Showing 60001 words to 63000 words out of 286330 words

Chapter 21 - Gidan Asali Complete Book By Hafsat Ahmad Boss Bature

05 Jun 2026

99

CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"_Ga duk mai son karanta littafin Abban sojoji,kai tsaye ya tuntu6eni ta numbar wayata 08103884440_"

"Special thanks to hafsat Usman Abubakar ,"

"Koda ace baka samu zuwa ba,xamu zo nan damaturun,dama mu ya dace ace mun je can gaba Wayan "" mu bayan komai ya lafa,ko don saboda ´an ukun abusufyan,zamu je dasu don suma suga danginsu"

",dake acan da kuma na zariyya,dana sauran state,""acewar ammi"

"Modibbo yace""hakan ma yayi,Allah yayi maku albarka gaba Wayanku,""suka haWa baki wurin amsa mashi da ameeeen,"

"Duk wannan abun dake faruwa Aunty babba da hayaam suna acikin Waki,kowannansu ya dafi waya sai danna yake yi,gaba Waya tunaninsu ya tafi akan cewa An kori su sehrish,hakan yasa"

"hankalinsu ya kwanta luf,"

"mi™ewa zaune aunty babba tayi daga kishingiWen da take,fuskar nan a washe tace""Oh ni ´asu,ko ina waWannan ´an ukun suka dosa yanzu?"

"Hayaam tace""Wama ya sanin masu,suna can suna gagari acikin gari,™arshenta ma a samu wata"

"babbar mota zubin Wan gotte tayi mana awon gaba da kawunansu,"""

"Fashewa su kayi da dariya,sai da suka tsagaita dayin dariyar Aunty babba tace""duba mun ™arfe nawa "",yanzu,agogon wayata ba saiti"

""",kusan ˜arfe tara fa yanzu,gashi ko abincin dare ma ba mu nema ba"""

"Tsoki taja""mtsww,wannan wani irin gidane!A tunani na Azmee ya kamata ace ta kawo mana dinner Win mu har cikin Waki,ni bansan menene amfanin matar nan ba a cikin gidan nan,bata wani aiki,sae dae "",ta dafa masu abinci,ta zauna taci ta ™oshi ta tara tumbi,ta mayar da gidan kamar na ubanta"

"Hayaam ta Waura da cewa""Ae kwanaki har magana taso ta gayamun,saboda waccen korarriyar yarinyar,Sehrish take da suna ko wa ma. ""dakatawa tayi da yin maganar sakamakon turo ™opar da"

",taji anyi,atare suka kai idanunsu wurin"

"Azmee ce ta shigo hannunta Wauke da tray,koda su kayi arba da ita,nan fa suka shiga yin ´an kame"

",kame na rashin gaskiya"

"Basu amsa mata sallamar da tayi masu ba,™arasawa tayi ta ajiye masu tray Win a ™asa,sannan tace""abinci ne na kawo maku,bansan ko kuna bu™ata ba,naga baku fito kun nema ba,shine nace bari na "",kawo maku a Waki"

"Washe baki suka shiga yi,hankalinsu harya kwanta,da alama bataji gossiping Winta da sukeyi ba, Mun gode sosae Azmee,wlh kina ™o™ari sosai acikin gidan nan,ke kaWae kike duk wasu aikace aikace "" na gidan nan,shekara da shekaru,baki ta6a gajiyawa ba,kin mayar da dangin nan tamkar naki,bansan meyasa har yanzu kike tare dasu ba,wahalar tayi yawa,yaci ace yanzu kin nemi miji kinyi aure,amma in "",kika cigaba da zama a haka,rayuwarki zata ™are ne a matsayin baiwa kuma bazawara,ba wani cigaba Tunda Aunty babba tafara magana azmee ta zuba mata ido tana kallonta,batare da ta ™yafta idanunta ba,har sai da Aunty babba takai ™arshen maganar,sannan tace""Bani da amsar da zan baki Laila,amma inaso ki sani dangin nan basu Waukeni kamar yadda kikayi tsammani ba,kuma ni bana gajiya da aiki a "",™ar™ashinsu,saboda sunyi mun halarcin da bazan ta6a mantawa ba"

"Juyawa azmee tayi da sauri ta kama hanyar fita daga Wakin,harta ru™e handle Win ™opar zata buWe muryar aunty babba ta katse mata hanzarinta da cewa""har yaushe ne zaki cigaba da danne abunda ke"

?zuciyarki

",Mekenan""!azmee ta tambaya a yayin da ta juyo da kanta tana kallonta"""

"Azmee nafa son komai!na son cewa akwai wanda kikeso acikin gidan nan!saboda kin ta6a sanar dani """

