Showing 141001 words to 144000 words out of 286330 words

Chapter 48 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

59

tura "",mashi message,bai rubutomin reply ba"

"Jahad tace""kinsan shi mutunne mai jama'a,mutun mai farin jini irinshi bazai rasa dubban sa™onnin Masoyanshi ba,Shawarar da zan baki shine,Idan kin rubuta mashi message Win saiki jaraba kiran "",layinshi,idan ya Waga saiki sanar dashi cewa kin tura mashi"

""",Jinjina kai Sehrish tayi,""kin kawo shawara mai kyau"

"Yanzu dame dame Yake yi maki wanda bakya so""?Jahad tayi tambayar tana kallon fuskar Sehrish """

",dake kallonta"

"Abu na farko,nidai bana son wannan tsawar da yake yi mun,na biyu bana son tsallan kwaWin da yake "" sanya ni don ba ™aramar wahala nake sha ba duk in nayi shi,Na uku kuma,banason yana hana ni zuwa part Winshi da make-up a fuskata. ,""haka Sehrish ta shiga lissafa mata abubuwan da bataso,Bakomai"

"yafi bama jahad dariya ba,fa ce Make-up da sehrish tace bata so yana hanata,cike da zolaya tace""in banda abunki,bashi kike yiwa kwalliyar ba?kuma yace bayaso,sae ki daina kawai,Kinsan ba ko wani namiji bane keson wannan ™yale™yalen namu na mata,wani namijin ma baison ™amshin turare,kowa fa "",da irin nashi ra'ayin"

"Harara sehrish ta Wan wurga mata tare da cewa""Amma lokacin baya before wedding Winmu,ina yin "",make-up in shiga part Winsa bai ta6a hanani ba,sae bayan da aka Waura auren"

"Jahad tace""saboda yanzu ne yake da cikakken iko akan ki,Shiyasa ya hana ki,'"

"Ta6e baki sehrish tayi kafin ta mayar da idanuwanta kan wayar,Ta shiga whatsapp Winta,Contact Winsa ta nemo wanda tayi mashi saving da *My Boss man*,ta shiga Cikin Chat Winsa,sau Waya ta ta6a yi "",mashi sallama,bai duba ba"

",A hankali ta soma rubuta mashi sa™on"

"Sehrish,me zai hanaki ki Wan rubuta mashi cewa,ya dinga sakar maki fuska,koda bazaiyi murmushi """

"?""ba"

"Wani bazawarin kallo sehrish ta jefa ma Jahad,a ™ule tace""idan ya tashi cin ubana,ae baki a kusa balle ki kawo min agaji,Ni na isa in sanya wannan fuskar tashi,ta dinga yi mun murmushi,?kina ganin ko su"

""",Abba in yana tare dasu baya murmushi,shifa naturally haka face Winshi take,a tamke"

"Dariya jahad tayi tare da kai hannu ta dafa shoulder Win Sehrish ""Kada ki damu My own sister,Very soon fuskar yaya rafayet,zata koma kullum a washe,amma fa sai ranar da kika haifa mashi baby,"""

",Fashewa tayi da dariya,jin abunda jahad tace mata"

"Can kuma tace""Anya,Babban yaya yana son ´a'´a kuwa?irinsu fa kamar basu damu da haihuwa ba,yawanci ma basu son matansu su haihu,Akwai wani American film dana ta6a kallo,Bature ne mutumin har yakai shekara 80 bai ta6a haihuwa ba,Saboda yana da wani Wan karensa,shiya ru™a a matsayin Wansa,yawanci kuma zaki ga basu son haihuwa da yawa,Waya zuwa biyu,sae kiga sun "",kwallafa rai akan ´a'´an nan"

"Jahad tace""Amma shi Half cast ne!(ruwa biyu)ba dole bane komai ace irin nasu ya Wauko,Duk da yafi ™arfi ta 6angaren Mommynsu,kuma acan ya taso duk Wabi'unsa da halayansa,in kika lura irin nasu ne,Amma daga gani kamar zaiso ´an babies,ke in ma baiso,to akan ki zai fara son ´a'´a,""ta ™arasa maganar tana dariya"

