Showing 270001 words to 273000 words out of 286330 words

Chapter 91 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

21

gadon ta zauna,Addu'o'i ta soma karantowa tana tottofa mashi akan fuskarshi,hakan ba™aramin daWi yayi ma"

",Alexandra ba"

"Amrish dae na tsaye ta lullu6e kanta da kallabin lace dinta,hannunta na ruke dana Sehrish,gabanta sae faWuwa yake yi,tana cikin mawuyacin hali,Duk ta tsani kanta,Gani take yi kamar in suka ji cewa"

",Mahaifiyarta ce tayi ma Junaid haka zasu koreta ne,ko su fara Waukar fansa akanta"

"Ki kwantar da hankalinki,ba abunda zai faru,nasan kina jin tsoro ne shiyasa kika tashi """

",hankalinki,""Sehrish ce tayi maganar cikin sigar lallashi,don ta lura da yanayin da Amrish Win ke ciki"

",˜asa ™asa suke magana,a tsakaninsu"

"Ji nake kamar in gudu,kafin kowa yaji labarin ainihin abunda Ya faru da Junaid,ni nasan cewa tawa ta "" ™are,Ga kuma Mommy tana can tana nemana ta kashe ni""ta shiga damuwa sosai,batasan yanzu ina zata"

",dosa ba"

"Kina tunanin cewa zamu barki ki tafi ne?duk irin ™o™arin da kikayi mana,indai kina fargaba ne akan ' Family Winmu,to ki kwantar da hankalinki,Suna da kyakkyawar Zuciya zasu fahimceki su kuma kar6eki hannu bubbiyu,In ma basu amshe ki ba,ni bazan bari Ki tafi ke kaWai ba zan bi ki ne,""on a"

",serious note,Sehrish tayi maganar"

"Har cikin zuciyarta taji daWin kalaman Sehrish kuma hankalinta ya kwanta,duk da akwai sauran fargaba,"

"Assalamu Alaikum""Abusufyan Ne ya shigo fuskarshi Wauke da Murmushi Hannunshi ru™e dana "" Sgr,Omar na abayansu tare da Ya mu'allim,yayin dasu Fawan ke biye dasu,Kowa ka kalla tsantsan farin cikine bayyane akan fuskarshi,tsayawa su kayi agaban gadon cirko cirko suna kallon Junaid,Har"

",lokacin Abbansu na kwance gefen Junaid,tunda akayi mashi allurar bacci bai farka ba"

"Sai faman sauke ajiyar zuciya Omar da Sgr suke yi,sun jinjinawa lamarin,™aryar da suka shirya ta zama gaskiya,Ga ™annensu sae murna Suke yi Junaid ya dawo,kidnappers sun sake shi,basu san dawan garin ba,"

"Da zarar Sgr ya haWa ido da Omar saisu sakarwa juna murmushi,abun ba'a magana,shigowa ciki doctor Emran Yayi fuskar nan Wauke da ™ayataccen murmushi,jerawa yayi tare dasu,yadda kasan sun Samu talabijin haka suka ™urawa Junaid ido suna kallonshi,"

"Dr emran ne ya soma magana a tsanake,"

"In sha Allah,Zasu samu sau™i,dama damuwarshi rashin Junaid ne,Yanzu gashi Allah ya dawo mana """

",dashi""yana kai ™arshen maganar"

"Ya mu'allim ya Waura da cewa""Yakamata mu nuna godiyarmu ga Allah subhanahu wata'ala,daya ""bayyanar mana shi,sannan muyi masu addu'a"

"Atare suka Waga hannayensu sama,Ya mu'allim ya shiga yi masu addu'a suna amsa mashi da Ameen,sun Wauki tsawon Lokaci kafin suka shafa Addu'ar,"

"Suna zame hannayensu daga saman fuskokinsu,yatsun hannun Junaid suka fara motsi,Da ™arfi"

",Mommy ta ambaci sunan""Junaid""fuskarta Wauke da murmushi,hankalin sauran ya dawo kanshi Mutsu mutsu yaci gaba da yi,Jahad sai le™enshi take yi daga tsayen da take abakin ™opar,ita dai har"

",yanzu bata yarda ba"

"Mutsu mutsun yaci gaba da yi,duk sun zuba ido suna kallonshi,la66ansa sae kerma suke yi,Slowly ya soma sambatu tun yanayi ™asa ™asa harya fara yi da ™arfi Sunan Abbansu yake ambato,""Abba!Abba!""cikin fitar hayyaci ya soma kokarin Waga hannunshi zai cire Oxygen Win da aka sanya mashi,Da sauri Dr emran da Omar suka ™arasa ta gefenshi tare da rurru™e"

