Showing 237001 words to 240000 words out of 286330 words

Chapter 80 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

42

Ranar Sehrish da Ciwon kai Tayi shi saboda tsabar tunane tunanen da take yi,ta kasa tsaye ta kasa zaune,Har magani tasha amma kan ya™i lafawa kamar ana kunna wuta acikin ™o™an kan nata,abun ya Waure mata kai yadda Azmee ta share zancen bata Labarinta,Har lokaci suka samu amma bata tada zancen ba,kuma ko tayi yun ™ urin zata tuna mata sai tayi saurin Canza zancen,hakan ne yasa Sehrish ta fara accusing Winta,Ta sanya mata ido sosai duk wani motsinta"

"akan idanuwan sehrish take yinsu,"

"Wuraren ™arfe 9;30 na dare,gidan yayi tsit da alama wasu daga cikinsu sunyi bacci,Oummansu ka Wai ta rage a Wakinsu,Zaune saman sallaya tana tasbihi,Yayin da su sehrish ke kwance saman gadon,hosana da jahad sunyi Bacci banda Sehrish wadda idonta biyu,ta kasa runtsawa,jira take yi"

"Oummansu ta kammala Sallar ta dawo saman gadon ita kuma ta koma Wakin Azmee,"

"Tana cikin Jan cazbahar nan wani abu ya faWo mata aranta,abunda ta jima tana ™o™arin tunanawa,a hanzarce ta mi™e jiki na rawa ta tunkari gefen da sehrish take kwance saman gadon,Hannu tasa tana Wan bubbuga kafaWarta""Rishi!rishi!ko kinyi bacci ne,""yatsina fuskarta ta W an yi da™yar ta iya huWe idanuwanta,"

"Tambayar da kika yi mun game da wannan Auntyn taku Azmee,Na tuna inda nasanta..""tunkan takai """

"?™arshen Maganar,jiki na rawa Sehrish ta tashi daga zaune tana kallonta""Oumma a ina kika Santa"

"Zan faWa maki Sehrish amma fa karki kuskura ki sanar da ita cewa nasanta,tunda bansan da wata "" "",manufa take zaune acikin gidan nan ba"

"""Bazam faWamata ba Oumma"""

"Jinjina kai abu ta Wanyi""Wannan matar da kike gani,Lokacin da na haifeku babu wanda yazo yi mun wankan jego,Sai daga baya Ya sayyadi yazo da ita amatsayin ´ar uwarshi da zata yi mun wankan jego. """

"Jin wannan maganar yasa hankalin Sehrish yayi mugun tashi,Saboda tsabar kiWima gaba Waya idanuwanta suka firfito waje,Hannu tasa ta daki ™irjinta""³ar uwar Ya sayyadi!""ta ambaci hakan a tsorace"

"Abu ta lura da Yanayin da Sehrish ta shiga,bata dakata da yin maganar ba taci gaba da cewa""Wlh Sehrish matarcan da kike gani,Ba ™aramar shu'uma bace!abun tsoroce ita,Dalilin dayasa nace maki haka,Lokacin da sayyadi yazo mun da ita don tayi mun wankan jego,Kamar kurma haka ta koma,duk in naso na bugi cikinta don ta sanar dani wani abu game da danginsu,Sae ta™i tanka mun,Nasan dai ta bani kyakkyawar kulawa a lokacin amma gaskiya ba abun yarda bace,saboda nayi mamaki dana ganta acikin gidan nan,Kuma sai surutu take yi kamar ba ita ba,Sa6anin a yadda nasanta lokacin da tazo "",gidanmu ko uffan bata cewa,daga um sai um um shine abunda ke fitowa daga bakinta"

"Hannu sehrish tasa tare da dafe kanta dake jujjuya mata,a hankali tashiga furta""Innalillahi'wa'inna ilaihirraji'un!Amma Azmee ta gama damu!indai abunda nake zargi ya tabbata to tabbas Azmee Itace ³ar le™en asirinsu dake fitar da surrukan gidan nan """

"Cike da mamaki abu ke sauraron kalamanta sae da takai ™arshen maganarta Sannan tace""Meyasa kika ce haka?Dama kina zarginta ne?Amma naga kamar kuna zaman lafiya da ita,'"

