Showing 267001 words to 270000 words out of 286330 words

Chapter 90 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

62

dashi,basu ci nasara akanshi "" ba,domin kuwa junaid kainuwa ne dashen Allah,badai mutun ba,lokacin da muka kawo shi asibitin nan,jinin jikinshi Yayi ™an™anta,cikin sa'a likita ya gwada jinina,kuma aka dace yayi dai dai da"

""",nashi,gashi nan ana ™ara mashi,Amma yana bukatar jini sosai"

*™arin Bayani*

"Abunda ya faru lokacin da Sehrish ta tura sa ™ onnin nan cike da saran Ya mu'allim zai gani,malaman da ta tura ma sa™on daga ciki akwai numbar Ya mu'alim,Yaga Sa™onta sa™onta sai kuma Aka kirashi a waya ana sanar dashi cewa Walibarsa na nemanshi,Sauran malaman data tura ma sakone suka sanar dashi,An turo masu sa™o ana nemanshi,Wannan dalilin ne yasa Ya mu'alimm Ya shirya zuwa gidan,tun lokacin baya ya ta6a zuwa gidan security guards Win gidan suka hanashi wuce wa,baisamu shiga ba a wannan lokacin,Sai yau daya samu sa™onnin nemanshi da sehrish keyi,Shi ne ya yanke shawarar Ya fara zuwa gidansu Amrish don tayi mashi jagora zuwa gidansu sehrish Win su tafi atare,Da yake ya ta6a zuwa gidansu Amrish lokacin da tayi jinya,kuma cikin sa'a ya zo adaidai lokacin da suke bu™atar taimako,Kunji yarda akai Allah ya"

"hadasu dashi Har ya Wauke su,"

"Saboda halin da Abban junaid ke ciki,Ya mu'allim Ya basu shawarar su Wauki junaid su koma dashi Can Sgr hospital Win,Don A haWashi da mahaifinshi in yaso sai acigaba da jinyarshi acan asibitin,Sai da suka tsaya Jinin ya ™are sannan Likita ya sallamesu,Suka Wauke shi a back seat W in motar Ya mu'alim Aka shigar da junaid,Sehrish ta shiga ta ru™oshi ajikinta,bawan Allah ya zama tamkar lagwanin filita jikin sae kerma Yake yi sam baya acikin hayyacinshi,Mazaunin driver Ya mu'allim Ya shiga,Amrish ta zauna gefenshi,Ya tashi motar,a tsanake yake driving Winsu,Amrish sae faman zabga murmushi take yi,burinta Ya cika,junaid zai koma wurin ´an uwanshi,Sehrish kuwa ba'a magana,Bakinta ya™i rufuwa,Kamar wadda akayi ma Albishir da gidan Aljanna,Tsabar farin ciki ne kawai,Ta ™ankame junaid ajikinta kamar ta mayar dashi cikin cikinta,Saboda tsabar ™aunar da take yi ma Wan uwanta,A ranta tana ayyana irin farin cikin dasu Babban Yaya zasu yi"

"idan suka ga junaid bai mutu ba,"

Slowly motarsu ta ™araso cikin katafaren asibitin SGR................

"dakwai yiyuwar littafin Abban Sojoji yakai farkon march,Ba kamar yarda nace ba ™arshen * February,Amma idan kuna son ayi maku after 3 years,kuyi mun magana,sai mu katse shi,ra'ayinku"

"* nakeson ji,littafin yazo ™arshe masu tunanin zai kai azumi,Aniyarku tabi ku"

"masu son karanta Littafin Abban Sojoji su tuntu6i layina,Message za'a tura mun ta whatsapp banda *"

*phone call

" 234 810 388 4440: 5Ø9Ý5Ø`Ý5ØdÝ5ØdÝ 5Ø9Ý5ØRÝ5ØeÝ5ØfÝ5ØcÝ5ØVÝ+ ]PM 2:57 ,19/3["

5ØWÜ5Ø\Ü5ØVÜ5Ø[Ü 5ØaÜ5؉Ü5ØVÜ5Ø`Ü 5ØYÜ5ØVÜ5Ø[Ü5ØXÜ 5ØaÜ5Ø\Ü 5ØSÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØYÜ5Ø\Ü5ØdÜ 5ØZÜ5ØfÜ 5ØGÜ5ØVÜ5ØXÜ5ØaÜ5Ø\Ü5ØXÜ 5Ø4Ü5ØPÜ5ØPÜ5Ø\Ü5ØbÜ5Ø[Ü5ØaÜ

