Showing 138001 words to 141000 words out of 286330 words

Chapter 47 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

49

yana jiran zuwana,maimakon da ya ji ni shiru ya dawo cikin gida,sae ya™i shigowa saboda munyi alkawarin haWuwa dashi,Ni kuma na manta,Wan tahalikin nan,tsakar dare akayi ta nemanshi aka rasa,ashe yana can garden yana jirana,ga asthma Winshi ta tashi,da ace ban tuna ba naje wurin nan ba,da Allah kaWae yasan abunda zai faru "". dashi"

",Jin wannan maganar ba ™aramin tayarwa jahad da hankali tayi ba"

",Kice Majnun zan aura ba Romeo ba,junaid bashi da hankali wlh,""acewar jahad"""

"Sehrish tace""yana da hankali mana,Junaid yana da mutunci sosai,ya kyautatamun sosai,bazan ta6a mantawa da halaccin da yayi mun ba,ina taya ki murna jahad,idan har kika auri junaid,babu ke babu yin aikin wahala,zan so naga rayuwar aurenku,tamkar comedy haka zata kasance,Zaki samu nishaWi "",sosai"

",Ba ™aramin farin ciki jahad taji ba,sae faman sakin murmushi takeyi"

"Hannu sehrish tasa tare da Waukar cup ta kaishi bakinta tana kur6ar coffee,sae da ta shanye sannan taci"

",gaba da Waukar Meatballs Win tana jefawa a bakinta,Duk jahad na atsaye ta ru™e mata plate Win"

"?""ki zauna mana,™afafunki basu ciwo ne"""

""",A'a,So nake in koma kitchen,Ina taya Aunty azmee aikin gida ne"""

"Hosana fa?tunda mukayi sallar Asuba,dana koma bacci ban ganta ba lokacin dana farka,""tayi """

",maganar a yayin da takai hannu gaban mirror,ta yago tissue tana goge bakinta"

"Jahad tace""Tana a dining,kinsan ta bata gajiya da ci,Ae ina tausayin Ya Omar,Don hosana saita ™arar mashi da duk wani tattalin arzi™in da yake dashi,Gashi don ubanta ko girki bata wani iya ba,ci kawai ta "",sani"

"Dariya Sehrish tayi sosai kafin tace""Sau™inta ma,Ya Omar mutunne mai ha™uri,Kuma yana da kyakkyawar zuciya,Shi kaWai ne zai iya control Winta,Amma fa zaiyi fama wlh,""tayi maganar tare da"

",mi™ewa ta koma gaban wardrobe"

",BuWewa tayi tana neman kayan da zata sanya ajikinta"

"Suna cikin magana,Hosana ta faWo Wakin tana kuka,bakinta cunkushe da Donuts,Ga wani a hannunta"

",ta ru™o,Wayan hannun na ru™e da wayarta"

"Juyowa sukayi atare suna kallonta,hankali atashe suka tunkareta har suna haWa baki wurin"

"?""cewa""Hosana,Me ya faru!me kikeyi ma kuka haka?Wani ne ya rasu"

",Šaga masu kai tayi alamar eh"

"Gabansu ya faWi rass,A sukwane suka kalli juna,kafin suka mayar da idanuwansu kanta,"

",Hosana faWamun!waye ya rasu!""jahad tayi maganar jikinta na kerma"""

"?"",Sehrish tace""ki buWe baki kiyi mana magana,ko wani ne bashi da lafiya"

"!""Sae lokacin ta taune donut Win bakinta tana matsar kwalla tace""Yayi Hatsarin Mota ya mutu"

"Kallon juna sukayi atare kafin su kuma mayar da idanuwansu kanta,arazane suka haWa baki wurin"

"?cewa""Wa"

"cusa donut Win hannunta tayi acikin bakinta,Cikin shesshe™ar kuka tace""wani Mai yin comedy,Yanzu .. ""nake gani acikin wayata,yayi hatsarin mota ya rasu"

",Sauke ajiyar zuciya su kayi atare,Duk atunaninsu wani ne ya rasu Cikin waWanda suka tafi damaturu Hosana ba kuka zakiyi mashi ba,Addu'a yakamata kiyi mashi don ita yake bukata,Allah ya "" ji™anshi,Ya gafarta mashi zunubban shi,Allah yasa aljanna ce makomarshi,Amma idan kikayi mashi "",kuka to ke ba cikakkiyar masoyiyarshi bace"