"Hawaye na kwaranyowa akan furkarta ta shiga faWin""Oumma,muna cikin tashin hankali in har ya kasance AZMEE itace take shirya ma™ar™ashiya acikin gidan nan....""dafa kafadarta abu tayi""ki sanar dani abunda yasa kike zarginta inaso inji,ko Zan iya taimaka maku"""

"Duk da tana cikin mawuyacin hali na firgici,haka ta zauna ta kwashe dukkan abunda ke wakana acikin gidan ta sanarwa Oummansu,abun mamaki tana kai ™arshen maganar sai taga Abu na murmushi gami"

",da girgiza kanta"

""",Oumma ko kin gano wani abu akanta ne?naga kina murmushi"""

"Akwai wani abu da nakeso na sanar dake sehrish!Shi Wan adam ba abun yadda bane,Bakomai zaisa "" kiyi kokwanto akan azmee ba fa ce Yardar da kukayi da ita,Ta ko'ina azmee ta gama daku,Ta siye zuciyoyinku ta hanyar kyautatawar da take yi maku,Shi mutun maison Waukar fansa,Zai iya yin 6adda kama ya shiga jikin ma™iyansa har na tsawon shekaru Yana yi masu bauta batare da gajiyawa ba,yayin da yake shirya masu ma™arkashiya batare da sun ankare ba,Har sai ranar da ya tarwatsa su gaba daya tukunna zai bayyana kanshi,Yanzu kinga gaba Waya ta gama sanin surrukanku ""dakatawa abu tayi da"

"yin maganar,Ta jinjinawa azmee sosai,ta iya shirya tuggu"

"Gaskiya sehrish dole kiyi taka tsantsan,don wlh in har ya kasance zargin da muke yi ya zama "" gaskiya,To fa Azmee ba ™aramar shu'uma bace,Kuma zata iya kashe duk wanda yayi gigin tona mata"

""",asiri,a yadda ta faro shirinta tsawon lokaci yanzu bazata bari wani Ya fallasa ta ba"

"Amma Oumma,nibansan ya zanyi ba,abubuwa sunyi mun yawa akaina,""tayi maganar damuwa ™arara """

",a kan fuskarta"

"Dafa kafaWarta abu tayi""Ni dai shawarar da zan baki shi ne,Ki samu wani babba ki sanar dashi komai "". dangane da ita"

"A ruWe sehrish tace""Wazai yarda dani Oumma!idan har na faWi cewa Azmee ´ar uwar sayyadi ""ce,kuma ina zarginta da mutuwar Junaid"

"Tabbas kuwa babu wanda zai yarda dake a halin yanzu,a ™arshe ma reshe zai iya juyewa da "" mujiya,Zata iya Waura maki laifin kinsan fa shi mugun mutun hatsari ne shi,balle su da suke da "",tsafi,duk da dai mu mun dogara da Allah ne,babu ja da baya Allah shi zai bamu kariya"

"Yanzu ya zanyi!inaso naci gaba da bincike akanta,Saboda inaso na tambayeta dangane da zoben "" "",Junaid dake a wurinta me yakai shi cikin kayanta"

"Nace maki karki kuskura ki ce zaki nuna cewa kinsan wani abu game da ita,in ba haka ba zatayi "" maki mummunar illane,Nidai shawarar da zan baki A yanzu ki dam™a binciken nan a hannun Waya daga cikin mutanen gidan nan,Zaifi ma ki sanar da Daddynku,Zan ma yi mashi magana,nasan zai yarda dani 'sosai"

"Shikenan Oumma,Yanzu zan iya zuwa Wakinta in kwanta""?"

