Showing 114001 words to 117000 words out of 286330 words

Chapter 39 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

76

harararsu,Abusufyan yace""yayi "",kyau babyn Omar,yana da kyau ki dinga jin maganarshi,kina yi mashi biyayya,kada ranshi ya 6aci"

",Cike da jin kunya hosana ta janye jikinta daga na Daddynsu,ta janyo pillow ta rufe fuskarta dashi Wayar Abusufyan ce ta shiga yin ringing,har lokacin fuskarshi Wauke da murmushi,yace""Bari na "",shiga ciki,zansa azmee ta shirya maku launch"

",To daddy,""suka amsa mashi da sauri ya fuce"""

*JUNAID ROMEO*

"Tashin hankalin da ba'a sama shi date,Tun wurin Waurin aure da junaid yaji sanarwar Waurin auren"

"Babban yayansu,tare da Rishi Winsa,acikin masallacin ya yanke jiki ya faWi a sume,saboda baisan da zancen Waurin auren ba,kwatsam yaji ana sanarwar,"

"A bedroom Winsa Omar ya kwantar dashi,bayan sun yayyafa mashi ruwa ya farfaWo,koda ya buWe idanunshi yaga Abbansu ga kuma yayyansu Isha da Abbas,ga Marshal Omar da sauran matasan duk suna tsaye akanshi,Fashewa yayi da matsanancin kuka mai cin rai,Cikin shesshekar kuka yace""Wayyo Allah na!Wlh an cuce ni,Abba kana sane da cewar ni ke son sehrish amma ka aura ma babban yayan mu ita,wlh bazan yarda ba,Ae ni na fara sonta,don me za'a aura mashi ita!ashe baku sona,hakanan kuke nuna mun soyayya,Wlh nidai bazan yarda ba,abba ka cuce ni sau nawa ina faWa maka cewar inasonta,Ita nake da burin in aura amma....."" bai ™arasa maganar ba,Omar ya daka mashi tsawa wadda ta gigitar dashi,"

"Rufe ma mutane baki junaid!shashasha kawai!Abban ne kaka cewa ya cuce ka?kai ko kunyar yin "" zancen aure agaban mu baka ji?ubanwa zaiyi maka aure da ™ananun shekarunka?kai da ita waye zai"

"?""raini wani in anyi maku auren"

"Tafin hannayensa ya sanya tare da rufe fuskarshi,yana cigaba da kukan kuma hakan baisa ya daina"

",sambatun da yake yi ba"

"Ya omar ba zaka gane bane,Abun da ciwo,wlh ina sonta sosai,ina son rishi,kuma itama tana "" ""...sona,wlh ba babban yayanmu take so ba,Ni take so,don me za'a aura mata shi"

"A zafafe Omar ya zabura zai kai mashi mari a kan fuskarshi,da sauri Abba ya ru™o hannunshi tare da cewa""Kuyi mashi uziri,wlh nasan yana sonta sosai,banta6a tunanin cewa junaid ya san so ba,ni duk a tunani na wasa yake yi mun,ashe dagaske yakeyi,dole yaji ciwo acikin zuciyarshi saboda ya saba da ita sosai,"" muryarshi a sanyaye yayi maganar,Abun ya ta6a mashi zuciyarshi,tsananin tausayin junaid ne"

",ya kamashi"

"Shi kanshi marshal Omar jikinshi ba ™aramin sanyi yayi ba,kowa yasan da irin shakuwar dake"

",atsakaninshi da sehrish amma ba suyi tsammanin cewar dagaske sonta yakeyi ba"

"Hatta su ishaq dake tsaitsaiye cirko cirko agaban gadon nashi ba ™aramin tausayi ya basu ba,duk yabi"

",ya burkice,fuskar nan tayi jawur da ita,jijiyoyin jikinshi duk sun bayyana"

"Adai dai lokacin da Abusufyan ya ™araso kopar Wakin junaid Win,kasa shiga ciki yayi saboda jin maganganun da sukeyi aciki,hankalinshi ba ™aramin tashi yayi ba,jin cewar junaid sehrish yake"

",so,kuma adalilinta ne ya suma a masallaci"

"Duk yadda suka so su shawo kan junaid da lallashi don yayi shiru abun ya faskara,hancinsa har ya"

",fara bleeding,hankalinsu yayi mugun tashi"

"Matsawa sukayi kusa dashi suna lallashinsa,Ja da baya ya dinga yi asaman gadon har ya ™ure ma"

",head board Win gadon,sautin muryarshi ashake saboda tsabar kukan daya sha"