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

d'*J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

5Ø9Ü5ØNÜ5ØaÜ5؉Ü5ØRÜ5Ø_Ü 5ØBÜ5ØSÜ 5ØFÜ5Ø\Ü5ØYÜ5ØQÜ5ØVÜ5ØNÜ5Ø_Ü5Ø`Ü

* 5ØKÝ5ØRÝ5Ø\Ý5ØfÝ5Ø_Ý 5ØBÝ5ØRÝ5ØcÝ5ØdÝ5ØYÝ5ØVÝ *

Members na paid group Wina Am really Sorry masu cewa ko naje wurin za6e na gaji shiyasa

"banyi posting ba,Boss ko Voters card bata dashi "

"Acan cikin asibitin kuwa,Suna cikin matsanancin tashin hankali,Jikin Abba Yayi tsauri sosai sam bai kar6ar treatment din da ake basa,Zuciyarshi tana barazanar bugawa,Kowa yayi zugudum cike da jimami suna jiran Tsammani,Sgr da Omar Sunfi kowa shiga matsananciyar damuwa,Saboda"

"suna ganin sune silar Halin da Abbansu Yake ciki,"

"Tunda suka fito daga Office Win Doctor Emran,a tsaye suke sun jingina bayansu da wall,Sgr Ya"

"goya hannayenshi asaman ™irjinshi,zuciyarshi sai tafarfasa take yi,wani irin bugun zuciya yake ji,Omar kuwa idanuwanshi na kallon Ceiling,tsantsar damuwa ce akan fuskarshi,"

"Mommy tuni ta jima da kifa kanta saman cinyoyinta,tayi kukan harta gaji tayi shiru,Abu na zaune a gefenta,Yayin da Jahad ta kwantar da kanta saman kafadar Oummansu,idanuwanta a"

"lumshe,Hosana na kwance saman cinyoyin Jahad,ta Wan aza kanta saboda baccin da take ji,"

"Su fawan kuwa,Duk sun rufe idanuwansu yayin da kwalla ke zuba,Abusufyan dae Ya gaza samun"

"natsuwa Sae faman safa da marya yake Yi a tsakanin Corridor Win dakin da Abban yake,"

"Dirar Motarsu Sehrish keda Wuya,Motar Sergeant Win daya Waukota daga gida ta faWo asibitin dama Yana biye dasu,A bayan motarsu yai Parking Win tashi,Fitowa Sergeant Win Yayi,Sae ga Baba maigadi ya fito daga back seat na motar,Ashe lokacin da suka barshi acan asibitin,Masallaci Yaje don Yayi sallar azhar da bai samu yayi ba yana fitowa motarsu na fita shine sergeant ya taho"

"da shi,"

"Wayar aljihunsa sai ringing take yi,sam hankalinshi baya a wurin,har sai da Abusufyan ya ambaci sunanshi""Rafayet ka Waga kiran mana,"""

"A kasalance Ya sanya hannu ya curo wayar,Abbas ne ke kiranshi,picking call din yayi tare da kara"

"wayar a kunnanshi,akan rashin lafiyar Abbansu suke tattauna,"

"Kamar daga sama Sehrish ta faWo wurin da suke bakinta Wauke da sallama,jin muryarta yasa Jahad ta Wago da kanta tana kallonta,kanal Yousouf ma ya Waura idonshi akanta,Haka Abusufyan da abu ma duk ita suke kallo,Sauran kuwa duk hankalinsu baya a wurinta,abun ya Waure masu kai ganin tana ta faman sakin Murmushi kamar wata zautacciya,"

"Anya Sehrish tana da lafiya kuwa?sai kace batasan halin da muke ciki ba,Sai murmushi take ta saki """

",kamar wata zararra,kodai Hosana batayi wannan haukan ba,""Jahad ce tayi maganar acikin zuciyarta Sehrish!waya kawo ki?dama bada ke muka zo ba""?Oummansu ce tayi mata tambayar,don ita bata """

",lura ma babu ita ba"

"Daughter,""Abusufyan ya kira sunanta yayin da yake tunkaro wurinda take a tsaye,duk wannan abun """

",dake faruwa Sgr bai ankara da ita ba,Saboda Ya juya bayanshi Yana waya da Abbas"

