Showing 234001 words to 237000 words out of 286330 words

Chapter 79 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

31

kayan da zasu yi amfani dasu,Cabbage ne tare da"

",tomotoes,Albasa da sauransu"

"Suna cikin yin aikin Sehrish ta soma ™o™arin bugun cikinta,"

""",Aunty azmee,jiya da kika ga Oummanmu naga kin Wan razana haka kamar kinsanta"""

"Kallon sani nake yi mata,Amma gaskiya bansanta ba,Zai iya yiwuwa sunyi kama da wata wadda na "" "",ta6a sani ne"

"Okey,amma tunda nake dake Aunty azmee,baki ta6a bani labarin danginki ba,Gashi na kwaWaitu da "" "",son jin Labarinki,inaso wata rana idan kin tashi kai musu ziyara mu tafi tare"

"Shuru Azmee ta Wan yi har lokacin tana tsaye agaban gas tana gasa gurasar,almost 15 mins bata ce "",komai ba,har sai da Sehrish ta ambaci sunanta""Aunty azmee,kin yi shiru"

",Murmushi azmee tayi irin na gefen fuskar nan"

"Sehrish tunda nake dake baki ta6a tambayar dangina ba sai yau,shiyasa ban ta6a baki labari ba "" nima,ina da wani hali ni,in har mutun bai tambayeni abu ba,to kuwa bazai ta6a ji ba abakina,Amma "",yanzu tunda kin tambaye ni,idan muka samu Free time zan baki tarihin rayuwata"

"Daga haka suka mayar da hankalinsu akan aikin da suke yi,Bayan sun kammala yin gurasar a saman faffaWan tray Suka jejjerata,uban ™uli suka barbaza asamanta,sannan suka shanana mai asaman kulin,ko"

",ina yaji,daga sama kuma sukayi mata ado da kayan lambun da sehrish ta yanka"

"Fita azmee tayi daga kitchen Win tabar Sehrish kamar yadda sukayi ita zata raba masu gurasar,Ba"

"™aramin daWin gurasar nan suka ji ba,musamman matasan gidan har rububi suka dinga yi,kowa sai da ya yaba daWin da tayi,"

"Wurarren ™arfe biyu na rana,bayan ta kammala sallar azhar ta koma kitchen ta shirya ma Sgr tashi"

"gurasar,A saman wani ™ayataccen plate mai faWi,batasan ko yana ra'ayinta ba,ita dai kawai tayi niyar kai mashi ne,"

"Tana ™o™arin shiga falonshi suka ci karo da juna,™iris ya rage plate Win hannunta ya 6are da sauri ya tallabo mata shi,tun daga ™asa ta soma kallonshi,T shirt ce a jikinshi Blue ta fito da hasken shi sosai,Sai trouser Winsa black colour,da alama sauri yake yi ya fita,"

",Zuba ma juna ido sukayi batare da ™yaftawa ba"

"?""Ina yini,ka tashi lafiya"""

",Lumshe mata eyes Winshi yayi alamar yana lafiya batare daya furta mata ba"

",menene wannan""yayi tambayar yana nuna plate Win hannunta""... "",Gurasa ce,kai na kawo mawa"""

",Yatsina fuskarshi ya Wan yi,tare da cewa""Sauri nake yi zan fita,""jiki asanyaye ta juya zata koma da ita"

",zonan""ya kirata,da sauri ta juya tana kallonshi"""

"?""Someone called my line,Ke kika Waga"""

",Zuru tayi mashi da idanuwa gudun kada yayi mata faWa ""!a Wan hasale yace""Am asking u.."

'A tsorace ta Waga mashi kai alamar eh

"""Its okey,juyawa yayi tare da komawa ciki"""

"Bin bayanshi tayi asaman Sofa ya zauna,Ta ajiye mashi gurasar saman table,cire mashi murfin da ta"

",rufe plate Win tayi"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Saman Sofa ya zauna,Sehrish ta ™araso ta ajiye mashi plate Win saman table Win gabanshi,hannu tasa ta cire murfin da ta rufe gurasar dashi,Wan Wagowa tayi tare da satar kallonshi samun shi tayi ya jingina bayanshi a jikin kujerar,idanuwanshi a lumshe suke,gyaran Murya ta Wan yi mashi""Ya"

