Showing 258001 words to 261000 words out of 286330 words

Chapter 87 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

41

Wauki wayar mahaifinshi Ya rubuta jagwalgwalon,Amma daga baya dana ga sa™on sai abun Ya tsaya mun araina,kuma sai gashi"

",kaima An tura maka,to wai wanene da wannan aikin""?Yayi tambar yana kallon Sgr,dake a gefenshi Am confused Omar,Nagaza fahimtar me aka rubuta ajikin message Win nan,abu 2 nake hasashe akan "" sa™on nan,kodai ™aramin Yaro ne Ya rubutoshi,ko kuma wanda baya acikin hayyacinsa,Amma abunda yafi Waure mun kai shi ne,Taya akai wanda ya turo sa™on Ya samu special line Wina,Wanda bakowa ne"

",yasanni dashi ba,""ya kai ™arshen maganar yayin da idanuwanshi ke akan Omar"

"Kafin Omar yace wani abu,Sehrish Ta katsesu da sallama,Atare suka Wago suna kallonta,"

"˜arasawa tayi gaban table Win dake agabansu,ta sauke trayn asaman shi, kafin ta Wan Wago tare da"

",kallon Marshal Omar,murmushi ta samu akan fuskarshi "",Ina kwana Ya omar,ka tashi lafiya'"

"?""Lafiya Lou Sister,Ya jikin naki"""

"_"",Da sauki ya omar"" "",Allah ya ™ara maki lafiya"""

",Ameen ngde,""ta amsa mashi"""

"Cike da Zolaya ya nuna kayan abincin data ajiye masu""Nawa ne ko nashi""?"

"Du™ar dakai ta Wanyi tana murmushi "",Naku ne,na kawo maku"""

"?"",Kinsan da zuwana part Winshi ne"""

",A'a,""tayi maganar tare da satar kallon Sgr,Ya tsareta da blue eyes Winshi,duk saita shiga kame kanta"" Ya akai naga ka tsareta da ido?faWamun menene sirrin kallon nan""yayi maganar yana Wage mashi """

",gira,da sauri Sehrish Ta juya ta kama hanyar fita Wakin"

"Kallon Ya isa haka,Its better ka kame kanka malam,saura ´an satittika,Ka sakar mashi ³ar shi,Ka "" "",koma U.s wurin Eva nasan har yanzu tana jiranka"

"Šaure fuska Sgr yayi""Omar bana son wannan joke Win,idan kaga nabar ™asar nan,™afata ™"

"afarta,zan tafi tare da ita u.s don taci gaba da yi mun aiki acan,"""

"?""Harararshi Omar yayi""Sannu ko?masu aikin dake garemu a U.s fa,Sallamarsu zaka yi ne "",Aikinta daban nasu daban"""

",Kana nufin aikin gyara shimfiWa""?dariya ce ta kufce ma omar,hakan ba ™aramin hasala shi yayi ba"" Ganin ya 6ata rai yasa shi cewa""Shikenan nadaina,yanzu dae bari nayi serving Winmu ko?nasan kana "",jin Yunwa"

",Yayi maganar tare da kai hannu yana buWe warmer"

"Sehrish kuwa Bayan fitarta daga part Winshi,jiki asanyaye take tafiya,maganar da taji su Ya omar"

"nayi akan sa™on nan ya tsaya mata aranta,Taya akai aka tura masu message iri Waya,Amma ita sa™ on nata bada new number bane,ta layin Amrish ne,kuma a iya saninta Amrish bata da Number W"

"insu Ya omar,balle ace itace ke tura masu sa™on dagangan,to kodai ta yarda wayarta ne?wani"

"yaron ya tsinta Yake tura masu sa™o,Can kuma ta tuna abunda Sgr yace da Special line Winshi aka tura mashi sa™on,Wanda ba kowa ne keda shi ba,"

"˜arasa Zancen zucin tayi a lokacin data sauko palour,bata koma dining Winba ta wuce bedroom W"

"insu tana zarya acikin Wakin nasu,"