"Murmushi sehrish tayi a yayin da idanuwanta ke akan screen Win wayarta,har tayi nisa cikin rubuta mashi sa™on,"

"Jahad,bansan meyasa kikeso in samu ciki ba,kullum baki da zance sai na in samu ciki,in haifa ma "" babban yaya baby,bayan kinsan cewa nan da wani Wan lokaci auren zai mutu,""tayi maganar muryarta a"

",sanyaye"

"Jahad tace""saboda na ta6a yin mafarki ne,kuma acikin mafarkin na ganki da ™aton ciki,sai gashi kuma kin haihu,Kinsan me?tayi tambayar batare da tajira amsar sehrish Win ba taci gaba da cewa""babyn da kika haifa Triplets ne kuma dukkansu maza ne,˜wayar idonsu blue ce kalar ta babban yayanmu,gashin kansu ma kwantacce ne irin nashi,hasken fatarsu da komi irin nashi ne 'kasa ™arasa maganar tayi"

",saboda jin saukar pillow da tayi asaman fuskarta,wanda Sehrish ta jefa mata shi"

"_"",Ma™aryaciya kawai,daga jin wannan ™ir™irarran labari ne,babu wani mafarkin da kika yi"" Dariya sosai sukayi,ba ™aramin nishaWi suka samu ba"

"Bayan ta kammala rubuta mashi sa™on,Mi™a ma jahad wayar tayi don ta duba ta gani in akwai abunda ya dace su ™ ara,Kar6ar wayar jahad tayi tana karanta message W in har yazo karshe,Sannan tace""komai yayi yadda akeso,tura mashi sakon sai ki kirashi,"""

"Tura sa™on sehrish tayi bayan ta kunna WI-FI Winta,nan take sa™on ya isar mashi,phone call ta shiga"

",tare da danna mashi kira"

",Kusan sau biyar tana kira ba'ayi picking ba"

"Jahad tace""mu ha™ura zuwa anjima yanzu haka suna aikine,"""

*Boss Bature*

"Wuraren ™arfe 6 na marece,wata dan™areriyar mota tayi parking a cikin wani katafaren hotel,a parking space motar ta tsaya,jim kaWan wata matashiyar budurwa ta fito daga cikin motar,jikinta na sanye da riga bubu ta material,™afarta kuwa na sanye cikin high hills,ta coge Waurin kallabin nan na rashin Wa'a,Sae faman taunar cingam takeyi abakinta,"

",Hannunta na ru™e da ´ar purse Winta,ta sagala mayafin asaman kafadarta"

"fitowa wani matashi yayi daga gaban motar,daga ganinsa zakasan cewa ba ™aramin shege bane,kuma ...."

",tantirin Wan iska"

"Zagayawa yayi tare da buWe boot Win motar ya Wauko mata trolley Win kayanta,sannan ya kalleta tare"

"""da cewa""Babe,Mu shiga ciki ko?in Wan taka maki"

"Murmushi Abrah,ta saki tare da nuna mashi hanya tace""bismillah,""gaba tayi yabi bayanta,suna tafiya yana yi mata sambatu,""Gaskiya zanyi kewarki sosai baby,bansan ya rayuwata zaka kasance ba,idan babu ke,zan zama tamkar maraya,""_"

"Abra tace""hmm,dama ka daina yi mun wannan daWin bakin naka wlh,Don na sanka,mayen mata"

"_"",ne,Allah kaWai yasan yawan matan da kake mu'amala dasu,Ni bansan ma tanawa bace "",Subhanallah,Zargina kikeyi ma kenan?babu kyaufa"""