"rafayet,""slowly ya buWe idanuwanshi akanta,nuna mashi gurasar tayi alamar yaci,"

"Muryarshi a kasalance yace""who asked u to pick the call?"" gabanta ne ya fadi calmly tace""dama naga baka dade da yin bacci ba,don kar kiran ya tashe ka yasa na dauka don in fadi ma mai kiran bacci kake,to kuma sai naji banjin abunda ake cewa shine nai rejecting kiran,amman kayi hkr""ta"

"karasa kanta a kasa,still yayi yana cigaba da kallonta can taji yace""Ni zanci da kaina?"" dagowa"

"tayi suka hada ido, saurin kawar da idanuwanta tayi saboda kunyarshi da take ji,musamman inta"

"tuna abunda tayi mashi asaman shimfiWarshi,"

"Da™yar ta iya buWe baki tace""zan iya baka idan kana so,"""

"Nuna mata gefenshi yayi ta zagayo ta zauna,™amshin turarenshi har cikin kanta,A yangance tasa hannu ta nannaWo gurasar,tana ™o™arin kaiwa bakinshi idanuwansu suka haWu wuri guda,kasa janye idanuwanshi yayi daga kallonta,wasu abubuwa sun Wan fara Waure mashi kanshi,Ta canza mashi sosai ba kamar daba time Win da ko haWa ido bata iyayi dashi amma yanzu takan Wan kalleshi harma su haWa ido,kuma jikinta ya daina wannan rawar da yake yi duk in tazo part W inshi,hakan na nufin ta rage jin tsoronshi?ko meyasa?ko dan saboda romancing Win da yake yi"

mata ne?

"Ganin ta kasa tura mashi gurasar abaki yasa ya ru™o hannunta tare da matso dashi saitin bakinshi ya tura gurasar ya Wan 6alla yana Ci,yayin da idanuwanshi ke kallon fuskarta,ita kuwa tuni ta kawar da idanuwanta daga kallonshi da take yi,sai dai satar kallon mouth Winsa da take yi,yadda yake chewing Win gurasar,soft lips Winsa na motsi ba ™aramin fisgarta yake yi ba,sun 6ata mintuna a wurin nan,har sai da ya kammala ci sannan Sehrish ta mi™e ta nufi fridge,Coke ta W auko mashi mai sanyi ya kora da shi,bayan ya kammala sha Ya nufi bedroom Winshi,bin bayanshi tayi don ta gyara mashi Wakin,A tsaye ta same shi ya kara waya a kunnanshi yana magana,"

"Shiga ciki tayi da sallama abakinta,kaitsaye ta fara gyara mashi bed Winshi,tana jin moving Winshi lokacin daya kammala yin wayar ya faWa toilet,jim kaWan ya fito yana gyara wrist watch Win hannunshi""Am leaving""Shi ne abunda taji yace,juyowa ta Wan yi tare da kallonshi""when are u coming"

",back""?da™yar ta samu ta iya tambayarshi,tana ™o™arin yin practice Win abunda Azeema ta koya mata "",Shi kanshi ya jinjina tambayar da tayi mashi,hakanan kawai dai yace""Zan kai 12 na dare"

"GyaWa kai tayi tare da mayar da hankalinta kan Gadon da take gyarawa,tun kafin ma ya fita harta fara Missing Winshi,ga wani abu da ke yi mata yawo a kanta,Tana so ta sanar dashi about Junaid's ring da ta gani a cikin drawer Win Azmee amma ta kasa faWa mashi,saboda bata ™arasa investigation Winta"

"',ba,Amma taci alwashin muddin ta gano dasa hannun Azmee dumu dumu saita gaya mashi ne"

"tana cikin wannan zancen zucin unexpected taji yayi hugging Winta ta baya,gaba Waya ya saukar mata da kasala,hannayenshi ya zagayo ta saman stomach Winta,A hankali yake rubbing tsinin Hancinshi asaman fatar wuyanta,lumshe idanuwanshi yayi tamkar maijin bacci,bakomai yake yi mashi yawo acikin kanshi ba,fa ce zancen Marshal Na little Junaid,Still yana deciding din lokacin da ya dace ya aiwatar da hakan duk da yanzu baya cikin kwanciyar hankalinshi,wata irin kasala ce ta kama kowannansu ya jima ahaka kafin ya saketa,da sauri ya fuce daga Bedroom Win yana jiyo"