"A hankali ta soma magana""Bani kaWai nazo ba""tana kai ™arshen maganarta ta matsa gefe,Sae ga nurses guda biyu sun shigo da Junaid asaman gadon daukar marasa lafiya suna gunguroshi a wani irin"

",Slow"

"Ya mu'allim na a bayansu tare da Amrish da kuma Baba mai gadi,"

"Zuba ido Abusufyan yayi yana kallon fuskar mara lafiyan da suka Wauko,Lokaci guda Ya ambaci sunanshi""JUNAID!!!""da tsantsan mamaki akan fuskarshi,Jin sunan Daya Ambata ne Yasa Su"

"fawan suka Wago da idanuwansu,Ai ko da sukayi Arba da Junaid kwance saman gadon,A wani irin firgice Suka mike suna ambaton Sunanshi Junaid! Junaid!!,Tuni Jahad ta ™ame a tsaye,gaba Waya ta rikice Sai faman zazzare idanuwanta take yi akan fuskarshi gani take Yi tamkar Mafarki ne ba gaske ba,Tsabar razanar da tayi ne Yasa ta Yanke jiki ta zube anan wurin,Gaba Waya sun mi™e tsaye cirko cirko agaban gadon,Surutun da suke yi ne Ya jawo hankalin Omar kansu,koda Yayi arba da Junaid nan take kirjinshi Yayi wani irin mugun bugu,Waro ido waje yayi yana ™are mashi kallo a ruWe ya ambaci sunanshi""JUNAID""!"

"Adai dai Lokacin Sgr Ya Wan juyo a sukwane don Yaga meke wakana Yaji sunata ambaton Sunan junaid,baiyi tsammanin wani abu ba,Juyowarshi keda Wuya idanuwanshi Suka sauka direct kan gadon Da junid yake kwance,Saboda tsabar firgitar da yayi baisan Lokacin daya Saki wayar dake hannunshi ba,ta faWo ™asa,"

"Hannu yasa saman idanuwanshi Ya murzasu dakyau don Yaga in dagaske ne,A sukwane Ya kalli Marshal a lokacin shima Omar ya juya a hargitse suka haWa ido,Just speechless sun gaza magana sai dai nuni da hannu,Sun zama kurmayen ˜arfi da Yaji,Girgiza kai Sgr ya shiga yi,Alamar bai Yarda ba,"

"I can't believe it,Wannan bazai ta6a yiwuwa ba,Junaid Daya mutu Ya dawo,how can that be "" possible?Yaron daya ™one a mota,dama ana mutuwa adawo ne....its just a dream ""acikin ranshi yake"

"wannan Sambatun,Sae faman motsa la66ansa Yake yi amma ya kasa buWe baki Yayi magana,sunyi"

",matu™ar razana,Sun gigice da ganinshi,Duk da basu Yarda cewa shi bane,Ido kawai suke binshi dashi"

"Su kuwa Sauran Matasan Sae murna Suke Yi baby Junaid Winsu Ya dawo,Duk da matsananciyar damuwar da suka Shiga na ganin halin da Junaid Win yake ciki,Tuni Fawan ya fashe da matsanancin kuka,haka su Irfan sun tasa shi gaba sai kuka sukeyi sun hana nurses Win su wuce dashi ciki,"

"Koke koken da suke Yi ne ya farkar da Alex,Dagowa tayi fuskarta sharkaf da hawaye,Ganinsu tsaitsaye cirko cirko Yasa ta mi™e tare da nufarsu tana Tambayar Lafiya,Matsa mata su kayi don ta ganshi dakyau,A sukwane Alex ta zube saman guiwowinta agabanshi Tana kallon fuskarshi,Yatsun hannunta Na kerma ta azasu asaman ramammar fuskarshi,"

"Lokaci guda ta fashe da matsanancin kuka tana ambaton Sunan shi""Romeo Wina ne ya koma"

",haka""?rufe bakinta tayi da tafin hannunta tana cigaba da yin kuka"

"Ganin Suna 6ata Lokaci Yasa nurses Win suka nemi alfarmar su basu hanya su wuce dashi ciki,Gungurashi sukayi da sauri Abusufyan tare dasu Kanal Yousouf suka bi bayansu,Šakin da aka kwantar Da Abbansu nan suka nuna suna son a shigar dashi,Ko Allah zaisa adace Abba Ya dawo hayyacinshi,shiga ciki Su kayi dashi,anan gefe aka kwantar da Junaid,dandazo likitoci su Kayi acikin Wakin domin duba Lafiyarshi,gwaje gwaje suka fara yi mashi,Yafi bu™atar blood ajikinshi fiye da Komai,tsabar so da ™auna har kokawa su Fawan suke yi don a Webi jininsu,Kowa so Yake a sanya ma Junaid nashi,One by One aka dinga gwada Jininsu,A ™arshe aka Wibi jinin Fawan dana Ayaaan,kusan"

