Showing 66001 words to 69000 words out of 286330 words

Chapter 23 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

68

kuka,tun azmee na rarrashinta har ta gaji ta ™yaleta,idanunta sun kumbura suntum haka la66anta ma,bakomai take yi ma fargaba ba,fa ce irin hukuncin da Mahaifinta zai yanke mata,don kuwa tasan muddin yaji abunda suka aikata masu jahad,Wlh ba zasu sha ba,su dukan su sae sun fuskanci mummunan hukunci a wurinsa,gaba Waya tayi nisa cikin zurfin tunani,taji shigowar azmee cikin Wakin,buWe idanunta tayi tana kallon azmee dake shigowa,yanayin yadda taga fuskar azmee ya tabbatar mata da cewar tana cikin damuwa,gefen gadon ta zauna zugudum yayin da idanunta ke cike tab da kwalla,"

"AUNTY AZMEE"" muryar hafsat ce ta dawo da ita cikin hayyacinta,juyawa tayi bayanta tare da kai "" idanunta kan fuskar hafsat dake kawance,™o™arin 6oye damuwarta tayi kafin tace""har yanzu bakiyi"

?bacci ba

"Mi™ewa hafsat tayi daga zaune,sannan tace""Bazan iyayin bacci ba aunty azmee,inajin tsoron abunda zai biyo baya,nasan cewa daddy bazai ™yaleni ba,""ta ™arasa maganar tana faman matse kwallon dake"

",gangarowa akan fuskarta"

"Kidaina sa damuwa aranki hafsat,a yadda kika bani labarin irin ru™on da kuka yi masu jahad,da "" farko atare kuka azabtar da rayuwarsu ke da mahaifiyarki amma kuma daga baya kin nuna masu soyayya,ina mai tabbatar maki da cewar wannan soyayyar da kika nuna masu daga baya itace zata cece "". ki a hannun mahaifinki"

"Taya kike tunanin hakan zai zame mun mafita aunty azmee?bayan ni ce dakaina,na Wauki su jahad "" acikin mota ta,na fitar dasu daga cikin gidan,na dam™a su a hannun wannan mugun mutumin wanda"

",mommy tasa ya zubar mata dasu a daji!""tana magana hawaye na zuba a fuskarta"

"Amma Ae kin sanar dani cewar,Mommynki yaudararki tayi akan cewar gidan marayu zaki kai su "" "",ashe zubar dasu take so ayi"

"Hakane aunty azmee,amma ae su hosana basu son da haka ba!nasan cewa sun tsaneni yanzu,kallon """

""",mayaudariya suke yi mun,kuma ba kowa ne ya jawo mun haka ba,fa ce Mommy"

",Ta ™arasa maganar tare da fashewa da wani sabon kukan"

""",Ga shawara""! Cikin shesshe™ar kuka Hafsat tace""Ina...sauraronki,koma wata irin shawarace inaso"" Gobe da safe tun kafin Abbanki ko Omar suyi yun™urin tunkarar Su jahad akan maganar,ke ki fara "" yin hanzarin zuwa wurinsu ki nemi yafiyarsu sannan kiyi masu bayanin cewar bada saninki ba,wannan mutumin ya Wauke su ya kaisu daji don ya zubar dasu ba,Mommynki ce ta yaudareki akan cewar gidan "". marayu zai kai su"

"Aunty azmee kina ganin in na faWa masu hakan zasu yarda dani?hosana fa tana da ta6in "" "",hankali,da™yar zata fahimce ni"

"kada ki damu,zasu fahimce ki,ki kwantar da hankalinki kawai,kamar kina acikin jirgi mai ya "".. qare,""murmushi hafsat ta Wan saki,har taji sanyi aranta,fatan ta Allah yasa gobe in taje wurin su"

",Jahad,su fahimce ta"

"Sun jima suna tattaunawa atsakaninsu kafin daga bisani,azmee tabar Wakin hafsat kuwa bargo taja ta lullu6e kanta,sannu a hankali bacci ya Wauke ta,"

