawa don taga wanene,ashe hafsat ce atsaye yanayinta kamar na wadda tayi amai da zawo,fuskar nan tayi gwanin ban tausayi,idanunta sun ™ ankance saboda kukan da tasha,"

"?""Hafsat!lafiya naga fuskarki tayi jawur?kinyi kuka ne"""

"Girgiza kai hafsat tayi tare da cewa""Babu komai mommy,wani film nake kallo acikin wayata,shine ya "",sanya ni kuka"

""",Tsoki Aunty babba taja""shirmen banza,kawai daga kallon film saiki kama kuka kamar wata sakarya murmushin takaici hafsat tayi tare da samun wuri daga gefen aunty babba ta zauna,batare da tace"

",komai ba"

"Aunty babba taci gaba da cewa""gaskiya kowane film ne wannan ya ciri tuta tunda har ya iya sanyaki"

",zubar da hawayenki,yadda kike da shegen taurin kai "",Mommy ba zaki gane bane"""

""",Taya za'ae in gane?tunda bakiyi mun bayanin meya faru ,acikin film Win ba,ki Wan bani labari mana"" Gyara zama hafsat tayi kafin ta soma bata labarin kamar haka""wata matace fa,mijinta ya kawo mata wasu marayun yara donta rainesu a wurinta,tun ranar da mijin ya kawosu gidan shi kuma yayi tafiya,ae kuwa matar nan,ta shiga gana masu azaba,ta hanasu abinci yunwa kamar zata kashesu,har bugunsu takeyi,sannan kuma ta dinga sanyasu aikin wahala,har saida suka kusa rasa rayuwarsu,mommy kinsan"

"?""meya faru"

""",Dakatawa Aunty babba tayi daga shan lemun hannunta da takeyi tace""a'a saikin faWa Hmmm,Mommy ™arshe fa matar nan,tasa aka kwashe yaran nan,aka 6atar dasu saboda kawai kar "" '...asirinta ya tonu a wurin mijinta"

",Hakan da tayi yayi mun dai dai,""Acewar aunty babba"""

"Murmushi hafsa tayi kamin tace""Ae ban ™arasa maki labarin film Win ba,bayan tasa an zubar da yaran nan,ita duk a tunaninta sun mutu ma,Ashe can wurin gararin rayuwar da sukeyi a daji Allah ya haWasu da kanin mijinta har ya taimakesu ya kaisu gidansu mijin,da akayi bincike aka gano cewar yaran ´a'´an kawunsu ne wato ™anin mahaifinsu,"""

"?Aunty babba tace""tashin hankali!ita ko wannan ya zatayi da kanta"

""",Dariya hafsat tayi tare da cewa""Nima abunda nake tunani kenan!amma Mommy idan kece ya zakiyi shiru Aunty babba tayi tana tunani kafin daga bisani tace""Ae kawai tunkan asirina ya tonu zan gudu"

"ne,a neme ni arasa,amma nikam hafsat wai ya sunan Film Win nan ne?tayi tambayar tare da kallon hafsat Win wadda itama kallonta takeyi,mikewa hafsat tayi tsaye tare da cewa""An fara kiran sallar "",magriba,bari naje nayi salla"

",Amma baki faWamun sunan film Win ba!""Aunty babba ce ta sake nanata mata tambayar da tayi mata"" AN YANKA TA TASHI* shine sunan film Win mommy,yanzu na kalleshi a tashar youtube,tana kai *"

",™arshen maganarta,ta juya da sauri ta wuce bedroom Winta"

"Zugudum Aunty babba tayi tana maimaita sunan film Win da hafsat ta faWa mata,wato An yanka ta"

",tashi"

"Aranta tace""gaskiya ya kamata in kalli film Win nan,Inaso inga yadda matar nan zata ™are,ko ya mijinta zaiyi da ita?tabWijancan,akwai bada™ala,""tayi maganar tare da mikewa ta wuce kitchen domin ta"

",duba girkin da ta Waura"

"Bayan ta kuma fitowa daga kitchen Win,upstairs ta wuce bedroom Winta,gefen gadon ta zauna tare da mi™a hannunta ajikin drawer chest ta janyo gidan farko,sabon sim ne ta Wauko tare da daukar wayarta dake ajiye saman gadon,zura sim card Win tayi aciki,sannan ta lalubo lambar wayar Ammi wadda tayi copying kan phone,danna mata kira tayi,nan take kiran ya shiga,kusan sau uku"

"kiran na katsewa batare da anyi picking Winsa ba,tana kira a karo na hutu Ammi ta Waga kiran "