"?""a lokacin baya,ko kin manta"

",Baza kunne hayaam tayi tana sauraronsu"

"Hakane,na ta6a sanar dake,amma yanzu babu wannan a zuciyata,kuma ko a lokacin dana so "" shi,saboda irin kyautatawar da yake yi mun ne,kuma da tausayin shi da nakeji,na rashin matarshi a kusa"

",dashi,Amma yanzu Alhamdulillah,uwar ´a'yanshi tana a kusa dashi,babu wata sauran damuwa"

"Murmushi aunty babba ta saki tare da mi™ewa daga zaunen da take a gefen gadon,ta tunkari azmee tana cewa""Yanzu ke sai ki ha™ura dashi?baki kwaWayin ki aure shi,ki samu ™aruwa dashi,ko don ki samu gado acikin gidan nan""? Da alama Aunty babba so take ta tunzura azmee,"

"Girgiza kai azmee tayi""ni bani da buri akan tara dukiya,bana kwaWayin abun duniya,saboda sanin cewa komai na tara ™arshe a gidan duniyar nan zan barshi!albashin da nake samu acikin gidan nan ya "",isheni in ™arashe rayuwata dashi"

"Ta6e baki aunty babba tayi,fuskar nan Wauke da shu'umin murmushin nan tace""Yanzu shikenan kin za6i ki ™arashe rayuwarki a ™arkashin wasu kenan?ke baki da ´ancin kanki?wlh azmee bakisan ciwon kanki ba,ban ta6a ganin ´ar wahala irin ki ba,kin ™untata rayuwarki,kin ™as™antar da kanki,duk don"

"saboda ki faranta ma wasu!har yau babu wani cigaba a arayuwarki,yakamata ace yanxu kin mallaki"

"katafaren gida naki na kanki,kin kuma mallaki mota,kinje hajji da umrah,kin kuma je yawon sha™atawa dubai da sauran ™asashe,haba azmee yakamata kiyima kanki adalci,wlh kina cutar kanki,Nidai shawara "". nake ba"

"Tsawar da azmee ta daka mata ne yasa ta kasa ™arasa maganar,ba ™aramin razana tayi da tsawar"

",ba,tamkar ba abakin azmee ta fito ba"

"Ke baki isa ki tunzurani ba,laila!ki iya bakin ki,in ba so kike kija ma kanki ba,ki tsaya a iya "" matsayinki,nima in tsaya a nawa,idan ki kayi kuskuren shiga gonata wlh ranki zaiyi mugun 6aci,"" tana"

",™arasa maganar,ta janyo ™opar da sauri ta fuce"

"Hmmmm Aunty laila,matar nan fa ba zaki ta6a iya canza mata ra'ayi ba,don na lura itama kaifi Waya "" "",ce"

"Jinjina kai aunty babba tayi aranta tana mai mamakin irin yadda azmee ta daka mata tsawa,sai kace"

"!,batasan matsayinta agidan Ba"

"Komawa tayi cikin Wakin ta zauna dirshan a gefen gadon,ranta ba ™aramin 6aci yayi ba,taso ace taci nasara akan azmee ko don su sami haWin kanta wurin Cimma burinsu,guntun tsoki taja tare da cewa""³ar wahala,sai kace tafi kowa tsoron Allah,kullum haka zaki ganta da cazbi a hannunta tana "",yawo"

"Ta ™arasa maganar tare da mayar da idonta kan tray Win abincin da azmeen ta kawo masu,yatsina fuska tayi tare da kai hannu ta buWe warmer Win,dambun shinkafa ne yaji kayan haWi sai ™amshi"

"yake yi,a plate ta zuba masu nan suka zauna,suna ci ita da hayaam kamar wanda yunwa ta koro,"

"Azmee kuwa bayan fitarta daga Wakin nasu,jiki a sanyaye ta wuce Wakinta,kalaman aunty babba ba ™aramin 6ata mata rai su kayi ba,zuciyarta ta sosu sosai,daure wa kawai takeyi,da ace bata kai"

zuciyarta nesa ba da ba abunda zai hana ta wanke fuskar laila da mari!