""",Nadaina kukan,Idan nayi sallah zanyi mashi addu'a"""

",ta ™arasa maganar,tana cigaba da taunar donut Win dake a bakinta,sannan ta juya ta fuce daga Wakin Jiki asanyaye Jahad ta koma gefen gadonsu ta zauna,Sehrish kuma ta koma wurin wadrobe Win,Tana"

",Waukar kayan da zata sanya"

""",Hosana ta tayar mun da hankalina sosai,Jikina duk yayi sanyi"""

",Kin gane wa take nufi ne""?sehrish tayi mata tambayar,ayayin da take zura skirt ajikinta"""

"Kamal Aboki take nufi mana,Wanda yayi wannan comedy Win nan,na matar soja,yana rera wa™ar "" india shi da wani,akwae ma wani wanda yake cewa gayuna kun ga Alert,su kuma sauran sai suce"

"?""a'a,kin tuna shi"

"Shiru sehrish tayi tana ™o™arin tuna comedy Winsa,can tace""Nagane shi,ya iya comedy sosai,Na ta6a ganin video Winshi a wayar Amrish,dayake ita mayyar kallon Comedy ce,Ni kinsan bancika amfani da "",waya ba"

"Jahad tace""naji mutuwarshi sosai,ya tsaya mun araina,rayuwar kenan kana taka Allah yana nashi,shiyasa wasu mutanen in suna aikata abunda suka ga dama har mamaki suke bani,sun manta cewa duniyar nan ba wurin zama bane,Jin daWinta ™alilan ne,da zarar ka mutu za'a kai ka grave Winka,daga kai sai Halinka,mai kyau ne ko mara kyau,idan na tuna cewa zan mutu in bar duniyar nan,ko inaso ko banso sai inji komai ya fita raina,ina rage duk wani dogon burin da nake dashi akan '...,duniyar nan,Kuma ina ™ara kusanta kaina wurin Allah"

"Sehrish tace""Wata rana muma babu mu,masu karanta labarin ma babu su,Mai bada labarin ma babu"

"_""ita,Allah yasa dae mu cika da kyau da imani"

"Jahad ta amsa mata da""Ameen"" sannan ta mi™e tare da nufar ™opar fita daga Wakin tana cewa""Ni zan "",wuce wurin Aunty azmee,kada mu barta da aiki ita kaWae"

""",Nima idan na kammala shiryawar zanzo na tayaku aikin""acewar sehrish"""

"Shaf shaf ta kammala shirya kanta,Cikin Skirt red colour,Asymmetrical Yana da baza ajikinshi,Gaban skirt Win bai kai bayanshi tsayi ba,yayi matu™ar yi mata kyau,Halter shirt ta sanya ajikinta white colour tayi tighting Winta,Red & white abun ba'a magana,Takalma ta zura a ™afarta t-strap yana da Wan tsini amma ba sosai ba,Launin skirt Winta ne,komawa tayi gaban mirror Win,ta Wauki kwalbar turarenta tabi jikinta ta feshe ko'ina,sa™o da lungu,nan take ™amshin ya gauraye ko'ina,bata sanya mayafi akanta"

",ba,sai gashin kanta da yayi mata rumfa abayanta"

"Fitowa tayi daga Wakin,ta shiga cikin palour bata samu kowa ba,Suna can cikin gidan suna gyare"

",gyare"

"Tunda ta hau saman staircases(matattakalar bene)gabanta ya shiga faWuwa,lokacin da ta ™arasa part"

",Win nashi bata shiga daga ciki ba"

"',Gabanta sae faWuwa yake yi rass rass!le™awa tayi ciki babu kowa Sae dae kayan abincin nan daya ci"

",Runtse idanuwanta tayi tare da Waga hannayenta izuwa saitin fuskarta"

"Ya Allah Kana ganin baiwarka,acikin wani hali na firgici da tsoro,Allah ka tsare ni,Wllh idan naga ya "" nufo ni zai bugeni,Sae in watsa da gudu,Amma takalmana masu tsini ne,kada suja inyi tuntu6e in faWi "",™asa"

"Dakatawa tayi da yin zancen zucin nata,Sannan ta Wan buWe idanuwanta tana ™ara le™a cikin palourn"

",nashi"

",Jaraba yadda zata bashi ha™uri ta shiga yi"

