Showing 126001 words to 129000 words out of 286330 words

Chapter 43 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

73

wurin,Yaji an ambaci sunanshi""Haroon""!gabanshi ne ya fadi,duk a tunaninshi Amrish ce ta kuma biyo shi,da sauri ya juya don yaga wacece,tun daga ™asa har sama ya soma binta da kallo,Jikinta na sanye da atampa,riga da skirt ne sun matseta sosai,gaba Waya surar jikinta ta fito Wass,bakowa bace wannan fa ce Hayaam,fitowarta kenan daga Wakinsu na hotel da Omar ya kama masu,Ashe tun ranar basu tafi ba,Zama suka cigaba dayi acikinshi sun ™ara biyan kuWin Wakin,don aunty babba taci alwashin cewa babu inda zasu tafi,daga abuja sai Enugu wurin bokan nan,Yanzu haka kuWi suke harhaWawa,duk ta siyar da gold Winta,yanzu ma shirye shiryen tafiya sukeyi,"

"?!""Sakin baki haroon yayi yana kallonta,da wata irin kasalalliyar Murya yace""Ke!me kikeyi anan Cike da kwarkwasa Hayaam ta ™arasa gabanshi fuskarta Wauke da murmushi tace""Kayi mamakin"

"ganina ne?nikaina bansan da zamanka anan ba,yanzu kawai ina fitowa na ganka,kana ™o™arin fitowa "",daga Wakinka"

"Lokaci guda haroon ya saki wannan shu'umin murmushin nashi,a wayance yace""Amma nadaina"

"?""ganinki a gidanmu,nayi tsammanin cewa kin koma gidanku ne?but me kikeyi acikin hotel Win nan"

",Shiru ta danyi tana tunanin abunda zata faWa mashi"

"Shi kuwa gogan gaba daya ya aza kwartayen idanuwan nan nashi akan ˜irjinta,"

"Naji kin yi shiru,idan ba damuwa mu shiga daga ciki mana,""yayi maganar yana nuna mata ™opar """

",da™inshi"

",Gaba yayi tabi bayanshi,buWe masu Wakin yayi suka shiga ciki"

",A gefen gadonshi suka zauna,suna fuskantar juna"

",Kinyi kyau sosai,""yayi maganar yana wasa da harshen shi asaman la66ansa"""

",Murmushi hayaam tayi,batare da tace mashi komai ba"

"?""Ko kina bu™atar abunsha ne kona ci haka insa akawo maki"""

",Girgiza kai tayi""a'a,a ™oshe nake,bana jin yunwa"

""",ta6e bakinsa ya Wanyi,kafin ya kuma cewa""˜amshin turarenki yayi mun"

"?""Dariya tayi tare da cewa""Allah ko"

""",Da zaki bani dama ko sau Waya ne,just inaso in Wan sha™i ™amshinne a hancina"""

"Batasan wanene haroon ba,saboda tasan halayen matasan gidansu,tayi tunanin cewa shima duk irinsu "",ne,hakan yasa tace mashi""Mezai hana"

"Matsawa yayi kusa da ita,tare da kai hancinshi saman fatar ™irjinta,yana Wan shinshinar ™amshin turaren,nan take taji wani irin yanayi atattare da ita,zagayawa yayi da hannunshi ta bayan rigarta,abu"

",kamar wasa,ya zuge zeep Win rigarta a hankali,saboda tafara fita hayyacinta"

"Wagowa yayi da hancinshi izuwa saman wuyanta kamar wani maye,haka ya shiga shinshina wuyan ""nata,da wata irin kasalalliyar murya yace,""Wannan turaren na wani company ne"

"Shiru tayi batare da ta bashi amsar tambayarshi ba,dama da biyu yayi mata maganar don yaji idan har lokacin tana acikin hayyacinta,Shirun da tayi mashi ne ya tabbatar mashi da cewar,tafara fita"

",hayyacinta"

"Bata ankara ba,taji hannunshi ta cikin rigarta saman boobs Winta,A zabure ta kwace kanta daga jikinshi tare da ja da baya,tana ™okarin gyara rigarta,Wagowa tayi tana kallonshi,Murmushi ta gani akan"

",fuskarshi"

