Showing 117001 words to 120000 words out of 286330 words

Chapter 40 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

29

da zataci"

"Bayan an kawo mata abincin,taci ta ™oshi,sannan yace ta kwanta ta huta,Cikin ™ankanin lokaci bacci"

",ya Wauke ta asaman gadonshi"

"Safa da marwa ya shiga yi acikin Wakin tunanin shi,taya za'ae yakai amrish gidansu!?Yasan cewa ba wani abun tashin hankali bane,kuma in ya kaita zasu kar6eta hannu bibbiyu,amma bazai bari su ganshi"

",ba da sunan wanda ya kawota,in ba haka ba zai zama abun zargi a wurin ´an uwansu"

"Sae faman zirga zirga yakeyi acikin Wakin,lokaci zuwa lokaci yakan Wan juya ya kalli amrish dake kwance saman gadon nashi,hankalinta kwance sae sharar bacci take yi,bai ta6a ganin yarinyar da ta yarda dashi ba kamar amrish,kwata kwata ba ta jin tsoranshi don ta rungumeshi,ba wani abu bane a wurinta,duk da shi ya koya mata hakan,har kwana saman gado Waya suna yi da ita,amma wani abu bai ta6a shiga tsakaninsu ba,sae dai ™awayenta su Zeenatu,babu wadda bai yi lalata da ita ba acikinsu,kuma"

",har yanzu yana tare da kowaccensu,duk in ya bu™ace su zasu kawo mashi kansu ne"

d'

"After La'asar,"

"Tsaye take agaban dressing mirror tana ™are ma kanta kallo yadda kasan wadda za ta je gasar Kyawun duniya,Wedding gown ce a jikinta fara ™al,tabi shape Win jikinta,hips Winta ya fito sosai kamar zai fasa rigar haka daga saman rigar net ne,sosai fatar ™irjinta ta fito mai matu™ar jan hankali,Daga bayan Rigar lace tattoo ne wanda ya ™ara fito da kyawun rigar,fuskarta na Wauke da light makeup,ta shafa jan baki red colour,Hannunta na sanye da haWaWWiyar wrist watch ta diamond da Aunty azeeema ta saka mata,mai haWe da ring da kuma chain ´ar ziririya fara,ga earrings Winta,wani irin daddaWan kamshi ne ke fitowa daga jikinta Kamar wadda aka tsamo daga cikin ™ogin turare,gaba Waya bedroom Win nasu ˜amshin turarenta ne ya karaWe ko'ina,™afarta na sanye da stilleto,matsiyacin high heels ne mai shegen tsini,shima launin rigar jikinta ne,™"

"afafunta sun fito Wass acikinsa,"

"Wow masha Allah,Tabarakallahu Ahsanul khali™in!""hajiya azeema ce ta ambaci hakan,jahad kuwa "" hannunta na Wauke da Wayar sehrish ta shiga Camera sae video take yi mata,ita ma hosana hannunta na"

",ruqe da wayar hajiya azeema I phone 13,Sun taru sai video suke Waukar sehrish"

"˜o™arin juyowa tayi da sauri hajiya azeema ta dakatar da ita""Kada ki juyo yanzu,bari na aza maki net Win nan asaman kanki zai ™ara maki kyau sosai,Bayan ta kammala sanya mata mayafin sannan tace""Sannu a hankali zaki juyo ba da sauri ba,"" a natse Sehrish ta soma juyowa a wani slow,Hosana na kallonta ta cikin camera sai faman sakin Murmushi take yi,"

"Hajiya azeema tace""Yawwa My photographers ku Waukarmun ita da kyau,ta fito sosai acikin Video"

",Win,yadda zanji daWin Waurawa a status Wina"

"˜arasa juyowa sehrish tayi,fuskar nan Wauke da ™ayataccen Murmushi,ita kanta tasan tayi kyau"

"over,Zuciyarta cike fal da farin ciki,kamar wadda akayima albishir da gidan Aljanna,dama hannunta akwai zanen jan lallen da akayi masu na walima,yana nan raWau a hannunta bai goge ba,ta ru™e yar"

",purse Winta a hannunta"

",Tun daga ™asa Hosana ta fara Waukarta ta cikin camera Win har izuwa saman fuskarta"

",Turn ur back,yadda zasu ji daWin Waukarki da kyau,""acewar Azeema"""