"Ku rabu dani,bana son ganin kowa!ba kunfi so na mutu ba!to zan mutu ne yanzun nan sae "" "",hankalinku ya kwanta"

",Hawaye ne suka cicciko tab a idanuwan kowannansu"

"Junaid dan Allah kayi ha™uri,Allah ya riga daya ™addara faruwan hakan,dama can ita ba matarka """

",bace,"" Acewar Abbas"

"Girgiza kai ya shiga yi yana cewa""yaya abbas,bazaku gane bane,bakusan yadda nake ji acikin zuciyata bane,tafarfasa take yi mun,wlh bazan iya jurewa ba,inason rishi sosai,idan har kuna so kuga farin ciki na,to akwance Waurin aurenta da babban yayanmu a aura mun ita shine kawai,in ba haka ba"

",mutuwa zanyi,Wayyo Allah rishi Wina,""yana magana yana shesshe™ar kuka"

"Abbas yace""Calm down ur mind junaid,akwai mata da yawa agari suna yawo kyawawan gaske,ga ™anwar matata nan Amal,baka ganta ba ´ar ™arama dai dai kai,idan kayi hakuri zaka samu wadda tafi ta "",ma"

"Bubbuga kafafunshi yayi asaman gadon tare da cewa""Ya Abbas wlh banson kowace mace in ba ita ba,Sehrish itace juliet Wina ita kawai nakeso,kodai aban rishi ko kuma in haWiyi zuciya in mutu,""to"

",fa,!junaid ya tashi hankalin kowa,ya™i saurarar kowa,yau an ta6a romeo shugaban ´an soyayya "",Cikin lallashi Abbansu ya ambaci sunanshi""Babyn Abbanshi"

",Wani irin kallo ya wurga ma abban nasu idanuwan nan sunyi luhu luhu saboda tsabar kukan daya sha Ni ba babynka bane,Romeo Win mommynsa ne,saboda baka sona Abba,""ya karasa maganar yana """

",faman matse kwallar dake sharara daga cikin idanuwanshi"

"Shiru Abbansu yayi bai ™arasa maganar tashi ba,junaid yafi jin haushinshi akan kowa,saboda yasan da cewar yana sonta amma ya Waura mata aure,duk da shi bai Wauki maganar tashi serious ba,sae yau daya"

",haukace masu"

",Turo ™opar Abusufyan yayi jikinshi duk ya mutu,tsabar tausayin junaid ne ya kamashi"

",Juyowa suka yi suna kallonshi,matsa mashi hanya sukayi ya wuce,har izuwa gaban gadon junaid din Zuba mashi ido yayi yana kallonshi,duk ya fita cikin hayyacinshi ya zama abun ban tausayi,wannan"

",ya tabbatar mashi da cewar ba ™aramin son sehrish yake yi ba"

"Wagowa junaid yayi tare da kallon Uncle Win nasu,Cikin shesshe™ar kuka yace""Un..cle!hada kai aka "",Waura ma rishi Wina aure da babban yayan mu,bayan kunsan cewa ina sonta sosai"

"Hawa saman gadon abusufyan yayi tare da janyo junaid ya rungumoshi ajikinshi yana Wan bubbuga bayanshi da hannunshi,cikin lallashi yace""Junaid,Ni bansan cewa kana sonta ba,da banyi kuskuren aura ma rafayet ita ba,kasan cewa inason ka sosai,kowa ma yana sonka,kuma zamu iya yin komai saboda farin cikinka,hatta rayukan mu ma zamu iya badawa domin ceto rayuwarka,balle kuma ´ar uwarka?sae ""?ita zata gagara"

"Amma..uncle..meyasa ku ka Waura mata aure da babban yayan mu?maimakon ni""?da™yar yake """

",magana"

""",Kayi ha™uri junaid,dama Allah ya ™addara cewar ita ba matarka bace,Matar babban yayanku ce"" Wagowa yayi daga jikin Abusufyan din fuskarshi jaga jaga da hawaye hada majina,yana kallon uncle"

"?""Win yace""yanzu kuna nufin cewa,babu ni babu rishi?in ha™ura da ita kawai?kun za6i ku rasa ni kenan ru™o hannunshi abusufyan yayi tare da sassauta muryarshi yace""haba junaid,in sha Allah ba zamu rasa ka ba saboda sehrish,ae ba ita kaWai bace ba,Ko ka manta cewar su ´an ukune?kuma kamanninsu "",Waya,Idan kayi ha™uri zan baka auren Waya daga cikinsu"