"Acan falo kuwa bayan komi ya lafa,Ammi tace""Yakamata kowa yaje yayi sallah,ya kwanta ya huta,""amsa mata suka yi da toh,sannan kowannansu ya mi™e tare da nufar Bedrooms Winsu,atare Su jahad suka mi™e,saida suka fara yi ma su ammi sallama,ta amsa masu fuskarta asake tare da tunasar dasu akan in zasu kwanta kar su manta suyi addu'a,a ™arshe dae falon ya rage babu kowa cikinsa,irfan shiya jagoranci Modibbo har zuwa Wakin da zai zauna kafin gobe,Bayan ya kaishi W"

"akin,Azmee ta shirya mashi kayan tea takai masa,kamar yadda ya bu™ata,"

*Boss Bature*

"A 6angarensu sehrish kuwa,bayan sun koma bedroom Winsu,alwala kowannansu yayi sannan su kayi salla atare,bayan sun kammala suka haye saman gadonsu,cikin ™an™anin lokaci bacci ya W auki Jahad da Hosana,banda sehrish wadda bacci ya ™aurace ma idanunta,tabbas Wazu ta tsorata sosai da Ammi ta koresu,abun ya razanar da ita,ta kuma ji matu™ar tausayin Daddynsu,duk in tazo rufe ido,fuskarshi take gani a lokacin daya fashe da kuka yana faWin cewa sai dai ta tsine mashi amma sai yabi ´a'´an shi,bazai bari rayuwarsu ta wula™anta ba,tabbas ba ™aramin so yake yi masu ba,yana tsananin ™aunarsu fiye da tunaninsu,lokaci guda abunda ya faru a babban falo ya shiga dawo mata acikin kanta,mikewa tayi daga zaune,ta jingina bayanta a headboard din gadon,yayin da hannayenta ke rungume da pillow,a hankali tashiga tariyo abunda ammi tayi,na bijirema umarnin iyayenta,wanda hakan yasa ita ma ´a'´anta suke bijire mata,Wannan abun ba ™ aramin tsoratar da sehrish yayi ba,saboda tunawa da Umarnin da mahaifinta ya bata na hana ta zuwa sashen sgr da sunan yi mashi aiki,amma ta™i bin umarninsa,hakanan ta dinga jin gabanta na faduwa,runtse idanunta tayi tare da buWesu a hankali,wasu siraran hawaye ne suka shiga gangaro mata a fuskarta,a hankali la66anta suka soma motsi,™asa ™asa take magana,matsar da kunne na nayi don inji me take cewa,"

"Ya Allah ka yafemun!bani da hankali nayi kuskure,saboda kawai son wanda baisan inayi ba,saboda na _ faranta ma wanda nakeso,na™i bin umarnin mahaifina,wlh bazan ™ara ba,inajin tsoron nima ´a'´an da"

"_zan haifa su™i bin umarni na,bana fatan hakan ya faru,zan daure nayi mashi biyayya"

"Tafin hannunta tasa ta goge hawayen dake zuba a idanunta,bakomai idanunta ke hango mata ba,fa ce"

"kyakkyawar fuskar SGR,tabbas yau yayi masu abunda ba zasu ta6a mantawa ba arayuwarsu,yana da matu™ar kirki sosai,bakowa ne zai gane hakan ba farat Waya,shi na musamman ne,samun mutun mai"

",irin kyakkyawar zuciyarshi a wannan zamanin da muke ciki,zaiyi matu™ar wuya"

"Zuro ™afafunta tayi ™asa daga saman gadon,ta mi™e tsaye,jikinta na sanye da riga da wando na bacci,milk colour,takawa tayi izuwa gaban door Win dakin,ta buWe bayan ta fita ta janyo masu ™opar ta"

",rufe"

"A hankali take tafiya,ga wani irin sanyi dake Wan ratsa sassan jikinta,amma sam bata jin sanyin,saboda daWinshi take ji,zura hannayenta tayi acikin aljihun wandon jikinta,kai tsaye ta wuce main palour din,wayaam taga babu kowa kamar yadda tayi tsammani,da alama ma mutanen gidan duk sunyi bacci,hakanan taji tana marmarin tasha Cornflakes acikin wannan daren,juyawa tayi da sauri ta nufi kitchen,within minutes ta fito hannunta Wauke da Cup,ta cika shi da cornflakes haWi na musamman tayi ',mashi,ta zuba uwar madara da bornvita duka ta sanya,ta kuma Tsula sugar"

