Showing 243001 words to 246000 words out of 286330 words

Chapter 82 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

57

Ya haye,tare da janyota zuwa ™ irjinshi,sosai yayi tighting W"

"inta,yadda xaiji daWin jin breath Winta,kamar ´ar jinjira haka sehrish ta koma a ™irjinshi,zafin daya ji ajikinta ne ya tabbatar mashi da cewa Babu Lafiya atattare da ita,"

*Boss Bature*

*AMRISH*

"Sam ta kasa runtsawa sakamakon tattaunawar da taji Mommynta nayi na Wazu da rana,Abun ya tsaya mata aranta,yayi matu™ar tayar mata da hankalinta,Kalmar akashe shi kawai take tariyowa acikin kanta,Shin wanene Mommynta ke bada Umarnin a kashe shi!!idan ma laifi yayi mata meyasa bazata haWa shi da hukuma ba su Wauki mataki akanshi,'Sai faman Juyi take yi asaman"

"gadonta Sam ta gaza runtsawa,™wa™walwarta a cunkushe take"

"Dirar Motar da taji acikin gidansu ne yasa ta mi™e zaune,tana mai mamakin jin shigowar mota acikin gidan Adai dai irin wannan Lokacin,halan mommy ce ta fita,dama ta saba fitar dare,ta ambaci hakan acikin Ranta,Saukowa tayi daga saman gadon cikin sanWa ta nufi hanyar fita daga W akinta,hannu tasa zata buWe ™opar taji an datseta,da ™arfi ta dinga jan ™opar amma ko motsi"

"wannan batayi ba,hakan ya tabbatar mata da cewar,Mommynsu ce ta rufe ta da mukulli,"

"Ranta yayi mugun 6aci,kamar ta aza hannu akai ta fashe da kuka haka take ji,safa da marwa ta shiga yi acikin Wakin,Can ta tuna da window Win Wakin,Jiki na rawa ta ™arasa gaban window W in,hannu tasa ta zuge glass Win a hankali don kada aji ™arar buWe ™opar,Sai dai kash, bata iya hangen meke wakana acan down stairs,Motsin mutane ta dinga ji suna shigowa cikin gidan,Sosai ta kwallafa rai akan son ganin Su wanene ke shigowa Cikin gidan a irin wannan lokacin,tsabar haushin da taji kamar ta haWiyi zuciya ta mutu,ba don taso ba haka ta baro jikin window Win Ta"

"koma Cikin Wakin,Zuciyarta sae faman tafarfasa takeyi,"

*RishRaf*

"Wuraren ™arfe 2 na dare,sunyi nisa acikin baccinsu,wannan ™ai™ayin na jikinta ya fara takura"

"mata,soshe soshe ta dinga yi tana karkarce fatar jikinta,A ™arshe da raWaWin ya addabeta A zabure ta farka tare da mi™ewa Zaune saman gadon nashi,"

"Har cikin kunnanshi sautin kukan sehrish ke kaimashi,A hankali ya Wan buWe idanuwanshi masu"

"Wauke da bacci yana kallonta,lokaci guda ya mi™e zaune,Ya tasata gaba'meya yake damunki ne""yayi maganar muryarshi a kasalance,"

"Cikin sheshe™ar kuka tace""™ai™ayi nake ji ajikina,ko'ina,""Ta takure kanta ajikin head board din gadon"

"Moving yayi izuwa kusa da ita,sosai ya shiga jikinta,da niyar ya taimaka mata,Wurin sosa jikin nata kota samu relief,Zura hannyenshi yayi acikin rigar jikinta,nan take taji tsigar jikinta ta fara tashi,slowly ya fara shafa fatar laps Winta mai sul6in gaske,after ward ya gangara da hannunshi in between laps Winnata yana sosai mata wurin,Wani irin shock taji agigice ta ™an™ameshi,gyara mata zama yayi ajikinshi,Ya buWe ™afafunta sukayi rouding waist Winshi,shesshe™ar kukan da take yi ne ya fara disturbing Winshi,hakan yasa shi zura harshenshi cikin bakinta,Ya soma bata hot kissing a tsanake,Wuff kake ji babu wannan kuka kukan da take yi,a wani irin yanayi mara misaltuwa yake shafa jikinta da sunan susa,natsuwa tayi tana recieving sa™onnin da Sgr ke aika mata a kowani sashe na jikinta,yayin da ita kuma hannuwanta ke acikin sumar kanshi,lokaci guda numfashin kowannansu ya canza,Yayin da bugun zuciyoyinsu ya ™arfafa,moving yayi da hannayenshi waWanda ke acikin rigarta ya zagayo dasu ta bayanta yana shasshafa bayanta,after 15 mins Ya cire tongue dinshi daga cikin bakinta,HaWa tsinin hancinsu yayi guri guda,yayin da suka fara kallon junansu,idanuwan kowannan su ke lumshewa,ga"

