Showing 129001 words to 132000 words out of 286330 words

Chapter 44 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

33

la66ansa ya shiga yi,nan take le6en ya fashe jini ya soma WiWWigowa daga jikinsu,Zuciyarshi har wani boiling take tana burning,wani irin zafi ne ya taso mashi gadan gadan,jiri"

",ya dinga gani acikin idanunshi harya fara tangal tangal zai faWi ™asa"

"Da™yar ya iya takawa izuwa gafen gadonshi ya zube ™asa saman guiwowinshi tare da aza kanshi saman gadon,Tashin hankali Ran manya ya 6aci sosai,™o™ari yakeyi ya dakatar da bad temper Winshi saboda gudun karya aikata kisan kai,don muddin yakai matakin ™arshe zaibi bayanta ne kuma sai yayi"

",mata mummunar illa"

",A hankali ya shiga furta""Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un""!ya ambaci hakan kusan sau talatin"

"Sehrish kuwa bayan ta fita daga part Winshi,da™yar take Waga ™afafunta saboda matsanancin ciwon marar da takeyi,Gaba Waya duk wannan maganganun da ta gaya ma Sgr ba'a cikin hayyacinta tayi su ba,batasan ma ta furta mashi su ba,Zafin raWaWin ciwo ne yasa ta zazzaga mashi masifa,dama kuma a ™ule take dashi saboda ya ™untata mata sosai,kuma ya kira jinin da takeyi da ™azanta abun yayi matu™ar ™ona mata rai,hada ™arin hakan yasa ta balbaleshi da faWa,"

"Tun tana tafiya da ™afafunta har suka gaza Waukarta,™arshe a bakin shiga corridor Win Wakinsu,ta"

"yanke jiki ta faWi ™asa saman tiles tana birgima,hannunta dafe da mararta,gashi babu wani a kusa balle ya kawo mata agaji,"

"Kamar yadda sehrish ta kwana waje saman tiles,haka sgr ya kwana zu ™ unne saman"

"guiwowinsa,kanshi na asaman gadonshi,Aranar bai runtsa ba,bacci ya ™auracewa idanuwanshi,"

"Wuraren sallar asuba,Jahad ta fito daga Wakin azmee tana ™o™arin shiga bedroom Winsu,idonta"

"suka sauka akan sehrish dake kwance a ™asa,gashin kanta duk ya rufe fuskarta,da ™arfi ta ambaci Sunanta SEHRISH,da gudun gaske ta ™arasa tare da zubewa saman guiwowinta agaban sehrish W in,"

"Innalallahi'wa'innalairrahiji un,Sehrish!meya faru dake ne!nashiga uku!Aunty Azmee!!!""duk tabi ta "" ruWe,musamman data ga jini ya 6ata wandon sehrish Win,sai tayi tsammanin kodai taji wani mummunan"

",rauni ne,Jijjiga jikinta tashiga yi tana cigaba da kwalama Azmee kira ""!Aunty azmee!Hosana!dan Allah kuzo ku dubamin!meya faru da sehrish ne"""

"A ruWe ta mi™e tare da tunkarar Wakin azmee,tura ™opar tayi ta faWa ciki a hargitse,Adai dai lokacin Azmee ta kammala sallar asuba,juyowa tayi tana kallon jahad ganin hawaye asaman fuskarta yasa ta mi™e da sauri ta tunkareta tana tambayarta"

"""Jahad lafiya meya faru ne"""

"Muryarta har sha™ewa takeyi wurin ambaton sunan sehrish""Aunty azmee sehrish!bansan meya faru da ita ba,gata can kwance a ™asa bata motsi,ga jini a jikin wandonta. ""tunkan ta™arasa maganar Azmee ta"

",zabura da gudu ta fita daga Wakin,itama jahad Win tabi bayanta da sauri"

"˜arasawa azmee tayi wurin da sehrish take akwance,ta zu™unna tana ™are ma jikinta kallo,tsananin"

",tausayinta ne ya kamata,Allah kaWae yasan tun yaushe take kwance a wurin cikin halin ha'ula'e Hannu tasa tare da shafa fuskarta,busassun hawayene asaman fuskarta,la66anta duk sun bushe ™amas"

",dasu"

"Wagowa tayi tare da kallon jahad dake tsaye tana kuka,"

"Ki kwantar da hankalin ki,ina tunanin suma tayi ne sakamakon Ciwon cikin da tayi,Jinin dake "" "",ajikinta na al'ada ne"

"Jin haka yasa jahad ta tsagaita da yin kukan,har hankalinta ya Wan kwanta duk da akwai sauran"