*Amrish*

"lokacin data juya izuwa cikin gidan A sukwane ta faWa falon,da gudu ta nufi wani Corridor,Gidan Yana da girma sosai,tana da tabbacin cewa anan downstairs Suka rufe shi,haka ta dinga bin W akunan dake a gidan kaf tana bincikasu,Tasha wahala sosai,Ga uban gumi data haWa,fuskarta sai naso take yi,A ™arshe data gaji ta shiga ™wala mashi kira ko Allah zaisa Yaji kiran nata Ya amsa mata,"

",Junaid!Junaid""tamkar ma™oshinta zai 6allo waje saboda yarda take 6are baki wurin kiran sunanshi"""

"A galabaice Amrish tayi ruku'e hannunta dafe da guiwowinta,Sae faman haki take yi,runtse idanuwanta tayi gam,yayin da take tariyo Wakunan data bincika a ™alla sun kai Waki takwas masu zaman banza wanda ba'a amfani dasu,zurfin tunani ta shiga,nan take wani abu ya faWo mata aranta,Acan backyards Win gidan Akwai wani munafukin Waki,Wanda tun tana yarinya hajiya Sarat ta hanata shiga Wakin,ko wurin Wakin taje saita tsawatar mata,tunda take ita dai bata ta6a gani an buWe Wakin nan ba,Akan idanuwanta,Kamar an daina amfani dashi amma akwai wasu"

"surruka da aka 6oye acikinsa,Shiyasa aka hanata zuwa,"

"Cike da ™warin guiwa Amrish Ta mi™e,ta juya tare da kutsawa Can ciki,Ta ™opar baya ta fita,tsayawa Tayi tana kallon Girman ginin,A hankali ta aza idonta kan ™opar Wakin dake fuskantar backyard din,Wani ™aton ™waWo ta gani an gar™ame Wakin dashi,Wanda duk bala'enta bazata iya cire wannan makullin ba,tsabar ba™in ciki kamar ta haWiyi zuciya a wurin nan,Gashi window Win Wakin sunyi nesa can sama,matsawa tayi jikin ™opar ta kanga kunnanta,hannu tasa tana Wan kwankwasa ™opar ko zata ji motsinshi,Amma shiru babu wani alamun akwai mutun,cike da takaici ta juya zata bar wurin kenan idonta ya hango mata Wigon Jini a ™asan wurin,har sai da ta dafe saitin zuciyarta saboda faWuwar gaban da taji,wannan Yasa ta ™ara yarda cewa Akwai mutun a cikin W akin,tabbas Sun shiga dashi cikin W akin,da gudun gaske ta koma cikin gidan,akwai wani Waki dake jingine da wannan Wakin dake a backyard Win Amma shi yana fuskartar Cikin gidan,ranta na bata cewar Zata Samu window Win Wakin ta cikin Wakin dake acikin gidan,cike da sa rai Amrish ta faWo cikin gidan,gudu gudu sauri sauri Ta shiga Wakin,kamar Store ne na ajiyar buhun hunan kayan abinci da jarkokin Mai,A jikin ™opar store Win ta samu Key Win Wakin,hannunta na kerma ta murza key Win Wakin,kafin ta hankaWe ™opar ta shiga,Gabanta sai faWuwa yake yi tsoranta kada Mommynta ta dawo,dan Wlh har kashe ta zata iyayi,Dama tasha"

"faWa mata cewa ita bata damuba don ta rasa ba,ba Wigon Imani azuciyarta,Kamar arniya hake take,"

Ajiyar zuciya ta sauke Lokacin data hango Window mai girman gaske Duk da akwai net

"ajikinta,Amma batayi nisa ba,in har ta taka wani abu zata Iya hangen abunda ke wakana acan W"