"Hakan ba ™aramin Waure mata kai yayi ma,duk a tunaninta mutumin kirki ne shi ashe shima Wan harka"

",ne"

"Mi™ewa tayi da sauri ta nufi hanyar fita daga Wakin,Hannu tasa ta ru™o kopar zata buWe,taji ™opar"

"adatse,hakan yasa tayi saurin juyawa tare da kallonshi,Nuna mata key Win yayi a hannunshi yana"

",dariya"

""",Fuskarta aWan Waure tace""pls,ka buWe mun kopa inaso na tafi,Aunty laila na jirana"

"Mikewa haroon yayi tare da takawa izuwa gabanta ya tsaya,sannan yace""Ganinki da nayi gaba daya kin tayarmun da sha'awata,na kwaWaitu da son kasancewa tare dake,kallo Waya da nayi maki na gane cewa ke ba ™aramar ´ar bariki bace,Don haka kada ki 6oye mun true colour Winki,kizo kawai muyi "",harka"

"Zuba mashi ido tayi tana tunanin ta wata hanya zata 6ullowa haroon don ta samu ta tsere ',mashi,bakomai take ji ma tsoro ba fa ce aunty babba,saboda ta hanata kula maza"

"Koda ace ina kula maza,bazan kula irinka ba,Kuma ni ba ´ar iska bace kamar yadda kake "" tsammani,Ka buWe mun kopa in fita,in ba haka ba zanyi maka illa,""a tsiwace tayi maganar hada rufe"

",idanunta"

"Dariya haroon yayi tare da sanya hannushi ya Waga wandon jikinshi,ya tura key din acikinsa,sannan yace mata""Zoki Wauki key din idan kin isa,™aramar ´ar tasha kafin kiyimun illa ni zan illata ki idan har ""baki taimaki kanki ba"

",Tsabar takaici ne ya cika hayaam,tayi danasanin yi mashi magana,da duk hakan bata faru ba"

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Littafin abban sojoji 300 ne,gamai bukata zaiyi mun magana kaitsaye ta layina pls banda phone call d'_"

"_d'just message ta whatsapp,08103884440"

*Aunty Babba*

"Guntun tsoki taja,yayin da idanunta ke kallon agogon dake manne acikin Wakin,kusan ™arfe 6 na marece babu hayaam babu alamarta,har ta fara gajiya da jiranta,tun Wazu take traying numbar wayarta amma Still Switch off,hakan ba ™aramin 6ata mata rai yayi ba,tunani tashiga yi ko ina ta shiga?daga zuwa curo kuWi a banki shiru kake ji wai malam yaci shirwa,"

"Ru™e qugu tayi tare da yin ™wafa,ta koma gefen gadon ta zauna,tana jiran shigowarta,tuntana sa ran dawowarta harta fara fidda rai,lokaci sai gudu yake yi har wurin ™arfe 7,hayaam bata dawo ba,duk tana"

",azaune har 8 ta buga"

"Allah yasa ba gantalin nata ta tafi ba,daga zuwa curo kuWi a banki kamar na aiketa wata uwa """

",duniya,tabi duk ta rufe layinta,Mtsww""ta ™arasa maganar tare da jan dogon tsoki"

"Yayin da aunty babba ke zaman jiran hayaam,ita kuma tana can rai hannun Allah a Wakin haroon,Lokacin daya hanata fita daga Wakin ya zura key a wondonshi yace ta taimaki kanta,tayi tsammanin cewa zata iya kwatar kanta saboda tasa ba gara sofwan saurayinta,hakan yasa cikin salon wayau ta zura hannunta acikin jakarta,batare da ya ankare ba,Ta curo kwalbar turare ta fesa mashi asaman fuskarshi,kai tsaye ya ta6a idanuwanshi,raWaWi yasa yayi saurin kai hannu yana murza idanun nashi,ganin ya fita hayyacinshi yasa tayi ™ o ™ arin zura hannunta acikin wandonshi,aikuwa batayi wani aune ba yayi mata ™wa™™warar dam™a,Ya yayyaga kayan jikinta da hannunshi,tundaga tsaye ya fara biyan bu™atarshi da ita,cikin rashin imani haroon yayi mata kaca kaca,Karshe yayi wurgi da ita saman gadonshi,Ya tu6e kayan jikinshi kamar yadda ya cire nata gaba Waya,sannan yabi ya danneta kamar wani bakure haka yakai mata Hari,wa'iyazubillah duk yadda taso ta ™waci kanta amma hakan ya faskara,Tun tana ihu tana kuka har bakinta ya"