"voice Winta tana yi mashi adawo Lafiya,"

"Fitarshi ke da wuya,Sehrish ta zauna gefen gadonshi tana tunanin ta yadda zata iya taimaka masu,remain 4 days Yanzu acikin waWannan kwanakin Yakamata Su gano Abu biyu waWanda suka kashe Junaid,ko kuma shi junaid W in if he'a still alive,Kamar yarda Aunty azeema take hasashe,abubuwa da yawa sun shige mata kanta,akwai bu™atar zuwanta Wakin azmee domin ™ara"

"yin bincike,Sai dai tana tsoran Azmee ta kamata,"

"Mi™ewa tayi taci gaba da gyaran Wakin,bedroom ta fara gyarawa,kafin ta shiga toilet Winshi nan"

"ma ta gyara,dawowa palourn tayi tana Aiki tana sambatu kamar wata zautacciya,"

"Wuraren ™arfe 4 na yamma,Amrish na kwance tana bacci saman katafaren gadonta,daga ita sai gajeran wando black colour,sai half vest wadda bata rufe cibinta ba,juyi ta soma yi alamun zata farka daga baccin,lokaci guda ta ware manyan idanuwanta tana kallon ceiling,ranta yayi matu™ar 6aci lokacin da ta tuna dalilin yin baccin nata,sam batasan ya Wauketa ba,kuma tana zargin cewa maganin bacci aka bata,dama kwanakin nan duk in Mommynta zatayi baki saita Wura mata ™ wayar da zata sata bacci,Yawanci acikin abunsha take sanya mata,mi™ewa tayi da™yar saboda kasalar da take ji,Saukowa tayi daga saman gadon tana mi™a tare da yin Hamma,toilet ta nufa zata shiga sai kuma ta fasa,Fitowa tayi daga cikin Wakinsu ta nufi bedroom Win Mommynta,hannu tasa zata ru™o handle Win ™opar Wakin don ta buWe,Surutun da tajiyo daga cikin Wakin yasa ta dakata,tare da kasa kunnanta tana sauraranta,"

"Wlh bazan ta6a ™yalesu ba,Zasu yi galaba akanmu ne,ai kawai ku kashe shi,ku kashe shi kawai,ko ku "" cire mashi idanuwanshi,Uban kowa ya rasa,idan har ba zaku iya Waukar mataki ba,to ni zan Wauka dakai"

",na,""da alama waya take yi,yadda kasan yar daba"

"Hankali amatu™ar tashe,ta toshe bakinta da hannunta,gudun kada ta saki ihu,jikinta sai kerma yake yi,lalla6awa Amrish tayi cikin sanWa ta koma bedroom Winta,agefen gado ta zauna,Yayin da zuciyarta"

",ke ta bugawa,Dama ta jima tana zargin Momynta"

"Amma mommy bata da Imani,sai cewa takeyi akashe akashe,kamar wata zararra,wlh nima bazan "" ™yaleki ba mommy ki yi kisan kai ina gani,Zan cigaba da samaki ido ne batare da kinsani ba,kuma Allah muddin nagano cewa kashe ´a'´an mutane kikeyi da kaina zan kaiki ™ara wurin hukuma su"

",gar™ameki,""tana magana tana cizon le6enta"

"Turo ™ opar W akin nata akayi,da sauri ta baje saman gadon tana baccin ™ arya hada"

"minshari,mommy ce ta shigo hannunta ru™e da wayarta,"

"Zuba ma Amrish ido tayi tana kallonta,kafin ta Kanga wayar a kunnanta"

"Har yanzu Bata farka daga baccin ba,Ni na bata maganin bacci,Wlh ta cika sa ido,ga bin ™wa™™wafin "" tsiya,Har sa'insa take yi dani shiyasa nake bata maganin bacci""dakatawa ta Wan yi da yin maganar tana"

",sauraron wanda suke yin wayar dashi"

"Ae ni na kwace wayar hannunta,Shiyasa ko ka kira bazaka same ta ba,idan ba haka ba zata iya zame "" "",mun matsala"

"Kasa kunne Amrish tayi tana sauraronta,Aranta tace""Asirinki ya tonu mommy,yau naji da kunne na,wato ke kike bani maganin bacci ina sha,ko wa take faWama cewa ina bacci hmmmm,ta ™arasa"