"Me zai hana amma dai ina ™ara jan kunnanki akanta,karki kuskura ki tsananta bincike akanta,Don "" zata ganoki ne,""gyaWa kai Sehrish tayi tare da saukowa daga saman gadon ta nufi hanyar fita daga Wakin,ru™o handle Win ™opar tayi,bayan ta fita taja ™opar ta rufe,gyara kwanciya Oummansu tayi saman gadon,ita kanta abun ya razanar da ita,Ta yadda akai har ´ar uwar sayyadi ke aiki acikin gidan,da™yar"

",bacci yayi awon gaba da ita"

"Tafiya sehrish takeyi kamar wadda aka zarewa lakar jikinta,komai ya tsaya mata Cak,don abun ya girmi tunaninta,a ™opar Wakin Azmee ta tsaya gabanta na faWuwa a hankali ta furta""La'ila ha illa anta subhaka inni kuntu minazzalimin,tana kai ™arshen addu'ar ta tura ™opar ta shiga daga ciki,abun mamaki bata samu kowa ba acikin Wakin,Ranta ne ya bata cewar kodai ta shiga toilet ne, A wauta irin na Sehrish,maimakon tabi abunda Oummansu ta sanar da ita,Sai ta soma tunanin Yin"

"bincike acikin Wakin don a qagare take da ta gano gaskiyar wacece AZMEE,"

"Agaban bedside drawer Winta ta zu™unna jikinta na kerma,ta shiga bubbuWe drawer chest W in,Yawanci duk tarkace ne na magunguna sai ´an ™ulle ™ulle kamar na maganin Zafi,gida na ™ arshe ta bincika anan ne taga abun daya Waure mata kai,˜ura ido tayi tana kallon Galleliyar wayar"

"dake ajiye a wurin,˜irar i phone 13pro"

"Batasan lokacin da ta furta""Ya Allah!dama Aunty Azmee tana da waya?Amma meyasa ban ta6a ganin wayarta a hannunta ba,""ta ™arasa maganar tare da zura hannunta ta Wauki wayar,ta kunna power Winta,Nan take haske ya kawo,Gabanta ne ya faWi Ganin Hoton dake ajikin Wallpaper W inta,bakowa bane face Fuskar HAROON,da ´ar ™ uruciyarshi,nan fa tashiga ruWanin abun al'ajabin da take gani,Menene Ala™arta da haroon da har ta Waura hotonshi a fuskar wayarta?dama ta jima tana zargin haroon ba mutumin kirki bane,kodai hadashi atare suke shirya ma™ar™"

ashiyarsune?

"Tana cikin wannan wasi wasin,kira ya shigo cikin wayar da ba™uwar lamba,kwata kwata babu"

"sautin ringing an sanya wayar silent,Yadda ko an kira baza'aji ™ararta ba,"

"Sehrish da karanbani sai ta Waga kiran tare da kara wayar a kunnanta, Shiru tayi tana jiran jin wanene zaiyi Magana,"

"Cikin harshen fulatanci taji ana magana,gashi ita bata iya yaren ba,Tunani ta shiga yi dama azmee"

"bafullatana ce?dama ta ta6a ganin Zanen kalangu a gefen fuskarta,"

"Tana cikin wannan zancen zucin tajiyo takun tafiyar mutun yana tunkaro Wakin,Ba shakka Azmee ce,A tsananin tsorace Sehrish ta katse kiran,gashi wayar akwai password,babu yarda za'ae ta goge kiran da"

",akayin,dole idan aka shiga Call log agane cewa An Waga kiran da akayi"

"A matukar firgice Sehrish ta tura wayar acikin drawer Win,Duk tabi ta ruWe ta rasa inda zata dosa,A ™arshe ta faWa toilet ta rufe,tana faman sauke ajiyar zuciya,jijiyoyin wuyanta duk sun fito"

"saboda tsabar tsoro,Tayi danasanin Waga kiran wayar Azmee da tayi,"

"A hankali Azmee ta turo ™opar Wakin ta shigo,Jikinta sanye da ba™a™en kaya,Jallabiya ce tare da mayafinta,kamar wadda taje anguwa,zama tayi daga gefen gadon,tare da kai Hannu jikin drawer W"

"in ta Wauko wayarta,dannata ta shiga yi,kafin ta danna call,"

"Sehrish dake la6e acikin toilet Win da alama mutumin da ya kira Sehrish ta Waga shi Azmee ta kira,Addu'a sehrish tashiga yi hannunta na kerma ido ya raina fata,tuni zufa ta wanke mata fuskarta,Ga fitsari daya matse,ta kasa tsugunnawa tayi futsarin gudun kada azmee taji ™arar fitarshi,"