"mutu ™arshe ta sume """

*Boss Bature*

d'

*SEHRISH*

"Wuraren ™arfe 10 na dare,tana a kwance saman gadonsu,ta ™udundune cikin bargo,bacci harya fara Waukarta,tajiyo ringing Win wayarta,a hankali ta zame bargon tare da mi™a hannu ta dauki wayar dake ajiye saman mattress din,da™yar ta iya buWe idanunta masu Wauke da bacci,™urawa screen Win ido tayi yayin ta zuciyarta ke bugawa,Sunan My Boss Man ne ya bayyana da manyan"

"haruffa,Gabanta ne yayi wani irin bugu rass!lokaci guda ta mi™e daga zaune tana faman zare"

"ido,hannayenta har kerma sukeyi,Amsa kiran tayi tare da kara wayar a kunnata,Tunkafin tayi sallama Sexy voice Winshi ta katse mata hanzarinta da cewa""Am back,""yana faWin hakan yayi rejecting call Win,"

"Yadda kasan gunki haka sehrish tayi kasa™ai,fuskarnan tamkar ta fashe da kuka,Wan hutun da ta samu"

",na kwana biyu ya ™are"

"Jiki asanyaye ta sauko daga saman gadon bayan tayi wurgi da wayar saman mattress Win,Sleeping dress ne ajikinta white colour masu Wige Wigen ba™i ajikinsu,sunyi matu™ar yi mata kyau,Riga da"

",wando ne"

"Kaitsaye ta nufi wurin windown don ta le™a taga idan dagaske ya dawo din,hannu tasa ta janye labulen tare da zuqe glass Winta,"

"daga inda take ta hango motorshi a parkin space,wannan ya tabbatar mata da cewar ya dawo yana a ""!cikin gidan,hannu tasa tare da dafe goshinta a hankali ta furta""OMG"

",GyaWa kawai tayi tare da cewa""Ae shikenan,Za'a koma ´ar gidan jiya kenan"

"Juyawa tayi ta nufi shoe rock Winsu,flat shoe ta Wauko ta zura a ™afafunta,sannan ta nufi hanyar fita"

",daga Wakin,buWe kopar Wakin tayi bayan ta fita ta datse Wakin"

"Fitowa tayi daga corridor din ta wuce kitchen,gidan tsit babu kowa,duk babu daWi,tayi kewarsu"

",sosai,musamman Wan baby junaid Winsu"

"Batasan ko zai bu™aci abinci ba,tun da yanzu ya dawo,Hakan yasa ta hado mashi Coffee kawai don tasan dole ya bukace shi,a cikin plate ta aza cup Win,ta fito daga kitchen Win,ta nufi upstairs,tunani tashiga yi ko ina su jahad suke,yanzu haka suna a Wakin aunty azmee dama kwana biyun nan,duk in dare yayi suna zuwa fira Wakinta,wani lokacin acan bacci yake Waukarsu,sae wurin asuba suke dawowa"

",dakinsu"

"A hankali take taka staircase Win harta haura sama,wuce wa part Winshi tayi,a ba™in kopar shiga falon ta tsaya,kamar yadda tasa ba,sae da fara karanta addu'o'in neman tsari daga sharrinshi sannan ta shiga"

",ciki da sallama abakinta"

"Babu kowa acikin falon,bedroom dinshi ta wuce zuciyarta na War War,sallama tayi mashi,daga ciki taji"

",ya amsa mata,tare da bata Iznin shiga"

"Shiga cikin Wakin tayi cike da fargabar ganin fuskarshi,agaban mirror ta same shi tsaye,yana sanye da bathrobe,jikinshi da alamun danshin ruwan da yayi wanka,bata samu damar ganin fuskarshi ba saboda ya juya mata baya,"

"˜arasawa ciki tayi tare da ajiye mashi coffee Win saman table sannan tace""Sannu da dawowa babban"

"?""yaya ya gajiyar tafiya"