",zancen zucin tare da jan dogon numfashi irin na wanda yayi nisa a baccin nan"

"Okey,Bazan barta da yunwa ba,Yanzu zan tashe ta taci abinci,Ae bazan ™ara wasa da lafiyarta ba,duk "" "",da bata da hankali"

"Sallama sukayi da mutumin da take yin wayar dashi,zama tayi daga gefen gadon,a tsanake ta soma kiran sunanta"

"Amrish!Amrish!""kusan sau biyar tana ambaton sunanta,hada bubbuga ™afarta,A hankali Amrish ta """

"?""Wan buWe idanuwanta,muryarta a kasalance ta furta""Mommy,lafiya kike ™wala mun kira"

"Tun Wazu kike bacci,Ko sallah bakiyi ba halan?Ga la'asar ma na ™o™arin yi,ki tashi ga Abincinki can """

""",a dining kije ki ci"

"mi™ewa tayi daga zaune,tana yin hamma kafin ta wuce cikin toilet,koda zata rufo ™opar saida ta ™ara"

",le™en Mommynta,kafin ta datse ™opar"

*AMANI*

"Zaune suke acikin falon gidan,Hayaam Da Abra na zaune saman 3 seater,Yayin da Amani ke zaune saman 2 seater,hayaam ce ta soma magana""Aunty Amani,mun yanke shawarar zamu koma gida gobe,bai kamata mu cigaba da zama anan ba muna Waura maku nauyinmu,kinyi mana abunda bazamu ta6a mantawa ba,""ta ™arasa maganar yayin da idanuwanta ke acike tab da kwalla, Ajiyar zuciya amani ta sauke tare da cewa""Shikenan,gaskiya yakamata ku koma kam kodan Saboda Mammy da Abra ta baro kwance tana jinya,Bamusan a wani hali take ciki ba ayanzu,'"

",Aunty laila fa'?Abra ce tayi tambayar"""

"Hayaam tace""Ina ruwanmu da ita?tana raye kota mutu matsalarta ce,bata da amfani acikin "",rayuwarmu"

"Kada ki ce haka hayaam,itafa ´ar uwarkuce,duk da bata kyauta maku ba amma bai kamata kuyi watsi"" da ita ba,Yanzu dae bamu san awani hali take ciki ba,Amma mujira mu gani,indai Laila ce nasan zata dawo ne,sannan ina ™ara gargaWinku akan irin rayuwar da kuka Waurawa kanku,musamman ke Abra,kinga dai irin abunda ya faru da hayaam kema kuma in baki kiyaye ba,zaki jefa rayuwarki cikin hatsari ne,mazan da kuke mu'amala dasu Waya daga cikinsu bazai iya aurenku ba,Idan ma ya aureku to bazai darajaku ba,sannan kullum zaku kasance cikin zargin juna,so wannan rayuwar ba mai 6ullewa bace,kuma ku mika dukkan al'amuranku wurin Allah,duk abunda yake rabonka ne kana zaune zai same ka,in ku ka ga baku samu abunda kuke so ba,to Allah bai kaddaro rabon ku bane....""sosai Amani"

",tashiga yi masu nasiha jikinsu duk yayi sanyi,hada kuka"

"Suna cikin tattaunawar nan,Amal ta faWo cikin falon,hannunta ru™e da wayar Amani,™arasowa tayi wurin da amanin take a zaune ta mi™a mata wayar""Yaya Abbas ne ya kira,"""

"Harararta Amani tayi""Dama wayata tana a hannunki,""?sunnar dakai ™asa tayi tana dariya,"

"tare da Amal zamu tafi gobe'?acewar abra,tayi maganar tana kallon Amal Win"""

"Wani irin kallo Amal tayi mata,hada cizon la66a,dariya Amani tayi tare da cewa""Ba zaki bisu"

",ba,kinga yanzu komai ya dai daita,ki amince kawai ki koma cikin ´an uwanki da zama"

"A shagwa6e Amal ta bubbuga ™afarta tare da ruqe qugunta""Nifa wlh bazan bisu ba,idan kin gaji da "",zamana ne a gidanki,nan bada jimawa ba,Yaya Jahan zai Wauke ni"