"babban yaya,Am sorry bazan ™ara ba,nasan nayi maka laifi,amma banyi hakan da niyyar na 6ata _ maka rai ba,Ba yin kaina bane,kuma ba hali na bane,Allah shine shaidata,ni bana yi ma na gaba dani rashin kunya,tsautsayine kawai da ™addara,A iya nan zan tsaya na baka ha™uri,saboda ka hanani shiga part Winka,har saina kammala period Wina,Shiyasa bazan samu damar shigowa daga ciki in baka ha™uri"

_ba

"Tana cikin tsara yadda zata sanar dashi,Kwatsam taji ™amshin turarensa acikin hancinta,gabanta ne ya"

",faWi Rasss!waro ido tayi waje,ta zazzaresu,hankalinta yayi mugun tashi"

"Kasa juyawa tayi ta kalli bayanta,saboda tana da tabbacin cewar,SGR YANA TSAYE ABAYANTA!Ashe baya cikin part Win nasa,Tashin hankalin da ba'a sa mashi date! Ko ya sehrish zata"

?!™are

"San™amewa tayi a tsaye,ko motsi ta gaza yi,jira kawai take taji yayi wurgi da ita,"

"Excuse me,""muryarshi ce ta katseta,jiki na rawa taja gefe guda,yayin da idanuwanta ke kallon ™asa "" ta™i yarda ta Wago balle har su haWa ido dashi,jikinshi na sanye da kaftan shirt har guiwa tare da trouser Winta brown colour,ya saki sumar kanshi ta baya,wani irin daddaWan ™amshine ke fitowa daga jikinshi,Slowly ya wuce cikin palourn batare da ya kalleta ba,abun ya yi matu™ar bata mamaki,tayi tsammanin tashin farko zai daka mata tsawa ne ya shako wuyanta,Sae gashi ko kallon inda take bai yi"

",ba,Wuri ya samu saman Sofa ya zauna,tare da jingina bayanshi a jikinta"

"Tunani Sehrish ta shiga yi Ko ya ji abunda tace ko baiji ba Oho,Allah Wa'alamu,ranta ne ya bata cewar ta juya ta tafi kawai,tunda ba damar ta shiga ciki,ya riga da ya hanata,tana ™o™arin barin "",wurin,kwatsam taji yace""Zo nan"

"Rasss taji gabanta ya faWi,nan take taji fitsari ya matseta,da™yar ta daure ta cije,ta dake sannan ta juya"

",ta shiga cikin palourn,nesa dashi ta tsaya,saboda gudun kar ya sha™ota"

",Idanuwanshi na akan agogon hannunshi daya dafa sofa hand dashi"

"Laifin me na aikata maki,da har na cancanci a kira ni,da mara IMANI mara TAUSAYI""?he said """

",calmly"

"Wu™i wu™i sehrish tayi da ido,sae faman murza yatsun hannunta take yi,batasan amsar da zata bashi"

",ba"

"?""Also,kinyi comparing Wina da wannan fasi™in mutumin,Why"""

",Shiru tayi tana ta faman mazurai"

"Mi™ewa yayi daga zaunen da yake gadan gadan ya nufi wurinta,ja da baya Sehrish ta shiga yi tamkar ta watsa da gudu tabar falon sai dai ba dama,har saida suka ™urewa bangon falon sannan ta tsaya,tare da ™ankame jikinta,tsoronta kada yace zai bugeta,"

"Rumfa yayi mata da faffaWan ™irjinshi,duk tabi tasha jinin jikinta,Acikin zuciyarta sae faman ambaton La'ila ha'illah anta subhanaka inni kuntu minazzalimin takeyi,gaba Waya ™amshin turaren jikinshi ya"

",hanata sukuni,ga fargabar da ta shiga"

"look at my face!nayi maki kama da mara tausayi,Mara imani""? Wani irin wahalallan yawu ta ""  ,haWiya,dakyar ta iya buWe baki tace""A'a"

"?""But Why u said so"""

"Girgiza kai ta shiga yi,batare da ta furta komai ba,"

"?""Shekarunki nawa"""

"Muryarta na kerma tace""Na shiga sha takwas,"""

"Gwauron numfashi ya saki tare da zura hannunshi na dama cikin sumar kanshi a hankali ya furta""Ya"

",Allah""!abun yayi mashi ciwo,™aramar yarinya na so ta caja mashi kwalwa"

",Zame hannun yayi daga cikin sumar,tare da dafe bangon da tafin hannun"

"In my life,Wata ´a mace bata ta6a gigin gaya mun magana ido cikin ido ba,batare jin shakkata """