"Tamkar bazai amsa mata ba,har sai da ta fidda rai da zaiyi mata magana sannan yace""Am ok,""Waya daga cikin abunda ke ™ona mata rai kenan,Saita saki baki tayi mashi magana mai tsayi ya bata amsa in"

",short"

""",Ga coffee nan,bansan ko zaka bu™aci wani abu ba,bayan wannan"""

"No,need,""ya ambaci hakan tare da juyowa ya koma daga gefen gadon ya zauna,tsayawa tayi saboda """

",tasan halinshi,in har bashi ya sallameta ba,toh bata isa ta tafi ba"

"Šagowa tayi ahankali ta saci kallon fuskarshi,yayi haske sosai la66an nan nashi sunyi pink tamkar ya"

",shafa jan baki,ya Waure fuskar tamau kamar wanda aka aiko ma sa™on mutuwa"

"Mayar da idanuwanta tayi akan fatar ™irjinshi,ganin yana ™okarin dagowa yasa tayi saurin kawar da"

",idonta gefe guda"

"Hannu yasa tare da daukar Cup of coffee din,sae faman tiririn zafi yake yi,saitin bakinsa yakai cup"

",Win a hankali yake kur6arshi"

"Wan dakatawa yayi da shan coffee Win batare da ya Wago ya kalleta ba yace""Šaukomin sleeping dress "",Win da zan sanya"

"Amsa mashi tayi da toh,Sannan ta juya,kamar ance ya Wago idonshi karaf ya sauka akan Wandon jikinta,Wigon jinin daya gani ne yasa shi yin wurgi da Cup Win hannunshi ya faWi ™asa ya fashe,wani irin"

",tashin zuciya ne yazo mashi,da gudun gaske ya mike tare da tunkarar toilet ya faWa ciki"

"Hankalin sehrish ba ™aramin tashi yayi ba,batasan meyasa shi jin amai ba,ita dae kawai taga yayi wurgi da cup kuma ya nufi toilet,tuni tasha jinin jikinta,tsananin tsoro ne ya bayyana kan"

",fuskarta,tunkafin ma taji meyasa shi yin amai"

"Gaban Basin ya tsaya,sae faman kakarin amai yakeyi,tamakar ´an hanjin Cikinshi zasu fito waje,Wani irin ™yan™yami ne dashi,gaba Waya duk yabi ya burkice,almost 8 mins yana acikin toilet Win,tanajiyo"

",sautin aman da yake yi,zugudum tayi tana jiran fitowarshi"

"Hannu yasa tare da buWe ™opar toilet Win ya fito,jikinshi sae kerma yake yi saboda tsabar 6acin"

",rai,idanuwanshi har sun canza launi"

"A zafafe ya tunkareta,ganin haka yasa sehrish tashi ga ™o™arin ja da baya,tana ™o™arin guduwa daga bedroom Win nashi, dam™o wuyan rigar jikinta yayi,tare da janyota yayi wurgi da ita,ta bugi bangon"

",Wakin"

"RaWaWin da taji ne yasa ta fashe da matsanancin kuka,ware hannayensa yayi da nufin ya mare"

",ta,runtse idanuwanta tayi da sauri tana kuka"

"Yarfar da hannun yayi gefe guda,tsabar 6acin rai ya hana ya buWe baki yayi mata magana balle har tasan laifin data aikata mashi,cikin shesshekar kuka tace""Dan Allah kayi ha™uri bansan laifin dana "",aikata maka ba"

"Tamkar ya rufe ta bugu haka yake ji,da™yar ya iya buWe baki yace""karki kuskura ki ™ara shigomin ""part Wina da wannan ™azantar a jikinki!ki tsaya har saikin kammala"

"a ruWe sehrish tashiga tunanin wata ™azanta ce yake magana akai,da sauri ta shiga bin jikinta da"

",kallo,a ™o™arinta nata gano abunda ya kira da ™azanta"

"hakan ba ™aramin fusata shi yayi ba,a fusace ya buga mata tsawa wadda tayi matu™ar girgizata,ta . zaburar da ita kuma ta tsoratar da ita,Nan take taji zubar jini acan under Winta,tare da matsanancin ciwon mara lokaci guda ya farmata,Sae lokacin ta gane cewa period Winta ne yazo mata,jinin ne ya fara"