",damuwa atattare da ita"

"Aunty azmee duk laifin mu ne ni da hosana,da ace bamu tafi mun barta a Waki ita kaWai ba,da duk "" "",hakan bata faru ba,Allah kaWae yasan tun yaushe take kwance a wurin nan"

""",Waukomin ruwa,in yayyafa mata"""

"Da sauri jahad ta nufi fridge dinsu,hannunta har kerma yakeyi wurin yin saurin ta buWe,bottle water ta Wauko,sannan ta dawo wurin azmee ta mi™a mata,kar6a tayi ta 6alle murfin ta Wan kur6i ruwan abakinta sannan ta fesar dashi asaman fuskar sehrish,"

"Dogon Numfashi taja,tare da sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya,muryarta ™asa ™asa tashiga "",fadin""Cikina zafi,Ciwo yakeyi mun!dan Allah abani magani nasha,kada na mutu"

"Jahad dauko mata magani,yana nan ajiye saman drawer Wina,""juya jahad tayi da gudu ta nufi Wakin """

",azmee"

"Hannu azmee tasa tare da Wago da kan sehrish ta azata asaman laps Winta,kafa mata ruwan tayi"

",abakinta,a hankali tashiga kwankwaWar ruwan,dama makoshinta a bushe yake"

"Dawowa jahad tayi hannunta Wauke da maganin ta mi™a ma Azmee, bayan ta kar6a ta curo mata shi"

",guda biyu ta sanya mata abakinta,tare da ruwan ta haWiya"

"Bayan ta kammala sha,ta mika ma jahad robar ruwan""ki mayar dashi a fridge,bari na taimakata mu "",shiga daga ciki"

"Dakyar ta cuccu6i sehrish,don ma ba wani nauyi ne da ita ba,cikin bedroom Win nasu ta shiga da"

",ita,Jahad tabi bayansu"

"Toilet tashiga da ita,jahad sae faman zirga zirga take yi acikin bedroom Win nasu,duk wannan budurin"

",da akeyi hosana nacan Wakin azmee naWe cikin bargo tana bacci"

"Muryar azmee tajiyo daga cikin toilet Win tana yi mata magana""Pad zaki miko mun,tare da pant"

"_"",Winta"

"Jiki na rawa jahad,ta ™arasa gaban wardrobe Winsu,wurin kayan sehrish ta Wauko mata pant,sannan ta"

",haWo mata tare da pads"

",Abakin ™opar toilet din ta tsaya tare da Wan knocking kopar,zuro hannu azmee tayi ta kar6i kayan"

",Komawa jahad tayi saman gadonsu,ta zauna tana jiran fitowarsu daga cikin toilet Win"

"Within mins,Azmee ta fito daga cikin toilet Win,hannunta dafe da sehrish,duk ta rurruketa gudun karta faWi,Waist dinta na Waure da farin towel,sae faman cizon la66anta takeyi,saboda raWaWin da take ji har"

",lokacin bata dawo cikin hayyacinta ba"

",Asaman bed Winsu Azmee ta kwantar da ita,jahad ta yafa mata bargo asaman jikinta ta lullu6eta"

",Sannu sehrish,Allah ya baki lafiya,"" acewar jahad"""

"Dama ance ciwon ´a mace na ´a mace ne,su da suka son zafin abun gashinan sun taimaka mata,saboda suma sunayi kuma sunsan cewa lalurace,sannan sunsan irin raWaWin da takeji ajikinta,dayawa Wasu mazan basu son ya abun yake ba,tunda bayi sukeyi ba,shiyasa har suke ganinshi amatsayin ™azanta,kuma basu yi ma mata uziri,aduk lokacin da sukayi kuskuren da jini ya bayyana ajikinsu,Wasu mazan nake nufi ba duka aka taru aka zama Waya ba,Haka matan ba,bakowa bace ke"

",taimakon ´ar uwarta ba,acikin irin wannan yanayin na period"

"Sannu Allah ya baki lafiya,""azmee ce tayi maganar,yayin da idanuwanta ke akan sehrish,wadda ta """

",runtse idanunta tana ta faman ciccije la66anta"

",Bata bar Wakin nasu ba,har saida bacci ya Wauki sehrish sannan tayi masu sallama"

"Kwanciya jahad tayi agafenta,suna fuskantar juna,zuba mata ido tayi tana kallonta,cike da so da"

",™auna"

",A haka har bacci ya dauketa"

