Showing 189001 words to 192000 words out of 286330 words

Chapter 64 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

40

lokacin da suke yawon zarya acikin gidansu ba,musamman in yunwa ta addabesu,wani sa'in ma shi Mamansu ke aikawa gidansu ya kai masu abinci idan tajiyo kukansu,da ',zarar ya kai masu abincin,Jiki na rawa suke kar6a su zauna suna ci"

"Rayuwa kenan,banta6a tsammnin rana irin ta yau ba,gani ga rishi,""tuni idonshi sun Wan cicciko da "" ™walla,haka itama sehrish Win"

"?'Baban sadeeq yace""ka tuna lokacin da kake kuka saboda mamanka taba su rishi abincinka"

",Fashewa sukayi da dariya gaba Wayansu"

"',Kunya duk ta rufeshi da™yar ya iya buWe baki yace""Dan Allah Abba,adaina tuna abunda ya wuce "",Shikenan tunda haka kake so andaina"""

"Wuce wa Abusufyan yayi cikin Wakin abu,Baban sadeeq ma ya wuce Wakin da suka sauka,ya rage daga"

",ita sai Sadeeq atsaye,suna fira"

",Yanzu shekarunki nawa'?ya tambaya yana kallonta"""

"?""Wurga ido ta Wan yi kamar mai tunanin wani abu,kafin tace""sha takwas kaifa"

"Hannu yasa tare da Wan sosa keyarsa yace""Sha tara,"" harara ta watsa mashi tana ´ar dariya tace""wlh ™arya kake yi mun nafa son shekarunka,Allah kamar ma mun girmeka,don ka ganka dogo shiyasa zaka"

?'6oye mun shekarunka ko

"Murmushi ya Wan saki tare da nuna mata sofa Win dake a falon yace""Mu zauna mana,nagaji da"

"tsayuwa,baccin ma bai isheni ba Allah,naji daWin sanyin nan ba kamar gidanmu ba,fankar Wakina ma,6eraye sun lalata mun ita,""ya ™arasa maganar tare da samun wuri ya zauna,itama ta zauna suna"

",fuskantar juna"

""",Sae faman bin falon yakeyi da kallo,™asa ™asa yayi da muryarshi ya ambaci sunanta""rishi Na'am""ta amsa mashi"""

"?""Wai wannan mai mutuncin,mai kama dake Winnan Yayanku ne"""

"Me hali dai bazai ta6a canzawa ba,ashe har yanzu kana nan da wannan tsegumin naka kamar "" mace""?cike da zolaya tayi maganar,harararta yayi tare da cewa""Ae tsegumin nawa ku ma yayi maku amfani!ko kinmanta ni ne Wan le™an asirin Mamanmu?ita ke cewa nazo gidanku najiyo mata idan kun "" ci abinci,idan nayi la6e naji kuna kukan yunwa sai in watsa da gudu inje in sanar mata"

"Dariya sehrish tayi har ha™oranta suka bayyana,baki asake Sadeeq yace""Wai!madarar kyau!rishi kinga yadda kikayi kyau kuwa da kika washe bakinki Fararen ha™oranki suka fito kamar na Ketrina kef?ba "",kamar lokacin da ba,Ha™orannan Jawur dasu kona Maclean ma babu"

"Waure fuska sehrish tayi kamar ta rufe shi da bugu tace""kai Sadeeq Wazu fa naji kana cema baban "",ku,adaina tuna baya,shine nikuma zaka dinga tunamun abunda ya wuce don wulakanci"

"Fashewa yayi da dariya,bin shi tayi da kallo bakowa ya faWo mata arai ba,fa ce junaid Winsu,lokaci"

",guda taji tana kewarshi"

"Sadeeq,mutumin da kake magana akanshi,ba yayana bane,Shi ne mahaifin mu!""tunkan ta ta™arasa "" maganar ya katseta da cewa""kutmelesi!Amma dai ™arya kikeyi mun ko?idan shine"

",mahaifinku,Wanccan mai dogon gemun fa?wanene Shi?cike da tuhuma yayi mata tambayar"

"Shiru tayi bata bashi amsa ba,tsareta yayi har sai da ta faWa mashi komai daya faru arayuwarsu,wani"