",hannayenshi,hankalinsu gaba Waya ya tashi ganin yadda Junaid ke ta firgita"

"Abba!Abba""da™yar sautin ke fitowa daga bakinshi,tunda Ya Mu'allim yaji hakan,Sae ya basu "" shawarar Su matso da Junaid kusa da Abbansu,tunda akwai interval a tsakaninsu,da alama yana ji"

",aranshi cewa mahaifinshi na a kusa dashi,Shiyasa yake ambaton sunanshi"

"Dubara su kayi a hankali suka janye Junaid zuwa gefen Abbanshi,Abun mamaki suna gyara mashi kwanciyarshi sae gashi yana kokarin lalubar jikin Abbansu,Abun yayi mugun Waure masu kai,Sam fa baya acikin hayyacinshi amma yaji aranshi Abbanshi na kusa dashi,da™yar ya iya Waga hannunshi ya Waurashi akan fuskar Abbansu yana shafata,kuma wani abun mamaki idanuwanshi arufe suke gam,jikin"

",ne kawai ke motsi"

"Har saman wuyanshi Junaid yakai hannunshi zuwa saman ™irjinshi,har lokacin bai daina ambaton"

"sunanshi ba,ga la66anshi sae kerma su ke yi,"

",Murmushi kawai suke saki suna kallonshi"

"Gaskiya tunda nake banta6a ganin ™auna tsakanin mahaifi da Wansa ba,irinta mahaifinku da wannan """

",™anin naku,""Dr emran ne yayi maganar,da mamaki akan fuskarshi Sai lokacin Alex ta samu damar yin magana"

"Nikaina da nake mahaifiyarshi bana tunanin yanayi mun irin son da yake yiwa mahaifinshi,Koda "" "",yake dole yaso mahaifinshi akaina,sha™uwarsu ta wuce tunaninmu"

"Suna cikin yin maganar,Abbansu ya fara ™o™arin buWe idanuwanshi,Wani irin nauyin bacci ne ya hanashi tun Wazu ya farka,amma yana jin muryar Junaid acikin kanshi,sake ambaton sunanshi Junaid"

",yayi da wata irin kasalalliyar murya"

"Abba,""tunkafin Ya buWe idanuwanshi ya soma kiran sunanshi""Junaid""gaba Waya suka matso kewaye """

",da gadon suna murmushi,Yayin da idanuwansu ke akan Abbansu"

"Ru™o hannun Junaid yayi acikin nashi,sosai har cikin ranshi Yaji dagaske Shi Winne,kokawa ya shiga"

",yi da baccin dake ™o™arin hanashi buWe idanuwanshi"

"Da™yar ya Waure ya ware idanuwanshi,a wani slow ya wurga eye balls Winshi kan Junaid dake kwance agefenshi,Tunda ya Waura eyes Winshi akan fuskar Junaid ko ™yaftawa baiyi kamar an dasa mashi aya,wani irin farin ciki ne ya lullu6eshi lokaci guda hawaye suka shiga wanke mashi fuskarshi,Muryarshi na kerma Ya ambaci sunanshi""Junaid!dagaske kaine a kusa dani,Junaid Wina ne"

"?""atare dani"

"Yaya hossein dagaske ne abunda kake gani,ga Junaid Winka nan,an dawo maka dashi""Abusufyan ne """

",yayi maganar"

"Lumshe idanuwanshi yayi tare da sake buWesu a hankali yana cigaba da kallon fuskarshi,Lokacin daya ankara da Jini da ake ™ara mashi aruWe yace""Me ya same shi?Sun cutar mun dashi ko?duk sun canza "",mun Junaid Wina kamar bashi ba"

",Abba,ka kwantar da hankalinka,Junaid yana samun sau™i,""Omar ne yayi maganar cikin sigar lallashi"" Alhamdulillah Ya Allah daka dawo da farin cikana""ya ™arasa maganar tare da dago da hannunshi """

",zuwa cikin sumar kanshi"

"Allah Ya baka lafiya Junaid Wina,ka yafe mun duk laifina ne halin daka shiga,Bazan ™ara yin """

",kuskuren da zan rasaka a kusa dani ba""yana magana hawaye naci gaba da sauka akan fuskarshi"

"Jikinsu duk yayi sanyi,tsananin tausayinsu ne ya kamasu,"