",ba,Sae ke,""yayi maganar yana nuna ta from head to toe"

""",Hankalin Sehrish yayi mugun tashi,Hukuncin da zai yanke mata kawai take jira"

",A ina kika samu ™warin guiwar yin hakan""?yayi tambayar yana kallon fuskarta"""

",Shiru tayi,tana faman haWiyar yawu"

",Jinjina kanshi yayi tare da ja da baya ya juya,Saman sofa ya koma ya zauna"

",Come close""ya furta hakan yana nuna mata gefen table Win dake agabanshi"""

"A hankali ta tako tazo gabanshi ta tsaya,sae lokacin ta Wan saci kallon fuskarshi,karaf idanuwansu suka shiga cikin na juna,irin kallon da taga yanayi mata ne yasa tayi saurin du™ar da kanta ™asa,ta"

",™urawa takalman ™afarta ido"

""",Don't judge me,till u know me well"""

",Jinjina kanta tayi,batare da ta Wago ba"

"Idan har akwai abunda nake maki,Wanda yasa kike yi mun kallon wicked,mara tausayi mara "" "",Imani,lemme know"

""",Da sauri tace""babu komai"

"""I don't trust u,If u can't say it,ki rubuta mun a Text message"""

"Abun yayi matu™ar Waure mata kai,yadda tayi tsammani ba haka ta gani ba,kokonto ta shiga yi anya"

",Sgr Win da ta sani ne kuwa?kodae mafarki take yi ne,ta kasa yarda cewa da gaske ne shi yake yi mata"

",A hankali ta furta mashi toh"

"Juyawa tayi ta kama hanyar fita daga falon,tafiya take yi tana wasi wasi acikin zuciyarta,"

"Idan ina takura maki ne,Remain just 2 months na bar ™asar,Zan sallame ki ne,kiyi rayuwarki kamar """

"."",yadda kika saba"

",dakatawa tayi da yin tafiyar ta Wan juya tare da kallonshi"

"ba ita yake kallo ba,idanuwanshi na a lumshe,ci gaba da magana yayi""Ki dawo ki ci gaba,da yin aikin "",ki a part Wina"

"Tayi matu™ar yin mamakin abunda yace mata,hatta kalamansa ya tausasasu bakamar yadda yake yi"

",mata magana ba ada"

""",Am waiting for my breakfast,then bedroom Wina yana bu™atar gyara"" "",Amma ka hanani yin aiki a part Winka ayanzu"""

""",Nayi cancelling"""

"Nauyayyiyar ajiyar zuciya ta sauke,ta wani 6angaren taji daWi sosai,duk da bata ji daWin kalaman da ta faWa mashi ba a jiyan nan,da alama sun ta6a mashi zuciyarshi sosai,"

"Komawa cikin falon tayi,gaban table Win sa taje,ta kwashe ledojin nan da aka kawo mashi na"

",restaurant"

"Sannan ta juya ta nufi ™opar fita daga falon,tana tafiya tana waiwayenshi har wani ™ara le™en fuskarshi"

",takeyi,Saboda abun ya Waure mata kai sosai"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Batare da 6ata lokaci ba,ta shirya mashi breakfast Winshi,takai mashi a falonsa,yadda tabarshi haka ta same shi a zaune,Sae da tayi serving Winshi ya ci ya ™oshi,Sannan ta wuce bedroom W inshi,Ta shiga gyara mashi,lokacin da ta kammala gyara Bedroom Winsa da Toilet,ta fito palourn, Komawa cikin bedroom Win yayi after some minutes ya fito jikinshi sanye da trouser na army tare da shirt,tana cikin gyaran yazo ya wuce ta,Gyara palourn tayi ko'ina yayi fess sae ™amshi dake ta tashi,turo mashi ™opar falon ta Wan yi,Sannan ta saukko down da sauri ta wuce bedroom Winsu"

"jiki na rawa,Don a ™agare take da ta sanar Wa Aunty Azeema,"

"Tura ™opar Wakin tayi tare da sa ™afa ta shiga ciki,jahad ce kwance saman gadon Kunnanta manne da waya,suna waya da junaid,juyowa ta Wan yi tare da kallon ™opar don taga wanene ya shigo,Ganin"

",Sehrish yasa ta mayar da kanta inda take fuskanta taci gaba da yin wayar"

"Wayarta dake ajiye saman drawer ta dauko,contact ta shiga ta lalubo layin hajiya Azeema ta danna"