"Ba zarginka nake yi ba,zahiran na gani ae,""suna magana suna tafiya har suka shiga cikin "" reception,mutane ne ke ta safa da marwa a wurin,Batare da sun sha wahala ba,ta hango Aunty babba tana tunkarosu,Fuskar nan aWaure babu annuri,Amma tana hango saurayin da Abra tazo dashi,nan take"

",ta Wan saki fuskarta,™arasowa tayi wurinsu "",Sannunku da zuwa ya gajiyar tafiya"""

""",Saurayin ya amsa mata""Alhamdulillah,Mun same ku lafiya"

"Lafiya lou,""kafin ta mayar da idonta kan abra tace""Wanene wannan kuma?yakamata a gabatar mun """

",dashi,ko da yake bari mu shiga daga ciki,'tayi maganar tana yi masu nuni da hannunta"

"Saurayin yace""kash,bazan samu shiga ciki ba,ina sauri ne zan wuce wurin wani uncle Wina dake "",anan,Urgently yake nemana"

"Aunty babba tace""Amma banji dadi ba,duk irin wannan Wawainiyar da kayi mana,bazaka shigo daga ',ciki ba ka huta,ko lemu ne ka Wan sha"

""",Kada ki damu Aunty,Idan kuka dawo daga tafiyar zanzo ne sai mu gaisa dakyau"""

"Aunty wannan shine Bobby Win da nake baki labarinshi,Yana da kirki sosai,Saboda yana """

",kyautatamun,""ta ™arasa maganar,fuskarta dauke da murmushi"

"Aunty babba tace""Ma sha Allah,naji daWin ganinka sosai,Allah dae ya nuna mana ranar ',aurenku,Musha biki"

",Murmushi ya saki yana faman shafa keyarshi da hannunshi"

",Bari mu shiga daga ciki,Sae munyi waya,""acewar Abra"" "",Okey babe,ki kulamun da kanki,Sae kinga sa™ona"""

"Ya ™arasa maganar tare da juyawa yabar reception din,Aunty babba tayi gaba Abra tabi bayanta,Har"

",izuwa cikin Wakin da ta kama"

"Suna shiga cikin Wakin abra ta saki trolley din kayan,ta faWa saman gadon ta kwanta tana faman"

",sauke ajiyar zuciya"

"Daga gefen gadon Aunty babba ta zauna,tare da kallonta tace""kun sha tafiya,toh ya ku ka baro su"

?'mammyn

"Tana can,rai hannun Allah,ae na faWa maki cewa bata da lafiya,Amma da sau™i dae,tunda tana Wan "" mikewa har ma ta zauna,Matsalar dae babu mai kula da ita,Shima Abie ya tattara yana shi yana shi yabar gidan,yanzu ita kaWai ce acikin gidan,bansan ya zata ™are ba,""hankalinta kwance take yin"

",maganar"

",Shiru Aunty babba ta Wan yi,batare da ta janye idanuwanta daga kan fuskar abra ba"

"Aunty kinyi shiru,ba kice komai ba?wai nikam Ina Aunty hayaam ne'?nayi tunanin zan ganku atare "" ""ne,kuma nayi mamakin ganinki a hotel"

"Harara ta Wan watsa mata tare da cewa""in ba a hotel ba,a ina kikeson ki ganni ne?Ko bakisan cewa"

"?""aure na ya mutu ba"

",™umshe dariya Abra tayi..."

"Kiyi mai isarki lokacinki ne ´ar rainin hankali,Muna nan cikin tashin hankali,ke kina can kina """

"?""holewarki,wato kin samu duniya ko"

"Turo baki abra tayi tana fadin""matsalar kenan fa,yanzu nasha wahalar tafiya,ko ruwa ban sha "",ba,Amma zaki fara yi mun faWa,Allah in naji ban iyawa,sae dai ki neme ni ki rasa"

"Sakin baki Aunty babba tayi tana kallonta,kafin tace""lallaine wuyanki ya isa yanka,fiye da haka ma "",zaki iya faWamun"

"murguWa baki abra tayi tare da cewa""na tambaye ki Aunty hayaam amma baki ce komai ba,tana"