"Wuraren ™arfe 10 na dare,Abusufyan ya kwashe su Sehrish zuwa gida,Su biyar ya Wauko hada Amrish da Oummansu,Ba don sun so ba ya Waukosu,lokacin da ya ™araso cikin gidan bayan yayi parking Win motar,BuWe motar Oummansu sehrish tayi tare da fitowa waje,Bayan Abusufyan Ya fito ya zagaya ya buWema su Sehrish,saukowa tayi daga cikin motar,Amrish ma ta sauko bayan ita sai Jahad,duk suka fito banda Hosana,ru™o hannunta Yayi tare da ambaton sunanta,Da™yar ta iya buWe idanuwanta,"

"Ki fito ku wuce gida,Sae ki kwanta ki ™arasa baccin naki,""A yamutse ta fito daga cikin motar,ru™e """

",hannunta Sehrish tayi ganin tana tangal tangal zata faWi ™asa"

"Ajiyar zuciya ya Wan sauke tare da kallonsu yace""Ku wuce ciki mana,Ni zan koma ne,zuwa gobe "",zamu dawo gida sai acigaba da jinyar tasu a gida"

"?""GyaWa kai abu tayi tare da cewa""shikenan,Allah ya basu Allah,Amma Mommy fa?zata dawo itama"

",Sai zuwa gobe zamu dawo tare da ita,""ya ™arasa maganar tare da kallon Jahad"""

"Banga kina farin ciki ba,ko bakiyi murna da ganin Masoyin naki bane""? Zuba mashi ido kawai tayi "" batare da tace komai ba,itafa har yanzu bata yarda Junaid bane,zaiyi wuya ta yarda inba an sanar da ita"

",Yarda akai Ya tsira daga cikin motar nan ba"

",Sehrish na ™o™arin buWe baki tayi mata magana,muryar AZMEE ta katsesu"

",Sannunku da dawowa,""gaba Waya suka kai idanuwansu kanta"""

",Jikinta na sanye da dogon hijabi,fuskarta da alamun damuwa"

",Šaure fuska Abu tayi,sam ta tsani ganin Azmee arayuwarta"

",˜arasowa tayi gaban motar da suke a tsaye"

"Abusufyan Ya mai jikin?Wazu naso na biyoku asibitin amma bansamu hali ba,Da yake tunda safe ina "" kwance ba lafiya,""tunda ta soma magana,Amrish ta ™ura mata ido tana yi mata kallon sani,kamar yarda"

",amrish ke kallonta,itama haka take kallon Amrish Win"

""",Jikinshi da sau™i,zuwa gobe zamu dawo gida,Ya jikin naki?naji kince bakya lafiya"" Alhamdulillah,Naji sau™i,Idan zaka koma asibitin akwai dinner dana kammala Yanzu,bari na shirya """

",maka kayan abinci saika kai masu,""ta ™arasa maganar tare da juyawa ta wuce ciki"

"Abu ji take kamar ta hana Abusufyan ya kar6i abincin nan don bata yarda da ita ba,tsoranta kada ta "",sanya masu guba aciki"

"Ganin sun™i shiga gidan Yasa Abusufyan yi masu magana""Tsayuwar me kuke yi ne?ku wuce ciki "",mana,wanda zaiyi wanka yayi wanka,ku kwanta ku huta"

"Sallama su kayi mashi,kafin suka nufi cikin gidan,Sehrish sae faman waiwayon Abusufyan take yi har sai da ya lura da kallon da take yi mashi,tsoro take ji Ya tafi ya barsu tare da Aunty Azmee cikin"

",gidan,gashi babu kowa Su kaWaine mata"

"Bayan shigarsu da ´an mintuna,Azmee ta fito hannunta Wauke da food basket mai faWi,A bayan boot Win motar ya shigar dashi,komawa ciki tayi jim kaWan ta dawo da wasu kayan abincin ya"

"lodasu bayan motarshi,Sallama sukayi dashi ta juya ta koma cikin gidan,"

*Boss Bature*

"Bayan Shigarsu gidan kaitsaye Wakinsu suka wuce,bayan sun shiga Amrish ta bu™aci shiga toilet don tayi wanka jikinta yayi mata nauyi,bayan ta shiga wankan Sehrish ta Wauko mata kayan da zata sanya idan ta fito daga wankan,asaman gadonsu ta ajiye mata kayan,"

"Oumma Yunwa nake ji,""Hosana ce tayi maganar tun lokacin da suka shiga dakin ta baje saman """

",gado,Jahad na zaune gefen gadon tayi zugudum"

"Tunanin zuwa kitchen tayi don ta Shirya masu abinci,tana ™o™arin ruke handle Win ™opar,Sai ga"

",Azmee ta turo ™opar Wakin"

""",Na shirya maku abinci,nasan kuna jin yunwa"""