"Juyawa sehrish tayi a hankali suka Wauki bayan,sannan ta sake juyowa,Jahad sae faman zuzuta ta take ""yi tana cewa""wlh yadda kasan Amaryar Gaske,Sehrish kinyi kyau sosai kamar dollars"

",Dariya hajiya azeema tayi jin abunda jahad tace"

"tace""Wato kuWi sune suka fi komai kyau kenan?shiyasa ake kwantanta su da mutumin da yayi kyau"

",ko""?tayi maganar tana kallon Jahad dariya sukayi gaba Wayansu"

"Suna cikin rahar nan wayar hajiya azeema tayi ringing,sunan Abba ne ya bayyana akan screen Win wayar,da sauri hosana ta mi™a mata wayar,hannu tasa ta kar6i wayar bayan ta Waga kiran ta kara wayar"

",a kunnanta"

"?""Tun kafin tayi sallama taji muryar abba yace""Azeema kina ina ne"

"Ina a Wakinsu sehrish ne yanzu haka,na kammala yi mata kwalliya ne harma ta sanya rigar "" "". amaren"

".""!Katse ta yayi da cewa""Karki kuskura,kice zaki kai yarinyar nan Wakin Rafayet"

"Hankalinta atashe tace""Saboda me Yaya hossein""?tun daga kan muryar Abba ta tabbatar da cewar"

",yana cikin matsananciyar damuwa"

"Tun farko sai da na faWa maki cewar wannan auren na sirri ne,kuma na faWa maki dalilin dayasa ya "" aureta ba don yana sonta ba fa ce don tayi mashi aiki,.."" a Wan ruWe hajiya azeema ta dago tana kallon"

",Sehrish,jikinta ne yayi wani irin sanyi har cikin zuciyarta taji babu daWi"

"Da sauri tace masu""Ina zuwa"" tana faWin hakan ta fuce daga Wakin,a nan cikin corridor din ta ""!tsaya,Muryarta asanyaye tace""Yanzu yaya kana nufin cewa yarinyar nan bazata tare aWakin Mijinta ba Azeema so nake ki fahimce ni,!ki natsu ki saurare ni,!rafayet wani irin bauWaWWan mutunne mai "" wuyar sha'ani,Wlh bazai bari yarinyar nan ta zauna a part Winsa ba,da sunan amaryarshi,Yanzu haka zancen da nake yi maki,Ya hana uban kowa ya Wauki hoto tare dashi!gaba Waya babu wanda ranshi bai ""!6aci ba saboda rafayet"

"Muryar hajiya azeema tamkar zatayi kuka tace""Amma ba'ayi ma yarinyar nan adalci ba!Meyasa tun farko ba'a shawarce ta ba?kafin a Waura mata aure dashi!yakamata ace tasan da zancen auren da za'ayi mata da kuma dalilin yin auren!me kuke tunanin zai faru idan har yarinyar nan taji cewar an aurar da"

"?""ita ne don tayi aiki kawai a ™arkashinsa"

",Shiru Abba yayi batare daya ce mata komai ba"

"Jinjina kai kawai hajiya azeema tayi tare da cewa ""Shikenan kawai,Zansa ta cire rigar dana sanya mata,Amma dae banji daWi ba,Kuma in sha Allah rafayet sai yayi danasanin yin hakan da yayi!""tana kai"

",™arshen maganarta,tayi rejecting kiran,Tuni idanunta sun cicciko da kwalla,Ranta yayi mugun 6aci Aunty azeema!""hosana ce ta ambaci sunanta,da sauri takai idanunta ™opar Wakin nasu,tsaye take "" "",fuskar nan Wauke da murmushi tace""Munata jiranki,Kince zamu je kai amarya"

""",Kada ki damu hosana,Yanzu zan shigo ciki"""

"Amsa mata tayi da toh,sannan ta koma cikin Wakin,Kusan 15 mins hajiya azeema tana tsaye batare da"

",ta motsa ba,sae da zuciyarta ta lafa,sannan ta wuce cikin Wakin nasu"

"A tsaitsaye ta samesu suna jiran dawowarta,gaba Waya duk sai taji ba daWi,Musamman yadda taga Sehrish sae faman sakin Murmushi takeyi,tsananin tausayinta ne ya kamata,Shin wata irin rayuwa yarinyar zatayi a ™ar™ashin Sgr?mutumin da baisan Soyayya ba,Tabbas zata sha wahala a"