"?"",Da sauri Marshal Omar ya katse mashi hanzarinshi da cewar""Wacce acikinsu"

",dariya abbansu yayi ganin yadda omar ya Wan tashi hankalinshi"

"Abbas yace""Uncle,kada fa kayi mashi al™awarin auren Waya daga cikinsu,saboda junaid bai da wayau baisan wasa ba,kuma koda za'ayi mashi aure ba yanzu ba,sae yayi hankali nan da in ya kai shekara talatin,""yana kai ™arshen maganarshi,Ishaq ya Waura da cewar""Bazai yiwu ba ayi ma junaid aure a yanzu,bayan ga yayyensa nan duk sun manyanta kowa na bukatar aure,yayi ha™uri dai akwai matar abokina na nan,yanzu haka tana dauke da ciki,idan ta haifi jinjirin muka ga mace ce,sae ayi masu "",magana,su ajiye mashi ita,in ta girma lokacin yayi hankali sai a aura mashi ita"

"Suna cikin maganar nan,Junaid ya sume,a jikin Abusufyan,a ruWe abusufyan ya shiga jijjiga shi yana ""!!kiran sunanshi""Junaid!Junaid"

"Hankalin Abbansu atashe yace""Duk laifinku ne!meyasa bazakuyi shiru da bakinku ba,gashi nan ya "",™ara sumewa,kuma ina da tabbacin cewar maganganun da kuke gaya masa ne suka ™ona mashi rai Hannu Omar yasa tare da Wauko bottle water Win dake ajiye saman side drawer dinsa,ya cire murfin"

",tare da mika ma abusufyan,A hannu ya tar6o ruwan sannan ya watsa mashi a fuskarshi"

",Dogon numfashi yaja tare da sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya "",Shafa fuskarshi Abusufyan yayi tare da cewa""Junaid "",Tunkafin ya buWe idanunshi yace""Uncle mutuwa zanyi"

"Junaid dan Allah kadaina kira mana mutuwa,Indai kan sehrish ne,NI NAYI MAKA AL˜AWARIN "" "",CEWA ZAN AURA MAKA ŠAYA DAGA CIKINSU IN HAR TANA SONKA"

"Muryarshi a kasalance yace""Uncle nasan wasa kake yi mun,kada kayi mun al™warin da bazaka iya"

"_"",cika mun ba,Zan ha™ura kawai in rungumi ™addarata"

",Wannan maganar da junaid yayi ba ™aramin kashe masu jiki tayi ba"

"Tuni hawaye suka cicciko a idanuwan Abusufyan,muryarshi na kerma yace""meyasa kace haka junaid""?"

"Uncle,bani da wayau,ni yaro ne har yanzu,kowa yana yi mun kallon sakarai,kuma bani da aikin yi,a """

"?""""haka zaka bani auren ´arka"

"A hankali wasu siraran hawaye suka shiga gangarowa a saman fuskar Abusufyan,da™yar ya iya buWe baki yace""Junaid!duk rashin wayonka baka kaini ba lokacin da ina yaro,bana jin magana har sa'insa nake yi da Mahaifiyata,na iya rashin kunya saboda ni bana jin kunyar kowa,ni ina mu'amala da mata"

"?muje party,muje night club,Ka faWamun Waya daga cikinsu wanne kake yi"

",Ko Waya bana yi""ya bashi amsa"""

"Murmushi abusufyan yayi kafin ya cigaba da cewa""kana da kyakkyawar zuciya junaid kai mutumin kirki ne,kana son kaga farin ciki a fuskar kowannan mu,saboda me Ni zan gaza sanya ka farin ciki?Duk da banajin magana amma ahaka Mahaifin Oummansu Sehrish ya bani auren ´ arsa,Nima don haka daga yau ka sanya aranka cewar na baka Auren JAHAD!idan ma akwai mai sonta cikin yayyenka sai dai yayi ha™uri yabar maka,"

"Wani irin Farin Ciki ne ya lullu6e junaid,lokaci guda ya nemi kukan da yake yi ya rasa,bashi kaWae ba hatta sauran ´an uwan nasa dake tsaye a wurin ba ™aramin daWi suka ji ba,Musamman Abbansu,Yaji"

",daWi har cikin ranshi"

"?""Cike da zolaya abusufyan ya kallesu tare da cewa""Ko akwai mai ja acikin ku ne"

"Fashewa sukayi da dariya gaba Wayansu,tare da haWa baki aurin cewa""Mu mun isa?Uba ya mallaka ""ma Wansa auren ´arsa?waya isa yaja daku?ae magana ta ™are"