"?""Shu'umin murmushi taga yana saki,hakan yasa tace""Wai lafiya"

"Rishi aike yanzu hajiya ce,Ashe dama ku ´a'´an masu kuWi ne?Ae wlh bazata sa6u ba,Tunda kunyi "" arzi™i yanzu sai a ramama kura aniyarta koba haka ba""?yayi maganar yana Wage mata gira,irin na ´an"

",duniyar nan"

"?""Dariya sosai tayi,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace""FaWamun dame dame za'a rama maka"

"Lissafo mata ya shiga yi""Ragowar abinci na da kuka saba cinye mun,tare da ´an kayan sawa na da"

?'maman mu ke kwashewa tana kaima Oummanku don asanya maku kin tuna

"Shiru sehrish tayi bata bashi amsa ba,bakomai take tunawa ba,fa ce rayuwarsu ta baya,ya tuna mata da lokacin da Maman Sadeeq ke aiko da kayanshi don acanza masu kaya,saboda nasu duk sun yayyage,tun sunayi ma Oummansu kukan bazasu sanya kayan maza ba har suka ha™ura ta dinga sanya"

",masu,haka tsoffin takalman sadeeq haka aka dinga kawo masu don su rinka sama kafafunsu"

"Ganin hawaye akan fuskarta yasa Sadeeq saurin mikewa ya dawo gefenta ya zauna cikin lallashi yace""rishi nifa wasa nake yi maki,wlh ban faWi hakan ba,da niyyar in 6ata maki rai ba,kawai inaso in ',sanyaki nishadi ne,saboda yanzu ta ko'ina Allah ya hore maku"

"Cikin shesshe™ar kuka tace""ni baka 6ata mun rai ba sadeeq,na tuna da irin rayuwar da muka yi ne "",abaya,kaima kasan dole inyi kuka in na tuna"

"Tunda baki so,mu manta da komai,bazan ™ara tuna maki ba,Yanzu dai faWamun nawa ne acikin """

"?""asusun bankin ki?nawa kika tara"

",Fashewa tayi da dariya jin abunda yace"

",Da hannu ta nuna mashi yatsunta guda biyar"

",Wari biyar""?yayi guessing yana kallonta,girgiza mashi kai tayi alamar a'a"""

",Dubu biyar""?ya sake canka,cike da sa ran ya faWi dai dai"""

",Girgiza mashi kai ta kuma yi"

"To dubu Wari biyar,""nan ma ta girgiza mashi kai Alamar a'a,tur6une fuska ya Wanyi saboda ya fara """

",tunanin kamar ™arya takeson ta shirga mashi"

",A ™ule yace""Miliyan biyar""murmushi ta sakar mashi tare da jinjina mashi kai alamar ya faWi dai dai "",wani kallon rainin wayau ya jefa mata tare da cewa""Alkazzubu haramun"

"Wlh dagaske nake maka,Ina da kuWi sosai sunma fi miliyan biyar amma basa a hannuna,duk suna a "" wurin Daddyn ""kasa ™arasa maganar tayi,ganin Sadeeq ya sauko daga saman kujerar ya dawo ™asa"

",saman carpet ya zauna agabanta tare da lankwashe ™afafunshi zaman cin tuwo"

"?"",Lafiya naga ka dawo ™asa"""

"Hannu yasa tare da Wan sosa ™eyarshi yace""Ae matsayinmu ba Waya ba,kefa Millionaire ce,ni kuma Fa™iri mamallakin naira Wari biyar acikin aljihu,bazaiyiwu mu zauna a saman kujera Waya ba,abun ma"

",sam babu ladabi acikinsa"

"Fashewa Sehrish tayi da dariya,Yau sadeeq ya sanyata nishaWi sosai,komai yayi yana tuna mata da"

",junaid"

"?Aunty sehrish,kinji nace ina da Wari biyar ko"""

"Waga mashi kai tayi alamar eh , ""Yawwa,wlh itama Wanki da guga nayi a shagon wani abokina aka bani ita,Nifa nan da kike gani na sai inyi fiye da wata Waya babu ko sisi a aljihuna,Babanmu kuwa idan kinga ya bani kuWi to sai dai fa,idan naje islamiyya ne,haka itama maman mu,ata™aice dai bari in fito maki a mutun,wlh Sehrish ko abun hawa bandashi,tunda keke na ya samu matsala ba'a ™ara gyaramun"