"?"",ina"

"Ta6e baki Aunty babba tayi kafin tace""Ae hayaam ni kaina bansan inda take ba,kinsanta bata gajiya da yawo,yau kusan kwana uku banganta ba,sae dai ta kirani mu gaisa,Amma ni kona kirata a kashe "",nake samun wayarta"

"Saboda rashin tsoran Allah,Aunty babba ta zauna tana shirgawa Abra ™arya,don tasan cewa muddin Abra taji cewa,hayaam na kwance gadon asibiti ba lafia,baza ta ta6a yarda suyi tafiyar nan da ita ba,Sai ta tsaya tayi jinyarta,kuma in taji cewar ta bar ´ar uwarta a asibiti babu mai kula da ita,to tabbas ranta "",zai 6aci sosai"

""",Kai Aunty hayaam,ita ma dae kamar wadda taci ™afar kare,bata nan bata can"""

"?""Aunty babba tace""Ni duk ba wannan ba,Kinsan dai dalilin dayasa nace kizo ko"

",Eh nasani,""ta bata amsa"""

""",Yawwa,Jibi nakeso mu shirya mu tafi,lokacin kin huta sosai"""

"Yatsina fuska Abra tayi,tana Wan gatsina hanci tace""Oh ni,yanzu haka zamu kwasa mu tafi wurin boka "" har enugu,cikin dajin Allah,Kamar waWanda basu da mafaWi,Kuma dae babu tsoran Allah"

"Tunkan ta ™arasa maganar Aunty babba tace""Rufe mun baki,Uwar surutu sai kace aku,Duk ba don ku"

",akeyi ba?don rayuwarku tayi kyau,"" fuskarta aWaure tayi maganar"

"Zumbura baki abra tayi,tare da yin ™asa ™asa da muryarta tace""mutun yayi sallar dare mana,ya ro™a ""wurin wanda ya halicce shi sai wani boka can"

",Me kikace""Aunty babba tayi tambayar tana kallonta,Don tajiyo ™us™us Win da take yi"""

"Abra tace""Ni Bance komai ba,idan ma nayi magana to akan abinci ne,yunwa nake ji,""ta ™arasa"

",maganar tana shafa stomach Winta"

""",Okey,bari nayi mana order,sae muci atare,don nima banci komai ba"""

"Wuraren ™arfe 7,Motoci guda biyu suka shigo cikin gidan a jere,a lokacin Jahad da Sehrish suna a kitchen tare da Aunty azmee suna tayata aiki,Azmee na agaban gas cooker,Sehrish da jahad,suna yanke yanken kayan lambu,"

""",Jin dirar motacin nan yasa Sehrish saurin cewa""Ga babban yaya nan ya ™araso gida"

"Jahad tace""Anya kuwa shi ne?Junaid fa ya sanar dani cewa yau ko gobe zasu dawo,Allah yasa su "",ne,kada abunda na haWa mashi ya lalace"

"Murmushi sehrish ta saki,tana cewa""Mrs romeo,Ae koda bai dawo ba,mu zamu cinye kayan daWin da"

"."",kika haWa mashi"

""",Muryar azmee suka jiyo daga bayansu tana cewa""Nima hadani za'aci daWin"

",Dariya su kayi gaba dayansu"

"Jahad tace""idan zaki ci Aunty azmee babu damuwa,Amma Allah koda bai dawo yau ba,™wara na zuba shi a dustbin da dai inba su rishi suci"""

"Harara sehrish ta Wan watsa mata da yake suna facing Win juna na,tace""saboda ba™in hali irin na Wan ',adam"

",Aunty azmee ina da tambaya dan Allah,""acewar jahad"""

""",Azmee tace""Allah yasa na sani"

"Murmushi jahad ta yi tare da cewa""Tsakanin babban yaya da Junaid waya fi wani kyau,"""

"Har sai da gaban azmee ya faWi rass,Saboda girman tambayar da tayi mata,jinjina kai tayi na wani "",lokaci kafin tace""tashin hankali,Kuma ni kike so in amsa maki tambayar"