",yanayin ™yallin hasken Wakin da yake ™ara ™ayatar da abun"

"Motsi taga yanayi da pink lips Winsa,da alama so yake ya furta wani abu amma ya kasa, yun™urawa yayi tare da ita,suka faWa saman lallausar mattress Win,kasa jurewa yayi nipple Šinta sai gogar mashi lips Winshi yake yi ta cikin rigarta,gaba Waya ya fara hawa kan Network,Cafka yakai ma nipple din da teeth dinsa har saida ta Wanji zafi ta runtse idanuwanta sosai,tana cizon la66anta,tamkar jinjiri haka ya shiga sucking Winta tunkafin ya zame rigar,A ™arshe ya ™arasa zameta gaba daya har zuwa waist Winta sosai ya shiga jikinta,almost 20 mins kafin wani lokaci bacci yayi Awon gaba"

",dasu,™ankame da juna,yadda kasan Anta da Jini"

"Wuraren Sallar asuba,Marshal na kwance saman gadonshi bai kaiga farkawa ba,Abbansu Ya faWo cikin Wakin a hargitse daga shi sai ´ar singlet da gajeran wando fari,bawan Allah duk ya rikice,tsufanshi ya fara bayyana sosai,hannunshi na ru™e da wayarshi,"

"""?Hawa saman gadon yayi yana bubbuga ™afar Marshal tare da kwaWa mashi kira""Omar!Omar!Omar"

"Can cikin kunnanshi ya dinga jin kiran Sunanshi da Abbansu ke yi,ba arziki ya farka,tunkan ya mike zaune yake kallon abbansu biji biji,kafin idanuwan nashi su washe,"

",Abba lafiya""?yayi maganar muryarshi da kasala"""

"Hawaye ya gani a kan fuskar abbansu,ya kasa buWe baki yayi magana,sai dai wayarshi da yake mi™a"

",mashi"

"Gaban marshal na faduwa yasa hannu ya kar6i wayar tare da kallon screen Win,Text message ne Aka"

",turo da new number,wani irin jagwalgwalon rubutu ne acikin sa™on"

"Abba bangane me aka rubuta a sa™on nan ba?wanene ya tura maka shi,wasu haruffa ne aka rubutasu """

",ta yadda mutun bazai iya karanta abunda aka sanya ba"

"Cikin shesshekar kuka kamar ™aramon yaro yace""Omar!nima bansan wanene ya tura mun sa™on nan ',ba,Amma inaji araina cewa JUNAID ne ya turo mun shi,Saboda yana bu™atar taimakona"

"Shiru Omar yayi yana kallonshi,baisan ta yadda zai fahimtar dashi cewa Wannan sakon ba daga junaid"

"bane,Taya wanda ya mutu zai turo sa™o?rashin sani ne yasa shi tunanin cewa Šanshi ne yayi mashi sa™on"

"Lallashinshi ya soma yi""Abba dan Allah kayi ha™uri,babu abunda zai samu junaid Winka,wannan sa™on bana junaid bane wani ne can daban,zai iyayiyuwa ma cikin ´a'´an Abokanan ka ne aka samu"

",wani ya dauki wayar mahaifinshi ya tura maka wannan jagwalgwalon"

"Da™yar ya ™arasa maganar,jikinshi yayi mugun sanyi,Ya fara jin tsoran halin da suka jefa"