", mata kira,Wayar na shiga ta Waga kiran"

",Daughter,ya ake ciki ne?tun Wazu nake tasa ran ganin kiran ki,""Aunty Azeema tace"""

"Murmushi sehrish ta Wan saki tare da cewa""Yau babban yaya yayi matu™ar bani mamaki,Abun da ban"

"_',ta6a tsammani ba"

"?""har na ™osa naji meya faru,ae tunda naji muryarki,nasan cewa an dace,halan bai yi maki komai ba"" Baiyi mun komai ba,™arshe ma cewa yayi in rubuta mashi duk wani abu da yake yi mun wanda bana "" so in tura mashi ta message da ya tambaye ni abunda yake man nace ba komae,Sannan kuma yace in ci gaba da aiki a part Winsa,""ta Wan dakata da yin maganar,tana jiran jin me Auntyn zata ce,Sautin"

",dariyarta tajiyo ta cikin wayar"

"Dama sae da raina ya bani cewar Rafayet,bazai yi maki komai ba,Gaskiya naji daWin hakan """

"?""sosai,wannan ma wani matakin nasarar ne,Yanzu me kika yanke shawara akai"

"?""Sehrish tace""game da me kenan ""Ina nufin me zaki rubuta mashi"""

"Nikaina,bansan me zan rubuta mashi ba,amma ki bani shawara,""ta ™arasa maganar tare da samun """

",wuri,saman drawer Win ta zauna,tana ci gaba da sauraronta"

"abunda nakeso dake,kada ki ji tsoron komai,ki natsu ki kwantar da hankalinki,ki rubuta mashi duk """

"_"",wani abu da kika sani wanda baki so yana yi maki,wannan dama ce kika samu "",Ajiyar zuciya ta sauke tare da gyaWa kai tace""shikenan,Zan rubuta mashi yanzu "",Yawwa my daughter,take care of ur self for me,Sai kinji daga gare ni"""

",Daga nan sukayi sallama tayi rejecting kiran"

"Juyawa tayi gefen hagunta tare da kallon jahad tace""Juliet,inason magana dake,idan kin kammala "",wayar"

"Juyowa jahad tayi fuskarta Wauke da murmushi tace""Ae mun kammala yin wayar ma tun Wazu,wayarce kawai ban cire a kunne na ba,saboda ban gajiya da jin Voice Winshi,Expecially idan "",yanayi Mun shagawa6ar nan tashi,kamar in janyoshi ta cikin wayar,in manna mashi kiss"

"Fashewa Sehrish tayi da dariya,gami da girgiza kai,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace""Gaskiya"

"ne,Juliet Matar Romeo,abun naku azimunne,""ta ™arasa maganar a yayin da take komawa gefen gadon ta zauna,kafin ta kuma cewa""Am looking for ur advise,My lovely sis,""jin haka yasa jahad ta mi™e zaune daga kwancen da take,ta jingina bayanta jikin head board Win gadon,tana facing sehrish sannan"

"?""tace""Shawarar me kike so in baki ne"

"?""Calmly sehrish tace""yau naje bama babban yaya ha™uri,Kinsan meya faru"

"Hankali aWan tashe jahad tace""Sae kin faWa,"""

"Murmushi sehrish ta Wan saki kafin ta cigaba da cewa""bai yi mun komai ba,ko yatsa bai Waga mun ba,Yanzu haka ma zancen da nake maki,Yace na rubuta mashi text message na duk abunda banso yana"

"_"",yi mun"

"Wani irin ihun farin ciki jahad ta saki tare da furta""Yess!yess!""da alama abun ba ™aramin daWi yayi"

",mata ba"

"Wlh naji daWi sosai!dama nifa koda nace kada kije ki bashi ha™uri saboda tsoran karya Bugeki "" "",ne,Amma yanzu Alhamdulillah,komai ya wuce,gashi har an samu ci gaba"

"Yanzu me kike ganin ya dace na rubuta mashi?Mommy azeema tace kada naji tsoran komai na rubuta "" "",duk abunda nake so ya daina yi mun"

"Murmushi jahad tayi,tare da cewa""ta kwana gidan sau™i,Ae yanzun nan zamu tsara mashi text message,Amma inaga kamar mu rubuta mashi ta whatsapp ko?zaifi tsayi rubutun ba kamar na text message ba,"

"Sehrish tace""Ni damuwata ma,kada musha wahalar rubutawa ya™i karantawa,Saboda na ta6a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login