"akin bayan gidan,Ga uban duhun da ke cikin Wakin,Bazata Iya hango abunda ke aciki ba,da gudun gaske ta juya tabar store Win,kitchen ta nufa Ta Wauko wu™a lafiyayya,Kafin ta ™arasa saman hannun kujera inda ta ajiye wayar junaid ta Wauketa,dama ita waya koda security torch ligh na kawoka,Don haka ta kunna fitilar wayar,Ta nufi store Win a hanzarce,Rufe ™opar tayi bayan ta shiga,gaban waWannan jerin Jarkokin man ta nufa,da yake Allah yayi mata ™arfi,Waukar jarkar Tayi tajata izuwa gaban window Win,Sannan Ta hau saman jarkar,Iya idanuwanta ne suka kai"

"Wurin net Win tagar,"

"Wu™ar hannunta ta sanya,ta dinga caccakata jikin Ragar,nan take wurin ya lomatse,Gagara wu™ar ta shiga yi tana Yanka Ragar,har sai da ta cire Rabinta,Tukunna Ta saki wu™ar kasa,Haska wayar tayi tana le™en Wakin,Saboda tsabar duhun Wakin fitilar wayar tayi mashi kaWan,Amma a haka tadinga ™ura ido tana kallon abubuwan dake cikin Wakin,Wato wasu tsofaffin makamaine aka ajiyesu acikin Wakin,ga wasu tuluna kamar na ruwa,A jikin bangon Wakin ˜waryoyi ne aka ratayasu,Samansu an rufesu da faifai,ta kasa ganinshi,har sai da ta fidda rai,tana ™o™arin janye wayar ta bar wurin,kawai ta hango ™urar dake dan™are a ™asan Wakin tana motsi,nan take gabanta Ya faWi Rass,lokaci guda ta gane cewa mutunne kwance ™asan Wakin,yayi buWu buWu da ™ura,nan take zuciyarta ta karaya batasan Lokacin da ta fashe da kuka ba,Don tana ji aranta cewa Shi ne,Batasan taya zata Iya taimakonshi ba,tunda alamun sun nuna cewa babu ™wari a"

"jikinshi,balle ya iya takowa wurin Window Win Ya biyo ta ciki,tunda tagar tana da girma,"

"Tana cikin wannan Yanayin,Hawaye shaba shaba akan fuskarta,karaf kunnuwanta Suka jiyo mata dirar Mota a cikin gidan,Zo kaga tashin hankali,A firgice ta duro daga saman jarkar,saboda tsabar ruWi anan tabar wayar Junaid ™asa, ta rarumi wuqar data wurgar,ta ru™ota a hannunta Da gudu ta rufe Wakin,Ta nufi kitchen,™iris Ya rage ta shiga kitchen Win,Muryar Hajiya sarat ta katse mata hanzarinta"

"AMRISH""!a gigice Amrish Ta juya tana kallonta,Material ne ajikinta,Ta kashe Waurin kallabin nan na """

",rashin mutunci,hannunta ru™e da hand bag Winta"

"Wani irin fitsari ne ya matsi amrish,Sai faman haWiyar yawu take yi,idanuwan nan wuri wuri dasu na"

",mara gaskiya"

"?""Naga kamar bakiyi farin ciki da dawowata ba ko"""

",Shiru bata amsa mata ba"

"Ko har yanzu fushin kike yi dani ne""?nan ma shiru Amrish bata Amsa mata ba"""

"Sai lokacin Hajiya sarat ta lura da wuqar dake hannunta,cike da mamaki tace""Ke!me kikeyi da wuqa a"

"?""hannunki?Ya akai naga hawaye sharkaf akan fuskarki?wai meke faruwa ne"

"Ajiyar Zuciya Amrish ta sauke,Da™yar ta iya buWe baki tace""Albasa nake yankawa a kitchen,ina girka"

",abinci ne,saboda Yunwa nake ji,""ta ™arasa maganar tana shafa cikinta"

"Dariya Saratu Tayi""Manya Na girki,kinga yarda kika canza kamanni?Sai kace bada Gass kike girki ba?Yo wanna ae koda murhu kike girki baza ki yi irin wannan galabaitar ba,Fuskarki ta ca6e sosai kamar ma hada kwalliya kikayi ga janbaki nan dama dama har akan kumatunki""Tana magana tana dariya,"