"Sam ta manta da hafsat dake kwance a Wakinta,baiwar Allah tun bayan fitarta daga Wakin hayaam,ta wuce Wakin azmee batare da sanin kowa ba azmee ce kaWae tasan cewa tana a W akinta,anan tayi wanka,ta kuma ci abinci ta kwanta,saboda wani irin zazza6i daya saukar mata ajikinta,kwata kwata zuciyarta ba daWi,tayi danasanin rayuwarta fiye da a ™irga,idanunta na tsananin son ganin Su Jahad,amma tsoran tunkararsu takeyi,gashi har tsaraba tayi masu don ta basu hmmm,duk in ta tuna irin u™ubar da suka sha a hannunsu,sae ta fashe da matsanancin kuka,tun azmee na rarrashinta har ta gaji ta ™yaleta,idanunta sun kumbura suntum haka la66anta ma,bakomai take yi ma fargaba ba,fa ce irin hukuncin da Mahaifinta zai yanke mata,don kuwa tasan muddin yaji abunda suka aikata masu jahad,Wlh ba zasu sha ba,su dukan su sae sun fuskanci mummunan hukunci a wurinsa,gaba Waya tayi nisa cikin zurfin tunani,taji shigowar azmee cikin Wakin,buWe idanunta tayi tana kallon azmee dake shigowa,yanayin yadda taga fuskar azmee ya tabbatar mata da cewar tana cikin damuwa,gefen gadon ta zauna zugudum yayin da idanunta ke cike tab da kwalla,"

"AUNTY AZMEE"" muryar hafsat ce ta dawo da ita cikin hayyacinta,juyawa tayi bayanta tare da kai "" idanunta kan fuskar hafsat dake kawance,™o™arin 6oye damuwarta tayi kafin tace""har yanzu bakiyi"

?bacci ba

"Mi™ewa hafsat tayi daga zaune,sannan tace""Bazan iyayin bacci ba aunty azmee,inajin tsoron abunda zai biyo baya,nasan cewa daddy bazai ™yaleni ba,""ta ™arasa maganar tana faman matse kwallon dake"

",gangarowa akan fuskarta"

"Kidaina sa damuwa aranki hafsat,a yadda kika bani labarin irin ru™on da kuka yi masu jahad,da """

"farko atare kuka azabtar da rayuwarsu ke da mahaifiyarki amma kuma daga baya kin nuna masu soyayya,ina mai tabbatar maki da cewar wannan soyayyar da kika nuna masu daga baya itace zata cece "". ki a hannun mahaifinki"

"Taya kike tunanin hakan zai zame mun mafita aunty azmee?bayan ni ce dakaina,na Wauki su jahad "" acikin mota ta,na fitar dasu daga cikin gidan,na dam™a su a hannun wannan mugun mutumin wanda"

",mommy tasa ya zubar mata dasu a daji!""tana magana hawaye na zuba a fuskarta"

"Amma Ae kin sanar dani cewar,Mommynki yaudararki tayi akan cewar gidan marayu zaki kai su "" "",ashe zubar dasu take so ayi"

"Hakane aunty azmee,amma ae su hosana basu son da haka ba!nasan cewa sun tsaneni yanzu,kallon "" "",mayaudariya suke yi mun,kuma ba kowa ne ya jawo mun haka ba,fa ce Mommy"

",Ta ™arasa maganar tare da fashewa da wani sabon kukan"

""",Ga shawara""! Cikin shesshe™ar kuka Hafsat tace""Ina. sauraronki,koma wata irin shawarace inaso"""

"Gobe da safe tun kafin Abbanki ko Omar suyi yun™urin tunkarar Su jahad akan maganar,ke ki fara "" yin hanzarin zuwa wurinsu ki nemi yafiyarsu sannan kiyi masu bayanin cewar bada saninki ba,wannan mutumin ya Wauke su ya kaisu daji don ya zubar dasu ba,Mommynki ce ta yaudareki akan cewar gidan "". marayu zai kai su"

"Aunty azmee kina ganin in na faWa masu hakan zasu yarda dani?hosana fa tana da ta6in "" "",hankali,da™yar zata fahimce ni"

"kada ki damu,zasu fahimce ki,ki kwantar da hankalinki kawai,kamar kina acikin jirgi mai ya "".. qare,""murmushi hafsat ta Wan saki,har taji sanyi aranta,fatan ta Allah yasa gobe in taje wurin su"

",Jahad,su fahimce ta"

"Sun jima suna tattaunawa atsakaninsu kafin daga bisani,azmee tabar Wakin hafsat kuwa bargo taja ta lullu6e kanta,sannu a hankali bacci ya Wauke ta,"

"Acan falo kuwa bayan komi ya lafa,Ammi tace""Yakamata kowa yaje yayi sallah,ya kwanta ya huta,""amsa mata suka yi da toh,sannan kowannansu ya mi™e tare da nufar Bedrooms Winsu,atare Su jahad suka mi™e,saida suka fara yi ma su ammi sallama,ta amsa masu fuskarta asake tare da tunasar dasu akan in zasu kwanta kar su manta suyi addu'a,a ™arshe dae falon ya rage babu kowa cikinsa,irfan shiya jagoranci Modibbo har zuwa Wakin da zai zauna kafin gobe,Bayan ya kaishi W"