",mahaifinsu,Duk ya rame yayi duhu,idanuwanshi sun faWa"

"Omar dan Allah ku dawomun da junaid,wlh bazan iya rayuwa batare dashi ba,na saba dashi tun yana "" jinjirinshi kullum a jikina yake kwana,abinci tare muke ci,Duk inda zaije ™afata ™afarshi,na saba dashi "",sosai,nafi son shi fiye da komai na rayuwata,dan Allah na ro™e ku,ku dawomun da junaid"

"Tuni idanuwan marshal sun cicciko da ™walla,ji yake tamkar ya sanar dashi ainin abunda ya faru junaid,Don ya fidda rai da dawowarshi,Sai dai kash bazai iya ba,yana fargabar halin da Abban nasu zai shiga,Ya zama abun tausayi kamar ™aramin yaro,haka ya tasa omar gaba yana yi mashi kuka,da™yar ya samu ya shawo kanshi,harya samu ya Lafa da yin kukan yana faman sauke ajiyar zuciya"

"Abba lokacin sallah yayi,ka tashi mu tafi masallaci,daga nan sai muyi mashi addu'a,in sha Allah "" "",junaid zai kasance cikin ™oshin lafiya"

"Jikinshi na kerma ya sauko daga saman gadon yana tafiya ™afafunshi.na hardewa kamar zai faWi kasa,da sauri Omar ya sauko daga saman gadon yabi bayanshi,Don yayi mashi jagora ixuwa Bedroom"

",Winshi"

"Bayan ya raka abbansu Wakinshi,Ya dawo bedroom dinshi da niyar yin Alwala,Toilet ya shiga after some minutes ya fito yana gyara agogonshi dake sanye a wuyan hannunshi,™arasawa yayi gefen gadonshi,ya Wauki phone Winsa dake ajiye saman bedside drawer dinshi,"

"™arar shigowar message yaji ta cikin wayarshi,da Sauri yakai idanuwanshi kan screen Win wayar,buWe message Win yayi don yaga menene,abun mamaki irin sa™on da aka turo ma abbansu ne,Wato wannan jagwalgwalon rubutun na haruffa da aka cakuWesu,abun ya Waure mashi kai,amma bai kawo komai aranshi ba,fitowa yayi daga cikin Wakin Ya nufi downstairs,tun akan"

"benen ya dannawa Sgr kira,"

"Da ™arfi kiran Ya shiga cikin wayar sgr dake ajiye gaban mirror Winshi,"

"Sehrish ce ta fara farkawa tana mutsu mutsun bude idanuwanta,zame jikinta tayi daga nashi,mi™ ewa tayi daga zaune tana faman sauke ajiyar zuciya yayin da take gyara zaman rigar jikinta,sai da ta samu natuwa sosai Sannan ta sanya hannunta Akan damtsen hannunshi,tana dan bubbuga shi a hankali"

"Cikin sanyin murya ta soma ambaton sunanshi""Ya rafayet!Babban yaya""har cikin kanshi yake jin"

",muryarta,da™yar ya iya ware blue eyes Winshi akan fuskarta "",Calmly tace""time Win salla yayi"

"Lumshe idanuwanshi ya Wanyi,sam baccin bai ishe shi ba,sai da ya ™ara mintina kafin ya daure"

"ya mi™e tare da saukowa daga saman gadon,Ya nufi wayarshi dake ta ringing,"

"Hannu yakai tare da daukar wayar,ya karata a kunnanshi tare da yin sallama On the other hand Marshal Omar yace""Ka sauko down zamu tafi masallaci,"""

"Okey,""ya amsa mashi tare da yin rejecting Win kiran,Yana ™o™arin mayar da wayar ya """

"ajiye,idanuwanshi suka sauka akan message Win da aka turo mashi,kuma ta layinshi wanda ba kowa yasan shi dashi ba,Special ne Sai kana da mahimmanci a wurinshi sannan yake yin saving Win"

",numbarka a layin"