"Murmushin ya™e Amrish tayi tareda sanya hannu tana goge zufar goshinta,Ba ™aramin daWi taji"

",ba,Ganin bata Ganota ba"

"Nasan ban kyauta maki ba,Nayi maki al™awarin zamu fita shopping,Banji daWi ba daughter,Wani "" "",emergency call ne aka yi mun Shiyasa na fita batare dana sanar maki ba"

""",Kada ki damu mommy,Ni yanzu ma ta cikina nake yi,bari na shiga na ™arasa Yanka Albasar"" Okey,Zan shiga ciki na Wan watsa ruwa,inaso na kwanta na huta,don wlh na gaji,Amma idan na "" ""tashi,Zuwa anjima kaWan sai mu fita Shopping Win"

",Toh mommy,A huta Lafiya,""daga haka ta shiga kitchen Win,Hajiya Sarat kuwa Upstairs ta wuce"""

"Ajiyar zuciya Amrish ta sauke,A dole ta Wauko albasa ta shiga yayyankata,can kuma ta ajiye yankar albasar,ta soma zarya acikin kitchen Win tana tunanin Ta yadda za'ae Ta taimaki Junaid Ya koma wurin Iyayenshi,In ba haka ba kashe shi zasu yi,in ma basu kashe shi ba,Wannan da™yar zai"

"kai labari,"

"Tunanin kiran Sehrish Tayi a waya,Domin kuwa Ta haddace numberta,Babbar matsalar shi ne Babu wayar da zata Kirata,Wayar Junaid akwai security,duk ta gaza samun natsuwa,a ™arshe ta ajiye yankar Albasar,ta fito daga kitchen Win ta nufi upstairs,A bakin ™opar Wakin mommy ta tsaya,tura ™opar Wakin tayi a hankali ta le™a,bata same ta aciki ba,amma taji saukar ruwa alamar"

"wanka Take yi,"

"Jiki na rawa ta shiga cikin Wakin cike da fargabar karta kamata,handbag Winta ta buWe anan ta samu wayoyinta guda biyu,™aramar nokia da kuma Infinix,duka ta haWa wayoyin,Sannan ta Wauki key Win Wakin data gani saman side drawer,fitowa tayi daga cikin Wakin,Ta gar™ame Hajiya Saratu da mukulli,gudu gudu sauri sauri ta sauko downstairs,tana ™o™arin kunna ™aramar wayar kenan,Infinix Win hannunta ta soma ringing,™ura ido tayi tana kallon Sunan daya bayyana akan screen Win wayar,Daddyn Amrish,"

",Maimaita sunan Tayi""daddyn Amrish!""da mamaki akan fuskarta"

"Dama amrish nada uba,""ta tambayi kanta sai kace ba ita bace Amrish Winba"""

",Picking call Win tayi tare da kara wayar akan kunnanta"

"Kina jina saratu,Wlh karki kuskura kibar yaron nan araye,Don na lura Yaya bazata ta6a bari A Wauki "" fansa akanshi ba,Abunda nakeso dake shine,ki ™wa™ule mashi idanuwanshi nasan zaki iya,Sannan ki "",binne mun shi da ranshi in bai mutu ba"

"Wata irin zufa ce ta wanke mata fuskarta,Lokaci guda tsananin tsoro ya bayyana akan"

",fuskarta,mutumin bai jira amsarta ba,Yaci gaba da magana duk a tunaninshi da Saratun Yake magana Banaso Ya wuce Yau araye,Kawai ki aiwatar da abunda nace maki,""a gigice Amrish tayi rejecting Win "" kiran,don bazata juri bata lokaci ba wurin sauraron munanan kalaman mutun daya kira wayar,Amma fa tajima tana nanata sunan da Mommynta tayi mashi saving a wayarta,wai daddyn Amrish,A rasa wa za'a"

",sanya ma suna daddyn Amrish sai wannan Mugun,me kashe ´a'´an mutane"