"Ba ™aramin haushi Sehrish taji ba lokacin da Azmee ta soma Magana Cikin harshen fulatanci,taso ace da yaren hausa tayi maganar don ta samu taji abunda zata ce,yanzu ta ™ara ™arfafa zarginta akan"

",Azmee"

*Boss Bature*

Around 10pm

"Jami'an da Sgr ya sanya su tsare grave Win Junaid,sunyi 6adda kama yadda kasan ba Sojoji ba,kowannansu na sanye da Kaya namu na hausawa,riga da wando na yadi,Waya daga cikinsu yana zaune saman dogon benci yayin da Wayan ke zu™unne agaban bencin gefenshi kayan Shoe shiner ne,Yana goge ma na saman bencin Takalminshi,dayake akwai hasken street light,Bakomai suke jira ba fa ce wannan mai zuwa yana yin zarya a ™abarin nasa,bisa Command Win da Sgr ya basu nasu sanya ido akanshi idan ya ™araso,Su sanar dashi yana so yaga ko wanene,Suna zaman jiran zuwanshi,Aikuwa cikin sa'a ™arfe goma na bugawa,kamar yadda ya saba zuwa,Sai motar nan ™ irar Venza ta shararo da gudu izuwa titin,tunkan ya ™araso Waya daga cikin sojojin wanda ke zaune saman Bencin yace""Gashi nan!yakamata mu sanar da Sgr,tun kafin ya kufce mana"""

""",Wanda ke goge mashi takalmin yace""sai munyi taka tsantsan if not zai gudu ne"

"Koda ya ™araso wurin ™abarin slowly yayi parking Win Motar a gefen titin batare daya fito ba,"

A hankali Sergeant W innan dake zaune saman bencin ya W auko wayarshi tamkar yana

"dannata,message ya turawa Sgr,bayan ya kammala tura sa™on Ya mayar da wayar cikin trouser W"

"inshi,"

"BuWe murfin motar yayi tare da saukowa daga cikinta,kamar yadda ya saba zuwa haka yau ma yazo,Ya sanya face mask a fuskarshi yayin da idanuwanshi ke sanye da glass ba™i,Jikinshi na sanye da Crazy jeans tare da T-Shirt purple,tafiya ya soma yi har izuwa gefen bishiyar nan inda aka kewaye ™abarin Junaid,tsayawa yayi kamar mai neman wani abu,hada ru™e qugu,kusan minti"

"5 kafin ya soma zagaye bishiyar yana jinjina kanshi,"

"Mi™ewa Waya daga cikin Sojojin nan yayi,A hankali ya nufe shi batare daya ankara ba,koda matashin nan Ya lura da cewa wani na tunkaroshi,Aikuwa da gudun gaske yabar wurin bishiyar,Sojojin nan suka bishi a guje,duk yabi ya rude ko motarshi bai tsaya Wauka ba,a rikice ya faWa saman titin yana gudun ceton rai kamar zai tashi sama,da gudu suma suka bi bayanshi don karya kufce masu,yana gudu yana waiwayen bayanshi,Unfortunately Yana ™ o ™ arin karya kwana,Adai dai Lokacin Motarsu Sgr ta shawo kwanar,Kwatsam ya faWama motarsu ta bugeshi sosai,ya saki wata irin razananniyar ™ara tare da zamewa ya faWi wanwar ™asa,˜arasowa Sojojin"

"suka yi suna faman sauke ajiyar zuciya,Ta kwana gidan sau™i,"

"Fitowa Sgr yayi daga cikin motar,Armstrong ma ya fito,Atare sojojin suka sara mashi,Kafin Waya daga cikinsu ya nuna saurayin dake a kwance ™asa yana bullayi""Sir,Wannan shi ne wannan"

"matashin dake zarya a ™abarin ™aninka,rashin gaskiya yasa yana ganinmu ya zabura zai gudu"","