",Dawowa tayi falon,ta zauna saman sofa tare da aza ™afa Waya bisa Waya,nace sannu ´ar masu gidan Motsa cornflakes Win ta shiga yi,da cokalin hannunta sae faman jujjuyashi takeyi aciki,kafin daga bisani ta shiga Webowa tana kaiwa abakinta tana sha,tana taunarsa kunnuwanta na motsi saboda daWin da yayi,bakowa ne ya faWo mata aranta ba fa ce junaid,abokin shiriritarta,murmushi tayi tare da cewa Wan uwana rabin raina nasan yanzu haka yana can yana sharar baccinshi,da ace idonshi biyu da atare zamu sha wannan cornflakes din,i really missed u junaid,rashin kwanciyar hankali yasa,mun nisanta da juna,amma insha Allah tunda komai ya dai²ta,yanzu bamu da sauran wata damuwa,zamu dinga fita"

",yawan sha™atawa atare mu dukkan mu"

"Ita kaWae abunta sai faman sambatu takeyi,kamar wata zautacciya,tana cikin shan cornflakes W innan,ta wutsiyar idonta ta hango mutun a tsaye ™i™am,aikuwa hankalinta yayi mugun tashi,kasa juyawa tayi saboda tsoron kar ace dodo ne,tuni jikinta ya fara kerma,dama gata da shegen tsoro,zuciyarta ta shiga bugawa da ™arfi da ™arfi,tunaninta wanene mutumin data hango tsaye a upstairs,tsabar tsoro ya hana ta juyawa ta kalleshi da kyau,wani irin wahalallan yawu ta haW iye,ajiye cup Win dake hannunta tayi,sannan ta lalla6e tare da saukowa daga saman sofa Win,ta dur ™ushe ™asa tayi sujjada,kamar maiyin sallah,duk don saboda kar dodon ya ganta,a hankali ta shiga rarrafawa a ™o™arinta na tabar falon,ta koma Wakinsu,"

"Shikuwa mutumin dake tsaye goye da hannayenshi asaman ™irjinshi,zuba ma sarautar Allah ido yayi,abun ba ™aramin mamaki ya bashi ba,tsoran yarinyar harya so yayi yawa,ko kallon inda ya ke bata yi ba,ta wutsiyar ido kawai taga inuwarsa amma ta sama ranta cewar wani mugun abunne,sam baiso ta"

",tsorata ba,don bada niyar wannan yazo wurin ba"

"Wani abune ya faWo mashi aransa,cikin sauri ya koma cikin part Winsa,jimmm kaWan sai gashi ya dawo hannunshi Wauke da wayarsa,tsayawa yayi tare da saita wurin da take yana Waukarta video kasancewar"

",akwai haske sosai a main falo din"

"Ba ™aramar wahala sehrish tasha ba,da wannan rarrafen ta ™arasa har wurin da zata shiga corridor Win Wakinsu,gaba Waya zufa ta wanke mata fuskarta,tana ™okarin shiga,wani abu ya faWo mata aranta,tsayawa tayi tana tunanin kodai ta juya taga wanene shi tunda dae ta iso wurin da zata shiga Wakinsu,koma menene ai bai isa ya cutar da ita ba,da zarar ta juya taga dodo ne,sae ta watsa da gudu ta"

",shige Wakinsu,taja ™opa ta rufe,fakat"

"Jikinta na kerma,amma ahaka ta daure ta Wan juyo da kanta,takai idanunta saman upstairs din,ae batasan lokacin da ta™arasa juyowa gaba Waya ba,ta baza idanunta donta tabbatarma kanta abunda take gani,™ura ido tayi tana son gano wanene saboda yayi mata nisa,wannan hasken fatar nashi ne ya fara sa"

"ta tunanin kamar sgr ne,™ara zuba ido tayi anan ta hango wannan doguwar sunar kan tashi,tabbas kuwa shine,ajiyar zuciya ta shiga saukewa a fili tace""Ashe babban yaya ne,nasha wahalar banxa,Allah yasa"