"Wan zaro ido Aunty babba tayi kafin ta gyara natsuwarta tare da zabga sallama""Assalamu Alaikum Ammi barka da warhaka,""ta ma™e muryarta yadda ammi bazata iya gane muryar wacece ba,"

"on the other hand Ammi ta amsa mata da cewa""Wa'alaikumus salam,barkanki dai,zan iya sanin dawa"

",nake magana""a dake take magana"

"Aunty babba tace""Nasan bakisan dawa kike magana ba,saboda baki sanni ba,Ni matar abokin Abusufyan ce,wadda ke zaune a ™asar turkey,"""

",Shiru ammi tayi tana sauraran me magana"

"Aunty babba taci gaba da cewa""akwai wani mummunan abu da abusufyan ya aikata a 6oye baison kowa ya sani,shiyasa na kira don in sanar dake,don banason abunda zai ta6a mutuncin family Winku,wannan abun kunya ne,muddin ya fita waje mutane sukaji to fa,zaku rasa duk wata ™ima da ' martaba da kuke da ita"

"tana cikin magana Ammi ta dakatar da ita""Ya isa haka!banason wata kwanana,ki faWamun abunda kikeson sanar dani!me Abusufyan ya aikata?wani laifi ne wannan da har kike ikirarin zai ta6a ™imar"

"?"",family Winmu a idon jama'a"

"Wani irin wahalallen yawu aunty babba ta haWiye kafin da™yar ta soma kora mata jawabi kamar haka "". Shekarun baya da dadewa,Abusufyan yayi ma wata fyaWe,harta samu ciki"""

"Wata irin tsawa da Ammi ta daka mata har sae da takusa sakin fitsari a wando,a tsiwace tace""Dakata!ki iya bakinki!kinaso ki shiga tsakanina da Wana ne!wacece ke,kada kiyi tunanin kin kirani "",da 6oyayyiyar number,zan iya sa agano munke duk inda kike"

"Muryar Aunty babba na kerma tashiga faWin""wlh dagaske nake ammi ba ™arya nake ba,gobe idan kinzo abuja wurin walima,zaki ga yaran,ae suna nan gidan Abba,Sun jima suna 6oye maki gaskiya,saboda tsoron hukuncin da zaki yanke ma Abusufyan,yanzu haka maganar da nake maki,sun gama shirya yi maki ™aryar cewar yaran ba shaggu bane ta hanyar aure aka haife su bayan ba haka bane,suna nan yaran ´an uku ne mata,sun girma sosai,' tana kai ™arshen maganar Ammi tace""Kin"

"?""gama"

"Shiru Aunty babba tayi tana faman mazurai aranta tace""Wannan tsohuwa badae taurin kai ba,bansan"

""",ya zanyi na fahimtar da ita ba,ta cika jaraba"

",tana cikin wannan zancen zucin Ammi ta katse kiran"

"Wurgi Aunty babba tayi da wayarta,tare da mikewa tana cewa""Ae shikenan,nasan cewa gobe tana "",ganin yaran zata tuna da kalamai na,daga nan saita Wauki hukuncin daya dace"

d'

*Boss Bature*

"Zaune yake asaman Sofa mai mazaunin mutun uku,gaba Waya ya tattara hankalinshi akan Laptop Winshi da yake daddawana anatse,jikin shi na sanye da linen tank top,blue colour tabi shape din jikinsa,sick pack din nan nasa ya bayyana ajikin rigar,trouser Win jikinsa kuma white colour"

"ne,wani irin daddaWan ™amshi ne ke fitowa daga kowani sashe na jikinsa,"

"Shigowa Azmee tayi part Win nasa da sallama a bakinta,yayin da hannunta ke ruke da tray,amsa mata sallamar yayi batare daya Wago ya kalleta ba,™arasawa azmee tayi tare da ajiye mashi tray W in asaman empty table din dake a gefenshi,hannu takai tare da ciro plate ta daukko serving spoon tana ™okarin buWe warmer,muryarshi ta katse mata hanzarinta da cewa""Wazu da safe meyasa kika kawomin breakfast?kuma kika gyaramun bedroom Wina,dama kece ke gyara mun part Wina ne""? "",gabanta ne taji ya faWi rass,muryarta na kerma tace""A'a bani bace,Sehrish ce"

"Meya hanata yi mun aiki,""?yana magana yana danna laptop dinsa har time Win bai Wago da idonshi ba """

",ya kalle ta"

"Azmee tace""Am...um...dama...""bata ™arasa maganar ba,ya dakatar da ita ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login