"Zuba mashi ido Sgr yayi yana bin shi da kallon ™urulla,tun kafin ma Ya cire mashi face mask Win fuskarshi,Ya shaida shi,zu™unnawa yayi saman guiwarshi Waya,tare da kai hannu Ya zame face mask Win saurayin tare da cire glass Win fuskarshi Yayi throwing dinshi saman titin,runtse"

"idanuwanshi yayi jikinshi sae kerma yake yi,"

"A hankali Ya furta sunanshi""HAROON"" kamar bashi ba,Ya rame,yayi ba™i,jin muryar Sgr yasa haroon ware manyan idanuwanshi masu kama dana mujiya,koda yayi tozali Da Sgr a hargitse Ya tashi daga zaune yana kallonshi yayin da yake faman zazzare ido,wata irin zufa ce ta soma tsastsafo mashi agefen fuskarshi,."

",Dama kaine""?cike da mamaki Sgr yayi tambayar"""

",Shiru Haroon yayi bai tanka mashi ba ""Me kake yi a wurin grave Win Junaid"""

",Da™yar ya iya furta""™abarin junaid kuma?yayi maganar tamkar baisan akan me suke magana ba Wagowa Sgr yayi tare da kallon sojojin dake tsaye suna ta faman haki""Zaku iya komawa bakin"

",aikinku,""juyawa su kayi da sauri suka bar wurin"

"U will explain it don ubanka,I have been suspecting you for a while,Zuba maka ido nayi kawai inga "" ™arshen gudun ruwanka,abunda ka aikata ne yasa ka gaza samun natsuwa acikin ranka That's why kazo"

"?""kana zarya akan ™abarinsa"

"Waro ido haroon yayi amatu™ar tsorace Yayi yun™urin mi™ewa ya gudu,dam™ar ™afarshi Sgr yayi hakan yasa ya gaza motsawa,"

""",Amstrong,Waukarmun shi ka sanyamun shi acikin mota"""

"Gadan gadan Amstrong ya tunkareshi,Yadda kasan ™aramin Yaro haka ya ca6eshi asaman kafaW arshi,Ya turashi cikin motar Sgr,Front seat suka shiga,Sgr da Amstrong Tada Motar yayi da gudun gaske ya fisgeta,"

",Wai ina zaku kaini ne?Motata fa?kun barta a wurin""shiru su kayi mashi babu wanda ya tanka mashi"" Wlh kada kuce zaku ta6ani,Rafayet ku sauke ni in kama gabana!Ni bansan akan me kuke magana "" ""ba""Sai faman sambatu yake yi,zufa duk ta wanke jikinshi"

"Har Lokacin basu tanka mashi ba,™o™arin buWe motar yayi donya buWe,amma yaji ™opar adatse ta"

",ko'ina babu hanyar da zai gudu"

"Da gudun gaske motarsu ta shigo cikin gidan A lokacin Sehrish na la6e cikin toilet Win Azmee,Har cikin kunnanta tajiyo sautin Shigowar Motar Sgr,kamar ta fasa ihu haka take ji ga Azmee ta™i yin bacci bare ta lalla6a ta gudu,Sae dannar wayarta take yi,Yadda kasan tasan da zaman wani acikin"

"Wakin,"

"Window ta hango acikin toilet Win,Da gudu ta nufe ta,so take ta le™a window Win don taga idan shi ne ya dawo dagaske,net ne ajikin tagar,kuma tagar tayi nesa,Tsawon sehrish bazai kai ta le™a tagar ba,Lalla6awa tayi cikin sanWa ta Wauko bokiti,Ta kifa shi ajikin bangon,Sannan ta daddage ta"

"haye saman bokitin cike da tsoran karya fashe bokitin,"

"˜ura idanuwanta tayi tana le™an wajen gidan da™yar take hangen wurin da motar Sgr take,fitowa yayi daga cikin motar tare da zagayawa ya Sha™o wuyan rigar haroon ya wurgo shi waje,gaba W aya ya kife ™asa a susuce,Gabanta ne ya faWi rass!lokacin da taga Ya dam™o rigar haroon,Tabbas ranta na bata cewar Sun kamoshi ne a matsayin me laifi!tsoranta kada Sgr


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login