",Leda huWu za'a ™ara mashi"

"Abun sai ya baka mamaki,Gaba Waya sun kasa samun natsuwa sae faman sintiri Suke Yi,da taimakon Oummansu Jahad ta farfaWo da matsanancin Ciwon kai,Still bata Yarda da abunda idanuwanta suka nuna mata ba,Asaman laps Win abu ta kwanta,wani irin zazza6i ne ya rufe ta,duk a tunaninta Fatalwarsa ce aka kawo masu,Mommyn Junaid kuwa tana bakin ™opar Wakin tsaye ita"

"da Abusufyan,jikinta sae tsuma Yake Yi,ji take kamar ta faWa Wakin,"

"Ya Mu'allim yana a tsaye tare dasu Amrish,ba ™aramin tausayi suka bashi ba,sam babu kwanciyar hankali atattare dasu,Tunda Allah yasa su kayi arba da Junaid,hankalinsu gabadaya ya koma akanshi,shiyasa basu nemi ™ arin bayani a wurinsu ba,Wuri Sehrish ta nuna masu suka zazzauna,kafin ta wuce izuwa wurinsu Marshal Omar dake a tsaye,Suna bin kowa da ido,Su da"

"suka san Cewa Junaid Ya mutu,Abun ya matukar jijjigasu,"

"Ya Omar,""firgit ya wurga idanuwanshi akan fuskarta,A lokacin Shima Sgr Ya mayar da hankalinshi """

",akanta"

"?""Da hannu Yake tambayarta taya akai hakan ta faru"

",Murmushi ta Wan saki,kafin ta soma magana a tsanake"

"Nasan zaiyi wuya ku yarda,Amma tabbas Junaid ne,bai mutu ba,Lokacin da hatsarin motar nan ya "" faru,Junaid baya acikin motar,""a iya nan ta dakata,dan tasan brain Winsu a yanzu bazata Iya Waukar"

",dogon bayani ba"

"Idan muka samu natsuwa zamu fahimtar daku komai,Atare da malamin makarantarmu,Da kuma """

",™awata Amrish muka kawo shi,""tayi maganar tana nuna masu Ya mu'allim dake a zaune"

"Sai Lokacin Sgr yaja dogon numfashi hadi da sauke nauyayyar Ajiyar Zuciya,runtse idanuwanshi Ya Wanyi yana tariyo abunda Ya wakana a lokacin da suka je wurin da hatsarin motar ya faru,Tabbas sunyi kuskure da basu kwantar da hankali sun tsananta bincike ba,Shi kanshi Yajima yana ji aranshi cewa Kamar Junaid Yana araye,Koba don haka ba,Yayi mamakin Yadda akai ba'asamu ™ashi ko Waya ba na jikinshi,wata irin zufa ce ta wanke mashi fuskarshi,Ganin Yadda ta tsastsafo mashi akan fuskarshi ne Yasa Sehrish ta zame mayafinta,goge mashi zufar fuskarshi tayi,kafin ta mayar da mayafin akanta,"

"Alhamdulillah,Junaid bai mutu ba,dama yana raye,Ya salaam!""Omar ne ya ambaci hakan fuskarshi """

",Wauke da wani irin murmushin farin ciki"

"Doctor emran ne ya fito daga Medical room Win da aka kwantar dasu,Fuskarshi Wauke da murmushi,kaitsaye wurinsu Sgr ya nufa yana dariya,Kallo Ya koma Sama,"

",Wonders shall neva end""!Ya ambaci hakan lokacin daya ™arasa wurinsu"""

"Yau naga abun al'ajabin da banta6a gani ba,Dan Allah ku wayarmun da kaina!wanda ya mutu ne ya "" dawo ko kuwa ghost dinsa ce""?Yayi tambayar yana kallonsu,a lokacin Sgr ya Wan buWe"

",idanuwanshi,Sun canza launi sosai"