"Dogon tsoki Taja,taso ace zata Iya buWe infinix Win don tayi bincike akan wayar,Sae dai kash akwai security ajikin wayar,™aramar wayarce kaWai babu security ajikinta,Call log ta shiga tare da dialling number Win Sehrish ta danna mata kira,Sai faman tsuma take yi,don ta qagara Sehrish ta"

"Waga kiran ta sanar da ita cewa Yayanta na a gidansu,Suzo su dauke shi,"

"Almost 3 times Kiran nashiga,amma Sehrish bata Waga ba,sakamakon Wayarta dake a silent,tana cikin aljihun doguwar rigar Jikinta,"

"A ruWe amrish ta shiga faWin""Nashiga Uku!Sehrish dan Allah ki Waga kiran!Ya zanyi in bata Waga"

",ba,Yanzu idan suka kashe shi fa,Wayyo Allah na,""tana cikin wannan zullumin"

"A can Wakin Hajiya saratu kuwa,tana fitowa daga toilet,daga ita sai towel Waure a chest W inta,kaitsaye ta nufi handbag Winta donta Wauki wayarta,tana zura hannu taji wayamm babu wayoyinta,Zazzage kayan cikin jakar tayi nan ma wayaam babu su dagaske dai an Wauke mata wayoyinta,da farko tayi tunanin cewa ko a wurin meeting Win da taje ne aka dauke mata waya,Amma daga baya kuma sae ta tuna cewa tayi waya acikin mota lokacin da take shigowa cikin gidan,kodai Amrish ce ta Wauke su!Nan take gabanta Ya faWi rass,Sae lokacin ta tuna da wayar Junaid data bari asaman gadon,itama wayar babu ita,tun lokacin da tashigo Wakin tayi noticing Win hakan amma bata kawo komai aranta ba,saboda ranta ya bata cewa ko ba anan ta"

"ajiye wayar tashi ba,"

"A hargitse ta nufi ™opar da dukkan ™arfinta tasa hannu ta tura ™opar,aikuwa taji an rufeta da mukulli,bubbuga ™opar tashiga yi tana ™wala mata kira"

"Amrish!Amrish!wlh karki kuskura kice zakiyi mun bincike acikin wayata!kizo ki buWe ™opa tunkafin "" "",in buWeta dakaina"

"³an hanjin cikinta ne suka kaWa lokacin da tajiyo Muryar Mommynta,."

",Tabbas in bata yi hanzarin kawar da junaid daga cikin ba,su duka biyun zasu iya rasa ransu"

".,Duk da halin da take ciki hakan bai hanata mayar ma mommynta martani ba "",Wlh bazan buWe ba mommy,Allah ya kamaki,Yau saina tona maki asiri"""

",Kamar ´ar dambe haka Hajiya saratu ta dinga bubbuga ™opar"

"Amrish wlh idan har kika kuskura kika tona mun asiri,Saina kashe shi acikin gidan nan,""ita duk a """

",tunaninta Amrish a iya binciken wayarta ta tsaya batasan cewa ta gano inda suka 6oye shi ba"

"Ganin ta™i zuwa ta buWe mata ™opa yasa ta nufi cikin Wakin tana neman Wayan key Win Wakin,Gaba"

",Waya ta hargitsa ko'ina"

"Amrish kuwa yatsun hannunta na kerma Ta shiga ™o™arun rubuta ma Sehrish sa™o,Bayan ta tura mata text message Win,ta jefar da wayoyin saman Sofa,dabara ce ta fado mata,In har ta shiga ta cikin tagar"

",dakin nan data cire ragarta,Zata Iya ™o™arin ku6utar dashi"

"Da gudun gaske ta koma Store W in nan,Ta janyo jarkar man zuwa saitin tagar,ta haye samanta,hannuwanta ta sanya da dukka ™arfinta ta ™arasa yayyaga ragar jikin tagar,dama ta tsufa sosai daga taja saita kece,gaba Waya ta yakice ta,saukowa tayi daga saman jarkar ta dauko wayarshi da tayi wurgi da ita a ™asa Wakin,ta kunna torchlight Winta,Sannan ta koma saman jarkar,Da ™arfin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login