"hannunshi,Domin kuwa zai mayar da ita tamkar baiwarshi ne,su yaya hossein sunyi kuskuren aura mashi ita,da sunan tayi mashi aiki,wannan tamkar ™as™anci ne,kuma yarinyar bazata ji daWi ba,ranta zai 6aci sosai idan ta gano cewar aure akayi mata,auren ma na sirri,tamkar wata mara gata,babu walima babu wani party,babu taron mutane,babu wedding pics,dole abun ya ta6a Zuciyarta,na biyu da sa hannun iyayenta suka aura mata shi da sunan tayi aiki a ™ar™ashinsa ba matsayin matarshi ba,tabbas an"

",gama cutar da ita"

"Mamaki abun ya ba su Jahad ganin hajiya azeema tayi tsaye agabansu,kuma ta ™urawa sehrish ido"

",tana kallonta,Kamar mai nazarin wani abu "",Jahad ce ta ambaci sunanta""Aunty azeema"

"Firgita tayi lokaci guda ta Wan saki murmushin ya™e tare da cewa""Am sorry fa,wlh na shafa'a"

"?""ne,Yanzu mai ya rage mana muyi"

""",Hosana tace""Kai amarya mana,ki faWa mana a ina zamu kai rishi Win"

"Hajiya azeema tace""Ae wannan shirin drama ne!ba dagaske ba,A nan zakuyi wasan ga wayata ma "",idan kuna bu™atar yin hotuna,Ni yanzu inaso zan wuce ciki ne"

"Da sauri Hosana ta kar6i wayar daga hannun hajiya azeeman,sallama tayi masu da sauri ta fuce daga"

",cikin Wakin"

",Kamar yanayinta ya canza ko""?jahad ce tayi maganar tana kallon sehrish"""

"Nima na lura da hakan,Hosana wanene ya kira ta a waya nasan kinga sunan daya bayyana akan """

",screen Win,Zai iya yiwuwa wani abu aka sanar da ita wanda ya 6ata mata rai,""acewar sehrish "",Hosana tace""Ni dai naga Sunan Yaya hossein,amma bansan wanene ba"

"Sunan Abbansu Junaid ne,Allah yasa dae ba wani abu ya faru ba,""sehrish tayi maganar fuskarta """

",Wauke da damuwa"

",Kodai naje najiyo mana abunda ke faruwa cikin gidan""?Hosanar tayi tambayar tana kallonsu"" "",Jahad tace""A'a,babu ruwanki,tunda ba kiran mu akayi ba"

"Cigaba da Waukar hotuna sukayi acikin Wakin,Shigowa junaid yayi fuskar nan tashi Wauke da murmushi,Suna ganinshi suka haWa baki wurin cewa""Baby Junaid!"""

"Šaure fuskarshi yayi tare da Wan turo bakinshi ashagwa6e yace""Ni ku daina Kirana da sunan baby,In ba haka ba,ran kowa zai 6aci a wurin nan,""ya ™arasa maganar tare da aza idanunshi kan Sehrish dake "",tsaye tasha Kwalliya abunta,sakin baki yayi galala yana kallonta,a ruWe ya ambaci sunanta""Reesh Murmushi Sehrish ta sakar mashi,tare da yi mashi fari da ido,sannan tace""Na'am,Junaid ya kaga"

"?"",wankan nawa"

"da™yar ya iya cewa""reesh,yanzu kina sane aka Waura maki aure da babban yayan mu bayan kinsan da"

"?""cewar Ina sonki"

"Gabanta ne ya faWi rassss!!Ba ita ba hatta su Jahad da hosana a ruWe suka haWa baki wurin cewa""Aure ""!kuma,da Babban yayan mu"

"Shi kanshi junaid Win sae da gabanshi ya faWi,tunani ya shiga yi anya Sehrish tasan da auren kuwa?Yanayin yadda ya ga ta razana ya tabbatar mashi da cewar batasan da zancen auren ba!acikin ranshi yace""meke faruwa ne?Mommy batasan da auren babban yaya ba,kuma itama rishi dasu jahad basu san da auren ba!Abba ya 6oye masu kenan!aikuwa saina tona masu asiri kowa yaji,dama ya 6ata "",mun raina yau,duk irin amanar dake tsakanina da Abba ya rasa dame zai sakamun sai da wannan"

",Junaid dan Allah kayi mana bayani dalla dalla yadda zamu fahimta!""acewar jahad"""