"Dangwala yatsanshi yayi akan Screen Win wayar,nan take sa™on ya sauko kasa ya buWe,™ura ido Sgr yayi yana kallon jagwalgwalon ruhutun da aka turo mashi,da ba™uwar number,ya Wanyi mamakin ganin sa™on da aka turo mashi,tunani ya shiga yi kowanene da wannan shiriritar? Calling Win numbar yayi,nan take aka sanar dashi cewa Wayar a kashe take,Sae lokacin ya lura da lokacin da aka tura mashi"

",sakon wuraren ™arfe 3 na dare,bana yanzu bane"

"Mayar da wayar yayi saman mirror ya ajiyeta,A hankali ya Wan waiga tare da kallon sehrish,tuni"

"ta jima da komawa bacci A zaune,"

"Toilet ya shiga,bayan ´an mintuna ya fito tare da nufar closet Winshi,shiryawa yayi cikin jallabiya brown colour,gaban mirror ya koma ya feshe jikinshi da turare,tana cikin bacci taji an manna mata kiss a gefen fuskarta,da sauri ta buWe idanuwanta don taga wanene,bata ga kowa"

"ba,Amma ranta yana bata cewar Sgr ne Yayi mata Kiss Win,"

"Fitarshi ke da wuya,ta fara jin faWuwar gaba,wani irin tsoro ne ya lullu6eta,motsi ta soma ji tamkar wani abu zai fito daga cikin toilet dinshi,Wani irin gurnani gurnani,da gudun gaske ta sauko daga saman gadonshi,a sukwane ta fito daga part Winshi ta sauko downstairs, alokacin har sun tafi masallaci,Tana ™o™arin giftawa ta falon muryar abusufyan ta katse mata hanzarinta"

"Daughter ina zuwa""?da sauri ta juya tare da kallonshi,yana a tsaye jikinshi sanye da "" jallabiya,fuskarshi na Wauke da murmushi,Ajiyar zuciya ta sauke tare da ™arasawa da niyar ta"

",rungumoshi,nan take ya 6ace 6aat babu shi"

"Tashin hankali,Watsawa tayi a guje ta nufi bedroom Winsu,tana ™arasawa jikin ™opar ta sanya hannayenta duka biyun ta tura ™opar ta shige,A lokacin Har sun Kammala sallarsu,Suna zaune saman"

",darduma suna addu'a"

",Gaba daya suka Wago suna kallonta,sae faman zazzare idanuwanta take yi"

",Meya faru ne""?Oummansu ce tayi mata tambayar,ganin yadda ta faWo dakin a fujajen babu shiri"""

",˜arawa tayi wurinsu,gaba daya ta zube saman ™afafunta,agaban oummansu"

"Kallo Waya abu tayi mata,ta gane cewa akwai matsala,"

",Hannu tasa ta janyota izuwa jikinta ta Wan rungumeta"

"Serish baki lafiya ne""?Jahad ce tayi tambayar,tana kallon sehrish Win dake manne jikin oummansu"""

",Bana jin daWin jikina ne,""muryarta ™asa kasa tayi maganar"""

",Meya ke damunki ne""?ta kuma tambayarta"" ""Nikaina bansani ba,kawai bana jin daWi"""

"Cike da tausayawa jahad take yi mata ya jiki,"

"Hosana kuwa batasan ma wainar da ake toyawa ba,tana daga zaune gefen jahad tana gyangyaWin"

",bacci,dama da™yar aka tashe ta don tayi sallah"

",Addu'o'i oummansu ta shiga yi tana tottofa mata asaman kanta"

"Dakatawa tayi da yin addu'ar,ta juya tare da kallon jahad dake a gefenta""Jahad hosana ku koma saman"

",gado,""ta faWi hakan ne don tasamu damar tambayar sehrish"

",To oumma,"" ta mi™e tare da ruko hannun hosana taja ta zuwa saman gadon"""

",Šago da sehrish tayi daga jikinta"

"?""FaWamun me yake damunki"""

""",Oumma na tabka kuskure,kin hanani na ™ara yin bincike akanta amma naqi ji"""

"Cike da takaici abu tace""Hmmm ta kama ki ko""?"