"Bata jira amsar da abu zata bata ba ta juya ta fuce daga dakin,Saukowa saman gadon hosana tayi jiki "",na rawa ta kama hanyar fita Wakin,da sauri Abu ta ruko hannunta""Ina zaki je"

""",Abinci zanci"""

""",Ba zaki ci shi ba,Ki bari in girka maku"""

""",Kamar zata fashe da kuka tace""Nidai ki barni inje inci na Aunty Azmee tunda ta gama "",Koma ki zauna,yanzu nima zan kammala girka maku"""

"Kina tunanin cewa zan cutar daku ne?""Kwatsam taji muryar Azmee,turo ™opar Wakin tayi""Don me """

",zaki hanata cin abinci na""?ranta a6ace tayi maganar"

""",Saboda ban yarda dake ba,bazan bari ´a'´ana suci abincinki ba"""

",Hosana,koma ki zauna,""tayi maganar tare da nuna mata cikin dakin"""

",Idanuwanta cike tab da kwalla ta juya zata koma"

",Mi™ewa Jahad tayi tare da takawa zuwa bakin ™opar Wakin"

"?""Oumma!Meya haWaki da Aunty Azmee"""

""",Jahad babu komai,kawai banason Hosana taci abincinta ne"""

"Amma meyasa oumma?kullum ita ke girka mana abinci muna ci,sai yau kuma Oumma""?tayi """

",tambayar da damuwa akan fuskarta"

",Sehrish dae tana cikin Wakin tana sauraronsu"

"Bansan laifin da nayi ma Oummanku ba da har ta hanaku cin abinci na,Babu komai,Nidai ga abinci """

",can wanda yaga dama yaje yaci,""takai ™arshen maganar tare da juyawa tabar Wakin"

",Guntun tsoki abu taja,kafin ta fuce daga Wakin ta nufi kitchen,Don ta girka masu abincin da zasu ci"

"Komawa Jahad tayi jiki asanyaye ta samu wuri gefen gadon ta zauna,yayin da zuciyarta ke ci gaba da tariyo mata fuskar Junaid,"

",Hosana sae faman shesshe™ar kuka take yi saboda an hanata cin abinci ga yunwa tana ji"

"Fitowa Amrish tayi daga cikin toilet jikinta Waure da towel,"

"Idan kin kammala shafa mai,ga kayanan na Wauko maki,wanda zaki sanya""ta ™arasa maganar tana """

",nuna mata,kayan da ta ajiye mata saman gadon"

"Murmushi ta Wan saki tare da cewa""Nagode sosai,""sai lokacin ta lura dasu Jahad,tun suna asibiti take taso tayi mata maganarsu amma tashin hankali ya hanata,Tayi mamakin kamaninsu koda yake wannan"

",ya wuce kama"

"³an uwana ne su naga kina kallonsu,´an ukune mu,Ga Jahad can wadda ke zaune gefen "" gadon,Wannan mai kukan banzan kuma Sunanta Hosana,Sha takwas sha tara ce,ina fata kin gane,""ta ™arasa maganar tana dariya,Wurgo mata harara Hosana tayi ba don tana jin yunwa ba da ba abunda zai"

",hana takai mata bugu"

"Murmushi Jahad tayi tare da cewa""kiyi ha™uri,tun a asibiti naso mu gaisa,bansamu dama ba saboda halin da muka shiga,Amma yanzu inayi maki barka da zuwa,""ta ™arasa maganar tare da ™ okarin yin murmushin dole,"

"Nagode sosai da irin karramawar da kukayi mun,""hankalinta ya ™ara kwanciya,gaban dressing mirror "" ta zauna,ta dauki man shafawarsu ta soma shafama jikinta,bayan ta kammala,Sehrish ta mi™a mata"

",Kayan baccin da ta dauko mata,hannu biyu tasa ta kar6a tana yi mata godiya"

"Juya baya Sehrish tayi don tasamu damar sanya kayan,Ganin hosana na kallonta yasa Sehrish wurga mata harara tace""Lafiya kike kallonta?baki ga tana sanya kaya bane,"""

"MurguWa baki Hosana tayi'Yo me zan kalla,Tana mace ina mace,Dama Namiji ne"""

",Gaba Waya suka fashe da dariya,hatta Amrish Win,ba ™aramin nishaWi ta basu ba"

",Shaf shaf amrish ta zura kayan ajikinta ba ™aramin kyau su kayi mata ba,white colour ne"

"Nasan kina jin yunwa,KiWan ™ara ha™uri,ga Oummanmu can tana girka mana abinci,bari naje na """

",tayata ma,""kama hanyar fita Wakin tayi da sauri"