Sae lokacin junaid ya fashe da dariya har fararen ha™oransa suka bayyana masu Wauke da

",matsakaiciyar wushirya siririya,mai kyan gaske"

"?""Surukina,fadamun me kakeso yanzu"""

""",Cikin shagwa6a junaid yace""Maganin ciwon kai,sannan ina jin yunwa sosai"

"?""Bari inyi ma jahad magana takawo maka,hakan yayi maka"""

",Cike da jin kunya junaid ya rufe fuskarshi da tafukan hannayenshi,yana dariya ™asa ™asa"

"Zolayarshi suka shiga yi,har sai da suka sanya shi farin ciki sosai,sannan suka bar cikin bedroom Win nashi,ya kasance shi kaWae ne acikin Wakin kwance asaman gadon,kamar wani zautacce sae faman"

",sakin murmushi yake yi,bakinshi ya™i rufuwa"

"Turo ™opar Wakin nashi,akayi da sauri yakai idanunshi wurin,Azmee ce ta shigo hannunta ruke da"

",tray,lunch ne ta shirya mashi,™arasawa tayi tare da ajiye mashi tray Win saman front table din gadonshi"

",Mikewa yayi daga zaune,yana gaisar da ita "",Ina yini Aunty azmee,ya aiki"""

""",Fuskarta Wauke da murmushi tace""Lafiya lou junaid Alhamdulillah"

"Ta karasa maganar tare da Waukar plate ta buWe warmer mai dauke da chicken pepper soup serving spoon ta sanya tana Waukar cinyar kazar tana sanya mashi a plate,kallonta yakeyi sae ya dinga ganin"

",kamar jahad ce,saboda tsabar son ya ganta musamman da yaji an mallaka mashi ita"

"Idan ka kammala ci,ga magani nan Uncle Winku ne yace na baka kasha,""tayi maganar tana nuna """

",mashi maganin dake ajiye asaman tray Win "",Nagode sosai Aunty azmee"""

"_"",Na lura kamar kana cikin farin ciki sosai yau"""

"Murmushi ya saki tare da cewa""Aunty azmee,Am so,so happy today,Uncle abusufyan ya bani auren "",Jahad,Ya mallaka mun ita"

"?""Waro ido waje Azmee tayi cike da mamaki tace""Wai dagaske"

"Waga mata kai yayi alamar eh,Hannayenta ta daga sama cike da tsantsar farin ciki tace""Alhamdulillah!Allah na gode maka!ashe dae ina da rabon ganin aurenka junaid,Allah ya nuna "",mana lokacin"

",Ameen ameen,""ya amsa mata"""

""",Dan Allah kaci abincin nan sosai,kaci ka koshi angon jahad"""

"Rufe fuskarshi yayi yana dariya ™asa ™asa, itama dariyar ce Wauke akan fuskarta har ta kammala zuba mashi abincin,sannan ta kama hanyar fita daga Wakin,sae da junaid yaji alamun ta bar bedroom Win"

nashi sannan ya buWe fuskarshi yana faman sakin murmushi

*Haroon*

"Motarshi na qoqarin shiga cikin hotel yaji an ambaci sunanshi""Ya Haroon,""gabansa ne ya faWi rass jin Muryar mutum mai mahimmanci a wurinshi,da sauri yaci burki tare da zuge glass Win motar a"

"slow,"

"Tsaye take jikinta na asanye da Uniform,yadda kasan mahaukaciya,gashin kanta duk ya tarwatse ya hargitse,babu gyara,™afafunta babu takalma,tayi buWu buWu da ita,waro ido waje haroon yayi yana kallonta,tamkar a mafarki,kusan minti 5 kafin ya buWe motar,ya fito har lokacin kayan jiya ne ajikinshi,a hankali yake tunkararta yana ™are mata kallo,ita kuwa da gudun gaske ta tunkareshi,faWawa tayi saman ™irjinshi tare da zagayo da hanneyenta ta bayanshi,ta ™an™ame shi sosai,lokaci guda ta fashe"

",da matsanancin kuka"

"Lumshe idanunshi yayi tare da sanya hannunshi abayanta,yana Wan bubbuga bayan nata,a hankali ya ""ambaci sunanta""AMRISH"

"Boss tabarku da tunani,Bashin friday ne na biyaku,kowa yasan cewa weekend banayin posting,Don"

" haka mu haWu On monday,in Allah yakaimu da rai da lafiya,don jin Yadda zata kaya"