",dai ban zubar da cornflakes Wina ba"

"ganin tana kallonshi,yasa ya janye phone dinsa,ya kashe camera Win ya tura wayar a short pocket"

",dinsa,da hannu yayi mata Alamar taxo"

",Waro ido tayi tare da nuna kanta,don ta tabbatar in ita yake kira,nuna ta ya kuma yi da hannunshi Gabanta ba ™aramin faWuwa yayi ba rasss,tsoranta kar ya tuhumeta akan meya hanata zuwa part Winsa"

",kai mashi Cofee don yau bata je ba"

"Mi™ewa tayi kamar wata mara gaskiya,haka ta tunkaresa,kamar an zare mata lakar jikinta,a hankali take tattaka matattakalar stairs Win,harta ™arasa Wan nesa dashi tukunna ta tsaya,tunda ta saci kallonshi sau Waya,tayi arba da faffaWan ™irjin nan nashi,gashi babu shirt ajikinsa,Shorts ne kawai black colour ya"

",sanya,kuma ma dai ba ™aramin kyau yayi masa ba"

"Ganin ta tsoge wuri guda,yasa shi moving ya ™arasa inda take dab da ita,don har saida ta Wan ja da"

",baya,saboda ™ure matan da yayi"

"Lokaci guda tarasa natsuwarta,sai ´an kame kame take,a ™arshe ma ta zura hannunta acikin sumar kanta,tana Wan sosawa,™amshin turaren jikinshi ba ™aramin illa yake yi mata ba,saboda wani yanayin da"

",take tsintar kanta aciki"

"gaba Waya idanunshi na akan lips Winta,mutsu mutsun da takeyi da bakinta,ba ™aramin tafiya yake yi"

",dashi ba"

"Almost 5 mins suna a haka sannan ya buWe baki da wannan Sexy voice Win tasa yace""Meyasa baki yi"

"?""bacci ba"

""",Muryarta na kerma tace""bana jin bacci ne"

"?""Okey,that's y You came out to disturb those who are sleeping"""

"sunnar dakai ™asa tayi tana girgiza mashi kai,alamar a'a,ganin ta dage sai faman sosa gashin kanta takeyi,yasa shi kai hannunsa ya dam™o wrist Win hannunta da ta zura acikin sumar kanta yace""™ai ™ayi kike ji ne""?"

""",A ruWe tace""eh"

"Jinjina kanshi yayi tare da sakin hannun nata,"

"lemme help u.......'Wagowa tayi a razane jin abunda yace,ko amsarta bai tsaya ji ba,ya sanya "".. hannunshi tare da zagayo dashi ta gefen waist Winta ya tallabota sosai, ya janyota gaba Waya ta faWa asaman wide chest Winsa,nan fa hankalinta yabi ya tashi,ta susuce ta zauce ta rasa uwar ubanta,a hankali ya Wago da right hand dinsa,ya tsoma shi acikin lallausar sumar kanta,wani irin massage ya shiga yi mata,wanda ya haifar mata da wata irin matsananciyar kasala ajikinta,ita kanta batasan lokacin da ta zagaye waist Winshi ba da hannayenta duka,ta ™ankame shi sosai kamar zata koma cikin cikinshi,yana jin yadda numfashinta ke fita da zafi zafi,tausasan la66anta sai gogar masa fatarsa suke,sosai sehrish ke sha™ar daddaWan ™amshin jikinshi,tana jin kanta a wata irin duniya,wadda ba kalar tamu ba,just like in the dream haka take kallon lamarin,ta rasa gane wai shin SGR sosa mata kanta yake yi ko kuwa,saboda daWin dake ratsa jikinta yafi ™arfin a kirashi da daWin susa kawai,tamkar"

"',zata zauce haka take ji,ga wani irin abu dake yi mata yawo a jikinta tamkar zufa"

"Du™ar da kansa ya Wanyi tare da kai hancinsa ya cusa sa shi acikin sumar kanta,™amshin man da"

"take shafama kanta ne ya daki hancinsa sosai ya sha™e sa,lumshe idanunsa yayi tare da Wan ware"