",Gefen gadonsu Amrish ta zauna"

"?""Yaushe zaki tafi gidanku"""

"Baki asake Jahad ke kallon Hosana,"

"Shiru Amrish tayi bata tanka mata ba,saboda bata da amsar da zata bata,"

",Nan zaki kwana ne""?ta kuma tambayarta"""

"Rai a6ace Jahad tace""Ba'a sani ba dan uban mutun,Ina ruwanki da ita?ko saman kanki zata kwana "",ne?sai shegen Wumi kamar aku"

"Tsuke baki hosana tayi""nidai ba ubana ba,daga tambaya sai cibi ya zama ™ari?™ari kuma ya zama ""™wababa"

"Cike da takaici Jahad ta kalli Amrish""Am sorry pls,Wlh bata da hankali,Sai addu'a,Kuma hada ™"

"arin tana jin yunwa shiyasa take ta soki burutsun nan,"""

"Murmushi amrish ta Wan saki tare da cewa""Bakomai,na fahimce ta,"""

"Lokacin da Sehrish ta shiga kitchen,Oumma ta samu tana ta faman zarya,Abincin da ta Waura masu take jira ya kammala dafuwa,"

",Oumma""jin muryar Sehrish yasa ta dakata da yin zaryar,Ta juya tare da kallonta"""

"?""Me kike dafa mana ne"""

"Murmushi abu ta Wan saki tare da cewa""jallof Win taliya na Waura tama kusa dafuwa,"""

"Wucewa cikin kitchen Win Sehrish tayi,agaban gas Win ta tsaya,hannu tasa ta buWe tukunyar ta le™a"

",ciki"

"Cike da mamaki tace""Oumma!amma dai yanzu kika zuba taliyar nan ko?naji kince ta kusa dafuwa "",amma kuma naga kamar yanzu kika zubata"

"Jin haka yasa abu ta nufi wurin gas Win""kusan minti 15 fa da daurata,Ya isa ace ta kammala dafuwa ""yanzu"

"Le™a tukunyar tayi,abun mamaki Taliyar tana nan yarda ta zubata,tamkar ba acikin ruwan zafi take "",ba"

",Kallon juna su kayi at same time,abun ya Waure masu kai"

",Oumma,ni a tunanina kawai mu ha™ura muci abincin Aunty azmeen"" "",Girgiza kai abu tayi""bazaiyiwu ba,Zanyi ™o™ari naga taliyar nan ta dafu"

",Wasa wasa taliya fa tayi kusan awa Waya bata dafu ba"

",Kodai gas ya qare ne,tayi tambayar tana le™a ™asan tukunyar wuta saici takeyi alamar akwai shi"

"Jinjina kai tayi""wannan aikin Azmee ne,Wato don na hana ku ci abincinta,shine tayi mun haka,"""

"Nima raina ya bani cewa itace,Kawai ki hakura Oumma,Dare yana kara yi ga Amrish tana jin yunwa """

",sosai,""ba don taso ba,dole ta kashe gas cooker Win ta sauke girkin"

"Komawa Wakinsu Sehrish tayi,tana shiga ta sanar dasu cewa su fito suci abinci,"

"Jiki na rawa Hosana ta sauko daga saman gadon,Amrish ma ta mike tare da Jahad suka fito,Atare suka shiga dining area Win kowa ya zauna,Sehrish ce tayi serving Winsu,kowa ta zuba mashi a cikin plate ta tura masu agabansu,Sosai suka ci abincin,Ita dae bata ci ba Lemu kawai ta dinga sha,saboda gudun kada taga wani abu da zai tayar mata da hankali,don bazata manta da irin"

"wahalar da tasha ba a jiya,"

"Wuraren ™ arfe goma sha biyu suka shirya kwanciya,A Bedroom W insu Sehrish,Jahad da"

"Oummansu tare dasu hosana suka kwanta,Amrish da Sehrish Wakin Abusufyan suka wuce,A saman gadonshi suka kwanta tuni bacci ya Waukesu,Jahad dae ta kasa runtsawa tunanin Junaid ya"

"hanata sakat,kokwanto take tayi acikin zuciyarta,ita dai a iya saninta in mutun ya mutu bai"

"dawowa,Amma shi Junaid gashi ya dawo,Tabbas Tana ji aranta ba mutun bane fatalwarshi ce tazo a matsayinshi,"

"Acan Wakin Abusufyan kuwa,Sehrish da Amrish tuni bacci yayi awon gaba dasu,can cikin dare wuraren ™arfe Waya da rabi,Wayar dake cikin aljihun doguwar rigarta ta fara ringing,Sam ta manta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login