",zuwa shiyasa batayi noticing Winshi ba,sae daga baya raWaWin ciwon ya taso mata"

",Dogon tsoki yaja,tare da juyawa ya nufi cikin Wakin"

"Sehrish kuwa tuni ta soma fita hayyacinta,idanuwanta sunyi jawur da su,kamar daga sama yaji"

"_""tace""AMMA BAKA DA IMANI"

",gabanshi ne ya faWi rass,dakatawa yayi da yin tafiyar tamkar antokare shi"

"Tunda nake arayuwata banta6a ganin mutun mara imani mara tausayi ba irinka!Jinin daka gani "" ajikina lalura ce bani na Waurama kaina ba,nikaina bansan dashi ba,da bazan bari ya zuba ajikin kayana ba balle har ka gani,duk irin ™o™arin da nakeyi wurin ganin na faranta maka rai baka ta6a gani ba,Nifa ba tsoranka nake ji ba!Allah kaWae nake tsoro,Idan ta™amarka ™arfi kazo ka buge ni,kaga in zan mutu,Na rayu da wanda yafi ka rashin Imani da tausayi,Kuma na jure zama dashi,naga tashin hankalin "" daya fi wanda nagani a wurinka,kuma duk na jure hakan"

"Tashin hankali,San™amewa sgr yayi atsaye,hankalinshi yayi matu™ar tashi,a arazane ya juyo don ya tabbatarwa kanshi da abunda kunnuwanshi ke juyo mashi,Jikinshi sae faman tsuma yakeyi,abun yayi matu™ar girgizashi,abun Yayi mugu mugun Waure mashi rai,Zuba mata ido yayi yana kallonta cike da"

",mamaki"

"Dame ka ke ta™ama ne?kaifa mutunne Wan adam,mai hannu biyu mai ™afa biyu,hancin Waya,da baki "" Waya,idanuwa guda biyu kamar nawa,Wanda idan yayi bacci sai yarda akayi dashi,idan ya mutu kuwa duk kyanshi duk mun dukiyarshi duk ji dakanshi acikin farin yadi mafi arha za'ayi mashi sutura,™arshe "",ya zama abincin tsutsa"

"Waro ido waje sgr yayi hankali atashe yake kallonta,tunda yake arayuwarshi wata ´a mace bata ta6a tsayawa agabanshi ba,kamar haka tana gaya mashi magana,Ido cikin ido batare da jin shakkarshi ba,yadda kasan mai iskokai haka sehrish ta rufe shi da faWa,abun yayi matu™ar Waure mashi kai,har ya fara tunanin kodae Tasha ™waya ne?to ae ko wanda yasha ya bugi da giya bai ta6a kallon cikin idonshi"

",ba ya gaya mashi magana"

"Burin ka kawai ka wula™anta rayuwata,shiyasa ka aure ni don in cigaba da aiki a ™ar™ashinka,Inayi "" maka biyayya ne ba don inajin tsoranka ba,kaima ka sani,ni ba baiwarka bace baiwar Allah ce,Kuma idan yau naga dama zan iya barin gidan nan,kuma baka isa ka dawo dani ba,dana so tuntuni wlh dana"

""",tafi nabar gidan nan,³anci nane"

"Tana magana hawaye na shararowa asaman fuskarta,with confidence takeyin maganar,batare data .."

",girgixa ba"

"Zan tafi kuma kada kayi tunanin cewa idan na kammala ™azantar zan dawo part Winka da sunan """

"aiki,Bazan ™ara zuwa ba,kuma kada kayi tunanin cewa zanji tsoranka in gudu daga gidan nan ko inzo in baka ha™uri,Wlh bazan ta6a karaya ba,ka yi duk abunda kaga dama,™arshe kace zaka hukuntani "",ko,Idan ka tashi dan Allah kada kabarni da raina,ka kashe ni"

",Ta ™arasa maganar tare da jan dogon tsoki,a fusace ta juya tabar cikin bedroom Win nashi"

"Sai lokacin sgr ya runtse idanunshi,la66ansa sae kerma sukeyi kaf kaf,saboda tsabar 6acin rai,Hannunshi ya cusa acikin sumar kanshi ya shiga cakuWata,gaba Waya ya hargitsar da gashin kan nashi,Cizon


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login