"Gaba daya suka zuba mata ido suna kallonta cike da mamaki a fuskokinsu,banda Amani dama ita tasan tsakaninta da Jahan,"

"Murmushi Amani ta saki tare da cewa""Nima wasa nake maki,Ae Amal ta gama zaman maiduguri in"

",ba dai zuwa kai ziyara ba,daga Abuja sai ™asar waje ko ba haka ba?'cike da zolaya tayi mata maganar"

"Murmushi Amal tasaki,tare da juyawa da gudu tabar falon tana dariya"

"Tashin sense,jikinsu Abra ba ™aramim sanyi yayi ba,duk irin burin da suke dashi na zama surukan Alexandra ya tashi abanza,Sai gashi Yarinyar da suka raina,Suke wula™antawa ita ke da rabon auran jinin Alexandra,Abun ba ™ aramin ta6a masu zuciya yayi ba,sunyi danasanin rayuwarsu,zuba masu ido Amani tayi tana kallonsu ganin yadda kowa tasha jinin jikinta,"

*General Ishaq*

"Fitowarshi kenan daga cikin toilet,Jikinshi sanye da jallabiya,tun yana acikin toilet yaji ringing W in wayarshi,™arasawa yayi tare da kai hannu ya Wauki wayar,New number ce aka kirashi da ita,Bin kiran yayi kiran na shiga aka Waga wayar""Assalama Aleekum""muryar wani inyamurin mutunce,"

"?""Wa'alaikum salam,ko zan iya sanin dawa nake magana"""

"On the other hand mutumin yace""Yalla6ai dama wani bawan Allah ne keson magana dakai,Shine yace in taimaka in kira mashi layinka,"""

",To bashi wayar,""tsayawa yayi yana jiran jin muryar mutumin da akace yana son magana dashi"""

"Abun mamaki sai yaji kukan Laila Acikin wayar,ya cika kunnanshi,cikin shesshe™ar kuka ta wanda ya galabaita ya jigata sosai ta soma magana""Abban hafsat ni ce laila,dan Allah akawo mun Wauki,ina cikin "",mawuyacin hali"

"?""Murmush Ishaq ya Wanyi tare da cewa""Bangane wake magana ba?kodai wrong number ne aka kira Jin haka yasa ta ™ara sautin kukan nata""Ishaq kada kayi mun haka,Wlh ina cikin masifa,gani nan a Enugu yashe gefen bishiya,sai an bani sadaqa sannan nake samun abunda nake sawa acikina,Wlh Ishaq"

",na tuba nabi Allah,Akawo mun agaji ™afata ta lalace ta ru6e. ""tana magana tana kuka"

"Handsfree ya sanya don yaji daWin sauraronta,Sai da takai ™arshen maganarta sannan yace""the number you're trying to call is switch off,pls try again Later""yana kai ™arshen maganar,yayi rejecting kiran yana dariya,ko kaWan baiji tausayin kukanta ba,Don tafita aranshi kwata kwata,Yayi mamakin jin wai tana a Enugu ko ubanme yakaita enugu?ta6e le6enshi yayi tare da faWin""I don't care Allah ya raka "",taki gona,nasamu na rabu da jangwamgwam"

"˜arar shigowar message yaji,da sauri ya duba screen din wayar ya soma karanta sa™on"

"Ishaq ka taimaka ka ceci rayuwata,wlh ina cikin masifa,naga tashin hankalin da banta6a gani ba _ Ishaq,wayar ma aronta nayi a hannun wani inyamuri,kayi taimakon musulunci ishaq karka duba"

"_halina,dan Allah zakayi,ataimaka a dauko ni daga Enugu ko maiduguri ne a mayar dani in mutu acan Guntun tsoki ishaq yaja,tare da yin deleting Win sa™on,a karshe ma blacklist ya tura number,yadda ko "",an kira baza a same shi"

"Murmushi ya saki lokacin daya tuna da hajjaju,macen da yake burin aure,duk da ta™i amince mashi amma kullum saita kirashi ta tambayi lafiyarshi,Wannan ya tabbatar mashi da cewar tana sonshi,tunda"

",ta damu dashi,sannu a hankali Zai samu yayi Wuff da ita ya kawota Cikin gidan shi"

*Boss Bature*

"Yinin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login