""",Jahad tace""Eh,saboda nasan kinsan menene kyau,zaki iya fadin wanda yafi kyau acikinsu"

"Sehrish tuni ta dakata da yankar lettuce Win da takeyi,hannunta ruke da wuqa,duk ta qagara taji amsar"

",da azmee zata basu"

"Ni ko a school,ban ta6a haWuwa da question mai wuyar Amsawa ba irin wannan,To ae dukkansu "" "",kyawawane na bugawa a jarida,Junaid kyau rafayet kyau"

",Dariya sukayi jin yadda azmee keta nanata maganar,da alama sun caza mata kai"

"Amma ni a ganina,kamar junaid yafi kyau,saboda shi fuskarshi kullum asake take,Kuma wannan """

",murmushin nashi ba ™aramin kyau yake ™ara mashi ba,""acewar Sehrish"

"Jahad tace""Amma ae bai kai yaya rafayet tsayi ba,duk da shi ma dogone,kuma baida irin surar jikin babban yayan mu,"""

"Sehrish tace""Ae da ace shima junaid Win zai dinga motsa jiki,in a short time zaki ga ya koma kamar "",babban yayan mu,ae su maza daga sun fara Waga ™arfe Jikinsu ke buWewa"

"Azmee tace""hakane kema kince wani abu anan,Gaskiya dukkansu zan iya cewa babu wanda yafi wani kyau,idan don saboda murmushi zaisa junaid ya Ware rafayet a kyau,to ae shima rafayet Win idan yayi murmushi sai kin kusa zaucewa,kilan bai ta6a yin murmushin bane kun gani,sannan kuma ga surar jiki ta ko'ina dae su duka biyun sai dai ace ma sha Allah...""zugudum sehrish tayi tana sauraron abunda azmee ke cewa,aranta tace""Kutmelesi,Su Aunty azmee har ansan su babban yaya nada kyawun sura,da kyakkyawan murmushi,ba dai kalle mun mijina takeyi ba,""ta Wan yi maganar hada tamke fuska,can"

",...kuma ta fashe da dariya"

"Suna cikin tattaunawar nan,Suka jiyo Muryar Junaid yana sallama,aikuwa jiki na rawa jahad ta ajiye"

",knife din dake hannunta,da gudun gaske ta fito daga kitchen din"

"Yana a tsaye,jikinshi sanye da shadda brown colour,hannunshi ruke da trolley,fuskar nan Wauke da ™ayataccen murmushi,duk a tunaninta shi kaWai ne,hakan yasa ta nufe shi da gudu zata rungume shi,™iris ya rage ta ™arasa,Sae ga Marshal Omar da Uncle abusufyan sun shigo,da sauri taci burki,tana faman sauke ajiyar zuciya,Fashewa junaid yayi da dariya yana kallonta,saboda ya gane abunda taso"

",tayi,Su uncle sunyi mashi bu™ulu"

",hannu tasa ta rufe fuskarta,tana dariya....."

"Murmushi marshal ya saki,haka shima abusufyan Win,Jahad sarkin kunya,"

"Fitowa sehrish tayi daga cikin kitchen Win,fuskarta Wauke da murmushi,da sauri ta ™arasa wurin abusufyan,hugging Winshi tayi tare da cewa""sannu da dawowa Daddy,ya gajiyar tafiya,""?ta ™arasa"

",maganar tare da Wagowa daga jikinshi"

"Hannu yasa tare da shafa fuskarta yace""lafiyalou My Daughter fatan na same ku lafiya,""yayi maganar yana mi™a ma jahad hannu,cike da jin kunya ta ™arasa wurinshi,ya rungumota ajikinshi, Marshal Omar yace""Oh ni,babu mai yin hugging dina,daddynku kawai kuka sani,babu komai nasan da hosana na nan,da gudu zata bani hug"" dariya sukayi gaba Wayansu,haWa baki sukayi wurin gaishe"