"akin,Azmee ta shirya mashi kayan tea takai masa,kamar yadda ya bu™ata,"

*Boss Bature*

"A 6angarensu sehrish kuwa,bayan sun koma bedroom Winsu,alwala kowannansu yayi sannan su kayi salla atare,bayan sun kammala suka haye saman gadonsu,cikin ™an™anin lokaci bacci ya W auki Jahad da Hosana,banda sehrish wadda bacci ya ™aurace ma idanunta,tabbas Wazu ta tsorata sosai da Ammi ta koresu,abun ya razanar da ita,ta kuma ji matu™ar tausayin Daddynsu,duk in tazo rufe ido,fuskarshi take gani a lokacin daya fashe da kuka yana faWin cewa sai dai ta tsine mashi amma sai yabi ´a'´an shi,bazai bari rayuwarsu ta wula™anta ba,tabbas ba ™aramin so yake yi masu ba,yana tsananin ™aunarsu fiye da tunaninsu,lokaci guda abunda ya faru a babban falo ya shiga dawo mata acikin kanta,mikewa tayi daga zaune,ta jingina bayanta a headboard din"

"gadon,yayin da hannayenta ke rungume da pillow,a hankali tashiga tariyo abunda ammi tayi,na"

"bijirema umarnin iyayenta,wanda hakan yasa ita ma ´a'´anta suke bijire mata,Wannan abun ba ™ aramin tsoratar da sehrish yayi ba,saboda tunawa da Umarnin da mahaifinta ya bata na hana ta zuwa sashen sgr da sunan yi mashi aiki,amma ta™i bin umarninsa,hakanan ta dinga jin gabanta na faduwa,runtse idanunta tayi tare da buWesu a hankali,wasu siraran hawaye ne suka shiga gangaro mata a fuskarta,a hankali la66anta suka soma motsi,™asa ™asa take magana,matsar da kunne na nayi don inji me take cewa,"

"Ya Allah ka yafemun!bani da hankali nayi kuskure,saboda kawai son wanda baisan inayi ba,saboda na _ faranta ma wanda nakeso,na™i bin umarnin mahaifina,wlh bazan ™ara ba,inajin tsoron nima ´a'´an da"

"_zan haifa su™i bin umarni na,bana fatan hakan ya faru,zan daure nayi mashi biyayya"

"Tafin hannunta tasa ta goge hawayen dake zuba a idanunta,bakomai idanunta ke hango mata ba,fa ce kyakkyawar fuskar SGR,tabbas yau yayi masu abunda ba zasu ta6a mantawa ba arayuwarsu,yana da matu™ar kirki sosai,bakowa ne zai gane hakan ba farat Waya,shi na musamman ne,samun mutun mai"

",irin kyakkyawar zuciyarshi a wannan zamanin da muke ciki,zaiyi matu™ar wuya"

"Zuro ™afafunta tayi ™asa daga saman gadon,ta mi™e tsaye,jikinta na sanye da riga da wando na bacci,milk colour,takawa tayi izuwa gaban door Win dakin,ta buWe bayan ta fita ta janyo masu ™opar ta"

",rufe"

"A hankali take tafiya,ga wani irin sanyi dake Wan ratsa sassan jikinta,amma sam bata jin sanyin,saboda daWinshi take ji,zura hannayenta tayi acikin aljihun wandon jikinta,kai tsaye ta wuce main palour din,wayaam taga babu kowa kamar yadda tayi tsammani,da alama ma mutanen gidan duk sunyi bacci,hakanan taji tana marmarin tasha Cornflakes acikin wannan daren,juyawa tayi da sauri ta nufi kitchen,within minutes ta fito hannunta Wauke da Cup,ta cika shi da cornflakes haWi na musamman tayi ',mashi,ta zuba uwar madara da bornvita duka ta sanya,ta kuma Tsula sugar"

",Dawowa tayi falon,ta zauna saman sofa tare da aza ™afa Waya bisa Waya,nace sannu ´ar masu gidan Motsa cornflakes Win ta shiga yi,da cokalin hannunta sae faman jujjuyashi takeyi aciki,kafin daga bisani ta shiga Webowa tana kaiwa abakinta tana sha,tana taunarsa kunnuwanta na motsi saboda daWin da yayi,bakowa ne ya faWo mata aranta ba fa ce junaid,abokin shiriritarta,murmushi tayi tare da cewa Wan uwana rabin raina nasan yanzu haka yana can yana sharar baccinshi,da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login