"A 6angaren Sgr kuwa,ko sallar asuba bai samu ya halarta ba,Acikin bedroom Winshi yayi sallar,komawa yayi saman katafaren gadonshi ya kwanta yayin da blue eyes dinshi ke kallon Ceilling,Kalaman sehrish ne suka shiga dawo mashi acikin zuciyarshi,bakomai ne yafi tsaya mashi aranshi ba fa ce kalmomin nan guda biyu da ta kirashi dasu,MARA TAUSAYI MARA IMANI!sannan kuma tayi comparing Winshi da wannan fasi™in mutumin, yaji raWaWin abun sosai acikin zuciyarshi,tayi matu™ar Waure mashi kai,Ko a ina tasamu ™warin guiwar gaya mashi magana?duk irin yadda take jin shakkarshi?yarinyar da ko cikin idonshi tsoran kallo takeyi,balle har ta Waga mashi yatsa,"

"Gyara kwanciyarshi yayi,ya koma yana fuskantar right hand Winshi,sannu a hankali bacci ya dauke"

",shi batare da ya shirya yin shi ba"

"Wuraren ™arfe Takwas na safe,jahad na cikin bacci,taji shesshe™ar kuka acikin kunnuwanta,buWe idanuwanta tayi tare da wurgasu wurin da take jin sautin kukan,Sehrish ta gani zaune ta jingina bayanta"

",a head board Win gadon,sae kuka takeyi kamar wadda ta rasa wani mai mahimmanci arayuwarta"

"Da sauri jahad ta mi™e zaune,tana kallonta tace""Sehrish!lafiya kike kuka?ko haryanzu ciwon cikin"

"?""ne"

",Girgiza kanta tayi alamar a'a"

",To ki faWamun meke damunki ne""?da damuwa a fuskarta tayi maganar"""

",Cikin shesshekar kuka Sehrish ta soma magana"

"Jahad!na shiga uku!najama kaina bala'e,Jiya nayi ma babban yayanmu rashin kunya,batare da sanina "" ba,wlh sai yau da safe na tuna duk abunda ya faru,nasan cewa bazai ™yaleni ba,Dole ya hukunta ni""ta"

",karasa maganar tare da sa hannu tana matsar hancinta"

"Hankali atashe jahad tace""Sehrish!kodai mafarki kikayi ne?ae babban yayanmu bai dawo ba,kin"

",manta sun tafi damaturu ne""?tayi maganar tana ™o™arin fahimtar da ita"

""",Wlh jahad ba mafarki nayi ba,jiya ya dawo acikin gidan nan,yana nan a part dinsa"""

"Hannu jahad tasa tare da dafe saitin zuciyarta adan tsorace tace""Munshiga Uku!garin yaya har kikayi"

"?""mashi rashin kunya?kuma kina acikin hayyacinki babu magagin bacci atare dake"

"Bana acikin hayyacina jahad,zafin ciwone yasa na balbaleshi da masifa,har ina nuna shi da """

",yatsa...""kaf ta kwashe duk abunda ya faru a tsakaninsu ta sanar ma jahad"

"Hannu jahad tashiga tafawa tana faWin""wlh babu ruwana!sehrish kin shiga uku,mai kwatarki a hannunshi yau sai Allah,hukuncinki yafi ™arfin ayi maki shi acikin gidan nan sai dai yakai ki can "",headquater dinsu"

"Jin wannan maganar,ya ™ara Waga hankalinta,fashewa ta kuma yi da kuka,"

"Lallashinta jahad ta shiga yi""Am sorry,zolayarki nakeyi,amma gaskiya sehrish Anya baki sha Codine ba?Yo ni ko giyar wake nasha,ae bazan iya tunkarar babban yayanmu ba,balle har in gaya mashi irin "",zafafa kalaman da kika yada mashi"

"Cikin shesshekar kuka tace""dan Allah jahad ki bani shawara,kodai in gudu in bar gidanne?kinga su "",daddy basu nan,zai iya kashe ni"

"Shiru jahad tayi tana sa™a wani abu aranta,sehrish kuwa ta zuba mata ido tana jiran jin shawarar da"

",zata bata"