"su a hankali ya buWe su,kafin ya mayar da la66ansa asaman fatar kunnanta,tamkar mai yin whispering haka ya shiga yi mata magana""tell me What did you do in the kitchen when you entered""? Yayi maganar tare da raba jikinshi daga nata,idanunshi tamkar na mai jin bacci, Cornflakes na haWa,saboda in sha,""ta bashi amsa a yayin da idanunta ke kallon yatsun hannunta data """

".,haWesu wuri guda tana wasa dasu "",Okey,Waukomin cornflakes Win,inaso nasha nima"""

"Batare da musu ba,ta juyawa da sauri da sauri ta sauka downstairs,a nan saman table,ta Wauko cup Win da ta ajiye,sannan ta dawowa upstairs Win ta kawo mashi,mi™a mashi tayi,ya sanya hannu tare da kar6ar kofin,spoon Win ya Wauka tare da Wan jujjuya shi,kafin ya ciko cokalin yana ™okarin kaiwa bakinsa yaji tace""Kamar yayi yawa,'Wan Wagowa yayi da idanunshi ya kalli fuskarta da sauri ta kawar da nata idanun gefe,saboda taga ya Webo da yawa ne kuma mouth Winsa is too small shiyasa tayi mashi magana,a ganinta cokalin bazai iya wuce wa ba,ta cikin bakinsa,amma sai gashi ya shanye abunsa,bayan ya tauna cornflakes din,ya Wan dakata tare da cewa""Bana shan sugar sosai,sannan milk Win ma tayi yawa"

"?""acikinsa,meyasa kika sanya da yawa har haka"

",shiru tayi tana faman wurga ido ."

"Mi™a mata cup Win yayi tare da cewa""Kar6i kayan ki""hannu tasa ta kar6a,sannan tace""Zan iya tafiya,""?"

"?""Hanya ya nuna mata tare da cewa""na ru™e ki ne"

"Ajiyar zuciya ta sauke,kafin ta juya da sauri da sauri ta sauka donwstairs,duk yana binta da kallo,kitchen ta shiga a tsaye ta ™arasa shanye cornflakes din ta ajiye cup Win,sannan ta fito tare da kai"

",idanunta Upstairs taga in yana nan,a tsaye ta same shi,idanunshi a lumshe"

"Juyawa tayi ta kama hanyar zuwa bedroom Winsu,adai² corridor din ta kuma tsayawa tare da Wan waiwayawa don taga in yana nan koya tafi,Again ta ™ara ganinshi a tsaye kuma da alama ita yake"

",kallo,ranta ne ya bata cewar kodai tayi masa bye bye da hannunta,may be ya mayar mata da martani Waga hannunta tayi tare dayi mashi bye bye,abun mamaki sai gashi ya Waga mata hannu yana yi mata bye bye din shima,wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,har batasan lokacin da ta fashe da dariya ba,da"

",gudu ta juya tare da faWawa bedroom dinsu"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya koma cikin part dinsa,bayan ya shiga bedroom Winsa,toilet ya fara shiga,bada jimawa ba,ya fito tare da hayewa saman shimfiWeWen gadonshi ya kwanta,tare da janyo pillow ya rungume shi asaman wide chest dinsa,yayin da blue eyes Winsa ke kallon haWaWWen ceilling Win Wakinsa,ya rasa gane meke damun shi,amma tabbas yana jin missing Win wani abu sosai"

"~~~~~~~atattare dashi,yana tsananin bu™atar wani abu,wanda baisan menene shi ba"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Gaba Waya Aunty babba idonta bai hango mata su hosana ba,kutsa kai kawai takeyi cikin falon,hafsat dai tana la6e a bayanta,cike da fargaba,"

"˜arasawa sukayi wurinsu,daga bayansu Sehrish suka tsaya,hakan yasa bata samu damar ganin fuskokinsu ba,sai faman washe baki take yi,gaishe dasu Abba suka farayi,fuskar kowannansu awashe,""Ishaq shine baka sanar dani zuwansu ba,""acewar Abba,General ishaq yace""Ni kaina bansan sun karaso ba,nadaisan munyi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login