* SALON NA DABANNE*

kada fa ku manta har yanzu muna acikin Littafin Abban Sojoji ne Takun ™arshe wanda Ni hafsat *

*Bature Na rubuta

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Littafin abban sojoji 300 ne,gamai bukata zaiyi mun magana kaitsaye ta layina pls banda kiran d'_ waya,bana amsa shi,Just message za'ayi mun ta whatsapp in sha Allah zan amsa,don bana shariya indai"

_ ina online 08103884440d'Masu kirana ™arfe goma na dare kuna son jamun wlh

"Cikin shesshe™ar kuka ta amsa mashi""na..am yaya haroon"" raba ta yayi daga jikinshi tare da sanya hannayenshi ya tallabo fuskarta,da™yar take iya buWe idanunta waWanda ke jike sharkaf da hawaye,zuba mata ido yayi yana kalllonta,fuskarta duk ta kumbura tayi haske,gashi ta Wan yi rama wannan ya tabbatar mashi da cewar tana cikin matsananciyar damuwa,yana ™o™arin buWe baki yayi mata magana idonshi ya sauka akan hannunta,kanula ya gani,a ru W e yace""Amrish!Wannan fa?faWa mun meya faru?Kinyi rashin lafiya ne""?"

"da™yar ta iya buWe baki tace""Poison nasha,Saboda na gaji da zaman duniyar nan,Mommy ta 6atamun"

"."". rai,ba ta sona ba ta damu dani ba"

"Bata ™arasa maganar ba,yaja hannunta izuwa wurin motarshi,buWe mata motar yayi ta shiga back seat ta zauna sannan shima ya shiga mazaunin driver,shiga cikin Hotel Win ya ™arasa shiga da ita,bayan yayi"

",parking Win Motar ya fito ya buWe wurin da amrish take ya shiga daga ciki"

"?""Cikin sanyin Murya yace""faWamun abunda ya faru tsakanin ki da ita"

",Nan ta labarta mashi abunda ya faru tsakaninta da mommynta tun daga farko har ™arshe Amrish!ashe baki da hankali?saboda kawai ta gaya maki wannan ´ar maganar sai ki nemi kashe """

?kan ki?suwa kika yi ma asara

",Shiru tayi yayin da idanunta ke cike tab da kwalla"

",So kike narasa ki ko""?da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a"""

"Bazan ™ara ba,yaya haroon mommy ce ta 6ata mun rai,kuma ni bansan zama wurinta,Na tsaneta bata "" kwanta mun araina ba,dan Allah kada ka mayar dani wurinta,ka kaini gidanku kawai in zauna tare "",daku"

"Waro idonshi ya Wan yi kafin yace""gidan mu!in kaiki a matsayin wa?so kike kija mun?yayyena fa "",gaba Wayansu maza ne kuma sojoji ne,bazaiyiwu ba ki zauna acan"

"Fuskarta tamkar zata yi kuka tace""Ya kake so nayi da rayuwata ne?ni babu wurin da nake jin daWin zama,Ka kaini kawai gidan ku in zauna,idan ina ganinka sai hankalina yafi kwanciya,amma ni bazan"

",koma wurin mommy ba,in ba so kake ka rasa ni ba gaba Waya,""tayi maganar aWan shagwa6e"

"Shiru ya Wan yi yana tunanin mafita,don kuwa ya santa da ba™ar zuciyar nan ta gado,in har ya™i yi"

",mata abunda take so to tabbas zata aikata abunda ta faWa ne"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da kallonta yace""It's Okey,zan kai ki gidan mu amma kafin nan,Ki fara ""?zama a wurina,Ni abunda ya Waure mun kai,taya ya har kika gano inda nake"

"Sae lokacin ta Wan saki murmushi akan fuskarta,kafin tace""Ae nasan duk wani wuri da kake"

"."". zuwa,kaine baka sani ba"

",Wato bibiyata kikeyi ko""? Dariya tayi,tana Waga mashi gira"" "",Zanyi maganinki,mai Wan kumatu"""

"Sosai ya shiga zolayarta,har sai da yaga farin ciki akan fuskarta,atare suka fito daga cikin Motar hannunshi acikin nata,wucewa yayi da ita VIP,inda room Winsa daya kama a hotel Win yake,bayan sun shiga ciki wanka ya sanyata tayi sannan ya daukko mata kayan da zata sanya ajikinta,dama Wakin nasa na sharholiyarsa ne,akwai duk wani abu da mace zata bu™ata,tunda nan yake kawo ´an matansa da"

",samarinsa duka dae,bayan ta kammala shirya kanta,order ya bada na abincin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login