"Kinsan me!kada ki kuskura kije bashi ha™uri,Dama kin faWa mashi cewa kada yayi tunanin zaki gudu "" kibar gidan ne,ko kuma zaki zo bashi hakuri,Sannan kuma kince mashi ba zaki ™ara zuwa part dinshi ba koda ace kin kammala ™azantar ne,Inaso ya tabbatar da cewar dagaske kike mashi bada wasa ba,hakan zaisa abun ya tsaya mashi acikin ranshi kuma zaiji shakkar ™ara faWa maki irin waWannan kalaman saboda gudun kar girmanshi ya faWi,sannan idan yaga kwana biyu baki je yi mashi aiki ba,ina "",da tabbacin cewar zai nemeki ne,Amma muddin kika je bashi hakuri,wlh sai kinyi danasani ne Amma jahad,rashin kunya fa nayi mashi,yakamata na bashi hakuri in ba haka ba Zai gane cewa ina "" acikin hayyacina na gaya mashi magana,kuma zai dinga yi mun kallon mara kunya ™arshe ma ya tsane "",ni gaba daya"

"Murmushi jahad tayi tare da cewa""indai bazai ta6a lafiyar jikinka ba toh da sauki,™wara yayi maki kallon mara kunyar,akan dai kije bashi ha™uri,nasan bazaki fahimce ni ba,A yanzu amma nan gaba zaki"

"_"",ga amfanin yin hakan da kikayi"

"Zugudum sehrish tayi tana doubting akan abunda jahad ta faWa mata,Anya kuwa jahad ba hanyar banza takeson Waurata ba?in ba haka ba saboda me zata hana ta zuwa bashi ha™uri,bayan itace mai laifi,A matsayin shi na mijinta kuma yayanta,bai kamata tayi mashi hakan ba,sannan kuma ta™i zuwa"

",bashi hakuri"

"Shigowar azmee ne ya katse mata zancen zucin nata,atare suka juya suna kallonta,"

""",An kammala breakfast,yana a dining yana jiranku"""

"?""Ta karasa maganar tare da kai idanunta kan sehrish tace""Ya jikin naki "",da sau™i alhamdullah,nagode ssai da irin kulawar da kuka bani"""

"Kada ki damu ae duk yiwa kaine,Amma naga kamar hawaye akan fuskarki,Ko haryanzu akwai """

"?""ciwon ne"

""",A'a,naji sau™i sosai"""

"Murmushi azmee ta saki,kafin ta juya ta fuce daga Wakin,"

"Jahad kije kawai kuyi breakfast Win,Ni zan zauna a Wakine,kada mu haWu da babban yaya,Don nasan """

""",bazaiyi mun da kyau ba"

"kada kisa damuwa aranki mana,duk kin bi kin tashi hankalin ki,Da yunwa zakiyi ta zama ne?bazaki """

"?""ci komai ba"

",Shiru tayi ba tare da tace komai ba"

"?""Okey,zan kawo maki breakfast Win aWaki sai kici hakan yayi maki"""

""",Šaga mata kai sehrish tayi""Eh,ki kawomin anan,zan fi samun kwanciyar hankali,akan in fita wajen"

",Saukowa jahad tayi daga saman gadon,ta buWe kopa ta fuce daga dakin"

"Ajiyar zuciya sehrish ta sauke,tunani ta shiga yi ko a wani hali babban yaya yake ciki,Yayi bacci jiya"

",ko baiyi ba,Allah yasa dai kalamanta basu ta6a mashi zuciyarshi ba"

"shigowa jahad ta kumayi hannunta Wauke da madaidaicin tray,kayan tea ne sai chips da sauran abunda baza a rasa ba,Asaman drawer ta ajiye mata shi,sannan ta juya ta fuce daga Wakin,"

",Matsawa tayi kusa da trayn,sannan takai hannu ta Wauki cup of tea Win tana Wan kur6arshi"

",Cikin ™ankanin lokaci ta kammala yin breakfast Win nata"

",Zama tayi cike da fargabar abunda zai biyo baya"

"Ranta ne ya bata cewar,ta jaraba kiran aunty azeema ta sanar da ita abunda ya faru atsakaninta da"

",sgr,may be ta samu shawara mai kyau a wurinta"

"Da sauri ta Wauki wayarta dake ajiye saman gadon,contact ta shiga ta lalubo numbarta,ta danna mata"

",kira,tana fara ringing,Azeema ta Waga kiran nata"

""",Tunkafin tafara magana hajiya azeema tace""2 days ba hello ba hi ko?har kin fara mantawa dani ko Murmushi sehrish tayi tare da cewa""ba haka bane,Aunty azeema kusan kullum ne saina nemi "",layinki,amma baya shiga"

"Azeema tace""Hakane fa,nifa wayata indai bani na kira mutun ba,da wuya ne a same shi,kullum busy "",nake"

",Shiru sehrish tayi tana tunanin ta ina zata fara kora mata jawabi"

"_?""Ina sauraronki,Har yanzu ba wani cigaba a zamanki dashi"""