",shi ba,naje wurin mai gyara yace sai ya ci dubu uku,tun daga nan na jingine shi gefe guda"

"Zuba mashi ido sehrish tayi tana kallonshi,yadda kasan Wan Almajiri haka ya zauna yana zayyano"

",mata matsolilin dayake fama dasu na rashin kuWi,ta kasa kunne tana sauraronshi"

"A 6angaren Abusufyan kuwa,lokacin daya shiga yayi arba Da abu a zaune dirshan saman gadon tana faman zazzare idanuwanta,ba ™aramin daWi yaji ba,™arasa shiga ciki yayi tare da samun wuri daga gefen gadon ya zauna,zuba mashi ido tayi tana kallonshi,"

"Murmushi ya sakar mata tare da mi™a mata hannunshi,zuba ma tafin hannunshi ido tayi tana"

",kallonshi,ta gane fuskarshi a matsayin wanda ya taimaketa,ta fito daga hannun masu fararen kayan nan"

",Ina ´a'´ana suke""?muryarta tamkar zatayi kuka tayi maganar"""

"?""Kada ki damu,´a'´anki suna atare dani zan kaiki wurinsu,kina so ko"""

",Waga mashi kai tayi alamar eh"

"A ™arshe dai duk yawace yawacen naki,gashi kin dawo wurina abu,saboda ™addararki tana atare "" dani,kamar yadda kika zama ™addarata nima,Ashe da rabon zan sake ganin wannan kyakkyawar fuskartaki""?calmly yayi maganar,tsantsar sonta ne da ™aunarta ke addabarshi,ji yake yi tamkar ya"

",mayar da ita cikin cikinshi"

""",Abu na,FaWamun har yanzu kina sona kamar yadda nima nakeson ki"""

",Wu™i wu™i tayi mashi da ido tana kallonshi,sam batasan inda zacen nashi ya dosa ba"

"?""Kaine ka kashe mun babana ko?kuma ka rabani da ´a'´ana ko?Zaka kashe munsu ko"""

"girgiza kai Abusufyan yayi tare da cewa""ni bani bane na kashe maki mahaifinki ba abu,Nifa ne "",Abusufyan Winki,uban ´a'´anki,ba zaki iya tunawa ba ko kaWan"

"Kallon dayaga tana binshi dashi ne ya tabbatar mashi da cewar a harzuke take,jira take yayi yun™urin"

",matsawa kusa da ita,Yasha bugu"

",Dariya ya Wan yi tare dacewa""kwantar da hankalinki"



*_MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI_*

*DOMIN. DAWO DA MARTABAN NONONKI*

"Shin ko kinsan nono yanada matukar muhimmanci a wajan mai gida ,? Shin ko kinsan babu abunda namiji yafiso yafi daukar hankalinahi kamar cikar k'irji , ? To nono shine babban Martaban mace a wajan mijinta , don babu namijin da zaiso mace mai yakunannen nono kamar silifas ,wannan yasa Nazo maku da sahihi kuma ingantaccen maganin nono Wanda bashida wata matsala hadin gargajiya ne , acikin lokaci kalilan zakisha mamakin yadda nononki zai ciko sosai Wanda wannan cikowar ita zata bashi damar da zai tashi sosai ta yadda kema zaki Shiga cikin jerin mata masu aji agaban mazajensu kedai hanzarta ki nemi mmn Yusuf mai kayan mata yar"

mutan sokoto zaki samu ingantattun kayan mata masu tafiyar da hankalin maigida. don neman

Karin bayani 07069711327 ......