"Nikaina Abun Yayi mugun Waure mun kai wlh,Still ina doubting,Am confused Allah,ni dai idan ma "" mafarki nake yi kada ku tashe ni,Ku barni inta yin shi,""cike da tsantsar farin ciki Omar yayi maganar,hannunshi na dafe da saitin Zuciyarshi,No more tension"

",Dafa kafaWar Sgr Dr emran Yayi da hannunshi yana kallon fuskarshi"

"Sgr fa kamar suman tsaye yayi,Ku tayani dubawa,""Dariya Sehrish tayi,Da alama farin cikine Ya "" hanashi yin magana,Ko ™yafta idanuwanshi baiyi,Ya goya hannayenshi asaman ™irjinshi ya shiga zurfin"

",tunani sosai,hankalinshi Ya tafi wani wurin daban"

"Wayarshi daya jefar ™asa sai dai Sehrish ta Wauketa,komawa Sehrish Tayi wurin Oummansu,wuri ta samu ta zauna tana kallon Jahad da ta kifa kanta saman laps Win Oummansu,"

"""Cikin sanyin murya ta Ambaci sunanta""Jahad ',Na'am""ta amsa mata,batare da ta Wago da kanta ba"""

",Inason magana dake,""jin haka yasa ta Wago da kanta,fuskarta duk a yamutse,idanuwanta sunyi jawur"""

"Sehrish amma dai ba gaskiya bane ko!nasan hakan bazai ta6a zama gaskiya ba,Junaid Ya mutu akan "" idona,Ni naji kukan shi acikin mota Lokacin da yake ™onewa,Yau kuma sai gashi ya dawo da"

",ranshi""?tayi tambayar a ruWe"

"Just believe it!Junaid bai mutu ba,Yana araye,ba lalle ne ki fahimce ni ba a yanzu,Amma tabbas """

"_"",Junaid muka shigo dashi"

"Bazan ta6a yarda ba Sehrish,Sa dai ko me kama dashi ne kuka Wauko,Amma Junaid dana sani baya "" acikin duniyar nan""tana kai ™arshen maganar ta fashe da kuka tare da mayar da kanta saman laps Win"

",Oummansu ta kwanta,Tsananin tausayinta ne Ya kamasu"

"A yanzu ba lalle ne ta fahimce ki ba,Kada ki wahalar da kanki wurin yi mata bayani,""A cewar abu,da """

",ta raba tsakaninsu"

",GyaWa kai Sehrish tayi tare da jingina bayanta jikin seat Win da suke"

"Har time Win sallar Magrib ya shige basu ankara ba,Sae da Abusufyan ya tunasar dasu,da™yar Ya"

"tattarasu gaba Waya suka tafi masallaci,"

"Ya rage daga Alex dake tsaye a bakin ™opar Wakin,Sae Su Sehrish da Oummansu dake zaune saman waiting seat,Hosana dae tuni ta jima da yin nisa a baccinta,Duk wannan budurin da ake ita bata sani ba,anan Cikin asibitin ke akwai masallaci,Na mata dana maza,lokacin da suka tashi Yin sallar suna neman inda zasuyi wata Nurse ce ta yi masu jagora zuwa masallacin mata,Kowa sai da Yayi sallah banda Mommy da Hosana,Basu jima da yin magrib ba aka fara kiraye kirayen Sallar Isha'e,basu Baro masallacin ba sae da suka kammala Sallar Isha'en Sannan suka dawo,Ba ™aramin"

"natsuwa suka samu ba,"

"Dawowar su Sehrish da ´an mintuna,Waya daga cikin likitocin dake dubasu Ya fito tare da basu izinin Shiga ciki,Alex ce ta fara Shiga,Oumma tare da su sehrish suka bi bayanta,gefen gadon ta zauna yayin da idanuwanta ke akan Junaid,sun canza mashi kayan jikinshi,Riga suka sanya mashi kamar uniform blue colour iya guiwarshi ta tsaya,hannunshi na sanye da kanula ana yi mashi ™ arin jini,Hancinshi na sanye da robar Oxygen,Sai jan numfashi Yake Yi da ™arfi da ™arfi,siraran"

"hawaye ne suka sauko akan fuskarta,ru™o yatsun hannunshi tayi acikin nata,"

"Jahad dai ta toge a bakin ™opar Wakin tana lekenshi,A tsorace take dashi gani take kamar fatalwarsa ce aka kawo masu,ta™i yarda cewa Shi ne Ya dawo,"

"Matsawa Abu tayi zuwa gaban gadon ta samu wuri saman kujerar dake fuskantar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login