",Nan fa sehrish ta samu ™warin guiwar sanar da ita duk abunda ya faru atsakaninsu daren jiya"

"Tayi tunanin aunty azeema zatayi mata faWa ne,amma da buWar bakinta sai cewa tayi""Very "",Good!hakan da kikayi mashi yayi mun dai dai wlh"

",Sakin baki sehrish tayi tamkar tana agabanta,kusan bakinsu Waya da jahad ""Kada ki kuskura kije bashi ha™uri!nafi so ya gasgata kalamanki"""

"?""Cike da mamaki sehrish tace""Aunty azeema dagaske kike?kada na bashi ha™uri"

"˜warai kuwa,ina goyon bayan hakan Wari bisa Wari,kuma kada ki kuskura kije part dinshi da sunan "" aiki,Ki rabu dashi,dama ae yace kada ki koma mashi har saikin kammala kazantar kibarshi a "",hakan,kada ki wani ji tsoro"

"Lumshe ido sehrish tayi tare da ware su fuskarta da dan murmushi tace""Shikenan aunty azeema "",bazanje ba in sha Allah"

"Namanta ban sanar dake ba,nafa dawo nigeria,tun jiya amma na wuce damaturu,bazan samu zuwa "" nan ba yanzu saboda abunda ya faru na rasuwar modibbo,amma kada ki damu zan bada sa™o ta wurin junaid,naji yace zai biyo Abusufyan idan ya tashi dawowa,zan bashi ya kawo maki har gida,Sannan "",zanyi maki bayanin yadda zakiyi amfani dasu,koda ta wayane"

"Nagode sosai Aunty azeema,Allah yasaka da alkhairi,Amma yaushe zaki dawo nan?don nayi "" "",kewarki sosai"

""",Dariya hajiya azeema tayi tare da cewa""Very soon zan dawo"

""",Sehrish tace""to shikenan,Allah ya kaimu lokacin "",Ameen my daughter"""

"Sun jima suna waya kafin daga bisani ta ajiye wayar,har hankalinta ya kwanta,duk da akwai sauran"

",fargaba atare da ita"

"saukowa tayi daga saman gadon,Wardrobe ta nufa,hannu tasa ta buWe,Arab gown ce ta Wauko pink colour,tare da mayafinta shima pink ne amma bai ciza ba,kamar na rigar,zura kayan tayi ajikinta,sannan ta koma gaban mirror ta zauna,zuba ma mirror din ido tayi tana kallon fuskarta,ta cikin madubin,yayin"

",da zuciyarta ke tariyo mata abunda ya faru adaren jiya"

"A 6angaren Sgr kuwa,wata irin matsiyaciyar yunwa ce ta farkar dashi daga bacci,saukowa yayi daga saman gadon,Jallabiya ce ajikinshi,wuce wa yayi wurin closet Winshi,withins mins ya shirya kanshi cikin jeans da t shirt Maroon colour,rigar ta fito da surar jikinshi saboda ta Wanyi tighting Winshi,˜afarshi na sanye cikin Canvas sneakers,"

"fitowa yayi daga part Winsa,Ya nufi downatairs,a natse yake taka staircase din har ya sauko down,Su"

",jahad na zaune ita da hosana saman Sofa mai mazaunin mutun uku,suka jiyo takun takalmanshi"

"Wagowa sukayi atare suna kallonshi,lokacin da ya ™araso wurinsu,da sauri suka haWa baki wurin gaisar"

",dashi"

"Batare daya kallesu ba,Ya amsa masu gaisuwarta su,fuce wa yayi daga cikin main palour Win,Kaitsaye Motarshi ya nufa,Amstrong na ganin shi da sauri ya ™arasa tare da buWe mashi motar ya shiga daga"

",ciki,sannan shima ya bude driver seat ya zauna"

"?""Kafin ya tashi motar,ya Wan dago tare da kallonshi ta cikon mirror yace""Sir,Where are we going"

",Restaurant,""ya bashi amsa atakaice"""

"?""Shiru amstrong yayi batare daya tashi motar ba,Hakan yasa shi cewa""what are u waiting for"

"Cikin harshen turanci amstrong yace""Sir,kayi ha™uri da abunda zance,Amma zuwa restaurant ba naka bane,da matsayinka aganka a restaurant ka je cin abinci?kaida ya kamata ace a gida ake girka ""maka,idan ba damuwa zanje nakawo maka,ka koma ciki pls"

"Tunda ya soma magana sgr yayi shiru yana sauraronshi,saboda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login