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

Am sorry

"Babu abunda zan yi maki,a haka ma daWi nake ji,kina kallona ina kallonki,""murguWa mashi baki"

"tayi tare da kawar da idanuwanta gefe guda,"

"Wuraren ™arfe 8 na safe,nurse Win dake kula da abu ta ™araso,taimaka mata tayi wurin yin wanka a toilet ta gyara mata jikinta,da gashin kanta ko'ina ta wanke mata shi,lokaci guda Abu ta fito fess da ita,´ar doguwar rigar material ta sanya mata,ita kanta abun sai murna takeyi da aka gyara mata gashin kanta da jikinta,taji daWin jikinta sosai,Sehrish ce ta shirya masu breakfast gaba dayansu"

"suka hallara a falo suka zauna suna ci,banda abu dake zaune a bedroom Winta tare da nurse W"

"in,saboda ita kaWai zata iya da ita,dama sune masu kula dasu a gidan mahaukatan,Sun san duk wasu dabaru da zasu bi wurin tafiyar dasu batare da sunsha wahala ba,a baki ta dinga bata abincin kalacinta tana ci,saboda bata iya ci da hannunta ba,Zubarwa takeyi a ™asa,kamar ™aramar yarinya haka take yin wasa da abincin,Bayan nurse Win ta kammala kimtsata,Dr yazo ya duba ta,bayan"

"tafiyarshi ne ta samu bacci,"

*SGR*

"Da gudun gaske motarsu ta shararo izuwa cikin gidan yadda kasan zasu tashi sama,gudu bana wasa ba,Sam ya kasa samun natsuwa acikin zuciyarshi,jikinshi sai tsuma yake yi a ™agare yake dasu ™arasa cikin gidan,Armstrong nazaune agefenshi sai faman tausarshi yake yi ganin yadda ya tashi hankalinshi,slowly sojan daya Waukkosu from Airport ya rage gudun motar lokacin da ya ™ araso wurin da zai yi parking Winta,saboda tsabar sauri,tun kafin a buWe mashi ™opa yasa ™ afarshi azafafe ya harba ™opar,gudu gudu sauri dauri ya nufi cikin main palour Winsu,wayaam babu kowa tsit kake ji,A hanzarce ya haura upstairs direct ya wuce bedroom Win junaid,a buWe ya samu ™opar Wakin hannu yasa ya tura tare da shigewa ciki,gabanshi ne ya faWi rasss ganin babu junaid,saboda yasan cewa junaid bai zuwa ko'ina tunda sanyin safiya,adai irin wannan lokacin zaka same shi kwance saman gadonshi rungume da pillow,"

"Muryarshi tamkar zata fasa ma™oshinshi haka ya shiga ™wala mashi kira""JUNAID!JUNAID!!JUNAID!!!""a gaggauce ya nufi toilet Winshi yasa hannu ya tura,nan ma yaga wayaam babu kowa,jiki asanyaye ya fito daga Wakin junaid ya wuce bedroom Win Marshal Omar,tura ™opar yayi ya shiga daga ciki,babu kowa a falonsa,bedroom Winshi ya nufa nan ma babu kowa,tashin"

!hankali

"Wani irin wahallallan yawu ya haWiya,fitowa yayi daga part Win Omar ya nufo downstairs,gudu gudu sauri sauri haka yake taka staircases Win,yana a second to the last step,yaji shigowar message a wayarshi,dakatawa yayi tare da sanya hannu cikin trouser pocket Winsa,duba screen Win wayar yayi,bayan ya sanya finger Winsa ya buWe sa™on,a tsanake ya soma karantawa"

"_Gm Sir,ina fata ban takura maka ba,Marshal yana kwance a gadon asibitin mu yanzu haka_ Message from doctor Emran,Hankalinshi yayi mugun tashi,a ruWe ya furta""Omar?kwance a gadon"

?asibiti

"Da sauri ya nufi hanyar fita daga falon,fitarshi keda wuya,Hosana ta fito daga bedroom Winsu,tasha kuka kamar ranta zai fita,saboda an barta ita kaWai,babu Jahad babu Sehrish babu Junaid,bugu da ™ari kuma babu Ya Omar,tun Wazu take ta zaryar zuwa Wakin shi,don taga ko ya dawo amma babu shi,palour"

",ta dawo ta zauna saman sofa,hawaye wasu na bin wasu,fuskar ta ji™e sharkaf"

"Hosana""!jin muryar Azmee yasa ta mi™e tare da juyowa tana kallonta,sanye take cikin doguwar """