"Kallon fuskar sehrish yayi ganin ta zuba mashi ido tana kallonshi,kalmar daya furta masu ce take ta"

maimaitawa acikin zuciyarta

"nidai baza aji mutuwar sarki abakina ba,Abba yace kar na faWama kowa cewa an Waura """

",aurensu,""yayi maganar tare da sanya hannu ya toshe bakinshi"

",Hankali atashe suka shiga kallon juna atsakaninsu"

",Don Allah junaid ka faWamun auren wa aka Waura""? muryarta tamkar zata yi kuka tayi maganar"" Sehrish kiyi ha™uri bazan iya sanar dake ba,Amma idan kina son samun ™arin bayani,kije wurin """

",Uncle ki tambayeshi"

",Jiki na rawa sehrish ta kama hanyar fita da sauri Hosana tabi bayanta,suka fita atare"

"?""Matsawa yayi kusa da jahad,tare da ru™o hannayenta yace""Jahad!Albishirinki"

",Goro,""ta bashi amsa fuskarta Wauke da murmushi"" "",Fari ko Ja""? Wurga ido ta Wan yi sama kafin tace""Fari"""

"Uncle ya bani aurenki,""jin wannan maganar yasa hankalin jahad ya tashi,lokaci guda ta Waure """

",fuskarta,tare da fisge hannunta daga cikin nashi"

"Gabansa ne ya faWi,ganin yadda ta canza mashi lokaci guda tsoranshi kada ace jahad ba son shi take"

",yi ba"

"?""Jahad baki sona?bakison ki aure ni ko"""

",Shiru jahad tayi tana ™are mashi kallo daga ™asa har sama"

"Tuni idanunshi sun cicciko da kwalla,fargabarshi wata amsa jahad zata bashi,in har bata amince ba"

",shikenan zai rasa damar da yake da ita,na mayar da gurbin rishi Winsa daya rasa"

"Motsi ta soma yi da la66anta da™yar ta iya cewa""Junaid!dagaske kake mun ko wasa?tell me the truth ',pls,i know u are just teasing me"

"Girgiza kai yayi tare da cewa""Am serious jahad,Bazan 6oye maki ba,da farko sehrish nake so sosai,in har ba zaki manta ba,lokacin dana Wauko ki a school matsayin sehrish,idan zaki iya tunawa sunanta nake ambata a matsayin ke,nayi tunanin itace shiya sanya na sanar dake abunda ke acikin zuciyata,Amma yau batare da sani na ba,A masallaci naji sanarwar Waurin Auren Sehrish da babban "". yayan mu,har sai da na kusa zaucewa ™arshe a masallacin na yanke jiki na fa"

"?!A razane jahad ta katse shi da cewa""Wai dagaske an Waura auren Sehrish!kuma da babban yayan mu Waga mata kai yayi alamar eh,kafin ya Waura da cewa""Ni kaina bansan da zancen auren nasu ba sae a"

",masallaci dana ji ana sanarwar,abun ba ™aramin ta6a zuciyata yayi ba,na shaqu sosai da sehrish Hankalin jahad ba ™aramin tashi yayi ba,jin zancen auren Sehrish da Sgr,ta rasa gane a wane yanayi take ciki,farin ciki ko kuwa akasin hakan!babban abunda ya Waure mata kai shine yadda aka 6oye masu"

"?ba'a sanar dasu ba,Ko meyasa?Yanzu shikenan an Waura auren rishi Winsu?ta zama married woman Runtse idanuwanta tayi tare da sanya hannu Waya ta dafe gefen goshinta,a hankali ta furta""Ya "",salaam"

"Jahad,inason naji amsar tambayar da nayi maki""?muryarshi a kasalance yayi maganar,don ya qagara """

",yaji amsar da zata bashi"

"A hankali ta ware kyawawan idanuwanta akan fuskar junaid,tana kallonshi tace""junaid Daddy da"

"?""kanshi ya baka aure na?kuma ya tabbatar maka da cewar bada wasa yake maka ba"

"Bubbuga ™afafunshi yayi saboda hasalar da yayi,a ™ule yace""eh mana,shi da kanshi ya mallaka mun "",ke agaban kowa da kowa,yaji tausayina ne saboda halin dana shiga"

"fuskarta aWaure tace""Meyasa daddy zai yi mun haka?nace mashi ina sonka ne?kuma ya rasa ma ....."