"Waga mata kai tayi alamar eh,daganan ta bata labarin abunda ya faru jiya a dakin Azmee,amma bata"

",sanar da ita zuwanta Šakin Sgr ba,Don har yanzu batasan meke tsakaninta dashi ba"

"Rufe ta da faWa abu tayi""meyasa bakin jin magana sehrish?kunnan ™ashi ko?Wannan matar da kike gani tafi ™arfinki,Shiyasa nace ki dam™a binciken da kike yi a hannun wani,In ba haka ba zaki jama ""kanki ne"

"Oumma nima bazan ™ara ba""ta faWi hakan ne kawai ba don ta ha™ura da bincikenta ba,Don tayi """

",al™awarin saita fallasa Azmee,Koda kuwa Zata Rasa Ranta ne"

",Tashi kije kiyi alwala""acewar oummansu"""

"Jiki asanyaye ta mi™e ta nufi cikin toilet Win,Bada jimawa ba ta fito tana faman yarfa hannunta,hijab ta Wauko cikin wardrobe ta zura ajikinta,Sannan ta dawo saman dardumar ta kabbara salla,"

"Till Monday in sha Allah,"

"Ayi hkr da wannan,da™yar na samu nayi shi,bana jin daWi sai a slow,"

"Ga duk mai bu™atar littafin Abban sojoji yayi mun magana kai tsaye ta layina,Amma fa whatsapp *"

"*kawai banda kira,08103884440"

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

"Cikin natsuwa ta kammala sallar,zama tayi saman dardumar ta Waga hannayenta sama tana addu'a,kafin ta ™arasa yin addu'ar Abu ta mi™e daga kan dardumar,saman gadon ta koma daga"

"gefe ta zauna tana jan casbaha,"

"Tana cikin yin Addu'ar ta tunano da wannan malamin nasu na makarantar Boko Ya Mu'allim,tabbas suna bu ™ atar taimakon malamai domin magance wa W annan miyagun mutanan,Shafa addu'ar tayi kafin ta mi™e tare da Waukar sallayar ta nannaWe ta,Cire hijab Win"

"jikinta tayi ta mayar dasu a wardrobe,"

"Komawa tayi gefen oummansu ta zauna,"

",Oumma""ta ambaci sunanta"""

"?""Na'am?ba zaki koma bacci bane"""

"Zan koma,dama wata shawara nake nema a wurinki,me zai hana mu haWa da malamai?su tayamu da "" "",addu'a"

"Jinjina kai Oummansu ta Wan yi""Kinyi tunani mai kyau,yakamata mu sanya manyan malamai aciki,domin kawar da waWannan Azzaluman mutanan da suka addabi rayuwarmu,mu ma kuma mu dage "",da addu'a,Allah dai ya kawo mana ™arshensu kowa ya huta"

""",Ameen Oumma"""

"Ta ambaci hakan tare da gyara kwanciyarta saman gadon ta kwanta,cikin lokaci ™an™ani bacci yayi awon gaba da ita,dama jiya bata samu isasshen bacci ba,"""

"A 6angaren su Amrish kuwa,mommynta bata buWe mata ™opar Wakinta ba,har sai wuraren ™arfe takwas na safe,tana cikin taji mutsu mutsun za'a buWe mata ™opar,dama jiranta take yi,Saukowa"

"tayi daga saman gadon ta tsaya ru™e da qugunta tana jira a buWe ™opar,"

"Turo ™opar Mommynta tayi hannunta ru™e da key Win Wakin,ganin Amrish tsaye a bakin ™opar"

"yasa ta Waure fuskarta""Lafiya kika wani ru™e qugu kamar zaki dake ni"""

"Mommy yanzu abunda kika yi mun kin kyauta!kamar wata dabba dabbar ma akuya haka kika rufe ni "" a Waki batare da kinyi tunanin wani abu zai iya faruwa dani ba?meyasa Mommy?wai laifin me na aikata"

",maki ne""?™arasa maganar tayi yayin da idanuwanta suka cicciko da ™walla"

",Ta6e baki mommyn tayi dama ba imani ta cika ba"

"Rashin jinki ne yasa nake rufe ki a Waki,kin cika bin ™wa™™wafin tsiya shegen sa ido,ga taurin "" "",kai,Ban isa na faWa maki abu ki yi ba,da ace kina respecting Wina


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login