",jallabiya,tayi rolling mayafi akanta"

"Tunkararta hosana tayi cikin shesshe™ar kuka tace""A...aunty azmee har yanzu basu dawo ba,ni kaWai "",aka bari,gidan duk babu daWi"

",Janyota Azmee tayi tare da rungumeta ajikinta,tana Wan lallashinta"

"Don't worry ur self,wipe ur tears,in sha Allah nasan nan bada jimawa ba,Ya Omar Winki zai dawo """

",cikin gidan nan,Just calm down ur mind,""ta ™arasa maganar tare da Wago hosana daga jikinta"

"Aunty azmee,shiru fa since yesterday night,kuma har kiran layinshi nayi wayarshi a kashe,Ni "" shikenan kowa ya tafi ya barni,dama ba so na akeyi ba,""tana magana hawaye na sharara akan"

"fuskarta,Wan murmushi Azmee tayi tare da kai hannunta saman fuskar hosana,taja kumatunta tare da cewa""Haba Babyn Omar,shalelen Abusufyan,kinfi kowa sanin yadda ya Omar Winki ke tsananin sonki,Ina da tabbacin cewa duk inda yake a yanzu,tunaninki yake yi,ya hosanata ta ke?me take yi a"

?yanzu?tana kewata kuwa

",Murmushi hosana ta saki har hankalinta ya Wan kwanta jin abunda Azmee tace"

"?""Aunty azmee kin tabbata cewa ya Omar yana tunani na yanzu haka"""

"Waga mata kai azmee tayi alamar eh,kafin tace""Kina aransa mana,yanzu abunda za'ayi,me zai hana mu shiga kitchen atare mu haWa mashi lafiyayyen breakfast,da zarar ya dawo gida kinga sai ki kai "",mashi,Zaiji daWi sosai"

"Cike da zumuWi hosana tace""Mu tafi kitchen Win,Hada chocolate zamu haWa mashi,nasan zaiji ""daWinshi sosai"

",Ru™o hannunta Azmee tayi atare suka wuce cikin kitchen,Suna aiki suna fira,gwanin ban sha'awa"

*SGR HOSPITAL*

"Slowly Motarsu ta shiga cikin katafaren asibitin,bayan Armstrong yayi parking Win Motar,buWewa Sgr yayi a hanzarce ya wuce cikin asibitin da saurin gaske,Armstrong na biye dashi,Tashin hankali,Soldiers Win da suka kawo Marshal Omar,Suna yin arba da fuskar Sgr nan fa kowa yasha jinin jikinshi,Hankalinshi a matu™ar tashe yake kallonsu one by one,Sara mashi suka shiga yi,batare da ya tanka masu ba,jiki a sanyaye yake tafiya kamar wanda aka zarewa Lakar jikinshi,tuni ya soma karaya,Zuciyarshi sai tsinkewa take yi,"

"Lokacin da ya ™araso wurin da Major ke tsaye,Suna haWa ido major ya saddar da kanshi ™asa,yayin da"

",zuciyarshi ke bugawa,Don yasan cewa dole ya tuhume shi game da kashe mashi waya da yayi"

",Major""da wata irin raunanniyar Murya Sgr ya ambaci sunanshi"" "",Batare da ya Wago sun haWa ido ba yace""Na'am yalla6ai"

"?""Where's Omar"""

"Da hannu major ya nuna mashi medical room Win da aka kwantar dashi,batare da ya kuma tambayarshi wani abu ba,Ya wuce cikin W akin har izuwa gaban gadon da Marshal ke kwance,babu alamun sau™i a jikinshi,"

",biyo bayanshi Major yayi tare da Armstrong suka tsaya agefe"

"Juyowa yayi tare da wurga eyeballs Winshi kan fuskar Major,tun kafin yayi magana a ruWe Major ya dakatar dashi""Am sorry sir,don Allah don sonka da manzon Allah (SAW)kada ka tambayeni "",komai,saboda bazan iya amsa maka ba"

"gyaWa kai kawai yayi tare da juyawa da™yar ya iya Waga kafarshi har izuwa gefen gadon ya zauna,yana kallon Omar,ya jima yana mamakin menene silar kwantar dashi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login