",dashi,Ya amsa masu fuskarshi a sake"

"Lah ya Omar,""muryar hosana ce ta katse su,Wagowa su kayi gaba Waya suna kallonta,Da alama daga """

",bacci ta taso,sae faman lumshe ido takeyi"

"Kai tsaye ta tunkarosu,kamar yadda yayi tsammani,ko Daddynsu bata runguma ba,wurinshi ta wuce,ta"

"',rungumeshi tare da kwantar da kanta saman wide chest Winshi"

"Jinjina kai Abusufyan yayi tare da cewa""Hosana ko kallo ban isheki ba ko?,hankalinki na akan Omar,"""

",Yayi maganar yana kallonta"

"Murmushi ta saki tare da Wagowa daga jikin Omar ta koma wurinshi,zata rungumo shi da sauri yaja da baya yana cewa""bana so,babu ruwana dake,ki koma wurin Omar Win,Ae ni baki damu dani ba,burina "",kawai in dawo gida don saboda ke,Amma shine kika watsa mun ™asa a ido"

"Dariya suka shiga yi gaba dayansu,hosana kuwa bubbuga ™afa ta shiga yi muryarta tamkar zata yi kuka tace""pls daddy,let me hug u,wlh nayi missing Winka sosai,kawai dae nayi al™warin cewa,zan fara "",tarbar Ya Omar ne kafin kai,kuma banso in karya al™awarin dana Wauka"

"Abusufyan yace""ae gashinan ko?Dama na yafe mashi ke,Ni ga ´an tagwaye na nan,su da suka damu"

",dani,'yayi maganar yana nuna su sehrish"

",Zumbura baki tashiga yi,tana murmura masu baki"

"Ruko hannun Omar tayi tare da jan shi tace""Mu tafi ya Omar,kayi wanka kaci abinci,Sannan ka"

",kwanta ka huta,""Bin bayanta Omar yayi fuskarshi Wauke da Murmushi"

""",Girgiza kai Abusufyan yayi tare da cewa""Allah ya shirya min ke Hosana,Abun naki sai addu'a"

"Ya ™arasa maganar tare da ru™o hannayensu Sehrish suka wuce cikin palourn,sun Wan zauna anan suka"

",™ara gaisawa da daddyn nasu kafin daga bisani,suka barshi ya wuce bedroom Winshi don ya huta"

"Wuraren ™arfe 12 na dare,lokacin har sun kammala dinner Winsu tuni,Sun koma cikin bedroom W insu,batare da 6ata lokaci ba,Su ka shirya cikin kayan baccinsu,sun kwanta ajere cikin lallausan bargonsu,"

",Kwankwasa ™opar Wakinsu akayi kwankwan"

",Wanene""?jahad ce tayi tambayar,saboda itace ta rage idonta a buWe"""

",Zo ki buWe mun kopa,""da sauri ta saukko daga saman gadon jin muryar junaid"""

"Hannu tasa tare da buWe kopar,Yana tsaye cikin sleeping dress dinsa white colour,hannunshi ru™e da"

"."",Shopping bag"

",Junaid dama ba kayi bacci ba?tayi tambayar tana ™are mashi kallo,sae hamma yake saki"

"Ashagwa6a yace""Na fara bacci mana,Mommy azeema ce ta tashe ni,saboda kawai wannan sa™on na "",rishi da tace na kawo mata"

",Yayi maganar yana nuna mata ledar hannunshi"

""",Eyya,Amma banji daWi ba,but am sorry,kawo sa™on na ajiye mata,don har bacci ya Wauketa"""

"Mi™a matar bag din yayi,ta sanya hannu ta kar6a,sannan ta juya zata shiga ciki,da sauri ya ru™o hannunta tare da janyota ta faWo jikinshi,hugging Winta yayi tightly tare da cewa""I really missed u my "",Juliet"

"_"",Lumshe ido jahad tayi tana sha™ar ™amshin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login