"wazai ba aure na sai kai?junaid kayi mun ™an™anta!Ni bazan iya zaman aure dakai ba,nafison namijin daya mallaki hankalinshi ba shagwa6a66e ba sangartacce irinka....""tun kafin takai ™arshen"

"maganarta,hawaye suka fara wanke mashi fuskarshi,cikin shesshe™ar kuka yace""au haka ma zaki ce"

",jahad?shikenan babu komai,""da sauri junaid ya juya tare da nufar kopar Wakin nasu gwanin ban tausayi Yana ™o™arin kai hannu ya buWe ™opar,da gudu jahad ta faWa bayanshi tare da rungumoshi sosai tana dariya,wata irin nauyayyiyar ajiyar zuciya junaid ya sauke,kwantar da kanta tayi asaman bayanshi,magana ta soma yi mashi anatse""junaid,ko da yake yanzu na canza maka suna,Ka tashi daga "",junaid ka koma Babyn jahad,Ina fata hakan yayi maka"

"Tafin hannayenshi ya sanya tare da share hawayenshi,wani irin sanyi ne ya ratsa cikin zuciyarshi,Calmly ya ambaci sunanta""Jahad,Kin amince da aure na?a yadda nake?zaki iya ha™uri"

"?""dani?ki zauna dani amatsayin Mijin ki uban ´a'´anki kuma"

",Lumshe idanunta tayi yayin da hancinta ke shinshinar ™amshin turaren jikinshi"

"I accept ur love junaid,I love u so much,nayi farin ciki sosai da daddy ya baka aurena,a ashirye nake "" "",dana baka kulawar daya dace junaid"

"Saboda tsabar farin ciki bakin junaid ya™i rufuwa,hannunta ya ru™o tare da zagayo da ita,ta dawo gabanshi suna facing Win junansu,zuba ma juna ido sukayi na wani lokaci,batare da sun sha Wahala ba,Sun amince ma junansu kowa ya samu abunda zuciyarshi ke muradi,janyota yayi ta faWa asaman ™irjinshi,zagayo da hannayenshi yayi ta bayanta,sosai ya rungumeta,tamkar zai mayar da ita cikin"

",cikinshi,lokaci guda suka kamu da tsananin son kasancewa da junansu"

*Boss Bature*

d'

"Rafayet!Ka 6ata mun rai!ka ™untatamun!Amma kai ko ajikin ka?meyasa zakayi mun haka""?Abbansu """

",ne yayi maganar a yayin da yake tsaye acikin bedroom Win Sgr,Idanuwanshi sun cika tab da hawaye Abba,don me zaka tashi hankalin ka akan auren nan!You know the reason why I married her,Saboda "" inaso taci gaba dayin aiki a ™ar™ashina,ni ban shirya yin rayuwar aure ba,Babu wannan a tsari na,"" yana magana huci na fita a bakinshi,saboda tsabar 6acin ran da ya ke ciki,ji yake gaba Waya sun takura rayuwarshi,ba don komai ba sai don saboda sun nemi Alfarmar ya taimaka yayi koda hoto Waya ne shi"

",da Sehrish don su ajiye na tarihi"

"GyaWa kai Abbansu yayi tare da cewa""A haka kakeso kai ayi maka biyayya,bayan Ni ban isa na sanya ka abu kayi mun ba,narasa gane kai wani irin mutunne!ka ce yarinya bazata zauna a part Winka ba!kuma ba zaka Wauki hoto ba atare da ita,nasan meyasa kayi hakan!saboda kada hotonku ya shiga duniya a dinga nunata a matsayin matarka!saboda kai a wurinka wannan ™as™ancine aganta a matsayin"

"?""matarka,saboda ka fi ™arfin ta ko"

"Yayi maganar ranshi a 6ace,Sgr kuwa ko ajikinshi,yana daga tsaye agaban dressing mirror Winshi ya juya ma Abbansu baya,har lokacin bai canza kayan jikinshi ba,babu wanda baizo yayi mashi magana ba akan ya amince da bu™atar mahaifinsu amma ya™i yarda,hatta Ishaq da Abbas sunyi sunyi har sun gaji"

",sun ™yale shi,haka Marshal Omar sunyi barambaram dashi,saboda ya 6ata masu rai"

"Zan tafi na bar maka Wakin ka,Amma inaso na ™ara tunasar dakai cewa Abusufyan ya baka tsawon "" wata Waya kacal akan ka canza ra'ayinka game da auren yarjejeniyar nan,Zaka iya soke shi in har kana so acikin ´an kwanakin nan,Amma idan har ka bari wata Waya ya wuce baka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login